Skip to content

Chapter 93

Chapter 93

Zumuncinmu A Yau Book One Complete Hausa Novels 1 1,201 words 0 views Progress saved
Download Book

ko? wallahi ban taba tunanin matar da zan aura zata shiga cikin bakin ciki ta sanadiya ta ba ko ta yan uwana, bare Nadeeyah da ta kasance jinina, wallahi alkawari ne bazan taba bari Nadeeyah ta wulakanta ba, Dan Allah ki goyamin baya plsss, "share kwallar idonta tayi dan ita tana hango mishi abinda bai hango ba, tasan in ya auri Nadeeyah ya gayyatar wa kanshi da Nadeeyah rashin kwanciyar hankali kenan har su koma ga mahaliccinsu, ita kuma Sam bata san duk su biyun su kasance cikin kunci, A hankali tace "To Little, in Nadeeyah mafi alkhairi ce a gareka Allah ya baka ita, Allah ya baka juriya da jajircewa, Hannun Fadeel ta kama hade mikewa tace "Bari in tafi gida, Babanshi na hanya, mikewa shima yayi ya bi bayanta har suka isa parlon, Dakin su Husnah ta shiga dan yin magana da Nadeeyah, bai bita ciki ba ya nemi guri ya zauna a parlon yana nazarin maganganunta....... Mrs Tijjani Shattimah....... [06/04 9:42 AM] Aysha Ya'u Kura: •• *ZUMUNCINMU A YAU* •• 5⃣5⃣ By *Aysha Ya'u kurah* *Matar Mutum kabarinsa* Kwance ta samesu a kasa su biyun Husnah na rarrashin Nadeeyah da har lokacin idonta bai bar zubar hawaye ba, kan Nadeeyah Fadeel ya fada yana tsallen murnan ganinta, cikin kukan ta fara mishi wasa tana dariya mai kama da yake, Tausayi sosai ta bawa Anty Raly, gefen gado ta zauna inda Badar ke bacci ba ta san wainar da ake toyawa ba, kallon Nadeeyah tayi tace "Ashe haka kuma abu ya faru, to Allah ya sanya alkhairi, kanina ya kasa Taheer, ko da yake so so ne, amma son kai yafi, ga Musaddiq dole Taheer ya hakura, Tashi muje ku rakani gida ku tayani aiki sai mu fara tsara yadda zamu shirya bikin, Mikewa Nadeeyah tayi da sauri dan sam bata san abun da zai zaunar da ita a gidan yau har su hadu da Mummy, muje Anty, kinyi wanka ne? Anty Raly ta tambaya tana kallonta.. "In naje can zanyi, bari in dauki kaya, to kuyi sauri ina jiranku, ko minti biyu basuyi ba suka fito da maka makan hijabansu har kasa kamar wadanda akayi ma mutuwa, kallo Musaddiq ya bi ta dashi yana ta kokarin hada ido da kumburarrun idanuwanta taki yarda dan kanta a sunkuye yake, Mikewa yayi ya sa hannu zai karbi fadeel, noke wuya yayi ya kwanta a kafadun Nadeeyah, "iyye to sauka zakayi yaro kar sa min ita ciwo, maza sauko, "kaga kyale min yaro ya rungumi abar kaunarshi kafin ka dauke mishi ita ka kai can wata uwa duniya, gara yaji duminta da kyau, dariya sosai Musaddiq yayi yaje saitin kunnen Husnah yace "Amaryar tawa tayi miki, murmushi tayi ta janyo kunnenshi tace "sosai ma, amma ina jin tsoro, girgiza kai yayi yace "karki ji tsoro, babu abin zai faru, "i pray soo ta fadi tana rugawa da gudu dan ta isko su, shima saurin yayi ya fito, lokacin har sun shiga mota, Gefen da take zaune ya zagaya ya kira sunanta cikin wani irin siga, kife kanta tayi a bayan Fadeel saboda kunyar Anty Raly da taji, murmushi yayi ya sunkuyo daidai kunnenta a shagwabe yace "Zaki fita bance I love yhu ba, u knw dat i love yhu ko? "take care of urself for mee alone, tada motar Anty Raly tayi tace "mijina zai dawo karka sa in makara, hannu ya daga musu yace "zanzo in dauke su anjima, Husna ki kular min da ita, *I LOVE YOU* ya fadi da karfi yana dariya dan yasan ya hana mata sukuni...... Ta window Badar ta leko dan ganin wacce Musaddiq dinta ke cewa i love u, babu kowa a gurin sai Musaddiq dake tsaye cikin Nishadi, sai kuma gate