Skip to content

Chapter 30

Chapter 30

Nakasa Ba Kasawa Bace Book One Complete Hausa Novel 1,204 words 0 views Progress saved
Download Book

d'inka na kowa. Ga dai kud'inka nadai ci naman dubu d'aya a cikin kud'in jiya." murmushi yayi tare da amsar kud'in ya sasu a aljihu. daga nan Salisu yaje ya fidda machine inshi yazo ya maida Ahmad can Shabewa. Tun daga ranan Ahmad ya fara d'inka nasu na maza. Shi kuwa Saifuddeen washe gari da yaje kasuwa takalma ya sayawa su Rahma da Ummi dasu Hayatuddeen duk da saida yayi ciko da ribar omonshi na yau d'in. Washe gari kuma da ya kuma zuwa yan kunne da sarka ya sassaya musu. A takaice dai saida yayi kwana biyar baya ajiye ribarshi, a cikin haka kuma ya kuma ya kuma sayan wani kayan yad'i shida ya bada d'inki cikin kasuwar kayan shida abokinshi Is'haqnshi. tun randa akayi azumi ishirin da biyar ya gama hidiman dinkin salla da komai, Daga nan kuma yaci gaba da zura kud'i a asusunshi. Yau saba'an wota ishirin da bakwai kenan, kuma yau yayi cinikin omo sosai, k'arfe hud'u dai-dai ya shiga gidansu Is'haq, Imran na ganinshi yayi sauri ya isa gareshi cikin murna yace. "Hamma Saifuddeen gobe Ya Is'haq zai dawo yace min shi dai bazaiyi salla a Abuja ba." kamo hannun Imran yayi wanda bazai wuce sa'an Hayatuddeen ba murmushi yayi tare da shafa kanshi sannan suka shiga parlour Baban Is'haq. cikin fara'a yace. "D'an halak kak'i ambato ko yanzu nake jajenka ka kwana biyu baka lek'oba ashe kana tafe." kanshi ya d'an shafa tare da yin murmushi kana ya rusuna gaban Baba cikin body language suka gaisa har yake shaida mishi gobe Is'haq zai dawo, sun jima suna hira daga bisani ya mik'e tare da cewa. "Bari yaje yayi wonka." daga nan ya fito parlour Mommy ya nufa step mom d'in Is'haq kenan bayan sun gaisa ne ta bashi key d'in d'akin Is'haq da woyarta dan tasan zasu gaisa da abokinshi. Yana shiga d'akin Is'haq wonka ya farayi sannan ya fito ya canza kayan inda tuni ya wonke wanda ya cire ya shanya. gefen gadon Ishaq d'in ya zauna tare da fara rubuta mishi sak'o kamar haka. "Assalamu alaikum, ya gida da Ramadan, Baba ya cemin gobe zaka dawo ko?." jim kad'an sai ga amsa. "Wa alaikissalam, nayi fushi da kai yau kwana nawa baka zo gidaba kullum sai na tambayi imran." bai ida gama karanta amsarba wani sak'on ya kuma shigowa. "Eh gobe zan dawo ya Rabi'u yayi mana d'inki komai iri d'aya yace wai ai mu tagwaye ne. A gombe zamuyi salla ai ko?." murmushi yayi tare da rubuta mishi. "Allah ya dawo daku lfy ka cewa Ya Rabi'u ngd matuk'a Allah bar zumunci da k'auna, ina Ammi na nayi missing nata tare zaku dawo ai ko. Hahhm Imran k'arya yakeyi ko last week nazo ai yanzuma hidimar kasuwane ke hanani zuwa yanzuma sauri nake zan tafi." daga nan kuma ya mik'e ya fita, har ya mik'a Mommy woyar sai kuma ta mik'o mishi tare da cewa mishi gafa wani sak'on yana amsa yaga abinda ke rubuce. "Dole fa a gombe zaka zo muyi salla, naga kak'i ka bani amsar inda zakayi salla, to kuma nasha gaya maka inaso mu kasance cikin ungiyar. Joint national association of persons with disabilities, (Jonapwd) gombe state chapter. All the best!. domin k'ungiyace mai daraja da mahimmanci kungiyace mai zaburar da nakassasu domin su dogara da kansu ta hanyar yin rayuwa kamar ko wanne mai lafiya suna jan hankalin da nusar da nakassasu cewa itafa Nakasa ba kasawa bace, kuma babu nakasasshe sai rago, suna gina zuk'atan duk nakasashen dake k'ark'ashinsu da nunin nakasar zuciya fa itace sahihiyar