Chapter 54
Chapter 54
inda zaije Sule ke kaishi a sabuwar motarshi, inda ya b'ar d'ayar kuma wa Ummi. Salisu da Warisu duk sunyi aure, Ahmad ma an aura mishi Raliya, kuma suna nan cikin gidan da yake Ahmad bai k'arisa ginin gidanshi ba shiyasa, Saifuddeen yace to yazo ya zauna a cikin d'aya daga cikin part d'in nan dake sashin daman gidan suna zamansu lami lafiya sai tsananin son haihuwa da Ahmad keyi musamman d'iya mace shiyasa yasa Raliya dole ta rink'a kiranshi Abban Farida kamar da wasa sai sunanshi ya koma haka dan sai ya zama su Ummi dasu Rahma duk haka suke kiranshi. Salisu kuwa tuni ya d'auko kakarshi Iya shatu ta bar Dukku. Mudassir kuwa bunsurune na Mamajo fir yak'i maida hankali kan batun aure sai tara buhun 'yan mata. Ishaq kuwa shima har yau baiyi aureba da zaran an mishi mgnar aure sai yace wai baiga matar data mishi bane, duk sanda ya fad'i haka Saifuddeen kan ce mishi to wai da wanne idon zaiga matar da zata mishin, yakanyi dariya yace da idon zuciya zai ganta. To uban gayya Saifuddeen kuwa tun randa ya fara ganin fuskar Zaleeha a tv Allah ya jarabci zuciyarshi da wata zazzafar k'aunarta mai kashe zuciya da jiki, Allah da ikonshi kuwa bai tab'a ganinta eyes to eyes ba duk da yanzu yana yawan zuwa k'ungiyar tasu wai ko Allah zaisa su had'u amman ina, ko dan yawanci Zaleeha k'auyuka takebi tana hira da nakasassunne shiyasa basu fiye had'uwa ba, amman fa duk ran jumma'a shabiyu da rabi nayi zai kunna tv tashar Farin wata ya kalli program d'inta da take gabatarwa. Ya kuma ci gaba da sirranta soyayyarshi dagashi sai zuciyarshi. Duk da a wani sashi na zuciyarshi na tuna mishi irin wahala ko k'alubale da nakasassun kan fuskanta yayin neman aure, to amman shifa yanada yak'ini a kan kanshi. Sai dai tun randa ya fara ganinta yanayin rayuwarshi ta canza, ya zama fitinenne da zaran ya tunata jikinshi ke harbawa shiyasa dole ya fara azumin Mondays and Thursdays, dan rage k'arfin abinda ke addabarsa kamar yadda shariyarmu ta musulunci ta koyar mana. Raihana Ta Haifi d'anta na miji suna kiranshi Affan. Adda Rahma kuwa sai yanzu Allah ya bata ciki tun tsowon shekarun da tayi aure, tuni kuma Ya Adnan ya sayi wani gida a nan layin tudun wada kusa da babban titin da zai ratsa ta gaban babban pharmacy nan na A. A Aliyu pharmacy, wanda gidan yake gab da gidan da Baba bello ya k'auro. Ya Adnan kuwa ya k'arbi yar k'anwarshi ya had'a da Adam sun rik'e sun samu yara masu d'ebewa Mamasu kewa tunda dama can mahaifinsu baya raye. Ganin aikin gidan zaiwa Raliya yawa tayi nata ta dawo tayi na Ummi ne yasa Saifuddeen yasa Adda Rahma ta nema musu mai aiki, tana taya Ummi aikace-aikacen gidan. ***** Soisa kasuwancinsu yaci gaba yanzu Ahmad na yawan zuwa legos dasu Onitsha kalaba dan yanzu harda harkan manja sukeyi sosai, yamzu hakama baya garin Gombe tun last week ya tafi Lagos shida Salisu shi kuma ya wuce Cotonou dan dubo wasu sabbin motocin da aka tallata musu, Bappa Ali da Mudasssir da Warusu kuwa duk sun tafi umrah, yanzu Bello da sabbin yaran shagon guda biyu da Ahmad ya nemane suke kula da shagon, duk da aiyukan shagon yana musu yawa, shiyasa time to time Saifuddeen na zuwa ya d'an zauna a shagon. Su Hayatuddeen kuwa sunata fama da karatun Waec sai gigi da rawan kan sun kusa shiga jami'a. Raihana ma tazo da ziyara Affan d'inta dan tafi shekara bata zoba sai yanzu. Yau Alhamis tunda safe Saifuddeen ya shirya ya taho office d'in Ishaq koda yaje lokacin ma Ishaqn baya nan ya