Chapter 86
Chapter 86
baiyi bacci ba, yanata charting da abokanshi da yawanci jikin Hammanshi suke tambaya. Dan haka ya koma parlour dan yana son zaiyi waya da matarsa ya d'an kontar mata hankalin. Sosai ya kontar mata da hankalin, sannan yayi bacci. Washe gari bayan sun karya suka sayawa su Ahmad abinda zasuci sannan suka nufi asibitin. Suna isa doctor na isowa, a tare suka d'anci abincin. Tuni Dr Adnan kuwa ya kira Dr Acash prasat ya shaida musu suna kusa. Suna gama woyar ya hangi Divia ta amsa kira sai kuma yaga ta nufi inda yake tare da ce mishi su shiga, yana shiga suka tattauna da doctorn, suna gamawa ya fita. Yana dawowa wurinsu Ahmad yace. "Har ka fito?." "Eh na fito ya nuna min sakamakon gwajin da akayi ne, ya kuma cemin gobe ne zasuyi aiki." "To Allah ya kaimu." Ahmad ya fad'i yana gyara wuyan rigarshi, Hayatuddeen kuwa Amin Amin yace tare da ajiye wayarshi kusa da kan Saifuddeen. Washe gari kuwa k'arfe tara dai-dai na k'asar tasu. Aka gama shirya Saifuddeen cikin shigar da akewa wad'anda za'ayiwa aiki, tuni suma Doctors an gama shirya musu komai kayan aiki. K'arfe goma dai-dai nurses suka shigo suka tura gadon Saifuddeen suka nufi wani corridor mai fad'i, a hankali Hayatuddeen ya bisu da ido da alamun karaya a idanunshi, ganin haka yasa Ahmad ya jawoshi suka zauna kana ya d'an kontar mishi da hankalin. Ganin ya d'an nitsune ya kira Ummi yace mishi tofa an shiga aiki ta tayasu da addu'a yana katsewa ya kira bappa Ali ya gaya mishi hakama su Salisu da Warisu duk ya gaya musu. Shi kuwa Dr Adnan yana tare dasu Dr Acash dan shi a wurinshi kamar samun k'arin ilimi ne ace a gabanshi akayi aikin. Suna isa d'akin da za'ayi aikin Saifuddeen yayi murmushi ganin Ya Adnan da irin shigar doctors d'insu, shima Dr Adnan murmushi yayi dan yana jin k'arfin guiwa da karsashi daga ganin lafiyayyun kayayyakin aikinsu, bugu da k'ari ga Dr Malik Khan shima dashi za'ayi aikin dashi. Allurar bacci ko ince cire haiyaci sukayiwa Saifuddeen, bayan sunga yayi lib alamun alluran sunyi aikinsu. Nanfa suka fara aikinsu baji ba gani, shiru kakeji ba magana ko tari basayi sai sautin AC da kuma d'an sautin injuna da d'an k'aran ajiye ababen aiki da sukeyi. Surgery ba sauk'i kusan tsawon awa hud'u sukayi a kanshi, sannan suka kammala komai, canza mishi kayan jikinshi sukayi sannan suka canza mushi gado, kana aka turoshi tamkar gawa aka fito dashi, ta gabansu Ahmad akazo aka wuce dashi, mik'ewa sukayi suka fita daga wurin baki d'aya, yayinda tuni su Ahmad suna biye dasu a d'aya, Wani side dake can gefe suka shiga, suna shiga wurin suka shiga wani babban parlour dake cike da kekunana da kuma d'an ma dai-daicin pharmacy kuma ga ma'aikata a cike da wurin. Suna shaga wasu suka taso suka karb'eshi a hannun wad'an nan d'in, wani d'aki suka shiga dashi dashi, kuma basu hana su Ahmad shigaba sai dai suna shiga sukaga sun zuge wani k'ofa na glass sun shiga cikin d'an keb'an taccen wurin dake cike da, na'urori. Kontar dashi sukayi bisa gadon dake ciki sannan suka k'ara gudun AC tare da gyara mishi konciyarshi, suna mgna amman su Ahmad bazasu jisuba. suna gama kimtsashi sukayi d'aura mishi ruwa tare dasa ruwan allurai a ciki, daga nan suka fito suka zo inda su Ahmad suke, a nitse suka d'an musu bayanin cewar kada su yawaita hayaniya, kada kuma suce zasu shiga inda yake shida farkawa sai gobe iwar haka, kada kuma su damu, su zauna na. kai kawai suka gyad'a cikin gamsuwa da nitsuwa, kana