Skip to content

Chapter 142

Chapter 142

Nakasa Ba Kasawa Bace Book One Complete Hausa Novel 1,206 words 0 views Progress saved
Download Book

ne, hannunshi ya mik'a daga zaune ya jawo mayafinta-ta fad'o jikinsa, al'amarin daya girgiza Balkeesu kenan, shikuwa Ishaq dama ba gani yake ba hakan yasanya baisan nenene ya faru ba. Manyan idanunta ta zaro waje, cikin tsananin takaicin haɗewar da jikinsu yayi waje ɗaya, a gigice tasoma kiciniyar ƙwace kanta, amma ina ƙarfin musakin da ta raina ya wuce tunaninta, don kuwa riƙo yayi mata bana wasa ba. Yanayin idanunsa ne suka sauya daga farare zuwa ɗan garai-garai sai k'ank'ancewa da suka d'anyi kad'an, take jijiyoyin jikinsa suka mimmiƙe, yayinda lokaci guda yanayin fuskarsa ya sauya, cikin zaƙuwa haɗi da takaici ta ɗago kanta daniyar auna masa wata mummunar baƙar magana, tuni maganar ta maƙale amaƙoshinta sakamakon yanda jikinta gaba ɗaya yashiga shock, sosai ganin yanayin idanunsa ya tsorata ta, da sauri ta ɗauke idanunta daga garesa, cikin wani sabon fargaba haɗi da ɓacin rai da suka ziyartota ta tasanya hannunta ta bugi chest ɗinsa da ɗan ƙarfi, atunaninta idan yaji zafi dole zai sake ta, saidai amma ko motsi bataga yayi ba, jikintane gaba ɗaya ya ɗauki rawa sakamakon yanda yake ladabtar da ita da wani irin kallonsa da idanunshi masu sata shayinshi da shakkarsa, shikuwa Saifuddeen da gangan ya tsareta da idanunsa, bakomai ya ɓata ransa cikin maganganunta ba kamar cewa da tayi waishi ba namiji bane, hmmm wai harshi Saifuddeen ne za aƙirasa da sunan bacikakken Namiji ba, ahankali yake matso da fuskarsa gab da tata, wanda hakan yasanya gaba ɗaya ta ruɗe, ahankali yake ƙara kusanto da fuskarsa gaf da nata, hartakai takawo numfashinsu ya cakuɗa dana juna, haɗuwar numfashinsu waje ɗaya, baƙaramin bugun zuciya ya haifar musu ba suduka biyun, sosai zuciyar Zaleeha ke bugu kamar zata faso kirjinta tafito, akaron farko dataji wani matsanancin tsoronsa ya shigeta, don kuwa matsowarsa gareta baƙaramin zautar da tunaninta yayi ba, sosai yayi mata wani irin kwarjini a idanunta, sam batasan cewa haɗuwa da kyawunsa yakai har haka ba sai ayau ɗin daya kusanto da fuskarsa gareta, daga gefe kuwa fitinannen ƙamshin turarensa ne yacika hancinta, lokaci guda jikinta yafara fitar da wani irin gumi da kerma da karkarwa, dake nuna tashin hankalin dake bunne cikin zuciyarta. Haka Saifuddeen ya cigaba da kawo fuskarsa gab da nata, ahankali yake matsowa kamar zai haɗe bakinsu waje ɗaya, tuni Zaleeha ta rumtse idanunta jikinta kuwa rawa yake sosai, ta sadakar aranta cewa wannan musakin na sauƙe bakinsa akan nata, babu makawa saitayi kuka!, Allah ma yasauwaƙe ita Zaleeha tasha yawun shi. Kawar da fuskarsa yayi zuwa gefen wuyanta, ahankali ya fesa mata wani irin numfashi mai tsananin ɗumi, wanda take yasanya tsikar jikinta mimmiƙewa, hannunsa dake kan waist ɗinta ya janye tare daɗan matsar dakansa baya, jin ya sake ta yasanya ta sauƙe wata ɓoyayyar ajiyar zuciya, buɗe idanunta wanda suka kaɗa sukai ja saboda tsananin tsoritan da tayi, wani ɗan guntun tsuka taja tare da ƙwace jikinta daga cikin nasa, batare da tunanin komai ba haka Zaleeha ta tattaro yawun bakinta da tunanin zata tofar had'e tsukakkun lips d'inta tayi da niyar zata tofar da yawun. Sai kuma ta zazzaro idanunta woje tare yarfa hannu jin yadda Saifuddeen yasa yatsunshi biyu ya had'e lips d'inta da yaga tanada niyar yimishi tijarar da bazai lamunta ba, matse lips d'in nata yayi da k'arfi har saida taji fitsari na son kwabce mata. Ida nunshi ya jujjuya mata tare da k'ada mata kai kana ya d'an kamo gefen lip d'inshi na k'asa ya d'an ciza alamar. "Ko mafarki kikayi in kin farka kiyi sadaka." kana ya sake mata lips d'inta da tuni sunyi