Skip to content

Chapter 81

Chapter 81

Nakasa Ba Kasawa Bace Book One Complete Hausa Novel 1,205 words 0 views Progress saved
Download Book

window ta d'an bud'e window ta wonke hannunta sannan ta juyo tazo ta bashi mgnin sannan ta juya zata fita tare da cewa. "Ka fito ka barshi yayi bacci." jin haka Hayatuddeen yabi bayanta, suna fita sukayi kicibis dasu Dr Adnan da Ahmad. nan ya juya ya shiga dasu Ahmad d'in. Sama-sama suka gaisa sannan suka fito suka tafi gida. Shida dai-dai Ayuba ya iso dasu Rahma cikin asibitin kai tsaye ya musu jagora d'akin da Saifuddeen ke ciki. Suna shiga suka samu Ahmad da Adnan. da Sauri suka k'aroso gaban gadon cikin rauni fuska cike da hawaye Rahma ta kamo hannushi tana cewa. "Allah sarki d'an uwana ciwo bai mana adalciba k'addarar ka tayi mana mugun bugu a rayuwarmu." Raihana kuwa ta kasa mgna sai kuka, dan dama duk ta fisu rauni da sauri hawaye Rahma cema mai d'an k'arfin hali. Ahmad kuwa da sauri ya kamo hannun Raliya da ta kife kanta bayanshi tana kuka tare da cewa. "Ya Ahmad shikenan Hamma Saifuddeen ya k'ara samun wata nakasar wai bazai sake tashi tsayeba." Jawota gabanshi yayi tare ruggumeta yana shafa bayanta, Ya Adnan ma hannun Rahma ya kamo tare da cewa. "Da nasan haka zakizo kisa k'annenki a gaba kina kuka kina karya musu zuk'ata da na hanaki zuwa, kalli kafin ku shigo munata hira dashi daga zuwanku kun birkitashi." a hankali ta rink'a jujjuya mishi kai tare da share hawayenta. sai kuma duk suka juyo suka kalli bakin k'ofa Hayatuddeen ne da Amina suka shigo a tare, ganin yayunshi yayi saurin isowa tsakiyarsu ganin yadda Raihana keta kuka ya sashi kamo hannunta cikin sanyi da yanayinshi yace. "Allah sarki Adda Raihana kiyi shiru, kinga ya Adnan yana rarrashin matarshi Ya Ahmad ma yanata lallab'a matarshi ke kuma sun shareki dan sunga Ya Saminunki baya kusa, to kiyi hak'uri d'an uwanki zai rarrasheki kema ki daina kuka kinga zakusa Hammanmu tashin hankali." duk da kuka sukeyi saida suka d'an murmusa, Amina kuwa da sauri ta iso hannu tasa ta d'auki Affan dake kan gado kusa da Saifuddeen. sai kuma ta bisu da idanu a cikin ranta take cewa. "Allah kenan mai kyauta da k'ari su kuma duk ahlinsu kyawawane tamkar larabawa." A zahiri kuwa cikin sanyi ta gaidasu ganin Rahma da tsohon ciki ne ya sata jawo kujerar kusa da ita sannan tace. "Ga wurin zama ki zauna." da sauri Adnan ya zaunar da ita sannan ya kalli Raihana da har yanzu ta gaza tsaida kukanta cikin kula yace. "Raihana kiyi hak'uri." kai ta sunkuyar jin Saifuddeen ya kamo hannunta da sauri ta matso kusa dashi, hannunshi yasa ya share mata hawayenta sannan ya mata alamun tayi shiru. kai ta gyad'a tare da cewa. "Hamma Saifuddeen Ya jikin?." Hayatuddeen ne yace. "Jiki kam Alhamdulillahi da sauk'i." Raliya ce ta kalli mijinta cikin rauni tace. "Ya Ahmad wai gobe zaku tafi?." Kai ya gyad'a mata kana yaja hannunta suka fita harabar asibitin taxi suka shiga kai tsaye hotel mafi kusa ya kama musu a cewarshi wai zai rarrashi matarsa ya sama mata nitsuwa. hakama Ya Adnan ma ya d'auki Rahma suka tafi, Raihana kuwa nan suka zauna ita da Hayatuddeen da Amina da take ruggume da Affan tana shafa suman kanshi, amman sai mutsu-mutsu yakeyi alamun gajiya ganin haka sai ta shiga bathroom wonka ta mishi sannan ta fito inda ta samu, sunata hirarsu da body language, cikin kula tacewa Raihana, "Gashi a bashi nono." hannu tasa ta karb'eshi tare da cewa. "Sannu ngd matuk'a Allah ya saka." murmushi tayi tare da cewa "Amin Amin." ita kuwa Raihana Hayatudden ta kalla tare da