Chapter 111
Chapter 111
zai sanyaya mata rai, tana shiga cikin wajen ta lumshe idanunta sakamakon wani irin daddaɗan sanyi daya ratsa jikinta, wani irin ni'imtaccen ƙamshin korayen shuke shuke dake wajenne ke ratsa cikin hancinta, sosai yanayin wajen yayi mata, cikin takunta mai ɗuke da nutsuwa taƙarasa can ciki, ƴan mata da samari ne suka kusa cika wajen, waƴanda kallo ɗaya zakayi musu batare da sai anfaɗa maka ba zaka gane cewa masoya ne, don kowanne dake cikin wajen fuskarsa ɗauke take da shauƙi, dayawan mazan dake wajen kallonsu ne ya dawo gareta, musamman wani kekyawan gaye dake zaune shi kaɗai akan table, cikin ajinta da sanin darajar kanta ta ƙarasa ga ma'aikatan dake cikin Havilla'n, nan ta basu order'n irin haɗin ice cream ɗin da takeso ayi mata, mintuna kaɗan wani saurayi ya kawo mata ice cream ɗin,zip ɗin hand bag ɗinta ta zuge inda ta ciro kuɗi ta bashi kana ta karɓi ice cream ɗin, cikin takunta mai ɗauke da nutsuwa ta juya ta fice, da sauri wannan saurayin ya rufa mata baya, don bayajin zai iya jure kasa furta mata soyayyarta da ta kamasa alokaci guda. Harta kusa kai bakin motarta da sauri yasha gabanta, cikin yanayi naɗan mamaki taja baya, tana me ƙare masa kallo, murmushine ɗauke akan fuskar saurayin me suna Saleem, cikin da-ida-ita nutsuwarsa yace. "Amincin Allah ya tabbata agareki yake wannan ma'abocian kyakkyawar halitta" Idanunta taɗan juya tare da kafesa da ido. Ɗan lumshe idanunsa yayi ganin yanda kwawawan idanunta ke yawo ajikinsa, cikin nutsuwa yace. "Saleem Sa'ad Turaki, fatan banyi laifiba dana tsaida ki, naga kamar sauri kike". Baki ta taɓe tare da buɗe murfin motarta ta shige, ƙoƙarin rufe murfin motar take, Saleem yayi saurin riƙewa, cikin sanya fuskar tausayi yace. "Nasan dacewa shawo kan kyakkyawar mace sarauniyar mata kamarki abune mai matuƙar wahala, amma please ko phone number ɗin kine ki bani hakan zai taimakamin sosai" Hannunta tasanya taɗan dafe goshinta, cike da ƙosawa ta ɗago ta dubesa, shiɗinma kallonta yake wani murmushin k'eta tayi tare da bashi number Raveel kana ta gaya mishi sunanta, murfin motarta ta rufe tare da data motar tatafi tabarshi tsaye awajen, murmushi ɗauke akan fuskarsa yabi motarta da kallo, harta ɓacewa ganinsa, cike da fatan sake ganinta anan gaba ya juya yakoma cikin havilla. Itakuwa Zaleeha tana tuƙi tanashan ice cream ɗinta, hakan kuwa sosai ya haifar mata da nutsuwa. Ransa fari ƙal fuskarsa ɗauke da farin ciki yake sarrafa keken nasa har yakawo cikin falon, Ummi da Hayatuddeen ne zaune, carbi ne riƙe ahannun Ummi yayinda Hayatuddeen kuma ke zaune akan sofa, yana riƙe da plate ɗin dambun nama ahannunsa, ahankali ya turo keken nasa zuwa gaban Ummi dake zaune akan kujera, wanda ganinsa da tayi yasanyata sakin murmushi, ƙarasowa gab da ita yayi tare da ɗaura kansa akan kafaɗanta, cikin tsananin ƙaunar da takeyi masa tasanya hannu ta shafa lallausan gashin kansa tare da cewa. "Da'alama wannan fitar taka al'khairi zata haifar mana don naga kafita cikin farin ciki, ka kuma dawo cikin farin ciki". Murmushine ya faɗaɗa akan fuskarsa tare da sake gyara zaman kansa dake kafaɗanta, shikaɗai yasan irin farin cikin da yake ciki ayau ɗin. Hayatuddeen dake ta faman cin dambunsa yana jijjiga kai alaman daɗin dambun na ratsashi, dubansa ya kai ga Hammannsa cikin santin dambun nasa yace "Hamma nine fa auta kowa ya sani". Hararansa Saifuddeen yayi cikin body language yayi masa alama da cewa. "Idan kaine auta saime, shikenan sai kada Ummina tanuna min ƙauna?" Dariya Hayatuddeen yayi tare da cewa. "Ai dai ƙaunar dake tsakanina da Ummi na ta musammance, naɗan baka aronta ne naƴan wasu kwanaki" Murmushi Ummi