Chapter 77
Chapter 77
bata wani damuba asalima duk damuwarta da tunaninta a kan son gano ina wanda ya taimaketan yake. Bayan ta gama shirin baccinta ne, tazo ta zauna bisa gadonta, ta ajiye system enta da wayarta a gefe, da niyar had'e muryoyin wadanda tayi hira dasu yau a kaltingo, kuma sai tayi shiru ta zuba fuskar System en idanu ko k'ibtawa batayi, ta kai tsawon 5 minutes a haka kana taja dogon numfashi tare da lumshe ido cikin sanyin murya tace. "Waya sani ma ko sun kasheshi ne?." sai kuma tayi maza ta girgiza kanta tare da cewa. "Ya Allah ka kare minshi ka sake gaddara haΙuwata dashi." sai kuma tace. "To in ma yana raye ta ina zan ganoshi bare in mishi godiyar taimaka min da yayi, ba abinda na sani a kanshi suna ko anguwa ko aiki ko dangi ko abakanshi bare in mik'a godiyata a gareshi koda a gidan radionmu, ko menene sunanshi? ta yaya zanyi cekiyarshi ta ya zan ganoshi a faΙin duniyar nan?." bud'e idanun tayi a hankali kana ta sharte hawayenta dan tabbas ta tuno lokacin da zata fito daga cikin sitadiyon d'in taga sun caka mishi wuk'a a bayanshi, da sauri ta kuma rumtse ido hawaye na zuba kana tace. "Allah ya isan mishi, Allah zai saka mishi, mugayen banza azzalumai Allah zai saka mana." sai ta kuma ture system en kana ta zame ta konta, tana mai zubda hawaye a haka bacci ya saceta. Dalla kuwa wani babban d'an kalarene wanda ya addabi birnin gombe da kewaye muddin yaga mace ko wacece ita inda ta mishi zaisa yaranshi su kamo mishi ita ya biya buk'atarsa da ita, Dalla ya addabi garin gombe yayinda duk naci da k'ok'arin hukuma basu tab'a kamashi ba, yana kuma da d'aurin gindin wani manya da suka medashi d'an bangar siyayasa shiyasa yake cin karensa babu babbaka babu wanda ya isa ya taka mishi birki. To a yanzu dai babu 'yarinyar da yake cike da cikinta in ya kamata zaiyi mata Dalla-dalla sai Zaleeha, sai dai shima a sashinsa ana shirin fitar dashi woje dan yana jinyar raunin da Saifuddeen ya ji mishi a gabanshi wanda yake sashi firgita dan gaba d'aya alamu suna nunawa kamar joystick d'inshi zata mace, shiko fatanshi koda zata mace tayi hak'uri har sai ya rarake Zaleeha a cewarshi... *** A nan Abuja kuwa Su Ummi kuwa suna shiga Hayatuddeen yayi saurin nufar gadon da Saifuddeen yake konce, yayinda shiko Saifuddeen ya mik'owa mishi hannu alamun yazo, da sauri ya ruggume k'anin nashi kana yasa hannu ya kamo hannun Umminshi dake tsaye tamkar ta d'agoshi, tuni hankalinta ya k'ara konciya ganinshi konce cikin haiyacin shi, Ahmad kuwa matsowa yayi gafenshi yana jan yatsun k'afanshi yayinda Ishaq kuwa yake mik'o mishi hannu ganin haka yasashi saurin sakin hannun Ummi ya kamo na Ishaq, wani sassanyan murmushi sukawa juna, ita kuwa Ummi kanshi ta fara shafawa tare da cewa. "Alhamdulillahi Babana jiki da sauk'i ko?." kai ya jinjina mata tare dasa hannu ya d'an ture Hayatuddeen wanda tuni yaketa zubda hawaye dan tuno bayanin da Dr Aliyu ya yi musu na nakasar da yayan nashi ya samu. Ita kuma Ummi hawayenta take ta son medawa dan tasan in Saifuddeen yaga tana kuka hankilinshi zai tashi. Shiko Saifuddeen hannu yasa yana sharewa Hayatuddeen hawaye fuskarshi kana yasa hannu ya zaro woyar shi dake aljihun Hayatuddeen in, juyota yayi gareshi, rubutu ya d'anyi kana ya mik'awa Ummi, da sauri ta amsa dan tasan ta wannan hanyarce suke mgna dashi. Murmushi tayi gani abinda ya rubuta. "Ummi ki cewa Hayatuddeen ya bar kuka ya zama jarumi, ki tuna mishi yanzufa ya girma ya rage sakalci, ki