Chapter 64
Chapter 64
aka gaggaisa, kana suka zauna zaman jiran lokacin. Shi kuwa Dr Aliyu da Dr Adnan yake waya inda suka tattauna matsakar. Bayan ya gamane ya kira nurses guda biyu. bayan sun shigone ya d'an kallesu tare da kallon ta gefen damanshi yace. "Amina kin shirya mana komai ko?." cikin girmamawa da nitsuwa wacce a k'ira da Amina tace. "Yes sir an gama komai ku ake jira." sai ya kuma juya ya kalli ta gefen hagunshi tare da cewa. "Rebeka jeki kira min doctor Ayman." "OK sir." tace tare da juyawa, wani office nan kusa da nashi ta nufa bayan an bata damar shiga, ta tsaya gaban Dr Ayman tare da cewa. "Good morning sir." ba tare daya kalleta ba yace. "Morning." gyara nitsuwarta tayi tare da cewa. "Sir, Dr Aliyu na kiranka ." kanshi ya d'an d'ago tare da kallonta kana yace. "OK ." tana jin haka ta juya ta tafi, shi kuwa Dr Ayman ya fara tattara takardun gabanshi kana ya mik'e yabi bayanta. Yana shiga ya samu Dr Aliyu tare da Dr Batul, sai nurse guda biyun, bayan sun d'an tattauna ne, suka fito cikin shirinsu na aiki. Cikin mamaki Hayatuddeen ya zubawa Dr Aliyu ido wanda yake cikin welchair bisa dukkam alamu bashi iya mik'ewa cikin sauri yace. "Ya Ishaq shima wannan gurgun likitane?." A hankali Ya Rabi'u yace. "Babba ma kuwa." ganin sun isone yasa suka d'an matsosu kana suka gaisa , cikin kula Dr Aliyu ya kalli Ummi dake rik'e da carbi cikin fullanci yace. "Ummi kiyi mana addu'ar samun nasara yanzu zamu shiga aiki." ajiyan zuciya tayi tare da cewa. "Allah ya baku sa'an aiki yasa ku fara lfy ku gama lfy, Allah ya bashi lfy dama dukkan Al'ummar annabi." Amin Amin suka amsa baki d'aya, yayinda Dr Ayman ya kalli Amina tare da cewa. "Jeki shirya shi kafin mu shigo." da sauri tace to kana ta nufi room d'in da aka kontar da Saifuddeen. Suma har sun juya zasu bi bayanta Ummi ta d'anyi gyaran murya sabida muryarta data disashe sabida yawan kuka a hankali tace. "Doctor Saifuddeen Nakasasshene, baya ji baya mgna, bazai iya ce muku ga abinda ke damunshi sabida shi kurmane." sai kuma tayi shiru hawaye na zubomata, Ishaq kuwa cikin karsashi ya amshi mgnar da cewa, "Ummi kin mance nakasarshi ba kasawa bace, Allah da yayishi a nakasashe ya kuma bashi basira da hikimar da mai ido baida shi." sai ya kuma juyawa ya kalli Doctors d'in da suka zuba mishi ido, especially Dr Aliyu da dama burinshi kenan kada nakasa ta zama kasawa ga masu ita. Shi kuwa Ishaq gyara tsayuwarshi yayi tare da yin taku biyu zuwa uku tamkar ba makaho ba domin babu sanda a hannunshi bare d'an jagora, yana tafiya kamar ko wanne mai ji da gani cikin kula yace. "Kuna ji ko Doctor's Saifuddeen kurmane, amman yanada hikimar da yake gane duk abinda mutane ke cewa matuk'ar yana ganin yadda bakin mutun ke motsawa, kana shi mai tarin ilimine fasihine ta yadda zakayi mgna dashi kamar kowa sai dai shi a rubuce zai baka amsar da duk kake buk'ata a gareshi yakan iya rubutama a phone ko laptop ko a fefa." cikin Jin dadi Dr Aliyu yace. "Masha Allah. Alhamdulillahi komai yayi tsanani iya tare da sauk'i, yanzu bari muje muyi abinda ya dace." fatan nasara sukayi musu kana, suka koma suka zauna a kujerun dake jere can gefe, sannan su kuma suka shige cikin d'akin. Tuni kafinma su shiga sun samu Nurse d'innan Amina ta gama kimtsa komai ta matso da dukkan abin buk'atarsu na yin aikin. Yayinda shi kuwa Saifuddeen yake konce rigingine yayi