Skip to content

Chapter 147

Chapter 147

Nakasa Ba Kasawa Bace Book One Complete Hausa Novel 1,208 words 0 views Progress saved
Download Book

Mamy ta sauƙe tare da kamo kafaɗun Zaleehan cikin son bata baki tace. "Ki kwantar da hankalinki Zaleeha, babu wani bawa da ya isa kaucewa ƙaddaransa, ki amshi auren nan amatsayin ƙaddaranki..." Ihun da Zaleeha tasanya ne yasanya Mamy yin shiru ta zuba mata ido, kuka sosai Zaleeha takeyi, afujajan ta nufi hanyar fita daga cikin falon sambatu kawai takeyi tana cewa. "Wallahi Bazan aureshi ba, na tsaneshi saina kashesa sannan kuma nakashe kaina!." Da kallo suka bita su dukansu harta fice. Kaitsaye part ɗin Mama ta nufa, da kuka sosai ta shiga cikin falon, kaitsaye ɗakinta ta wuce, Mama da Yayarta dake zaune afalon suka bita da kallo. Tana shiga cikin ɗakinta ta murzawa kofar key, nanfa tashiga buge 'uge da fashe fashe, tanayi tana ihu da kururwawa akan cewa ita lallai batason Saifuddeen. Motocine jere reras kusan guda goma ke shigowa cikin gidan a dai-dai lokacin da tuni Habu yayiwa tirelar nan jagora sun tafi bayan yasa sun kwaso kayan yaje ya gayawa Baba Malam uzurinshi, suna gama dai'dai-ta parking, wasu mata suka soma fitowa daga cikin motacin nan aka soma fito da wasu haɗaɗɗun akwatuna kai tsaye matannan ɓangaren Mama suka nufa, koda suka ƙarasa falon na Mama cike da farinciki Mama da Yayarta suka karɓesu, nan fa matan suka baje waƴannan akwatunan nan guda 35 agaban su Mama, haka suka dinga fito da tsadaddun kayayyaki suna nunawa su Mama, Mama kuwa da Yayarta tuni zuciarsu sun cika da farinciki, Mama dai burinta na son ƴarta Zaleeha ta auri Abdussalam ya kusa cika, yanzu ma aka soma wasan tunda dai ga kayan aure nan dangin Abdussalam sun kawo, haka Mama suka cika dangin Abdussalam da kayan tarban baƙi, cikin girmama juna sukayi sallama inda suka rakasu har bakin motocinsu saida sukaga tafiyarsu kafun suka dawo cikin gida. Afujanan Zaleeha tafito daga cikin ɗakinta aniyarta nason zuwa falon Baba Malam don sanar dashi cewa batason auren, fitowarta yayi dai-dai da shigowan Maryam cikin falon wanda yanzun zuwanta gidan. Baki buɗe Zaleeha ke kallon tarin akwatunan dake zube gabansu Mama, kamar zatace dasu wani abu kuma saita fasa, hartakai ƙofar fita daga cikin ɗakin, Muryar Ruda ya daki dodon kunnenta inda take cewa. "Kee! Zaleeha bakiga kayan aurenki da Abdussalam ya kawo bane?". Dummmmm dammmmmm haka zuciyar Zaleeha ya buga, a firgice ta juyo cikin tsananin damuwa haɗe da tashin hankali murya can sama da k'arfi tace. "Kayan aurena kuma again?". Cikin son lallaɓata Mama tace. "Eh mana Zaleeha ko bakyaso afasa aurenki da wancan bazan musakin ne?". Wani irin tsalle ta daka tare da kururuwa haɗi da ihu Zaleeha tayi da k'arfi nan fa ta shiga kuka tare danufar kayan auren, cikin fitar hayyaci tashiga ɗiban kayan tana watsi dasu acikin falon, babu abun da take sai sambatu masu nuni da cewa bata cikin hankalinta sam. Ganin watsi da kayan basu mata ba yasa ta shiga ɗaukan kayan tana watsawa can waje, cikin zaucewa take ihu kana tana buge-buge da ife-ife kamar wanda aljanu suka shafa, Dai-dai lokacin Ya Ahmad da Mamy suka ƙaraso don tun daga part ɗin na Mamy sukejiyo ihu da kururwan Zaleeha. Ganin Zaleeha na watsi da kaya yasa Ya Ahmad ƙarasowa da sauri ya nufi inda Zaleehan take, ƙoƙarin kamo ta yake da sauri taja da baya, wata ƴar knife ɗin da ke aje bisa wani table ta ɗauka, saita knife ɗin tayi akan cikinta, cikin zaucewa haɗi da fitar hayyaci ta zazzaro jajayen idanunta murya a hargitse tace. "Zan kashe kaina, wallahi idan aka auramin ɗaya daga cikinsu saina kashe kaina, kada ka matsoni Ya Ahmad