Skip to content

Chapter 43

Chapter 43

Nakasa Ba Kasawa Bace Book One Complete Hausa Novel 1,207 words 0 views Progress saved
Download Book

d'ari da goma, kaga yanzu kuma ana saida mudun akan d'ari biyu da saba'in, to Alhamdulillahi dama ana kasuwa dan ribane, dan haka mu zamu rink'a saida mudun wake akan d'ari da talatin, mudun gombe kenan mudun kano da sauran garuruwa masu amfani da kwanon sha kuwa in munyi kiyasti da kud'in mudunmu zamu saida musu mudun akan d'ari biyu da settin sab'anin sauran mutane dake saida mudun akan d'ari biyu da saba'in a mudun gombe mai cin gongoni takwas zuwa tara kaga ko wanne mudu minbi ribar naira ishirin kacal fatanmu Allah ya musu al'barka ya kuma sa kasuwar ta d'aure." wasu zafafan hawayen farin cikine ya rufe Ummi dan tana ji a jikinta ahlinta masu cikar imanine da zarra. Shima Saifuddeen murmushi yakeyi da godewa Allah da tsarkake mishi zuciyarshi data ahlinshi, shi kuwa bappa Ali ciga yayi da cewa. "Lokacin dana sarin kayan mudun masara naira 100 ne yanzu kuma mudun ya koma d'ari da tamanin, to mu zamuke saidashi bisa d'ari da ashirin munyi ragin naira sattin akan farashin sauran mutane munbi ribar naira ishirin." sai ya kuma gyara zamanshi tare yi mishi lissafinsu dalla-dalla gaba d'aya sun karya farashin kayan abincin nasu inda suka rink'a bin ribar naira ashirin-ashirin kacal, sai a buhunan kalwa da rid'ine, sukaci ribar naira hamsin-hamsin a kan ko wanne mudu, dan shi ba kayan abinci bane baya zama dole sai mutun ya saya musammam rid'i wanda shi kamfanunnuka ne ke sayanshi ana fiddashi k'asashen k'etare. inda suka tsaida farashin sari kuma akan buhun shinkafa sharshera sun sayeta dubu tara to yanzu ana saidata dubu sha shida to su dubu goma sha d'aya suke saidata sukanbi ribar dubu biyu a cikin ko wanne buhun shinkafa. Rahma da kanta ajiye irgen kud'in tayi ta zuba musu idanu domin tabbas tasan k'anin mahaifinta ya cika adalin malamin d'an kasuwa, shi kuwa bappa Ali gyara zama yayi yaci gaba da cewa. "Gero da dawa duk ribar dubu bibbiyu zamubi akan ko wanne buhu sab'anin sauran mutanen dake bin ribar dubu bakwai da d'ari biyar-biyar. Sosai sukaci gaba da lissafin inda a cikin ko wanne buhun rid'i da kalwa suka bi ribar dubu biyar-biyar sab'anin wasu dake bin ribar dubu goma sha d'ad'd'aya. Saida suka gama lissafin kab sannan ya gaya mishi yawan buhunan ko wanne abu inda buhunan masaransu kawai sun kai d'ari da biyar sai buhun gyararriyar shinfaka mai cin mudu tamanin inda ake saidashi dubu talatin so su kuma sun barshi kan dubu sha bakai sunci ribar dubu uku cikin ko wanne buhu, nan suka kiyasta komai, sannan ya karb'i takardar da Saifuddeen ke mik'o mishi inda yake ce mishi. "Duk cikin katon d'in maggi akwai ribar da ta kusa uwar kud'in, sabida MAGGIN naira goma ya koma d'aya rak za'a k'ara ya koma ashirin, to ribar tayi yawanda talaka shine da wuya, dan haka sai nayi tunanin mai zai hana mu mu rink'a saidawa uku goma tunda dama hud'u gomane mu rink'a bin kwaya d'ad'ad'aya, sannan ana saida ledan akan d'ari biyu da hamsin a da can wota bakwai baya yanzu kuma ledan ya koma d'ari hud'u dai-dai shine nace to nawa ya kamata muke sakin ledan?." murmushi Bappa Alin yayi dan ganin umarninshi Saifuddeen ke jira cikin nitsuwa yace. "Kabi riba kad'an mai al'barka kabar ko wanne leda akan d'ari biyu da saba'in kaga ai dama can hamsin d'in sama ribar tasuce a company a d'ari biyu ake basu. Kaga kuma kai a kasuwane in ka sakeshi da yawa abokan kasuwancinka zasuji haushinka zasuga zaka kashe musu