Chapter 71
Chapter 71
ja dan sun d'an samu nitsuwa, shiko Dr gyara hannun rigarshi yayi kana yaci gaba da cewa. "4 Matsalar saduwa da iyali sex. Matsalar numfashi." Sai ya kuma d'an kalli Ummi data ja wani dogon numfashi yayinda hawaye ke kwaranya a hab'arta, kai ya jujjuya mata alamun tausayawa kana yaci gaba da cewa. " A Person Sensory messaging ya had'a da yadda Mutum ke jin abu, misali kamar jin Zafi=hot Sanyi=cold Touching = tabawa Pain=rad'ad'i &Pressure. K'wak'walwa ita ke regulating heart beat bugun zuciya, Blood pressure yanayin gudun jini da kuma dai-dai-ta zafin jiki Body Temperature." Tsagai tawa yayi da bayanin da yake musu ya meda idonshi kan table d'in gabanshi , Remote d'in AC dake gabanshi ya jawo kana ya k'ara gudun AC ganin yadda wata zazzafar zufa ta ketowa Ummi da Hayatuddeen, goran ruwa dake gabanshi ya mik'awa Ummi, da nufin ta amsa ta sha amman ina ta gaza karba sai Ahmad ne ya amshi gorar, shiko Dr Aliyu k'ara tausasa muryarshi yayi tare da cewa. "Spinal Cord Injury ta wata fuskar ana raba shi gida biyu!. Gasu kamar haka. Complete & incomplete Spinal Cord Injury. Complete Spinal Cord Injury shi ke kawo permanent damage a wuraren da aka sami matsala. Kamar misalin Hannaye ko k'afa za su iya zama paralyse, mai matsalar ba zai rinka feeling zafi, sanyi, ko bugu a wanan wuraren ba, saboda katsewar hanyoyin sada sak'onnin dake tsakanin k'wak'walwa da jiki. a irin wanna Mutum kan rasa sexual function. Incomplete Spinal Cord Injury kuma wani sashi ne daga jikin laka ke samun matsala saboda haka matsalar tana shafar wasu ne daga cikin gabobin jiki ba duka jikiba!." Numfashi yaja tare da jin wasu zafafan hawaye na ciko mishi ido murya a sanyaye yace. "Cutar Laka na addabar matasa da dama a duniya!. Har yanzu ana ci gaba da fuskantar kalubale wajen warkar da cutar gaba d'aya, domin har yau kimiyya ba ta gano hakikanin maganinta ba." share hawayenshi yayi gudun kada su Ummi su gani yasan hakan zai firgitasu, cikin danne rawan muryarshi yaci gaba da cewa. "Mu maza munfi kamuwa da cutar, idan an kwatanta da Mata. Musamman wadanda suke ke 29-30 yrs. Duk da Akwai cutar laka wanda ake haihuwar mutum dashi. Akwai kuma wadanda ke samu daga baya, kamar ta hanyar Accident Hatsarin Mota wanda shine yafi shahara a nan k'asarmu Nigeria. Dalilin dake janyo wadanda suka yi hatsari kamuwa da cutar laka, mafi yawanci daga masu zuwa kawo taimako ne bayan had'ari ya auku. Akwai bukatar wayar wa Mutane kai sosai ta wannna bangaren, kamar gayyatar doctors zuwa gidajen radio da TV kana wayarwa mutane kai da gaya musu abinda ya dace akeyi yayinda hatsari ya auku, domin shi wannan taimakon kowama yana iya riskar kanshi da yinshi ba lallai lokacin da akayi hatsarin ya kasance akwai doctors a wurin ba, domin a k'a'ida ba a so lkcn da had'ari ya faru, be kamata asa Mutum ya tashi tsaye ko ya mike zaune ba. Ko da ko bai nuna wata alamar rauni ba a lokacin. Wasu da yawa daga nan suke samun matsala, saboda wani zai iya yuwuwa incomplete Spinal Cord Injury ya samu a lokacin, amma dalilin yadda ake tasar da mara lafiyar, ko yanayin yadda ake ciccib'osu ba bisa ka'ida ba shi ke maida injury complete damage. Akwai bukatar samar da kwararrun kayan aikin yayyanke mota idan hatsari ya faru yadda za a sami jawo Mutum ba tare da an tankwasa shi ba tankwashewar shi ke taba bayan su. Yawancin Mutane masu larurar laka basu da hali, saboda cuta ce mai matukar cin kud'i." a nan kuma Dr Adnan ya kasa tsaida