Chapter 141
Chapter 141
Ishaq suna mgna da alamun mai mahimmanci ce. Suna shiga cikin parlour'n. Zaleeha tayi wani irin taku me tattare da izza ta isa gabanshi kujerar dake gefenshi ta zauna tare da ɗaura ƙafanta ɗaya kan ɗaya, a hankali take karkaɗa ƙafafun nata cikin tsaurin ido ta ɗago fuska tare da harba mishi ida nunta cikin nashi idanun. A hankali ya muskuta ya gyara zamanshi tare da sarƙe manyan idanunshi cikin nata idanun, kana yayi wani irin makirin murmushi tare da ɗaga mata girarshi ɗaya, alamun. "Baby ya dai ya akayi ne?." Wani irin yam taji tsikar jikinta duka na amsawa, hatta gashin kanta saida taji ya amsa, wani irin azabebben kwarjini fuskarshi tayi mata tsoronshi da shakkarshi suka cika mata idanu. A gigice ta janye ƙwayar idanunta daga nasa, tare da rumtse idanun Nata, jiki na rawa murya a sarƙafe cikin zato da yaƙinin wannan ba mutun bane tace. "WA innahu Sulaiman...!". Yau dai ba editing By *GARKUWAR FULANI* 8/22/20, 5:15 PM - Ummi Tandama: 📝🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇 *NAKASA BAKASAWA BACE* *PAGE 31* ~End of part one~ *NA* *AYSHA ALIYU GARKUWA* 🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇 *WANNAN SHAFI GABA ƊAYANSHI NAKANE KYAUTA NA BAKA SHI Babana ALIYU IBRAHIM WAMMABI, inayi maka fatan al'khairi a rayuwarka Allah ya kauda mugun ido da mugun kunne daga kanka rabbi ya Al'barkaci rayuwarka yasa ka zamo al'waladdussaliha ga iyayenka. Allah dai ya raya mana mai sunan babana ka rage mishi rawan kai, ke kuma Zaleeha in na sake jin kin cewa babana A cici kazar birni nidake bibbiyu..* _Fatan al'khairi ga WambaiFamly_ "Innahu Sulaimanu wa'innahu bismillahirrahamanirrahim!." Tafaɗa ƙasa-ƙasa tana me watsa masa harara da manyan fararen idanunta, yayinda kuma idanun nata suke fallatsa tsantsar tsoron dake wanzuwa daga zuciyarta zuwa jikinta. Wani irin ƙawataccen murmushine ya bayyana akan fuskar Saifuddeen, sosai maganan nata ya bashi dariya, wato ma matsayin Aljani ta ɗaukeshi?. Sake jawo wheelchair ɗinsa yayi ya ƙaraso gaf da ita, wani irin killer smile ne ɗauke akan fuskarsa, ƙasa yayi da kyawawan idanunsa masu matuƙar kyau sannu ahankali yake ƙarewa kekyawar surarta kallo, jin yamatso kusa da ita ne yasanyata ɗago da kanta da nufin tasake watsa masa wata hararan, amman sai tayi maza tayi ƙasa da kanta dan kwarjininshi yi yawaita gareta, ɗan ƙaramin bakinta taturo gaba cikin son ƙuntata ransa tace. "Amma dai kasan cewa bana son ka aureni, nafaɗa maka ni bazanyi aureba, aduniya babu wani abinda na tsana kamar ayi min mgnar aure, meyasa bazaka gane hakan ba? kada fa ka taɓa tunanin cewa wai aurena zai sama maka farin ciki, wallahi bazan taɓa bari kasamu farin ciki a dalilina ba, zama dani tamkar kana kusanto da ajalinna zuwa gareni ne, wallahi idan ka bari aka ɗaura aurena aka kaini gidanka zan mutu!." Taƙare maganar murya na rawa, domin kuwa wani irin tuƙuƙin baƙinciki ne, takejin na game gaba ɗaya zuciarta da jikinta. Sam ko sau ɗaya munanan kalaman nata basu shiga kansa ba dan shi yasa a ranshi bata da abinda zatayi mishi ta b'ata mishi rai, kana har yanzu killer smile ɗin dake kwance akan fuskarsa na nan bai kau ba, komai tayi sai yayi gmagar zuci cewa. "Uhumm kinci bashi, zaki biya, dan ni ba-bawan gidanku bane da xakiyi ta soka min baƙaƙen mganganu son ranki." a fili kuwa yanda ƙananan laɓɓanta ke motsawa ya ɗan zubawa ido a fakaic, jiyake kamar ya jawota jikinsa ya bata wani irin professional kissing, lumshe idanunsa yayi tare da ɗan jingina bayansa da jikin kujeransa, hannunsa ya ɗaura adai dai saitin zuciyarsa wacce ke beating da sauri-sauri, ɗan buɗe idanunsa yayi tare da watsa mata su, idanunsu ne suka sarƙe ajikin na juna da