kasuwane hakan kuma zai iya jaza maka matsala shiyasa badon hakaba da d'ari biyu da hamsin d'in zaka saidashi ko ya kuka gani Hajia Ummi." kai ta jujjuya mishi cikin jin dad'i tace. "Allah dai yasa Alhaji Ali Allah ya sa munada ranon zuwa makka da madina birnin ma'aiki." Amin Amin sukace baki d'aya sannan taci gaba da cewa. "Wannan ai mgnar ta uba da d'anshi ne ni saidai in sanya al'barka ina kuma nema muku tsari a wurin rabbil izzati." gyara zama Saifuddeen yayi tare da rubuta musu. "Eh hakanma yayi Bappa Ali amman kada ka damu ni zanbi hamsin d'in a cikin ko wanne leda, shagunan zanbi in musu talla in zasu sara zan basu a farashin da d'in amman suyi min al'kawarin saidawa shida ashirin sab'anin biyar ashirin d'in da suke saidawa, kaga zai zama uku goma kenan, ni zanbi k'aramar ribar, a dai wannan sarin in yaso a sari na gaba in naga hakan bazai yuwuba sai inbi sahunsu tunda nima dole da tsadan zan sara." sosai suka gamsu da wannan shawarar suka k'ark'are komai aka gobe in yaje zaiwa su Alhaji Kabirun tallan. Shi kuwa bappa Ali cikin nitsuwa yace. "Dole zaka ci gaba da rik'e shagon nan da aka ajiye maggin, lokaci yayi da zaka samu sauk'in wahala, zamuje a gyara kayayyakin in an samu wasu sun sara to sai a samu akori kura a cikata da kayayyakin abincin ta kai shagon sai a fara saidawa." cikin gamsuwa Saifuddeen ya rubuta musu. "Hakan yayi shike nan kuma nasan Warisu zai kular mana da komai, zan kuma yiwa ba mishkila talla nasan zai sara kuma zai bari a farashin da zamu bari dan nasan shi adalin d'an kasuwane mai imani". sosai sukaji dad'in wannan zaman nasu, yayinda tuni Rahma taketa famam irga kud'in ganin ta kusa gamawa ne yasa duk suka zuba mata ido dan suna jiran suji nawane kud'in. Minti hud'u tsakani ta d'ago kanta tare sauk'e numfashi cikin sakin fuska da sanyin muryarta tace. "Kud'in dukansu dubu d'ari uku da tamanin da biyar ne kud'in baki d'ayansu." sosai yawan kud'in ya basu mamaki sai dai kuma idan suka tuna kusan tsawon shekara d'aya kenan yake tara kud'in da iriyar azaba da hawala da yake sha ruwa da iska zafin rana da wahala sai suga wahalarsa tama zarta kud'in, amsarsu Bappa Ali yayi tare da mik'awa Ummi yace tasa musu al'barka cikin murmushi tace. "Allah ya sanya musu al'barka." Amin Amin sukace baki d'aya kana Bappa Ali ya kalli Saifuddeen cikin kula yace. "To ga dai kud'i su kuma me zakayi dasu?." gyara zamanshi yayi tare da tonk'oshe k'afafunshi ido ya d'an lumshe sannan ya rubuta musu. "Duk shawarar da kuka bada hakan za'ayi." da sauri bappa Ali yace. "A a ka gaya min me ka shawarta kaida zuciyarka?." kanshi ya d'an sunkuyar sannan ya rubuta musu. "Dama ni tunanin da nayi, machine d'in Salisun nan ta tsufa yanzu wahal dashi kawai takeyi shiyasa ko balance d'in da keret yake had'a 1,500 gashi yanzu ya fara karatu yana buk'atar kud'i to shiyasa nayi tunanin ko zan saida tsohuwar sai in in saya s mishi sabuwa, zaifi jin dad'in aikinshi zai samu yadda zai kula da ah'linshi da karatunshi muma kuma balance d'in zai taimakawa cefenen gida na yau da kullum." sai ya kuma yi shiru ya zuba musu idanu ganin suma shi suka zubawa idanun alamun sun gamsu da bayaninshi suna kuma son jin k'arshen mgnar, sai ya d'an had'e yatsunshi tare rubuta musu. "Sauran kud'in kuma inason zanci gaba da karatuna, zan yi idimar karatun kama da hidimar sharan fage da saurauran hidimomi na sabbin d'alibai da suke harin zuwa jami'a dole in samunda su Jamb

Table of Contents

Chapters

148 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148