hawayenshi hakama Hayatuddeen tuni yaketa zubda hawaye, domin ya gano inda mgnar Dr ta nufa shi kenan Hammanshi ya k'ara samun nakasa, Ishaq ma tuni yake koka matsalar amininshi, Dr Aliyu kuwa a hankali yaci gaba da cewa. "Ko kudad'en gwaje-gwajen da ake wa masu cutar aka bar Mutum dashi gagarumin aiki ne wanda dole in ya samu talaka ya gujewa asibiti, bare kuma a hada da maganar surgery da akeyi domin maida kasusuwan da suka sami matsala, da devices, abubuwan da suke supporting me larurar wajen kwanciya ko zama misali Kujerar zamansu wacce takeda tsananin tsada. Sannan ga maganar Rehabilitation kulawar da taimakon da ake bawa wadanda suka sami nakasa wajen koyar dasu Aikin yi da za su dogara da Kansu kar su zama liability. Da yanayin yadda za su rinka kula da jikinsu don gujewa afkuwar wata matsala. Wasu saboda rashin samun wadatacciyar kulawa babu treatment din da ya dace, haka za a koma dasu gida, wanda a karshe mutuwa suke yi!. sunkuyar da kanshi yayi dan b'oye hawayenshi dake zuba, a hankali yaci gaba da cewa. "Abubuwan da ke haddasa ciwon laka sunada yawa. Hatsarin ababen hawa. Faɗowa daga sama. Kamar masu hawa bishiya don dibowa dabbobi abinci ko kad'o 'yayan itatuwa. Da kuma masu hak'e-hak'en ma adanan k'asa suma abu na ruftawa dasu a sami karyewar wuya. Da kuma masu tonon rijiya. Harbin bindiga ko suka da makami. kamar yadda ta faru ga Saifuddeen, sukan da makamin suka da makamin da aka mishi ya zama sanadi daya samu matsalar incomplete spinal cord injury. Sannan Cututtuka kamar sankara/daji, tarin fuka(tarinTB), da sauransu , suma suna iya jawowa mutun wannan larurar. FAƊAKARWA! Ga duk wanda hatsarin abun hawa ko fad'owa daga sama ya ritsa da shi ana k'addara cewa ya sami rauni a lakarsa har sai likita ya tabbatar da akasin hakan. Saboda haka akwai matuk'ar buk'atar d'aukarsu ta hanyar da ta dace, a garzaya da wad'anda irin wannan tsautsayi ya ritsa da su zuwa asibiti!. Duk inda aka samu hadari ba a so a tayar da mutum zaune ko asa ya mike ko a janyo shi, hakan ke taimakawa wajen karasa yanke lakar jikin mutun!. Ba a so a tankwasar da Mutum In hatsari ya faru. Yawan cin masu kawo taimako in anyi hatsari suke karasa sa Mutum wajen samun larurar. A tak'aice, wasu masu wannan matsala na buk'atar a yi musu tiyata/aiki a gadon baya, yayin da wasu kuma basa buk'ata. wasu kuwa basuma da damar da za'ayi musu aikin sabida cutar laka cuta ce me tsananin cin kudi. Domin idan Mutum ya sameta rayuwar da yake bukata. Rayuwa ce mai tsananin tsada da cin kud'i. Orthopaedic surgeons (likitocin da suka kware a fannin k'ashi) da Neurosurgeon wanda suka kware a fannin k'wak'walwa suke kula da masu larurar. Wandada muna da karancin su a kasarmu nan Nigeria , shiyasa abin da ya shafi fannin ke dad'a tsada, uwa uba ga rashin wadatattun kayan aiki." sai kuma ya kalli Dr Adnan kana yayi k'asa da murya tare da cewa. "In dai da hali to a fiddashi woje yafi konciyar hankali." kai Dr Adnan ya gyad'a mishi, shi kuwa fuskantarsu yayi kana yace. "Karin inda matsalar take, da yawa wasu suna zama a gida sai daga baya suke zuwa Asibiti, wanda kafin aje condition din ya kara zama worst. Likitocin fisiyo (physiotherapists) ne ke k'ok'arin farfad'o da aikin lakar ga wad'anda akai musu tiyata/aiki da wad'anda ma bata kai ga a yi musuba. Tabbatar akwai likitan fisiyo a cikin likitocin da ke kula da masu ciwon laka, dole yan uwan mara lfy su tabbatar
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148