Chapter 59
Chapter 59
da ababe masu tarin yawa, Salon Saifuddeenfa salone da zai sanyaku shauΖi bage farfaΙo da tsohuwar soyayya hmmmmmm dafa sauran rina a kaba, ku dai ku biyoni a baya. By *GARKUWAR FULANI* 8/18/20, 7:52 PM - Ummi Tandama: πππππππππππππ *NAKASA BA KASAWA BACE* *PAGE 14* NA *AYSHA ALIYU GARKUWA* πππππππππππππ ~Har lau dai kuna samun garaΙsar free page ne kafin a tsaya ΖoΖarta ka/ki turo kuΙin karantar littafin har Ζarshe~ _Turo katin mtn na Ιari uku kacal ta wannan number 09097853276 ,ko kuma ka/ki turo Ιari ukun ta asusuna na 0005388578 jaiz bank Aisha Aliyu Garkuwa, sai ki turo min shaidar biyanki_ Cikin tsananin firgici da kad'uwa jiki na tsuma murya cike da taraddadi Ummi tace. "Bayida rai ko Raihana? Raliya baya numfashi ko!? yamutu ko shikenan Saifuddeen shima yatafi yabarmu inna'lillahi wa'inna'ilaihirraji'un,!sai ta kuma fashe da kuku mai matukar ban tausayi. jiki a mace tasulale kasa ta ta zauna kan kujerar dake gefen k'ofar cikin muryar kuka mai cike da taradaddadi takefad'in. "Ya Allah karufamin asiri kakara rufamin, kad'aga kafad'ar wanna bawan naka, Saifuddeen idan katafi kabarmu yazamuyi da rayuwar mu ina rayuwa zatata kaimu Saifuddeen kadawo garemu." sai ta kuma kalli yadda Raliya ta kife kai jikin k'ofar tana wani irin narkekken kuka, cikin matsanancin tashin hankali Ummi tamike tsaye kamar anzabureta. Da sauri su Raihana suka rungumeta suma suka fashe dakuka mai sanyin sauti nan gurin yakacame da koke-koke duk wanda yagansu saisun bashi tausayi. Dr Adnan dake zaune acikin offece inshi kuwa shima sai sharar kwalla yake time to time sai kuma yamike da sauri jin hayaniya a waje, dasauri yafito. kana Dr Arabi yamara masa baya, ganinsu Ummi ne yasa Dr Adnan saurin saida hawayenshi, yanufi inda suke. A hankali yasa hannu ya Yajanye su Raihana ajikin Ummi, dasauri Ummi tariko hannunsa tare da zuba mishi ido murya a raunace tace. Adnan Saifuddeen yarasuko!? dan Allah ka kaini naganshi." wasu zafafan hawayene yaji nakokarin zubo masa dasauri yamaidasu dan gudun kada takuma shiga wani tashin halin,dukda shima hankalinsa amatukar tashe yake sai dai ya fahimci bata cikin haiyacinta matar da take tsananin jin kunyarshi ko sunanshi bata fiye kira iya gaisuwa ke hadasu sabida fulakun fulanin gaske tunda ya zama surkinta suke kunyar juna, amman gashi yau ciwon Saifuddeen yasa ta mance komai har tana rik'e hannunshi cikin sama musu k'arfin guiwa yace. "Ummi ki kwantar da hankalin ki. Saifuddeen yana raye, babu wani abunda yasame shi natashin hankali, illa d'an buguwa kadan kuma duk anyi settling d'in komai yanzu haka yasamu bacci. Ummi addu'arki kadai Saifuddeen yake buk'ata, kidaina kukanna dan kinsan bazaiji dad'iba idan yatashi ya taddaki ahakan." da sauri tasa tafin hannunta bisa fuskarta hawayenta tashiga sharewa cikin hanzari, dan tasan abinda yafada gaskiya ne. Dan a duniya idan dakwai abinda Saifuddeen yafi tsana arayuwarsa, baiwuce ganin bacin ran mahaifiyarsa ba in yaga tana zubda hawaye hankalinshi tashi yake ya birkice mata, tuno hakan yasa ta tsagaita kukan, dai-dai lokacin kuma Dr Arabi ya k'araso inda suke nan suka hadu sukayita k'arfafa wa Ummi guiwa, harsaida sukaga tad'an sami nutsuwa kafin, suka juya suka nufi office d'in Dr Adnan kasan cewar shi babban doctor daya ke kula da masu irin matsalar da Saifuddeen yake ciko. Shi kuwa Hayatuddeen gudu yake akan U.D. d'inshi tamkar zai bar garin batareda bata lokaciba ya'isa Medical Center, dasauri yafaka mashin d'insa acikin harabar asibitin, kana yanufi cikin asibitin inda Raliya ta kwatanta mishi. A tsaye yataddasu Ummi ganinsu tsaye cirko-cirko yasa zuciyarshi