Chapter 22
Chapter 22
inda yasamu wasu basu firfitoba, sai ya wuce gaba, wasu a dawowa sai ya samu suna bud'e shagun nasu sai ya basu, yana basu suna bashi kud'in na jiya, haka dai tuni kafin k'arfe sha d'aya ya gama rabawa,. Cikin nitsuwa ya koma rumfar dilan nasu inda ya had'a lissafin kud'in ya samu dubu hamsin da shida ne ga 2k d'in da Baba Bella ya bashi jiya nan ya had'asu wuri d'aya 8k kenan. wato fad'in farin cikin da Saifuddeen yayi a wannan lokacin bazai yuwuba. Kawai sai yayi sujjada ya godewa Allah gashi yau da ribarshi kusan 8k. ai cikin aminci da farin ciki ya basu kud'insu 50k dai-dai kana aka d'auko littafi akayi alamar ya biya na jiya sai kuma na gobe 60k cikin tsananin farin ciki yasa kud'inshi a al'jihu kana ya bar shagon da zummar sai gobe. Tuni kasuwa ta cika tayi tambul sabida yawanci akanzo da sanyin safiya koda maraice sabida yanayin azumi ba'a zuwa da tsakiyar rana. Bayan ya gama rabawanne sai ya kuma d'auko botikin pure water inshi ya saro leda d'aya, dan bin shawaran baba bello amman ina a gari na gombe garin musulmai zakayi yawa har ka gaji cikin kasuwar gombe da wuya kaga arne ba irin kasuwar Yolanmu ba, ita kasuwar gombe du musulmaine sai yerobawa da terawa kuma duk masallatane bana ce ba kirsoticiba amman gsky basu da yawa. ganin wahalar banza zaisha sai ya rabawa Al'majirai ruwan. Shagonsu Jabeer yaje wai ko su d'an tab'a hira amman ina sai ya samu shagon mak'il da mata ba ko hanyar wucewa, dole ya wuce shagonsu Hisham still nanma shagon cike yake da mata, gun bayarben nan mai robobi yaje canma kazalika, koda ya koma shagonsu Kabir mai ruwa kuma sai ya sumu sun rufe wai saida yamma zasu dawo su bud'e. gefen shagon nasu ya zauna ya lumshe ido yana nazarin to sana'ar me zaiyi, ya dad'e yana tunani a ranshi yake cewa. "Alhamdulillahi Allah ban raina sana'ar daka baniba, Allah kaine mai badawa ka kuma k'arawa mutun ya rabbil izzati ka nunamin wata sana'ar da zanyi mana kar in wuni zaman kare a karofi." yana gama fad'in haka a ranshi sai ya bud'e idanunshi yana bud'esu ko sai kan wani mai saida omo irinsu Good mama kilin Zep viva sabulun kamaru da dai sauransu. da sauri ya mik'e yaje ga saurayin mai amalanken kana ya yagi takarda ya rubuta mishi cewa, shima yana son saida su omon ya nuna mishi inda zai sara, cikin gatsali da zoleya saurayin yace. "Hahaha kanada amalanken ne, ko akai zaka d'ora kana da kud'in jarin ne?." rubuta mishi amsa yayi cewa a kwali zasu bashi zai d'aura a kai. cikin zolaya ya nuna mishi shagon da suke sari, aiko yana zuwa sai yaga suma shagon ya kawo musu leda koda ya rubuta wa mai shagon dalilinshi ba b'ata lokaci ya bashi su Omo kan ya saida ya d'auki ribarshi ya kawo mishi uwar kud'i. Kamar wasa ya aza kwalin su omo yana yawo koro-koro sak'o da luggu, amman ina ko asi bai saidaba. har azahar har yayi niyar in yayi salla zai maida musu sai ya kuma fasa, koda akayi salla sai yaci gaba da zagaye har ya shiga layin yan badaru, nan aka fara kiranshi ana saya kad'an-kad'an sai gashi kafin la'asar ya saida stab yana had'a kudin yaga dubu hud'u ne kuma kayan 3,500 aka bashi kenan yaci ribar d'ari biyar a ciki dan harda irin manyan nan na 500. koda ya kai kud'in sai ya kuma amsar wani cikin ikon Allah shima ya saida. aifa ranar da Jabeer ya ganshi dasu Omo da sabulu ya mishi tsiya wai ko dai aure yake