Skip to content

Chapter 15

Chapter 15

Nakasa Ba Kasawa Bace Book One Complete Hausa Novel 1,206 words 0 views Progress saved
Download Book

koma layin shagon ba mishkila ya zauna ya zuba musu idanu yana ganin yadda aketa seye da sayarwa yana kallon yadda suke ink'anta awunsu. Ya d'an jima a wurin sai biyar dai-dai ya mik'e a ranshi yake cewa. "Uhmm Saif tashi kaje ko leda d'aya ka samu ka saida kafin magrib ai yafi zaman mutuwar jiki da zuciyan." daga nan yaje ya k'aro leda d'aya, to kuma lokacin rana tayi sanyi ba ciniki sosai, ya jima yana yawo kafin ya samu aka sayi gwara shida na arba'in kenan daga nan yaita zagayawa, tuni ya gaji dan yau kusan wuni yayi bisa sawunshi, saida magrib ta gabatone akayi ta saya nan ya saida kab sai gwara d'aya da ya bari na al'walanshi. Bayan yayi alwalan ne ya bawa Jabeer botikin ya ajiye mishi a shagonsu, sannan ya fito bakin gate d'in fita kasuwar yana lissafin bag nawa ya saida a cikin ranshi yace. "Alhamdulillahi leda goma cib na saida, ya rabbil izzati kayiwa wannan kasuwa tawa al'barka ya Allah ka jib'anci lamurana ka fad'ad'amin hanyar samu in samu damar tallafawa k'annena marayuwa da mahaifiyata da yayata da marayun yaranta, bayan anyi sallan magrib d'inne ya dawo inda Salisu zaizo ya sameshi yana ko zuwa Salisu na isa, yauma kamar jiya shi dai fura da nono yasha shi kuwa Salisu ya sai nama yaci. daga nan sukayi sallan isha kafin suka kama hanyar Dukku. Bayan sun isa wonka yayi ya canza kaya kana yazo yaci abinci, sannan ya fita woje sugar ya seyo da madara da Lipton sai biredi d'aya. kafin ya dawo duk sunyi bacci sai Ummi da Rahma. Rahma ya mik'awa ledan kana ya zauna gefen Ummi data zuba mishi ido, cikin kula tace. "To kuma d'an dubu d'aya daka amsa d'inne zaka kasheshi a kanmu? buk'atunka zakayi dashi ba namuba ai dubu ukun nan zasuyi min sati ina cefene kullum d'aribiyar zata isheni cefenen dere da rana, tunda munada gari da shinkafa harda sauran taliya da mai da manja." mik'e sawunshi yayi kana ya fara rubutu a k'asa yana bata lbrin ai ya fara sana'ar saida ruwa kuma Alhamdulillahi sana'ar tana gudu dan ya samu ribar 700 a wunin yau kawai. Cikin tausayawa Ummi tace. "To Babana ka dai nuna kai sana'ar tayi maka, amman ni tausayinka nikeji kaje kayita wuni a rana kana yawo da robar ruwa, amman Allah ya baka sa'a yanzu asusu zan saya zaka rink'a tara kudin in ka samu jari dai ka fara wata sana'ar kabar wannan." cikin girmamawa da shak'uwa da tsantsar biyayya ya gyad'a mata kai tare da fara rubutu a k'asa yace. "To Ummi na yadda kikeso haka za'ayi." sai ya kuma kalli Hayatuddeen dake konce yayi pillow da cinyar Ummi ture kanshi yayi kad'an kana ya zame ya konta tare dasa kanshi gefen na Hayatuddeen da nufin wai zasuyi hira. Amman ina tsananin gajiyar yawon daya wuni yanayi ne yasa tuni yayi bacci. ganin baccin zai nisane yasa Rahma sa hannu ta d'an mari kumatunshi a hankali ya bud'e ido, sai ya kuma kalli Ummi dake shafa suman kanshi da alamun bacci a idanunta. cikin sanyi ya mik'e kana ya musu saida safe sannan ya kamo hannun Hayatuddeen da nufin suje d'akinshi su fara kwana tare amman sai k'ara mak'ale Ummi yakeyi hakan yasa ya barshi, yaje ya shiga kana suma suka shiga. Still yauma kamar jiya cikin ikon Allah ya saida leda goma kamar jiya. Koda ya koma ya samu tuni Ummi ta sai asusu ta zura mishi d'aribar din jiya dan ya sai musu kayan tea na d'ari da biredin d'ari kana ya bata sauran d'aribar d'in duk cikin