nakasa ba irin tamuba ta jiki, so a sallan ya kamata muje garesu domin had'a hannu dasu." da sauri ya rubuta mishi amsa da cewa. "To ba matsala Allah ya kaimu na amince." yana tura mishi amsar ya sallamesu ya tafi kuma har cikin ransa ya gamsu da shiga cikin sahun members d'in k'ungiyar dan yaga sunada kekyawar niya. Koda ya koma kasuwa bai wani sake d'aukan Omo ba shagonsu Jabeer yaje suka d'an zauna suna hira dan mutane sun d'an tsagaita shigowa shine ya bawa yaran shagon damar d'an hutawa. Ganin hud'u da rabi ta godata ne ya sashi mik'ewa tare da bawa Jabeer hannu, musabaha sukayi sannan sukayi sallama. Daga nan shagonsu Hisham yaje inda ya samu suma ba mutane da yawa ko dan yanzu kasuwarsu ta d'anyi k'asa sai 'yan tsirarun da suke zuwa sayan kulolin abincin salla. kusan tare suka fito da Hisham inda yake tambayanshi. "Gobema zaka zoko?." kai ya gyad'a mishi alamun eh sannan ya nuna mishi yatsunshi biyu tare da mannasu a goshi alamun rannan salla ma zaizo amman ba kasuwa zai shigoba zaizo wurin best friend nashi." cikin happy Hisham yace. "To in kazo zaka isa gidanmu ko?." ido ya d'an jujjuya kana ya mishi alamun. "To ai ban san gidanku ba." gane abinda ya ke nufine yasa Hisham cewa. "Mu dai-dai ta lokacin da zaka zo sai inzo in sameka a bakin shagonmu sai mu tafi tare muje ka gaida Mom ena." paper da biro ya zaro kana yace mishi. "Jabeer ma yace dolefa wai sai naje gidansu wai Umminshi na son ganina so shi rubuta min address insu yayi, kaga kaima gwara kawai ka rubuta min address naku in sha Allah, in Allah ya nufa fa sai kaga nazo." cikin gamsuwa Hisham ya rubuta mishi tare da cewa. "In sha Allah, zama kazo." dai-dai lokacin kuma suka isa bakin San HUSSAIN MALL inda nan Salisu zaizo d'aukan shi, daga nan sukayi sallama da Hisham, shi kuwa Saifuddeen ya isa gefen masu fruits ya sassayi abinda ya sauk'ak'a, yana gamawa Salisu na zuwa daga nan suka tafi *Dukku d'iyam sad'i na kosam,* garin da ruwa yafi nono tsada, amman fa banda gidansu Saifuddeen dan su har rijiyoyi biyu ne a gidansu d'aya ruwan dad'i d'aya na zartsi, shiyasa duk 'yankin unguwarsu a gidansu ake zuwa d'iban ruwa, rijar dad'in ruwanshi sanyin ko yaushe ruwanshi k'alau ,na zartsin kuwa ko lokacin hutunrune in ka jawo ruwan sai ka sameshi da d'umi dai-dai yin wonka. Suna isa. Kai tsaye ya kusa kai cikin gida, a tsakar gida ya samu Ummi rik'e da botiki, bisa dukkan alamu ta gama tuyan masa da k'osan dan duk ta sasu cikin manyan kulolin da cikin kayan Rahma suka fito dasu, ga kuma tukunyar dama kunu yana bisa murhu amman ba ruwa a ciki, daga can gefe kuma Raihana ce konce lib da alamun bata da lfy, sai Rahma dake kitchen tana aikin girki, Hayatuddeen ne da Faruq suka rugo a guje suka nufi inda yake tare da yi mishi oyoyo, d'aga Faruq yayi sama cak ya ruggumeshi kana yasa hannunshi na dama yana shafa tsakiyar kan Hayatuddeen wanda tuni ya amshi ledan hannunshi, Ummi kuwa ido ta zuba mishi sosai ya rame alamun rashin hutu k'arara a jikinshi. gabanta ya iso tare da dire Faruq cikin fidda numfashi ya kalli botikin hannunta kana ya kalli tukunyar dake bisa murhu, cikin body language yace mata. "Baki sa ruwa ba." kai ta jujjuya tare da lumshe ido sannan tace. "Yanzu zan jawo ruwanma." juyawa ya d'anyi gefen dama inda randunansu ke jere taku kad'an yayi ya isa inda randunan ke jere bubbud'esu yayi duk babu ruwa a

Table of Contents

Chapters

148 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148