bid'ane. K'arfe biyar saura ya maida kwalin oman da sauran nan ya samu ribar 200 lissafin ribarshi yau dubu takwas kenan, hamdala yayi kana ya duba agogon hannunshi ganin biyar saura kwata, sai ya nufi gaban wani mai dabino, mudu d'aya ya saya, kana ya fito bakin kasuwar inda yaga mai kankana dasu lemu da ayaba kankana ya saya babba da k'ari kana ya sayi lemun d'ari uku, duk dai dubu d'aya ya kashe tsakanin dabino da lemu da ayaba, ganin saura 7 minutes buyer ta cika sai ya gangara gefen masu nama/naman 1k ya saya, sannan ya sayi su tattasai, albasa, attaruhu, karas, kabeji. da dai sauransu a ta k'aice dai 3k ya kashe kana sannan ya adana 5kbda zummar in ya koma zaiyi musu asusunsu da ban ribar omo d'ari takwai d'innan kuma ya barsu a aljihu ko ya rink'a jin kud'i a jikinshi. biyar dai-da Salisu yazo suka tafi. Alhamdulillahi sun isa Dukku rana tanayin mudun kuyangi alamun ta kusa fad'uwa. inda ya samu tuni Rahma sarkin aiki ita da Raihana sun gama komai, inda sukayi kunun gyad'a mai kyau, da tea daya sha kayan k'amshi sai soyayyan doya daya sha kwai dasu albasa da citta kanumfari onga, sai kuma tea wanda akayi dan Saifuddeen da Bappa Ali, kana sai jolof d'in taliya da yasha kifi, sannan sai biredi da aka soya da kwai sai kuma su dabinon da kankana da ayaba da lemun daya kawosu yanzu. da sauri Raihana ta amshi ledodin kana ta mik'awa Adda Rahma ledan naman dasu tattasan, ita kuma ta d'ebo ruwa a roba tare da d'an tarfa gijishi kana tazo wonkesu ayaban da kankanan da lemun kafin ta yankasu kana dabinonma ta wonke, shi kuwa tuni ya shiga wonka yana fitowa yasa Hayatuddeen yaje ya kira mishi Salisu, kafin ya shafa mai ya fito har sun taho tare, kana su Ummi sun gama shirya komai Raliyya ta kaiwa Aunty Nina nata sannan na bappa Ali da ban, tuni ita kuma Rahma ta had'awa Saifuddeen nashi da abokinshi, su kuwa duk sunyi al'wala kowa na zaune rik'e da carbi, yayinda Raliyya ke rik'e da dabino a hannu alamun kiran salla kawai take jira Raihana kuma ruwa tafi bege, ana kiran salla duk sukayi addu'a kana aka fara bud'a baki, da sauri Ummi ta rik'e hannun Raihana kana tace. "Ki fara da dabino kafin kisha ruwa." da sauri ta amshi dabinon. Su kuwa Saifuddeen da Salisu dabinon sukaci bayan sunyi addu'a sannan suka sha kankanar da Adda Rahma tayi mata mayafi da garin madara, saida sukayi gyatsa kana suka mik'e jin ana shirin tada ik'ama a massalacin nasu yasa suka kuskure baki kana suka tafi dan dama duk sunyi al'wala suna fita harbar matsallacin ana...! By *GARKUWAR FULANI* *NAKASA BA KASAWA BACE* *PAGE 6* NA *AYSHA ALIYU GARKUWA* πππππππππππππ ```Hukuncin Allah fans one ku na musamman ne a gareni fatana, Allah ya bar zumunci da Ζauna a tsakaninmu``` _Littafinga na kuΙine nairanki Ιari uku kacal ya biya miki buΖata ,turo katin mtn na 300 ta wannan number 09097853276 ko transfer ta 0005388578 jaiz bank Aisha Garkuwa Aliyu, sai ka/ki turo shaidar biyanki ta wannan number 09097853276_ free page Suna isa harabar masallacin suka d'an k'ara sauri sabida tuni liman ya kabbarta. Bayan anyi salla an idar duk sai kowa ya firfito dan a d'anci wani abu, wasu kuma zafine yasa suka fito sabida babu wuta kuma basu da gen kana in mutun ya wuni da azumi tofa lokacin da kasha ruwa zufa na iya keto maka. To hakane ta kasance dasu
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148