bugawa da azaban k'anrfi ido ya tsura musu tare da sassarfa cikin kid'ima ya'isa inda suke, jikinsa nab'ari ya kalli Umminsu cikin tsoro yace. "Ummi ina Hamma Saifuddeen?." kai ta sunkuyar cikin son samawa yaran nata nitsuwa tace. "Ba matsala fa ka kontar da hankalin ka ya yana bacci ne." sai ta kuma sa hannu ta share hawayenta kana ta nuna mishi inda su Dr Adnan sukayi tare da cewa. "Kaje ka Adnan na son ganinka." ba tare da yace komai ba yabi inda ta nuna mishi kasan cewar yasa ofishin Adnan d'in so kai tsaye ya shiga, in da ya samu Dr Arabi yana nunawa dr Adnan wasu takardu da sukafi kama da hoton k'ashin bayan mutun da jijiyoyin. Da sauri ya k'arisa gabansu jiki na rawa yasanya hannunsa acikin aljuhu yaciro kud'ad'en daya d'ebu,ya mik'awa Dr Adnan tare da cewa. "Ya Adnan gashi dan Allah ayiwa Hamma Saifuddeen duk abinda yadace in bazasu isaba in k'aro wasu, mu dai lafiyarshi muke buk'ata in Allah yasa yanada sauran rayuwa." cikin kulawa Dr Adnan yace. "Ay an mishi komai duk abinda yadace duk wani taimakon da ya kamata abashi anbashi yanzu dama numfashinsa mukeso ya dai-dai ta, kuma Alhamdulillahi munsami nasarar ceto numfashinsa yanzu jira muke zuwa gobe muga abinda Allah zaiyi," Cikin sanyi Hayatudden yace. "Ya Adnan ina tsoro, kar mu rasa Hamma Saifuddeen." kafad'arshi Adnan ya d'an bubbuga kana yace. "In sha Allah bazamu rasashi ba, sannan kacewa Ummi kada a gayawa Rahma abinda ya faru a bari in na koma zan san yadda zanyi in gaya mata." Shiru Hayatuddeen yayi fuskarsa d'auke=da matsanancin damuwa, saikuma yace. "Ya Adnan yanzu zamu'iya ganin sa?". girgiza kai Dr Adnan yayi, tareda fadin. "No yanzu yana buk'atar hutu so bazai yuwu kugansa yauba." komawa dabaya Hayatudden yayi yajinginu da jikin garu tareda dafe kansa da yayimasa nauyi, a hankali ya rumtse idonunsa yanajin zuciyarsa nayi masa kuna wasu zafafan hawaye na zubo mishi, tausayin Hamman nasa dasu kansu yacike ilahirin zuciyarsa afili yafurta. "Ya Allah kabashi lfy ka d'aga mana kafad'unshi ka rufa mana asiri." Tare suka fito wurinsu Ummi bayan sun isane. Dr Adnan yadubi agogon dake daure a hannunsa, kana yadubi Ummi cikin girmamawa yace. Ummi kuje gida dan dare ya fara nisa yanzu inyaso saimu zauna da Hayatuddeen kafin zuwa goben muga abinda Allah zaiyi, dasauri Ummi tace. "A a sudai sutafi ni subarni anand'in nakwana." Raihana ce tace. "Ummi muma bazamu iya tafiya ba tareda munga farkawarsa ba." kai ya jinjina dan yasan dama hakan bamai yuwuwa bane, dan yasan k'auna da shak'uwar da ke tsakanin ahalin, dan haka saiya kyalesu yace su shiga office inshi, kana shi ya koma office d'in Dr Arabi. ya rasa meyasa tun d'azu Rahma keta kiranshi gaba d'aya sai ya rasa me zaice mata lokacin daya amsa kiran nata dan a zatonshi ko taji abinda ya farune, ita kuwa Rahma cikin sanyin jikin da takeji tunda yamma tace. "Ya Adnan kana lafiya kuwa inata kiranka baka amsawa?." numfashi ya d'an fidda kana yace lfya lau Rahma meya hanaki bacci har yanzu?." gyara konciyarta tayi tare da cewa. "Ji nake zuciyata nata tsinkewa gabana nata fad'uwa shine nace bari in kiraka inji lfyarka." cikin son sama mata nitsuwa yace. "Kiyi baccinki ni lafiyata lau, in kuma wani abu kikeso ki gaya min gsky Baby in dawo in miki kona 30 minutes ne in dawo bakin aikina." cikin jin kunya tace. "A a ni bance wlh." da sauri yace. "Kin ce mana tunda du du du fa bayan sallan isha na baro gida kuma wuni mukayi tare amman yanzu har kwadayinki ya tashi ko?." da sauri tace. "A a wlh to kayi zamanka, kaga saida safe." kafinma yayi mgna ta katse kiran. Ance bacci b'arawo ne mesace
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148