shiga cikin G. S. U dan koyar da d'alibanshi, nan ya zauna shi d'aya dan Ishaq ya shaida mishi yau Zaleeha zata zo zatayi hira da masu matsalar spinal cord injury, shiyasa ya bugo sammako, koda ya samu Ishaq baya nan bai damuba wayarshi da tv suna d'ebe mishi kewa ganin zaman yayi yawane yasa ya mik'e ya ciro laptop d'inshi da yasa a carji tun zuwanshi, bisa kujerar ya dawo ya zauna ya jingina da jikin kujerar sannan ya mik'e k'afafunshi kan glass stoll dake ganshi, a hankali ya bud'e laptop d'in nashi ya fara duba sak'onnin da Ahmad ya turo mishi kasan cewar a rubuce suke komai ta yanar gizo-gizo tunda baya Magna shiyasa yafi gane yin harkar kasuwancinsa a na'ura sosai ya nitsu ya meda hankalin shi wurin tantance gamayyar kasuwancin shi. Sai kusan azahar Ishaq ya shigo, bayan sunyi salla ne sukaci gaba da hira, ganin har sunyi la'asar bata zo bane yasa ya mik'e yacewa, Ishaq zaije ya duba baba bello da jiki, amman zai biyo ta nan wurinshi da haka suka sallami juna, yana fita Sule na isowa dan ya mishi text akan yazo ya kaishi gidan Baba Bellon. Motarsu na fita da kamar 5 minutes Zaleeha ta iso harabar wurin. Direct gidan Adda Rahma ya fara shiga suka d'anyi hira har tana mishi batun aure dariya yayi yace mata auren ya kusa ta shirya. Daga gidanta gidan Baba Bello ya shiga ya jima suna hira sannan ya amshi takardar maganin da ya Adnan ya rubutawa Baba Bellon ya nufi Kemis d'in A. A Aliyu pharmacyn yana isa bakin pharmacy d'in yaji an rik'e mishi hannu, da sauri ya sunkuyo ganin Zeenat ce d'iyar k'anwar Ya Adnan wacce take gaban Adda Rahma, hannuta yaja suka shiga cikin kemis d'in, bayan ya karb'in ledan magunguna ya basu kud'insu, sai yayiwa Zeenat alamun da ta kaiwa Baba Bello mgnin ta kira mishi Sule kuma yazo su tafi, da sauri ya rusuna gaban Zeenat ganin bata gane body language da ya mataba sai ya rubuta mata a wayarshi ya nuna mata, murmushi tayi tare da gyad'a mishi kai alamun ta gane. Daga can bakin Gate d'in Gombe State University kuwa, a dai-dai lokacin mutanen dake bakin gate d'in duk suka fara kaucewa da sauri dan kauda kansu su tsira da ransu da lfyarsu daga sharrin Dalla...! Wasa farin girki, wannan shine ma somin lbrin mun gama shimfid'an lbrin sai kuma shiga cikin ainin zaren lbrin kada ki/ka sake a baki/ka lbri, kada ayi babu ku!! By *GARKUWAR FULANI* 8/18/20, 7:52 PM - Ummi Tandama: 26/2 2020...! 8:06 PM 📝🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇 *NAKASA BA KASAWA BACE* *PAGE 13* NA *AYSHA ALIYU GARKUWA* 🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇 ~28 February 2020/ 9:10 Am~ *Godiya ta musammam ga k'ungiyar nakasasu ta Jihar GOMBE, (JONAPWD) ina godiya da goyon bayanku* _Gombawa d'iban fari ba'a kwana da kuba a tashi daku har cikin al'jannatul firdausi. Duk sammakonka to bagombe a tafe ya kwan, Gombe hamadan sarki Sulaimanu Gombawa masu kyawawan shatale-shatale da tsabtattun tituna, wannan shafi nakune al'ummar gombe_ A cikin babban birnin Gombe!. Yauwa Monday da misalin 6:02 pm wannan lokaci yayi dai-dai da lokacin da mafi akasarin bani adam dake woje ke neman hanyar kowa gidanshi kama daga yan kasuwa da ma aikata maza da mata manya da yara da dai sairansu. Musamman maza da matan musulmai don kowa na k'ok'arin ganin ya yasamu yin sallanan magrib kan lokacinta kamar dai yadda Saifuddeen yake saurin ya samu Sule ya fito su wuce gida direct bazama su biya wurin Ishap ba
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148