Skip to content

Chapter 144

Chapter 144

Zumuncinmu A Yau Book One Complete Hausa Novels 1 1,200 words 0 views Progress saved
Download Book

haka yasa dayan me makami sakinta ya zaro wuka a cikin aljihunshi ya tsaya a gaban Hilal, a ruďe Maleekah ke rokon Hilal da ya koma kar su kashe shi, bai ma san abun da ta ke cewa ba dan hankalinshi yafi tafiya gurin dayan dake luguiguitata, Tsugunawa kasa yayi da niyyar cire takalminshi yayi saurin jan kafar mai rike da wukar, sara ya kai mishi a hannu kafin ya ankara yajishi a kasa, sosai saran ya shiga hannun Hilal wanda baisan dashi ba saida ya danneshi ya kwace wukar haďe da tattakashi, shiko dayan na ganin haka dama ba cikin hayyacinshi yake ba yayi saurin ja da baya, kamoshi Hilal yayi ya nakaďa mishi mugun dukan da duk suka kasa motsi, wurgi yayi da wukar haďe da yin gaba yana mai dafe inda jinin ke zuba, A guje ta biyo bayanshi ta kwance dankwalin kanta tana kokarin kama hannunshi dashi, ture hannunta yayi da karfi har ta kusa faďuwa ya buďe motar ya shige, "Ta inda kika bi kikazo nan ki bi hanyar ki koma masauki.. yana kaiwa nan ya tada motar da karfi yana shirin janta, buďe kofar tayi da sauri tace "Heartless being, so zaka iya tafiya ka barni a nan a matsayina na bakuwarku? "Kokarin banbare rikon da tayi mishi yayi ya kasa saboda tayi mishi mugun riko, kallon cikin idonta da yayi jawur yayi yace "let go off me! Sake dukunkuneshi tayi haďe da noke wuya, yadda tayi da baki tana shirin fara kuka ya sanyashi kashe motar haďe juyar da kanshi gefe, ganin haka yasa ta sa hannu ta buďe bayan motar sai a sannan ta sakeshi tayi saurin shigewa ciki.. kuka sosai ta shiga rerowa kamar karamar yarinya, gaba daya ta tsorata da Nigeria gani takeyi kamar in ta sake kwana ďaya za'a iya kasheta bayan an lalata mata rayuwa, Jan motar Hilal yayi ya maida ita masaukinsu, sosai kukan da takeyi yake taba mishi zuciya, sakkowa yayi ya buďe bayan motar, "Its late, i want to go home, dago kanta tayi ba tare da ta kalleshi ba tayi saurin bin dayan gefen ta ruga ciki da gudu tana sake yin wani sabon kukan... Rufe motar yayi da niyyar bin bayanta sai wata zuciya ta haneshi da yin hakan, motar ya shiga ya tada ya canza wata hanyar da ya tabbatar zata kaishi gida domin gudun sharrin dare da na mutanen da suka samu matsala.. .. Washe gari tun asuba Maleekah ta shirya ta wuce dakinsu ummi... Bugu sosai tayi ma kofar wanda ya sanyasu mikewa a tare dan ganin mai dukan kofar haka, "Lafiya? Ummi ta tambaya haďe da janyota cikin dakin, Jakar dake hannunta ta ajiye ta karasa kusa da Abbu tace "Abbu ka shirya mu tafi yau plss, i hate Nigeria, yadda takeyi kamar zatayi kuka ya sanya shi zaunar da ita haďe da tambayarta abun da ya faru, labarin abun da samarin nan sukayi mata ta bashi sannan ta kare da cewa "Ta rantse bazata sake kwana a kasar nan ba! Jin haka Sheik ya bata hakuri akan ta bari ya gama yan uwanshi dan yayi niyyar tafiya dasu, "Noo Abbu, ka tsaya ka tafi tare dasu, we will go with Jamal nd Ruwaidah, gamsuwa yayi da maganarta bayan ya tabbatar da hakan ya gamsar da ita... Karfe goma na safe dukkan ahalin suka iso masaukin Sheik, bayan an gaggaisa duk suka haďu sukayi breakfast cike da kaunar juna sannan suka shiga hira sosai, Matan na bangarensu haka mazan ma, anan ne Sheik ke sanar dasu komawar Maleekah ya kuma ce tare zasu tafi dasu Jamal, cike da murna Papy ya amince dan dama cikin hutu suke, shi kuwa Jamal aiki ake nema