Skip to content

Chapter 45

Chapter 45

Zumuncinmu A Yau Book One Complete Hausa Novels 1 1,199 words 0 views Progress saved
Download Book

fisgewa Husna tayi tace "u are a joker, wa zaki bi da wannan hijab din, gyale ta miko mata tace "dankwalin ma cireshi zakiyi, kallon Husna tayi tace "da wannan matsatsun kayan zan fita babu hijab? gyada mata kai tayi tace "hango kanki har kin fita ma, zatayi magana Husnah ta kwacee dan dankwali ta turasu cikin drawer ta rufe, shiryawa tayi tana waka tana rawa tana ma Nadeeyah gwalo, ita abin dariya ma ya bata ta sake kallon kanta a jikin madubi, babu ta inda kayan nan basu bayyana surorin ta ba, marairecewa tayi tace "kiyi hakuri Husna ko dankwali ne in daura, bata saurereta ba ta fara shafa mata powder tana fadin "ki cigaba da butulcewa Allah, dan dai So ba samu bane, wallahi da nice tsirara ne kadai bazanyi yawo ba, lallausan gashinta ta taje mata tayi mata parking da katon ribon, light janbaki ja ta bata tace "ki dan sa kadan kiga yadda zakiyi, amsa tayi tadan goga a bakinta, gurin madubin Husna ta jata tace "dan Allah kalla, kamar a bakinki aka halicceshi, mtsww taja tsaki hade da cije lips tana hango inama akai Nadeeyah school dinsu tayi ma gayu iskanci, ta nunawa *SABRINAH BILAL* ba ita kadai aka halitto da kyau da sura ba, gyale ta daura ma Nadeeyah a kanta irin yadda tayi tace "muje ko, a kunyace Nadeeyah ta bi bayanta tana tunanin yadda zata fita da kayan nan ba hijab, Fitowarsu tayi daidai da mikewar Badariyya, hade da fitowar mummy daga parlon Daddy, fassara yadda idon Badar ke nuna tsantsan tsana da kishin Nadeeyah mai wuyar fadi ne a alkalami, bata ankara ba taji Mummy ta sake furto maganar da taji ta kamar saukar Aradu, "yawwa Nadeeyah gobe ki shirya da wuri zaku je makaranta tare dasu Husnah, wani irin tsalle Husna tayi tace "so quick Ya Allah, lallai luck is on her side today, kallon Badariyya Mummy tayi tace "ke bazaki kitson bane? dauke kanta tayi tace "umm bazanje school ba gobe, tana kaiwa nan tayi hanyar daki, dakatar da ita Mummy tayi tace "saboda me? Kafin ta bata amsa Musaddiq ya shigo parlon yana hamma, tsayawa yayi daga nesa yana kallon Nadeeyah daga sama har kasa.. Karasowa yayi ya kewayeta yana kallon fuskarta da ta sunkuyar kasa, murmushi yayi yace "tsarki ya tabbata ga ubangijin da halicci kyawawan mata a cikin gidan mu, ina zaku je da irin wannan kwalliyar, Kusa dashi Husna ta matso tace "saloon, ko zaka kaimu ne? bata fuska yayi yace "na kwaso rana, bacci nakeji amma bazan iya refusing daukar kyawawan kannena a mota ba, kallonshi Mummy tayi tace "kyalesu su tafi Diku, jeka ka huta abinka, girgiza kanshi yayi yace "bari in kaisu Mummy, zanyi aski nima, jin haka ya sa Badariyya sakin ranta tace "Mummy su jirani nima zanje kitson, bata rai Husna tayi tace "wallahi Mummy Badar bata mana lokaci zatayi, harara mummy ta sakar mata tace "in ma zata kai la'asar sai kun jirata, turo baki Husnah tayi suka dawo parlon suka zauna, Wayarshi kirar iPhone x max ya ciro a aljihu ya kalli Husnah yace "meye zai bata ran autarmu, tashi muje waje inyi miki hoto da portrait camera, sanin halinta nasan hoto yasa shi fadin haka dan ya kwantar mata da hankali, da sauri ta bi bayanshi tana kiran Nadeeyah da tazo suyi tare, kin fitowa Nadeeya tayi saboda yadda mummy ta kafa mata ido, kyawunta da ta gani na yau da yafi na ko yaushe shi ya daga hankalinta, bata so samm Musaddiq ya fada tarkon kyawun nan, taci buri akan