cewa. "Autanmu mik'o min hand bag na in sa mishi pampers da kaya." da sauri ya mik'o mata Jakarta d'in, pampers ta fara sa mishi sannan ta samishi kaya, tuni kuwa yana shan mama kafin ta gama sa mishi kayan ma yayi bacci. ita kuwa Amina allura tayiwa Saifuddeen tare da bashi magungunanshi, tana gamawa ta juyo ta kalli Raihana da taga Saifuddeen na mata mgnar kurame, sai kuma taji Raihana na cewa. "To." sai ta kuma mik'o mata Affan tare da cewa. "Please sis mik'a mishi Affan." karb'an yaron tayi sannan ta matso kusa dashi ta kontar da yaron kusa dashi. murmushi tayi tare da cewa. "Tab amman suna kama kam kamar d'anshi." Murmushi Raihana tayi tare da cewa. "Haka babanshi ma ke cewa wai kamar Hamma Saifuddeen ne ya haifeshi." Hayatuddeen ne ya d'an sosa k'eya tare da cewa. "Da yayi k'aton kai kuma sai ace dani yake kama." dariya Amina tayi tare da cewa. "Ai kaima ba k'aton kaine da kaiba gashinka ne ba irin nasuba sun fika gashi mai sulb'i naka nada d'an tauri gashi ka tarashi da yawa." daga nan sukayi d'an hira sannan Amina tace. "Ni zan tafi naga Dr Aliyu na kirana, saida safenmu." mik'ewa Raihana tayi tare da cewa. "Muma yanzu zamu tafi." Hayatuddeen kuwa cikin d'an d'aga sauti yace. "Gobe zakizo da wuri ko kafin mu tafi?." juyawa Amina tayi ta kalleshi sannan tace. "Aikin dare ne dani ai anan cikin asibiti zan kwana gobenma sai bayan azahar zan koma gida dan akwai aikin da zamuyi." sunkuyowa yayi ya ciccib'i Affan ya sab'a a kafad'unshi sannan ya kalli Hammanshi tare da cewa. "To Hamma saida safe." kai ya gyad'a mishi kana ya kalli Raihana da take gyara mishi mayafin jikinshi tana mishi sannu. suna gab da fita masu kwana dashi suka shigo, dan haka suka fita da sauri dan sunce suyi maza su tafi dan ya kamata ace yayi bacci yanzu. Suna fitane Hayatudeen ya mik'awa Amina wayarshi tare da cewa. "Yauwa samin number ki." karb'a tayi tasa mishi number ta sannan ta mik'a mishi wayar tasa, daga nan sukayi sallama ita tayi office d'in doctor Aliyu, su kuma Ayuba ya d'aukesu suka tafi gidan Ya Rabi'u. Ya Adnan kuwa yana zaune shida Rahmanshi yaji shigowan sak'o a hankali ya jawo wayar tashi yana dubawa yaga alert ne cikin mmki ya zaro idanu ganin kud'in har naira million uku a hankali yace. "Jonapwd, k'ungiyarsu ishaq ne kenan fa to kud'in meye wannan?." da sauri ya amsa kiran ishaq da ya shigo wayarshi yanzu cikin kad'uwa yace. "Salamu alaikum ishaq wannan kud'in fa?." cikin nitsuwa yace. "Tallafin k'ungiya ne kan jinyar cutar Saifuddeen, a wurin adda Rahma na samu account number ka, da zan tura a account d'in Saifuddeen to nasan ay yarda ayi amfani da kud'in in ya yardama nasan in ya dawo zaice zai maidawa k'ungiya kud'inta, Shiyasa nake neman al 'farma kada ku gaya mushy,Ya Rabi'u ma ya turawa Ahmad one million zaku d'an rik'esu dan hidimar da yawa shima Ahmad saida ya Rabi'u ya nuna b'acin kafin ya amince da kud'in." sosai ya Adnan yayita godiya yayinda shi kuma da al'jihunshi ya biya kud'in jirgin shida su baki d'aya. Rahma kam har kuka tayi tanayi musu godiya. Washe gari k'arfe tara dai-dai duk suna cikin asibitin dan k'arfe tara da rabi jirginsu zai tashi. Suna cikin d'akin masu kula dashi sun canza mishi kaya sun gyarashi, Dr Adnan kuwa yana office d'in Dr Aliyu, yana bashi duk wasu takardun binciken lafiyar da sukayi mishi. Rahma, Raihana, Raliya, Hayatuddeen, Ahmad, Ya Rabi'u kuwa duk suna wurin Saifuddeen d'in Amina ce ta shigo cikin nitsuwa tazo

Table of Contents

Chapters

148 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148