ribarshi 700 d'in jiyan, kana jarinshi kuma na nan. To Alhamdulillahi yauma haka ya samu kamar na jiya, toh sai ya bawa Ummi duka kud'in tasa 500 a asusu 200 kuma ta d'auka ta ajiye dan 'yan buk'atunsu irinsu omo ko kud'in break d'insu Hayatuddeen da Faruq haka dai lokaci yaita shud'ewa. Duk randa Salisu ya basu kud'in balance kuma zai bawa bappa Ali 1k kana ya damk'awa Ummi 4k d'in. Alhamdulillahi rayuwafa ta fara juyawa kasuwa na tafiya tuni Saifuddeen ya saba da mutane da dama, wani lokacin har leda 14 yake saidawa inda yake samun riba kusan 900, sosai yayi abokai sa'anninshi manyan mutane kuma na son mgnanshi sabida yanada dad'in zama ga tsabta da girmama na gaba dashi. Abu gaba-gaba yanzu harda robobin Faro, yake sara dasu Fanta, Coca-Cola, molt etc. Wanda yawanci matasa shi kan seya. Yanzu ya saba da wahalar da yawon da ranar saidai ya d'anyi duhu farinshi ya disashe sabida rana da yake shiga. Yana yawan had'uwa da Dottijon nan baba bello, mafi akasari shike mik'awa mutane leda su bashi kud'i ya bawa baba bello, Alhamdulillahi yanzu littafi da biro yake yawo dasu a aljihu duk mgnar da kai mishi zai baka amsa, wasu da dama dan suga rubutunshi suke son Magna dashi sabida Allah ya mishi baiwar iya rubutu in yayi tamkar na'urace tayi. da yawa da Balarabe suke kiranshi wasu kuma suce Saifuddeen balarabe. Azumi nata gaba towa dan yanzu baifi 8 days ya rage Ramadan ba, Yayinda dukkan Al'ummar musulmai keta shirye-shiryen azumi. kuma zuwa yanzu kusan tsawon kwana 46 da kafa asusun Saifuddeen. To ga azumi yana zuwa gaba d'aya ya rasa sana'ar da zai kama dan yasan cikin azumi cinikin ruwa bazaiyi guduba tunda duk musulmai baki a rufe yake. Yana dai ta nazarin abin yi amman har zuwa azumi saura kwana uku bai tsaida sana'ar da zaiba da fari yayi niyar ko zai koma saida dabino dasu kwakwane sai ya kuma ga sana'ar yawoce kuma ga azumi so yasan zai wahala, a haka dai yau kam yayi niyar yin shawara da abokinshi Jabeer ko Hisham, duk da yaso ace da is'haq zai shawarar to is'haq kuma yanzu ya fi kwana 36 da tafiya Abuja wurin yayanshi Rabi'u kuma acan zaiyi azumi dan shida Ummarsu ne suka tafi, dan bayan ya fara zuwa kasuwar da sati d'aya ne yaje gidansu Is'haq sai ya samu ranar sukayi sammakon tafiya Abuja. Yau tunda yaje yaketa sintirin saida ruwanshi dasu Fantan har sai bayan la'asar ya je shagonsu Hisham da niyan zai tattauna dashi sai ya samu tuni ya tafi gida ya kai cefenen dare. haka yasa ya wuce shagonsu Jabeer yana zuwa suka zauna dan lokacin mata sun d'an tsagaita, rubutu yayi na neman shawarar sana'ar da zai fara saida ya gama rubutawa kana ya mik'awa Jabeer takardar dai-dai lokacin daya karb'a dai-dai lokacin kuma baba Bello ya iso wannan dottijon. karantawa Jabber yayi kana ya kalli Saifuddeen da yake mik'o mishi banduran ledodin daya amsa a hannun Dottijon cikin yanayinshi na wasa da dariya yace. "Yoh balarabe ga sana'ar da zakayi a hannunka ai kawai ka fara saida leda, gashi dama Baba bello bai saida leda a Ramadan kaga sai ka karb'eshi bayan salla in an dawo sai ka bashi sana'arshi kai ka koma pure waternka ko?." Ido suka zuba mishi baki d'aya, shi kuwa ba tare daya bi ta kan kallon da duk suke mishiba ya matso kusa da Dottijon cikin nitsuwa yace. "Kana ji ko baba Bello shi Balarabe ruwa yake sedawa da kayan zak'i irin namu na yara, to kuma kaga ga Ramadan yana zuwa

Table of Contents

Chapters

148 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148