da taga an rufe... nan ta shiga tunanin su waye suka fita daga gidan kuma wacece yake cewa I love you cike da annashuwa, Bayi ta shiga tayi brush ta fito parlon ko zata ganshi, tana fitowa taji tashin motarshi, wani irin zazzafan kishi taji ya taso ya tokareta, da kyar ta samu nutsuwa ta dan tsakuri abin kari kadan...... Karfe biyar da yan mintina Papy da Hafeez suka iso gidan Baffa, Saida suka ci abinci suka huta sosai sannan Anni ta koro mishi dalilin da yasa tayi kiranshi, "Nasan zakayi mamakin dalilin da yasa nace kazo, to dalilin mai karfi ne, nan ta labarta mishi abun da taji daga bakin su Mummy da Rauda sannan ta daura da cewa, a yau ba gobe ba ina son kaje gidan Alhj Muntari domin maganar auren Musaddiq da Nadeeyah, Alh Muntari ya cancanci ayi mishi fiye da haka domin ďan halas ne, mutumin kirki ne, zuciyarshi kamar auduga haka take, tunda har ya nuna ya son abun nan, dan Allah mu nuna mishi mun fishi so saboda mu saka alkhairi da mafificin alkhairi, Cike da jin dadi papy ya gamsu da maganar Anni kuma yayi alkawarin a yau zaije ya sameshi su tsaida maganar auren, bazai jinkirta ba dan kar shaidan yasa shi jin kunya..... Tare sukayi Sallar Isha'i a masallacin kofar gidan Daddy, Cike da murnar sake ganin shi Daddy yaja shi zuwa cikin gidan dan suyi dinner tare... Suna gama cin abinci suka hau hira Daddy yace "Yata tana shirin zuwa sai gaka kazo, dariya Papy yayi yace "Nima zuwan ďana nayi, neman auren yarka nazo yi, Allah yasa ba'a riga mu ba? Dariyar rashin fahimta Daddy yayi yace wacce yar a ciki?? Nadeeyarka nazo nemawa ďana Musaddiq, Ajiyar Zuciya Daddy yayi dan gaba daya tunaninshi ya tafi can gurin ďan Papy Jamal, fadada Murmushinshi yayi yace wannan dan naka sai a hankali, gaskiya kace ya nemi wata, ni 'yata sai Governor, Wata irin dariyar manya Papy yayi yace "kasan in da rabo shima zai taka wannan matsayin, mun kawo kokon baranmu, Allah yasa a cika mana shi, Duk wanda yaga fuskar Daddy a lokacin yasan yana cikin farin ciki matuka, "Na baka ita Alhj Abdallah, au Proff Saifullah, Nadeeyah ta Musaddiq ce, in shaa Allah, yanzu sadaki kawai zan yanke muku ku kawo, sai a sa ranar daurin aure, kunsan yar tawa mai tsada ce, ku kawo miliyan goma, Mikewa Papy yayi yana dariya yace "zamu kawo fiye da haka, mun gode kwarai Allah yasa ayi auren nan a sa'a, Ameeen ya Allah... Daddy ya fadi hade da mikewa, rakiya yayi mishi suna hira har suka karaso gurin motar, Motar Musaddiq ce ta kunno kai cikin gidan, yana yin parking suka fito suka karaso gurin su Daddy, cike da girmamawa Musaddiq ya gaida Papy, dagoshi yayi ya amsa hade da cewa "kana lafiya Ango, sunkui da kai Musaddiq yayi yana sosa keya, dariya Papy yayi yace "Allah ya tabbatar mana da alkhairi, Ameen Papy... Musaddiq yace ya ja baya ya tsaya, kallon Nadeeyah da Husna Papy yayi yace "baku tambayi mutuniyar taku ba, da sauri Husnah tace "Ay gobe zamu je Gombe in shaa Allah, "aaa to masha Allah sai ku shirya goben sai mu tafi tare karfe sha biyu, da Murnarsu suka amsa da "To zamu shirya da wuri, Gurin Hafeez suka zaga suka cikashi da Hira, saida suka fi 30mints a gurin sannan duk suka shiga cikin motar, Hafeez na kokarin tada motar Husnah tayi saurin dakatar dashi,

Table of Contents

Chapters

156 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148
  149. 149 Chapter 149
  150. 150 Chapter 150
  151. 151 Chapter 151
  152. 152 Chapter 152
  153. 153 Chapter 153
  154. 154 Chapter 154
  155. 155 Chapter 155
  156. 156 Chapter 156