kana matsowa wallahi saina kashe kaina ayanzu nan!.." taƙare maganan tana sakin wani matsanancin kuka mai nuna tsantsar tashin hankali. Iya tashin hankali babu wanda bai shigesaba acikinsu, tuni Maryam ta saki kuka mai taɓa zuciya, Ya Ahmad ma hawayene suka cika cikin idanunsa. Duk abun dake faruwa akan idanun Baba Malam, da ya taho tun ihun Zaleeha na forko wanda a zatonshi wani mugun abune ya farmata, jin kalamanta da ganin abinda takeyi ne yasashi bud'e labulen ƙarasowa cikin falon yayi tare da duban Zaleeha dake kuka harda shiɗewa still knife ɗin na hannnunta da alama ƙiris take jira ta cakawa kanta. Cikin tsananin takaici haɗi da ɓacin rai da tsantsar tashin hankali da bak'in ciki ya bud'e bakinshi cikin tsananin cushewar sauti muryarsa cike da amon ɓacin rai yace. "Kin nunamin ban isa dake ba, kin nunamin cewa baki ɗaukeni matsayin uba agareki ba, haƙiƙa kin nunamin cewa ke bakizama ƴa ta gari mai biyayya ba, shikenan zan barki keda mahaifiyarki kuyi duk abun da kukeso, zama daku sam bashida amfani awajena saboda haka yau zan tafi zanyi nesa daku, Zaleeha yau zanbar miki gidan idan yaso kiyi duk wani abun da kikeso, duniyace ae ta isheki riga harma da zanin ɗaurawa, zan tafi inyi nesa daku tun kafin ku kasheni da bak'in ciki." Yana kaiwa nan azance nasa ya juya yanufi ƙofar fita daga ɗakin. Cikin tashin hankali da fargaba Ahmad da Maryam suka zube aƙasa tare da kamo ƙafan Baban nasu cikin matsanancin kuka suka shiga basa haƙuri. Rumtse ido Baba Malam yayi har cikin ransa yanajin wani matsanancin ɓacin rai, saidai suyi haƙuri amma tabbas tafiya zaiyi zaiyi nesa dasu domin bazai iya jurar haɗiye baƙinciki da ɓacin ran da Zaleeha da kuma Mama ke ƙunsa masa ba. Hawayene ke zuba a idanun Mamy yayinda zuciyarta tayi wani irin mummunan karyewa tabbas idan Baba Malam yatafi itama bazata zauna ba, saboda dama danshi kawai take zaune agidan. idan babushi kuwa me zata zauna tayi agidan. A kid'ime Maryam ta dawo kusa da Zaleeha cikin muryar kuka tace. "Dan Allah Zaleeha kice kin amince kada kice a a, Baba fa tafiya zaiyi Zaleeha, kiji tausayinmu! Zaleeha kiji tausayinmu!! dan Allah kada ki bari bak'in cikinki yasa mahaifinmu yayi nesa damu." cikin matsanancin kuka Maryam takare maganan. Kai Zaleeha ta girgiza cikin bushewar zuciya tace. "Wallahi Bazan auresu ba, natsanesu dukansu biyu ba wanda nakeso, wlh xan kashe kaina matuƙar aka matsamin kan aurensu." Cikin ƙaraji tace. "Natsanesu Bana sonshi!" Wani irin gigitaccen ihu tasa tare da sanya knife ta yanka wuya..............! Alhamdulillah... Mu had'u a kashi na biyu, dan jin yadda wasan zai kaya. K'ak'a-tsara-k'ak'a?." Shin Dalla me zai aikatawa Zaleeha? 1 towai ina Baba malam zai tafi? 2 Ya cire hannunshi cikin auren ne? 3 wa zai auri Zaleeha!? 4 Anya kuwa Saifuddeen zai iya ratsa budurcin budurwa?. 5 Wacece Amina me nufinta kan Saifuddeen? 6 Shin Asma'u zata hak'ura da wannan zazzafan matashi mai suran laraban kuwa? 7 Ummi dai tace dolefa a fasa wannan auren na Zaleeha da kekyawan d'anta! 8 Me nufin Ishaq akan Bilkeesu? 9 Me gskyar zuciyar bilkeesu akan Zaleeha? 10 Shin Saifuddeen kuwa zai iya yin sex kamar ko wanne lafiyayyan namiji? 11 ina Habu zaisa akai kayan da akace na Zaleeha ne? 12 Me Raveel zai iya yi a rayuwar Zaleeha?. 13. Me nufin Mama me zata aikata? 14 Ya Aminu da Ya Habu me zasu aikatawa Zaleeha shalelen Ya Ahmad in sunji tasa Baba malam Kuka? 15 Amsoshin tambayoyin nan duk suna cikin littafin Nakasa ba kasawa bace part two kada ku sake a barku a baya, dan yanzu muka shiga cikin ainihin

Table of Contents

Chapters

148 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148