lib bisa gadon ida nunshi na lumshe dan sam baya jin dukkan motsin da takeyi kana zuciyarshi da ranshi na gaya mishi wani yanayi da yakeji a jikinshi, domin yafi sau biyar yana yunk'urin zai tashi zaune amman sai yaji jikinshi na b'ari kana sai yaji bayanshi tamkar ba nashi ba, yana jin jijiyoyinshi a sake, haka yasa ya koma yayi lub yana nazari nan take yake tuno abinda ya faru dashi kana ya gane ya samu wata matsalar. Ita kuwa Amina, gaban gadon ta matso dan kimtsashi, yayinda dai-dai lokacin su Dr Ayman Dr batulu da Dr Aliyu suka shigo, gab da gadon Dr Ayman ya turo welchair d'in dr Aliyu, kana ya d'an sunkuyo ya danna wasu abu guda biyu sai ga keken ya d'an baje kana ya mik'e yayi sama yadda har ya d'an d'ara gadon da Saifuddeen yake konce a kai, ta yadda tsowonshi ya kamo nasu Dr Ayman hakan yayi dai-dai yadda zai iya yin aikin tamkar ko wanne mai lfy. sai kuma Dr Batula data kasance abokiyar aikinsu kuma babbar macece dan zata haifi Amina da Rabeka Kana zata girmi Dr Ayman sosai shiko Dr Aliyu su iya zama sa'anni, ba mgna a tsakanin su sai nuniya kowa na shirya kanshi, ita Dr Batula taku tayi zuwa k'arshen gadon inda nan kan Saifuddeen yake, kana shi kuwa Dr Ayman yana gefen hagu yayinda Amina ke kusa dashi, shi kuwa Dr Aliyu yana gefen daman shi yayinda Rabeka ke gefenshi da wasu tarkace irin nasu na doctors bisa wani d'an abu mai kama da tire bayan ta ajiye kusa da gadon sannan ta juya ta fita ta bar d'akin. cikin nutsuwa Dr Aliyu yayiwa Amina nuni data d'an janye mayafin dake jikin Saifuddeen, kai ta d'an juya ta d'an zuba mishi idanu tana kallon kyau da cikar haibar da ubangiji yayiwa wanan bawa nashi, haka nan taji tausayin shi na ratsata domin tasan matsalar da ya samu a wannan yar jinyar, shi kuwa Saifuddeen cikin fidda numfashi ya bud'e ida nunshi dan jikinshi ya bashi ana kallonshi, a hankali ya bud'e idanunshi, kan fuskarta ya sauk'e idanunshi, da sauri tayi k'asa da kanta dan wani irin mashahurin kyau da korjini da ya mata fararen idanunshi da suka d'anyi lulu-lulu alamun sun dad'e a rufe suka k'ara k'awata kyawunshi. A hankali ta kuma d'ago kanta ta d'an kalleshi cikin sanyin murya tace. "Sannu ya jiki?." sabida ita bata san kurma bane don kafin a gayawa su Dr Aliyu shi kurmane ta shigo ciki ta barsu a wojen. Shi kuwa Saifuddeen idanunshi ya d'an jujjuya kana ya lumshe tare da gyad'a kanshi alamar yauwa, sosai hakan da yayi ya gamsar da ita a fahimtarta amsa ya bata da body language wanda normal ne sometimes akan samu mutane da wannan d'abi'ar. shi kuwa sai ya kuma bud'e idanunshi tare da kallon Dr Aliyu wanda yaketa mishi murmushi mai cike da tausayawa. Dr Batulu ce ta d'an kalli Amina tare da cewa. "Gyarashi lokaci na tafiya." kai Amina ta gyad'a tare dasa hannunta a hankali ta janye mayafin, ya rage doguwar rigar da anka zura mishi, wacce takeda mab'allan daga samanta har zuwa k'asanta, cikin sabo da k'warewa da sanin makaman aikinta ta fara b'alle boturan daga wuyanshi har zuwa k'irjinshi, tanayi tana bud'a rigar yayinda tuni Dr Batulu ta fara nata aikin na duba raunu kan dake kan yalwataccen k'irjinshi, wanda yake faffad'a fari k'al sai tattausan suma bak'i mai sulbi da Shek'i dake konce lib-lib, batabi ta kan sumarba kasancewar raunu kan a gefe da gefe suke, Dr Aliyu kuwa hang gulp yake sawa, dan
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148