mishi, "Na dauka sai tayi sati daya itama? Daddy ya tambaya yana dariya, Murmushi Abbu yayi yace "Akwai abinda zai maida ita, sannan she is not comfortable here, kaga ita kadai ce mace, "Sai in kaita gurin Husna, itama dan bazata iya zuwa bane shi yasa na barta a gida, Hafeez yayi karaff ya amshe saboda yana matukar jin dadin ganinta, ko ba komai tana ďebe mishi kewar mutane biyu a idonshi, Dariya sheik yayi yace "Bazata yarda ba ai, next time zatazo ta dade muku in shaa Allah, nan suka kauda zance suka shiga wani zancen daban na tsara inda zasu je ziyara ya ga yan uwa wadanda suka jibanci yayarshi ko sukayi zama tare, Kaduna... nan ne gurin da suka tsara tafiya washe in Allah ya yarda..... Karfe sha biyu na rana jirgin nasu zai tashi hakan yasa Jamal yin wasu yan siyayya near by dan bada shiri yazo ba, Hilal ke tuka motar yana sauraron duk murnar da su Jamal sukeyi na yin kallo cikin cinemas din turawa.... Ya rasa asalin abun da yake ji a cikin ranshi, duk tunanin da ya dauko sai yayi saurin kaudashi dan ba'a cikin muhallinshi yake ba, soyayyar da yayi a baya bayason sake yin makamanciyarta dan zata iya buga zuciyarshi, ya samu dakyar ya maida soyayyar Nadeeyah wani muhallin daban, baya kaunar sake tsintar kanshi cikin mawuyacin halin da ya shiga a baya, suna isa airport din yayi parking haďe da runtse idanuwanshi yana tuno abubuwa da dama, "Ur problem is lving! Buďe idonshi yayi yaganta tsaye jikin windon gefenshi, bai dago kanshi daga kwanciyar da yayi ba ya zuba mata manyan lumshashun idanuwanshi, ita din ma cikin idonshi take kallo babu ko kiftawa, maida idonshi yayi ya rufe dan a rayuwarshi ya tsani mace a tsaytsaye, abubuwa da dama kan sashi ya ragawa Maleekah, kofar ta buďe tasa hannu ta buďe idonshi duka biyun, nata idon ta gwalo ta turo fuskarta kusa da tashi, Ya Allah... ya fadi haďe da kauda fuskarta, "Maleekah kin tabbatar kina da lafiyar....... kanta ya nuna da hannunshi, haďe rai tayi kamar zatayi kuka tace "Dan ina kulaka shine zaka ce bani da hankali, laifi na ne, "Heyy tambaya ce, ya faďi da ďan sakin fuska.. bata tsaya sauraronshi ba taja hannun Ruwaidah suka wuce ciki, Murmushi yayi bayan yaga kurewarsu yaja motar yayi gaba..... Mrs Tijjani Shattimah........ [13/06 10:15 PM] +234 807 161 1811: •• *ZUMUNCINMU A YAU* •• 7⃣4⃣ By *Aysha Ya'u kurah* Mamaki sam ya hana mutanen parlon yin magana sai Badariyya data dawo kusa da mijinta ta rokeshi da yayi shuru, in gaskiya ne zasu fahimci hakan da kansu... Jin da sukayi jiniyar taki tsayawa yasa Hilal da Daddy yin waje, Shi kuwa Musaddiq sama yayi da little Nadeeyah dan ya bata chocolates, samm bai tausayawa Badariyya ba domin ta sanyashi cikin ukubar da bata da magani... Suna fita sukayi karo da motoci takwas, huďu daga gidan sarkin Zaria, biyu daga gidan gwamnati sai biyu tasu Taheer, Dukkan motocin numfashi kawai sukeyi, saboda tsabar haďuwa babu wanda a unguwar bai bisu da kallo ba, Dogarai ne suka fito da sauri suka tattare kofafin fitowar kowacce mota, Sarki Tidjani ne ya fara fitowa shi da Shareefah, Sai ďayar motar Sarkin Sassounburom da mutanenshi, Cikin kasaita Anty Saude ta fito cikin wani kasaitaccen lace irin na jikin Shareefa, wuyoyinsu da hayyensu sai kyallin zinari yakeyi.. Samm idon Anty saude bai kai mata kan Daddy dake tsaye a kofar shiga parlon ba.. Motar karshe wacce Kamal ya tuko ita

Table of Contents

Chapters

156 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156