jazir, a tsoroce ta had'iye yawun nata tare da juya da sauri cikin tsoro da ƙunan da zafin da lips ɗinta keyi tace. "Ɗan is kawai, Allah ya haneni ranan da zaka ƙara taɓani, mugu! Allah ya isana!! Kuwa wlh, koda wasa kada ka taɓa tunanin sake haɗa jiki dani, balle har tunaninka yabaka daman kawo bakinka kusa da nawa, wlh dana sha yawun bakinka gwamma ace nasha tom-tom, saboda ko bakomai nasan tom-tom yafi ɗanɗanon yawun bakinka daɗi. Ganin ya ɗan taɓa masarrafin kekenshine ya nufi gareta, yasa ta juya da gudu-gudu tafice daga cikin falon kamar wace aka koro Da sauri Balkeesu tatashi ta rufa mata baya bayan tagama watsawa Ishaq wani matsiyacin kallo. Murmushi Saifuddeen yayi tare da sanya hannu ya shafo yawun bakinta dake bisa kan yan yatsunshi harshensa yasanya yaɗan lashi saliva ɗin, lumshe idanunsa yayi tare da sauƙe wani irin ajiyar zuciya, tunowa da magananta nacewa da tayi da tasha yawunsa gwara tasha tom-tom, yasanyashi sake sakin wani shak'iyin murmushi, cikin zuciyarsa yace. "Am so sorry Zaleeha wannan al'ƙawarina ne insha Allah saina shayar dake duk wani abun dazai fito daga jikina, dazaran na aureki ba iya yawuna ba ma kaɗai harta spe... ɗinama saina shayardake." Dubansa yakai ga Ishaq wanda ke zaune shima murmushi ne ɗauke akan fuskarsa, don kuwa shima zuwa yanzu abubuwan Zaleeha da ƙawayenta sun soma bashi dariya, wani zubin kuwa idan Zaleeha tafaɗi wata maganar tsantsar yarintarta kawae yake gani. Zuciyarsu wasai batare da wani ƙunci ba haka suka baro gidan su Zaleehan. Zaleeha kuwa koda suka bar BQ ɗin kai tsaye ɓangaren Mama suka nufa, afalon Mama Balkeesu ta zauna yayinda Zaleeha kuwa ta wuce ɗakinta kai tsaye ranta na bala'in tafasa, tarasa maiyasa bayajin haushi ko ciwon duk wata magana da zata faɗa masa. Sosai al'amuransa ke bata takaici, duk da cewa shiɗin kurmane yakamata ace ae yana da zafin zuciya irin na kurame amma wani abu da ta lura dashi shine, shi kamar dutse yake ko bugunsa zakayi to sai kashirya kakuma saka duka ƙarfinka. Hmmm Zaleeha taka a sannu zuciyar irinsu Saifuddeen bata tankwaruwa in ta hatsalo kada ki k'ureshi, wani sashi na zuciyarta ke rad'a mata a hatsale tace zaiko ci ƙaniyarsa a wurina. Ta fad'i kamar tana mgna da wani. Balkeesuce ta kalli Mama wanda take zaune akan kujera 1 sitter fuskarnan tata aɗaure take tamau, ɗigon fara'a babu akanta. Cikin iyayi da kisisina haɗi da zallan munafurci irin na Balkeesu ta gyara zama, tare da fuskantar Mama murya kamar wacce zatayi kuka tace. "Yanzu Mama haka zamu zubawa Zaleeha idanu takasance kullum cikin kuka? amatsayina na ƙawarta sam bazanso cutuwarta ba, dan Allah Mama kiƙara sa baki akan maganar Saifuddeen ɗinnan wallahi Zaleeha bata sonshi, hasali ma babu wanda Zaleeha ta tsana sama dashi, Zaleeha kyakkyawace son kowa ƙin wanda yarasa, ni aganina tauye haƙƙine idan har aka haɗata zama da nakasashshe, wanda bashi da banbanci da dutse." Cikin tsananin baƙin ciki da takaici Mama ta watsawa Balkeesu jajayen idanunta, duk yanda kowa a duniya yakai ga ƙin son auren Zaleeha da wannan musakin to abayanta yake, domin ko tunowa da batun auren tayi saitaji wani abu kamar jiri na ƙoƙarin kada ita. Wani abu daya tsaya amaƙoshinta ta haɗiya, ranta adagule cikin cushewar murya tace. "Da ace zanbuɗe miki zuciyata ki gani Balkeesu da tuni kinsha mamaki, duk yanda wani yakai ga tsanar auren Zaleeha da wannan banzan musakin ninafishi, duk da cewa ban taɓa ganinsa ba amma tsanar danayi mishi babu wani wanda na taɓa yiwa irinta!." Mama taƙare maganan cikin ƙunan zuciya. Ɗan jim tayi tare dayin ƙwafa, abayyane tace. "Badai dani suke wasan ba, Insha Allahu zasusha

Table of Contents

Chapters

148 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148