dake jinsu tayi, shiɗin ma Saifuddeen murmushi kawai yayi don ya fuskanci cewa dambun naman da Hayatuddeen ɗin ke cine yasasa santi. Dubansa Ummi tayi cike da kulawa tace. "Akawoma abinci ne?". Cikin body language ɗinsa yayi mata alama da bayanzu ba, ahankali ya tura kekensa inda ya nufi ɗakinsa don so yake yayi wanka kana yaɗan huta, Shida kansa ya haɗawa kansa ruwan wanka acikin bathtube, inda yacika turaren wanka me daɗin ƙamshi aciki, kwanciya yayi luf acikin bathtube ɗin tare da lumshe idanunsa, ba'a iya jikinsa kaɗai yakejin sanyin ruwan ba har acikin zuciyarsa, wani irin ƙawataccen murmushine ya bayyana akan fuskarsa sakamakon tunowa da irin yanda take murguɗa masa baki dayayi, tausasan lips ɗinsa yaɗan ciza tare da sanya hannunsa ya riƙe dai- dai saitin heart ɗinsa, wani irin tarin soyayyarta ne yasake ɗarsuwa acikin ransa, sake gyara kwanciyarsa acikin bathtube ɗin yayi tare da sakin wani sabon murmushi, sannu ahankali yakejin sabon so da ƙaunarta na huda gaba ɗaya jijiyoyin dake jikinsa, aƙalla ya ɗauki kusan sama da 30 minute yana tunaninta yayinda wata irin ƙaƙƙarfan begenta ke neman zautar dashi, adaddafe haka yayi wanka, koda yafito daga cikin toilet ɗin wata brown ɗin jallabiya me kyau yasanya ajikinsa inda ya feshe jikinsa da daddaɗan turarensa mai sanya nutsuwa, kwanciya yayi luf akan gadonsa tare da jawo laptop ɗinsa, ya kunna, kyakkyawan hoton fuskarsa ne ya bayyana akan screen na laptop ɗin, cikin nutsuwa yake danna laptop ɗin inda ya kasa aiwatar da komai gaba ɗaya tunanin kyakkyawar fuskarta da zazzaƙan muryarta ya hana masa sukuni. ya dade haka daga bisani ya turawa Ahmad text. "Na samu matar aurefa yaro ka shirya shan biki." Ahmad dake kwance bisa gado, yayi.da Raliya ke baccin gajiya a kan k'irjinshi. dariya yayi tare rubuta mishi "Eye-eye kace ka kusa shiga dausayin jin dad'in duniya yaro." Tsaki ya tura mishi tare tura mishi nifa surkinka ne. daga bisa ni dai yayiwa Ahmad d'an bayani, sosai Ahmad yaji dad'i. Washegari, yau tunsafe yatashi da wani irin ƙwarin guiwa nason mallakarta, wayarsa ya ɗauka ya turawa Ishaq text message inda yace shirya zuwa ƙarfe d'aya na gobe zai rakasa Dukku, koda Ishaq yaga saƙon abokin nasa murmushi kawai yayi don yasan kwanan zancen har acikin ransa kuma yaji daɗin hakan. Zaune suke su dukansu akan dinning table suna break fast, surutun Hayatuddeen da Raliya ne ke tashi inda suke ta musu, Ummi dai jinsu kawai take yayinda Saifuddeen ya zaro wayarsa dake cikin aljihunsa, saƙon tafiyarsa Dukku ya rubuta kana ya miƙawa Ummi, amsan wayan Ummi tayi tare da karanta saƙon, ajiyar zuciya ta sauƙe tare da duban Saifuddeen ɗin da kyau, tabbas taji daɗin cewa da yayi zaije dukku'n saboda hakanma wani ƙarin karsashi ne dake nuna samun lafiyarsa, saidai kuma tayi mamaki don yau kwata kwata-kwata kwana biyar ne da dawowarsa Nigeria, sanin da tayi cewa koma mene zaije yi a Dukku'n tana da yaƙinin cewa al'khairi ne hakan yasa, tayi masa fatan zuwa lafiya da kuma dawowa lafiya, Hayatuddeen ne ya dubi hamman nasa jin Ummi nayi masa fatan alkhairi yace "Hamma tafiya zakayine?" Kai Saifuddeen ya jinjina masa alamar eh tare dayi masa alaman. "Ko zaka rakani?" Baki Hayatuddeen ya washe tare da kaɗa kansa cikin sauri yace. "Ƙafata ƙafarka ae Hammana!" Murmushi Ummi tayi tare da cewa. "To ɗan sarkin son yawo tunda dai kanason yawo ae sai kabisa Dukku zashi". Take Hayatuddeen ya kwaɓe fuska tare da girgiza kansa cikin halinsa na shagwaɓa yace. "Dukku kuma? chab wallahi na haƙura dama wasa nake ba binsa zanyi ba". Gaba ɗayansu suka sanya dariya don dama sunsan
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148