nema mishi 'yayan abokan Daddy ministoci dan samun karin girma a idon kawayenta, dole ta san abin yi akan irin wannan kwalliyar da Nadeeya ta fara yi, dawowa Husna tayi taja hannunta suka fita dan yin hoton.. Hotuna sukayi masu matukar kyau kamar an wankesu, wanda sukayi su biyu shi yafi komai yi mishi kyau, suna gama hotunan ya gyarasu ya daurasu akan status dinshi da instagram, bai rage ko daya cikin goman da suka dauka ba, yana gama daurasu ya sauka dan ganin fitowar Badariyya, gaba Badariyya ta bude da sauri ta shiga ta zauna, kallonta yayi ya kasa cewa komai yashiga ya waigo ya kalli su Husna a baya, tada motar yayi suka wuce, ta gefen ido Badar ke satar kallonshi, shi kuwa hankalinshi na kan titi yana tambayar inda zasu, cikin doki Husnah tace *MEENA'S TOUCH* Sabon saloon din da Anty Amina ta bude, ta madubi ya harereta yace "inada Allahn misirun sanin shagon kenan, kafin Husnah ta bashi amsa Badar tayi saurin cewa " *Kura plaza* bai sake magana ba ya dauki hanyar Yakubu gawon way.. Yana saukesu ya bawa Husna dubu shidda yace "bani da enough ku kara, kinsan nima sammin akeyi babu aikin yi, dariya tayi tace aiki kam zaka samu yaya, kaima kasani, lokaci ne, dariya yayi ya wuce yana dagawa Nadeeyah hannu... Wayarshi ya dauko a inda ya ajiyeta, yana bude ta kiran *Haidar Galadanci* ya shigo.. Dauka yayi yana dariya yace "Head Boy how far, ya kake, daga daya bangaren Haidar yace "fine kyari, kana ina ne? Taka birki yayi da karfi saboda mai mashin din da shigo mishi, tsakii yaja yace "ina gurin Leventis zanje waff road any probs? Kwantar da murya yayi yace "Kyari naga bebs din story dinka, plss farar fa, kanwarka ce?, nasan Husna, ban dai gane farar bane, dariya sosai Musaddiq yayi yace "kanwata ce Galadanci, kafin ya karashe maganar yaji kiran Hilal ya shigo wayarshi a karo na uku, hakuri ya bashi ya katse wayar dan ya dauki ta Hilal, kafin ya dauka ma ta katse, duba missed calls yayi sunfi hamsin, Hilal kadai talatin da uku yayi mishi, sai sauran daga abokanshi, kafin ya kira Hilal wayarshi ta shigo, bai jira jin kalmar Hello ba saboda baya cikin nutsuwa da hankalinshi yace "dis is madness Kyari, in banda rashin hankali ya zaka sanya hoton yarinyar nan a ig, a story is understandable, but ig is very bad, duk inda ka zaga su arewa cuties nd co hotonta ne ke trending, ya zakayi exposing dinta haka, wat is the need of all dis, kuma baka ma duba kayan jikinta ba kawai ka tashi ka sata a social media, idon mazan duniya su gama ganeta, am very angry with u wallahi, tunda ya fara masifar musaddiq yayi parking, saida ya gama zazzaga masifar yace "ka gama? Tsaki Hilal yayi yace "ban gama ba, ka hau kaga banzayen comments din da akeyi maka, na rokeka ka hau ka cire hotunan nan, cikin fada musaddiq yace "Bazan cire ba, nace bazan cire ba, hoton ta ita kadai nasaka, au su sauran matan da suke saka hotonsu ba mata bane, a fusace Hilal yace "ba irin su bace kyari, ka kasa fahimtar ba irin matan da za'a dinga exposing bace, yawo kalmar ta dingayi cikin kwakwalwar musaddiq yace "wat do u mean, kana nufin bata kai matsayin da zata hau instagram ba, ko kuwa tana da makusar da--- katse shi Hilal yayi yana share zufar da ta addabashi tun ganin hotunan da comments din abokan musaddiq yace "bazaka gane ba Kyari, taushi yayi da muryarshi ya cigaba da cewa "rayuwarta zaka duba, marainiya ce, a

Table of Contents

Chapters

156 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156