sanar mishi jikin Hamma Saifunshi da sauk'i, kice mishi in dai yana son in sai mishi mota to ya dena kuka." cikin samin sauk'in fargabanta ta kalli Hayatuddeen tare da mishi bayanin Hamman nashi, da sauri yasa hannu ya goge hawayenshi tare da cewa. "Hamma nayi shiru na bar kuka kaji ko zaka saya min motar ko?." kai ya gyad'a mishi alamar yaji fuska d'auke da murmushin da yasa dimples nashi duka huΙu suke lotsewa, kana ya amshi wayar tashi ya shiga message ya kuma rubutu kana ya turawa ishaq ta inbox nashi, text d'in na shiga wayar ishaq tayi wani sautin mgna da sauri-sauri hakan yasa ya gane Saifuddeen ne ya turo mishi text alamun yana mishi Magna, Dr Batulu kam yar kallo ta zama sabida ganin yadda abota take tafiya tsakanin kurma da makaho kuma har suke Magna da juna kuma har kowa ya fahimci d'an uwanshi. shiko Ishaq lallatsa woyarshi yayi, jim kad'an ya karata a kunne sai ga wannan Magna sauri-sauri ya karanta mishi abinda Saifuddeen ya rubuta mishi kamar haka. "Ishaq ya su Umma ya Amira da jiki?." gyara tsayuwa Ishaq yayi tare da fuskantarshi yace. "Alhamdulillahi suna lfy, sunce in gaidaka da jiki, kana Amira jiki yayi sauk'i har an sallamesu, kai yanzu ya jikin naka?." rubutu ya kumayi kana ya turawa ishaq. "Alhamdulillahi jiki da sauk'i, ina amsawa. ya an kai sak'on gidan marayun nan?." Masha Allah ishaq yace tare da cewa. "Eh an kai." daga nan sai kuma Ahmad yace. "Suifuddeen ya jikin?." murmushi yayi tare da rubuta mishi. "Alhamdulillahi jiki da sauk'i yaushe ka dawo daga Lagos?." bayan ya karanta rubutun ne yace. "Jiya na dawo." sai ya kuma kalli Dr Batulu sai ya d'an dungula hannunshi ya mata irin gaisuwarsu sabida ya tabbatar ta haifi kaman shi. Ummi kuwa cikin kula ta shafa kanshi tare da cewa. "Kai Hayatuddeen bashi wuri ya tashi mana ya samu ya watsa ruwa." shiru duk sukayi sabida ganin kamar Ummi bata san menene ainihin matsalarshi spinal cord injury ba, ita a zatonta zai iya tashi da kanshi a yanzu haka a taken, shima Saifuddeen da yanada halin boy'e mata daya boye mata gskyar laturarshi sabida gudun tashin hankalinta. Itako Ummi sai juyawa tayi ga Ahmad kana tace. "Ahmad tallefeshi ka kaishi bathroom kasan Saifuddeen da yawan son shiga ruwa." Dr Batulu ce tayi saurin cewa. "Ummin Saifuddeen kin mata bazai iya tsayuwa bane, kin mance ya nakasane kike ta cewa a tasheshi yaje yayi wonka, ai an mishi wonka d'azu kafin azo a bashi mgna, a yanzu haka bama zai iya tashi zaune bama sai mu zuba ido mu jira har lokacin da aka mishi aiki ko Allah zaisa a dace, ya tashi ya.....! Wasa farin girki Ana wata sai ga wata. By *GARKUWAR FULANI* 8/18/20, 7:53 PM - Ummi Tandama: πππππππππππππ *NAKASA BA KASAWA BACE* *PAGE 19* NA *AYSHA ALIYU GARKUWA* πππππππππππππ ~Wannan shafi nakune Nakasa ba kasawa bace fans 3 kuyi yadda kuke so dashi~ _Turn Katim mtn na Ιari ukku rak ta wannan no 09097853276 ko kuma ta asusuna na 0005388578 jaiz bank Aisha Aliyu Garkuwa_ ~Hmm Free page dai suna gab da Ζarewa saura ΖaΙan in rufe, hanzarta biyan Ιari uku kacal dan ka/kici da karantashi har Ζarshe~ Yauwa fa ba editing zakusa typing errors "Ranan tashinsa tsaye sai dai muna tsammanin samun lfyarshi a ko wanne lokacin." tuni idanun Ummi ke kwaranyar da wasu zafafan hawaye masu tarin k'una zuciyarta tamkar zata faso k'irjinta ta fito woje dan tsananin firgita da tashin hankali uwa uba tsananin tausayi gudan jinin nata. kukanta ya k'ara
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148