Skip to content

Chapter 33

Chapter 33

Nakasa Ba Kasawa Bace Book One Complete Hausa Novel 1,207 words 0 views Progress saved
Download Book

a wayarshi da duk abinda aka rubuta sai ta fad'i amman shi kad'ai yake gane irin yadda sautin mgnar ke fita dan ko kanaji bazaka ganeba, "Ni da idanuna na gane abinda kake cewa." murmushi yayi tare da kamo hannun aminin nashi yace. To ni kuma da idon zuciyata da tafin hannuna na gane kyawunka." daga nan kuma sai suka nufi gaban Mama da taketa binsu da ido tana murmushi cikin fara'a tace. "Yoh ai ba damuwa Saifuddeen ta amininka kake ni kam ko ka kulani." kanshi ya shafa tare girgiza mata kai kana ya tonk'oshe kai alamun afwan Mama, daga nan suka gaisa sannan suka shiga parlour Mama nan sukaci gaba da hira suna cikin hira Mama ta fito daga bedroom, wani d'an k'aramin kwali mai kyau ta mik'owa Saifuddeen, wanda ya zubawa kwalin idanu cike da mmki ya kalli Mama da take ce mishi. "G...! By *GARKUWAR FULANI* 8 *NAKASA BA KASAWA BACE* *PAGE 8* NA *AYSHA ALIYU GARKUWA* ๐Ÿ‡๐Ÿ‡๐Ÿ‡๐Ÿ‡๐Ÿ‡๐Ÿ‡๐Ÿ‡๐Ÿ‡๐Ÿ‡๐Ÿ‡๐Ÿ‡๐Ÿ‡๐Ÿ‡ _Wannan shafin shima Sadaukarwa ne ga Umar ibrahim Wambai fatan al'khairi da addu'ar samun lagiya a gareka da dukkan masu larurar jinya cuta ko wacce irice._ *Jinjina da fatam alkhairi tare da tarin godiya mai ษ—imษ“in yawa ga ฦ™ungiyar Nakasassu ta jihar Gombe, joint national association of persons with disabilities. Gombe state chapter. All the best!!!!.๐Ÿ‘๐Ÿป (Jonopwd) ina godiya a gareku bisa samun goyon bayanku da bani ฦ™arfin guiwa da karsashin akan rubuta wannan littafin nawa ,ngd matuฦ™a da yabawarku gareni* _Ina mai baku haฦ™uri masoyana masoyan littafaina, dan Allah duk masu turo min hoton katin mtn da suke saya dan biyan kuษ—in karanta littafi pleees ba hoton zaku turo minba numbers ษ—in zaku rubuto ku turomin ku ษ—an hutar dani aiki, sannan masuyi min transfer ษ—in katin etisalat dan Allah ku bari. Katin mtn zaka/ki turo min na 300 kacal a wannan number 09097853276 kuma dashi nakeyin whatsapp, ko kuma ku yuro ta asusuna 0005388578 jaiz bank Aisha Aliyu Garkuwa sai ka/ki turo min shaidar biyan naki ta wannan number dai har lau 09097853276. Dan Allah banda kira bana son kira, sai dai in kayan mata kikeso to nan ki kirani, masoyana na Niger ga number da zakuyiwa magana ita zata gaya muku katin da zaku tura +22788137740 500CF zaku bada. Dan Allah masu taษ“ayata tsoffin littafaina ku bari,nima bani dashk ku nema a gruops zaku samu_ "Gashi wannan inji Yayanku yace a kawo maka." ido ya zubawa Mama kamar bai gane me take fad'a mishiba, Ishaq kuwa hararanshi ya d'anyi da idanunshi da in ka gansu zakayi zaton masu ganine, mik'a hannunshi yayi da lalube ya amshi kalin wayar da Mama ke mik'awa Saifuddeen tare da cewa. "Kawo shi nan Mama shi wannan d'an naki fulaku ne ke damunshi." mik'a mishi tayi sannan ta koma gefe ta zauna tare da jawo wata leda mai d'an girma ta kuma mik'o mushi, ganin yadda fuskarta yayi alamun bata son ya mata gardama ne yasashi sa hannu, ya amsa tare da yin murmushi cikin kurma-kurma yayi mata godiya tare sa hannu ya karb'i kwalin wayar da Ishaq ke mik'a mishi wanda SIM card d'inshi na mtn yana ciki da yana cewa. "Dama ai na san halinka kai komai aka baka sai kace baka so har yau baka d'aukeni d'an uwanka ba, sai kayi ta nuna min fulaku ni kuma da yake banda zuciya duk abinda na gani a wurin Ummi amsa nakeyi." amsar woyar yayi tare da yiwa Ishaq d'in alamun to ya isa sarkin k'orafi, sai ya kuma kalli Mama tare da mata alamun ta mishi godiya a wurin Ya Rabi'u, sai ya kuma amshi wayar