suka zauna a kujerun dake jere a wurin, gaba d'aya Hayatuddeen ya kasa nitsuwa sai hawaye yaketa zubdawa da kyar dai Ahmad ke tausasa mishi zuciya. A can kuwa ana fitar da Saifuddeen aka shigo da wani bature, shima awa hud'u sukayi suna aiki a kanshi daga nan kuma, suka firfito sai kuma gobe kasan cewar mutun biyu sukewa aiki kullum. Suna fitowa Dr Malik da Dr Acash suka nufi can inda aka kontar da Saifuddeen yayinda Dr Adnan ya bisu a baya, suna shiga suka k'ara duddubasu da kyau sannan suka fito, Nan Dr Acash ya kalli Dr Adnan cikin hausa yace. "Kuje masauk'inku kada ku damu akwai masu kula dashi. Dan koda kunza baza'a barku ku ganshiba ma'aikatanmu ne zasuyi mishi komai, sai bayan sati d'aya zaku ganshi." "To ba matsala Dr." cewar Adnan kenan, dole tasa suka koma masauk'insu. Sai dai kullum zasu zo safe da yamma su ganshi ta cikin glass d'in. Sosai ma'aikatan wurin suke kula da majinyatansu cikin iyawa da sanin makamar aikinsu, tunda sun san irin mahaukatan kud'ad'en da suk'e karb'a a hannun 'yan uwan marasa lfy." Yau kwana uku da yiwa Saifuddeen aiki Dr Acash ya nemi Dr Adnan ya bashi takardar daya rubuta wasu sabbin magunguna kala uku wanda zai shashu tsawon sati Ιaya rak. Yana fita ya wuce pharmacy koda yaje ya basu takardar suka gaya mishi kud'in maganin kai ya kad'a dan daya lissafa da kud'in Nigeria dubu d'ari huΙu da sattin da biyar ne harda d'ari uku. Bayan ya saya ne ya bawa masu kula da shi d'in. Ba b'ata lokaci suka fara bashi mgnin. Tun randa aka fara bashi magungunan ya fara jin sauk'in nauyin da jikinshi ke mishi. Randa aka cika sati da mishi aiki kuwa a ranar jirginsu bappa Ali ya iso India daga k'asar saudia. kasan cewar da asuba suka iso, kai tsaye masauk'insu Ahmad ya nufa, saida sukayi breakfast sannan suka nufi asibitin. Suna shiga Dr Adnan ya kira Dr Acash ya nema musu izinin shiga wurin Saifuddeen, jin haka yace su jirashi yazo. Bayan awa biyu ya iso kana shida kanshi ya musu jagora har cikin d'an d'akin glass d'in nan. Suna shiga duk sukayi...! By *GARKUWAR FULANI* 8/18/20, 7:53 PM - Ummi Tandama: πππππππππππππ *NAKASA BA KASAWA BACE* *PAGE 21* NA *AYSHA ALIYU GARKUWA* πππππππππππππ _09097853276 ta nan zaku turo katin mtn na300 kacal, ko kuma ku turo ta asusuna 0005388578 jaiz bank Aisha Aliyu Garkuwa sai ki turo shaidar biyanki ta wannan no 09097853276_ ~Hmmm Daga gobene free page ya Ζare kun cinye alakoronku~ Sukayi saurin k'arasawa gaban gadon da Saifuddeen ke kwance, gaba d'aya fuskokinsu k'unshe da murmushi ganin yana musu murmushin. Bappa Ali kuwa hannunshi yasa bisa kanshi yana shafawa tare da fara jero mishi tambayoyi cikin kula yake cewa. "Saifuddeen ya jikin? Da sauk'i ko? ina ke maka ciwo?." ido ya lumshe mishi alamun da sauk'i, Ahmad da Hayatuddeen kuwa ido suka zura mishi ganin gaba d'aya ya rame sai wani fari mai d'aukar hankali da ya k'ara. Dr Adnan kuwa ido ya zubawa na'urar dake gefen kan Saifuddeen d'in wanda Dr Acash prasat ke kimtsawa, Dr Malik kuwa hannunshi yasa yana jan yatsun k'afar Saifuddeen sannan ya juyo ya kalli Bappa Ali da ke cikin kid'ima cikin harshen larabci yacewa bappa Ali. "Ba komai fa da yardar Allah zai samu lfy, adai tayamu da addu'a in sha Allah zai samu waraka, kuyi hak'uri komai zaiyi dai-dai amman sai mun hak'ura domin sauk'i a hankali yake samuwa." kai bappa Ali ya jinjina alamun gamsuwa kana ya juyo da ganinshi kan Dr Adnan dake
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148