Chapter 98
Chapter 98
ta nitsu kana ya jawota suka zauna kan kujera, tafin hannunshi yasa yana share mata hawaye tare da cewa. "Am so sorry my happiness kiyi shiru ba abinda zai sameta sai al'khairi ki daina kuka, zan mata duk abinda kike so kinji ko Ummu Ayman?." Kanta ta gyad'a mishi alamun gamsuwa, duk da haka bai bartaba har saida ya sama mata cikekkiyar nitsuwa. Ita kuwa Zaleeha tuni wani baccin kuka ya kwasheta. Shi kuwa Raveel koda yaje office ya kasa samun sukuni. Sai sak'onnin ban hak'uri yaketa tura mata. Abuja Amina ce ke zaune bisa sallayarta, yayinda ta bud'e hannayenta sama Cikin sanyin lafazi take cewa. "Ya haiyu ya k'aiyum ya ubangijin sammai da k'asai ya rabbil izzati kaine mai rayawa mai kashewa ya Allah ka raya min wannan bawa naka Saifuddeen. Ya Allah ka bashi lfy, Allah ka jib'anci lamuranshi ka sanya salama da farin ciki a rayuwarshi ya Allah ka cika mishi dukkan buk'atunshi na al'khairi." A hankali ta shafa addu'ar tare da zamewa ta kwanta a nan bisa sallayar, tare da jawo wayarta hotonshi dake bisa fuskar wayarta ta zubawa ido. murmushin da yake a hoton sai takega kamar ita yakeyiwa. Indian Mumbai A guje nurses da Doctors suka shigo d'akinda Saifuddeen ke ciki sabida ihu da kururuwan da Hayatuddeen keyi. Ihu yakeyi yana tsalle tamkar yaro kana yana yarfa hannu yana cewa. "Wayyo Allah na yau farin ciki zai kasheni, Wayyo ni Hayatuddeen waye zai tayani farin ciki, Wayyo Ummi na yau ga Hamma Saifuddeen d'ina a zaune da k'ugunshi, ya tashi ya zauna da kanshi ba tare da taimakon kowaba. Wayyo Adda Rahma Raihana, Raliya d'an uwanmu ya fara zama da kanshi. Ya Adnan ya Ahmad Bappa Ali ina kuke?." sai kuma yayi kan Hamman nashi wanda tuni likitoci sun zagayeshi, yayinda suma duk fuskokinsu ke cike da farin ciki. Wani Irin sassanyan rugguma yayiwa Saifuddeen sai kuma ya fashe da wani irin kuka wanda daga kaji kasan daga cikin zuciyarshi kukan ke fitowa. Ganin haka yasa Saifuddeen ruggumeshi da kyau tare da d'an bubbuga bayanshi kana ya d'agoshi ya share mishi hawayenshi tare da mishi alamun. Shin irin godiyar daya dace yayi Allah kenan?. gane hakan ya sashi yin sujhadar shukur da sauri, wanda kafin ya d'ago daga sujjadar tuni an tura gadon da Saifuddeen ke kai an shiga dashi wani d'aki na musamman. Ummi kuwa duk abinda Hayatuddeen keyi da fad'i tanaji, Lokaci d'aya hawayen farin ciki ya rufeta, cikin tsananin happy ta sanarwa Raliyya abinda taji, ruggume juna sukayi dan tsananin farin ciki, daga nan Raliya ta fita a guje side d'insu ta nufa, tana shiga ta samu ya Ahmad d'in baya parlour da gudu ta kutsa kai bedroom nanma baya ciki. Jin motsin ruwane yasa tayi saurin bud'e k'ofar bathroom d'in, hangoshi tayi k'asan shower yana tsaye ba komai a jikinshi, cikin wani irin tsalle ta fad'a jikinshi dan ta mance cewa wai gudunshi tayi. Da sauri ya ruggumota ganin yadda taketa tsalle kawai sai yaga ta fara mammanna mishi kiss tako ina najikinshi. Sam ta kasa cewa komai ganin haka sai ya fara zame mata kayan jikinta, bata bi ta kanshi ba bare ta hanashi sai ma k'ara mak'aleshi tayi cikin fizgo mgna tace. "Al'bishirinka Ya Ahmad." cilla rigarta gefe yayi tare da had'e jikinsu wuri d'aya kana yace. "Goro fari k'al." kiss ta manna mishi a goshi sannan tace. "Jikin Hamma Saifuddeen da sauk'i ya shida kanshi ya tashi zaune ba taimakon kowa." Wata iriyar amintacciyar rugguma Ahmad yayi mata tare da giggicewa gaba d'aya ya abka mata, bata da zabi dole ta karb'eshi a yadda ya zo mata, mgna