Ishaq ya rubuta sak'on godiya ya turawa Ya Rabi'u babban yayansu Ishaq kenan, daga nan kuma suka nufi d'akin ishaq nan sukayi ta hira. Suna cikin hira Saifuddeen ya duba time ganin lokacin salla ya kusane ya sashi mik'ewa ya shiga wonka yana fitowa ya shafa mai tare da canza kaya yasa kayanshi daya cire jiya ya wonke imran kuma ya goge mishi. Shima ishaq wonkan ya shiga yana fitowa ana kiran sallan magrib, suna shirin fita imran ya shigo d'auke da tire yana cike da kayan bud'a baki, dabino sukaci sannan suka sha kankana da abarba daga nan suka fito, suka nufi masallacin fadar masarautan Gombe bayan an idar da salla ne kuma suka dawo gida, nan sukaci abinci sannan suka zauna suna hira a parlour Mama nan ishaq ya ware mishi d'inkunan da Ya Rabi'u ya musu d'aya riga da wondo ne da babbar riga sai takalmi da hula, sai d'aya kuma riga da wondo d'inkin zamanin sai boxers and vest guda uku-uku, sai ledar da Mama ta bashi kuma atampa ce da shadda sunsha d'inki atampar dai-dai Adda Rahma shaddan kuma dai-dai Ummi, godiya yayi sosai, daga nan ya had'a komai sannan sukaci gaba da hira, dan yau ana tsumayin ganin wata. A dukku kuwa su Warisu da Mudassir kamar kullum sukaje sukaci abinci a gidansu Saifuddeen. Shi kuwa Saifuddeen a Gombe ganin lokacin sallan isha yayi ne yasa suka fita sukaje masallaci akayi sallan isha rashin samun labarin ganin wata yasa akayi asham d'inma. Bayan an idar ne sun dawo gida suka shiga parlourn Baban Ishaq zaune suka sameshi yana kallon tv, ganinsu yasa ya maida hankalin shi a kansu, cikin nitsuwa suka gaida su nan yayi musu bayanin k'ungiyar su ta nakasassu da yake son su shiga wato (Jonapwd), sosai ya musu bayani ya k'ara da ce musu. "Shi abu na taron jama'a yanada amfani da fa'ida domin hannu d'aya baya d'aga jinka, shiga k'ungiyar yanada amfani domin tamkar taimakekeniyace a gareku dan saida had'in kanku zai zama maganarku zatayi tasiri wa kunnuwan jama'an gari dama gwamnati, saida had'in kan k'ungiya da zaku samu damar yak'an barace da k'arfafawa mutanenku guiwa ta yadda zaku fahimtar dasu Nakasa ba kasawa bace." Cikin gamsuwa suka gyad'a kai dan shi Saifuddeen yana gane abinda Baba yake fad'a da matsin bakinshi shi kuwa Ishaq yana jinshi, ganin sun gamsune yasashi ci gaba da cewa. "Dama naje nayi mgna da shugaban k'ungiyar na mishi bayaninku, kuma na shaida mishi in anyi salla lfy zan kaiku." still kansu suka gyad'a cikin alamun amincewa, daga nan yayi musu nasiha da basu k'arfin guiwa daga bisani Saifuddeen yace zai tafi, nan ya mishi addu'an komawa lfy, shi kuwa ishaq ya rakashi parlour Mama ya d'auki kayanshi sannan ya rakashi har woje saida ya hau machine yaja ya tafi sannan ya koma cikin gida. Shi kuwa Saifuddeen yana isa kasuwa ya had'a kayanshi duka sannan ya dawo bakin kasuwa inda yasan Salisu zaizo ya d'aukeshi, bai jima da zuwaba kuma Salisu ya iso daga nan suka kama hanyar Dukku. To a wannan shekaran dai azumi talatin akayi. Ranar salla duk al'ummar musulmai kowa da ko ina ana cikin farin ciki, duk inda ka gibta ido cikin garin dukku zakaga kowa cikin cikar sura da haiba. K'arfe tara dai-dai akayi sallan idi, ana idarwa Saifuddeen da abokanshi da suke cikin shiga iri d'aya suka kama hanyar gida, kasan cewar sun canza hanyar komawa ne yasa suka fito gab da k'ofansu Saminu, dan haka nan suka shiga suka gaida iyayen Saminu daga nan suka shiga parlour Hajja Mama mahaifiyar Saminu, inda k'anwarshi Sakina tayi ta jero musu abin

Table of Contents

Chapters

148 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148