sauri tayi ƙasa da kanta, domin sam bata iya jure ganin idanun nan nasa masu birkita mata lissafi, wani irin malolon baƙinciki ne ya zo ya tsaya mata amaƙoshinta, sosai tafito daniyar cin zarafinsu, tayanda gaba koda kuɗi akace suyi zancenta bazasuyi ba, amma kuma sai gashi ganinsa yasanya tanemi wutar bala'in dake cinta arai ta rasa, tarasa shi wani irin mutum ne, mai tsananin kwarjini da haiba mai firgita zuk'atan magautanshi. Zuwa yanzu kam tagama gamsuwa da cewa shiɗin al'janine, idan ba aljani bane to kuwa maye ne!. Kallon-kallo sukayi ita da Balkeesu, cikin salon ƙarin zuga Balkeesu tasaki wani ɗan iskan murmushi mai ɗauke da ma'anoni kala-kala, cikin yanayi na gatse haɗi da muzantawa, tace. "Musakan angwayenmu ina wuni ku!." Kafun ma sukai ga cewa komai tayi saurin cewa. "Au ashema na manta cewa ginannen taɓon angon namu dutse ne, bayaji baya tashi gani kawai yake iyawa." Taƙare maganan cikin nishaɗi da son ƙufular da Ishaq, domin atunaninta shi Saifuddeen bajinta yake ba, itakuwa dama tunda idanunta ya sauƙa akan Ishaq takejin wani irin tsanansa acikin ranta, domin acewarta shine wanda yafara kawo Saifuddeen cikin rayuwar Zaleeha. Shikuwa Saifuddeen duk abun data faɗa yajita sarai domin tun fara maganan nata yake kallonta. To amman shi ganinta yake kamar akuya aka shafawa jambaki asalima dariya take bashi, sai dai miskilancin ya danne sirrin zuciyarshi ta yadda sam Zaleeha da bilkeesu suka gane me yakeji game da kalamansu. Wani irin murmushi Ishaq yayi, tare da cije laɓɓansa, tabbas bazaice baiji zafin maganganun da Balkeesun ta faɗa musu ba, saidai kuma shima akwai wani tunanin dake yawo acikin ransa, saboda haka baya tunanin ayanzu zai tanka mata, saidai zai bari nan gaba kaɗan zaisa tagane kurenta itama dan sai ya sata cikin komar nakasassu sai ya ganar da ita *Babu nakasasshe sai kasasshe.* Rumste idanunta tayi sakamakon wani irin ɗaci da takeji amaƙoshinta, sam batason kallon dayakeyi mata, rai da zuciyarta tafasa suke, ayanzu aduniya bata da wani maƙiyi irinsa arayuwa taso taga zallan tashin hankali da tsoronta a ida Saifuddeen, amman ina Namijin duniya ya nuna mata bata da wani kalamin da zata gaya mishi wanda zai razanashi. Sosai tayarda da abun da zuciyarta ke gaya mata hakan yasa ta miƙe tsaye, kallonsa tayi sama da ƙasa, kana ayangance ta watsa mishi k'ask'antaccen kallo, cikin yanayi dake nuna tsananin shakkar kwayar idanunshi taɗan ranƙwafo da kanta kusa dashi, cikin son ƙuntata masa tace. "Sam bakayi kama da namijin aure ba, saboda haka zaifi dacewa kabar cikakkun maza masu lafiya su tinkareni bawai kai nakasashshe ba, baka da abun da zaka bani koda kuwa ka aureni bazaka iya zame min miji ba, kaiba Namiji bane, kai wani halittane dayakasance marar kumfa a saman ruwa dana zauna dakai gwamma na tabbata ba aure tunda dai nasan da aurenka da tabbata ba auren duk d'aya ne." Sai ta kuma fesar da zazzafan numfashi kana taci gaba da cewa. "Naji shikenan tunda kanace lallai cewa dolen-dole wai kai saika aureni to daga yau kuma daga yanzu kafara ƙirga kwanakin mutuwarta!, saboda nasan zan dan rashin abinda rai kene zaiyi ajalina!, mai wahalalliyar zuciya!.". ta k'arishe mgnar tare zare mishi ido wai ita zata bashi tsoro. Wani mugun kallo ta watsa masa kana ta juya cikin azama zata bar wajen domin kallon fuskarsama yana sata mata ɗimaucewa. Azafafe Saifuddeen yasanya k'afarshi ya d'an tad'eta, lokaci guda tayi taga-taga tayi su zata faɗo. Cikin tsananin tsoro da figita ta rumtse idanunta da azaban k'arfi tare rik'e numfashinta kana ta sakin k'ara mai cike da tsoro, dan tasan kan table dake gefenta zata dad'i kuma na glass
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148