d'aya sukayi ta maimaitawa juna, "Hamma Saifuddeen ya fara workewa yana zama da kanshi." shi kuma sai yace. "Alhamdulillahi ya Allah mun gode maka ka nuna mana ranar da zai kuna tsayuwa da sawunshi." A haka dai sukayi ta kabta nanayensu. Ummi kuwa wayarta ta d'auka ta gaya dukkan 'yan uwa da abokan arziki. Adda Rahma kam kawai sai taje gaban surkarta tana kuka tana sanar da ita, cikin kula tace. "A a Rahma to ai wannan abin farin cikine bana kukaba Allah zamu godewa." A gefen Raihana ma haka abin yake, dan ita cewa ma tayi dole Saminu ya kawota gida gombe. Su Salisu, Mudassir, Warisu, da Bappa Ali kuwa duk Ahmad ya sanar dasu. Ummi da kanta ta kira Ishaq ta sanar mishi. Kai wannan rana wannan safiya tazowa da masoyan Saifuddeen da daddad'an labari da sanyin safiya. Kafin zuwa shabiyu duk makota da 'yan uwa anata zuwa yiwa Ummi barka. Bappa Alima yazo da Aunty Nina da Goggo Dada maman Ahmad, Shi kuwa Hayatuddeen sanin bazasu barshi ya shiga bane ya sashi komawa ya d'auki wayarshi, aifa kusan a Jere a jere kiran abokan Hamma Saifuddeen da k'annenshi ke shigowa wayarshi, Haka ya zauna yana musu cikekken bayani yadda komai ya faru, sai ya k'ara da ce musu yanzu an shiga dashi wani d'akin. Haka dai yayi ta zaman jira, Abu wasa-wasa har azahar ba'a fito da Saifuddeen ba, Ganin haka ya kira Dr Aliyu ya sanar mishi abibda ke faruwa, sun gama mgna da Dr Aliyu kenan sai ga Dr Acash prasat ya shigo inda yake cikin tsananin jin dad'i ya ruggume Hayatuddeen kana ya jawoshi suka zauna cikin kula yace. "Hayatuddeen jinya tayi kyau komai yana tafiya yadda mukeso Alhamdulillahi yanzu alamomin samun sauk'i sunata k'ara baiya a wurin d'an uwanka, tun d'azu muna tare a kanshi duk wani bincikenmu yana bamu tabbacin kaso saba'in cikin kaso d'ari na cutar ya worke a koda yaushe Saifuddeen zai iya tashi tsaye da sawunshi. Yanzu kuma Alhamdulillahi zai iya tashi zaune daga konce, kuma zai iya juyawa hagu da damanshi. Sannan zai iya durk'usawa kan guiwowinshi, kai nan gaba kad'an ma zai iya sunkuyawa, shine zatonmu a binciken da muketa gudanarwa a kanshi. So yanzu ka kwanrar da hankalin ka koma masauk'inka dan sai gobe zaka kuma ganinshi." Cikin gamsuwa da jin dad'i Hayatuddeen ya gyad'a mishi kai tare da cewa. "Thanks Doctor." sai ya mik'e cikin jin dadi har zai fita sai Dr Acash ya jawo hannunshi gaban wani window ya kaishi tare da cewa ya lek'a. Hammanshi ya hango cikin wata na'ura mai girma dan k'afafunshi kadaine a woje sai kanshi kad'an. Cikin bashi k'arfin guiwa Dr Acash yace, "Wannan shine taimako na k'arshe da akeyi masu irin larurarsa, Yanzu sai in an fiddashi sai bayan, wata shida za'a sake sashi, so nanda one month za'a sallameku, in zaku iya duk bayan 6 months sai yazo a dubashi, a k'ara canza mishi drugs d'inshi. So ka kontarwa iyayenku hankalin kada wani yace zai zo." Tofa wannan abu shine Noor ala noor haske kan haske, sosai bayanin ya kontarwa Hayatuddeen hankalin. Shiyasa cikin k'arfin guiwa ya koma masauk'inshi. A ranar dai kam wannan family sunyi matuk'ar shiga farin ciki. Musammam Ummi da Hayatuddeen ya mata bayanin likita, kawai sai takeji kamar bata da wani sauran damuwa a duniya. Hakama Dr Adnan da yaji bayani a bakin Dr Malik Khan sosai ya samu konciyar hankalin. Ahmad kuwa a ranar ya nemo ma'aikata sukazo suka gyara side d'in Hayatuddeen dan Ummi tace anan Saifuddeen zai zauna, So an fasa duk wani wuri mai d'an tutu ko steps
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148