Chapter 94
Chapter 94
sauƙi sosai ko?". "Jiki Alhamdulillah da sauƙi sosai wlh,." Masha Allah. Allah ya kara sauk'i." "Amin Amin." yace cikin jin dad'i tare da ci gaba da cewa. "Ya Nigeria?". "Kai da kake ƙasar Indiyawa mene haɗinka dawani tambayar Nigeria?". Zakariyya yafaɗa cikin tsokana. "Ko madai mene ae Nigeria ƙasatace kuma nanne tushena abin al'fahari na." "To Nigeria tana lfy." Gyara zamanshi yayi tare da cewa. "Ina hajia Zaleeha masifaffiyar yar jarida?". Hayatuddeen yatambaya cike da neman tsokana. Dariya sosai Zakariyya yayi tare da cewa. "Kana zancenta sai gata ta iso". Duban Zuleeha Zakariyya yayi wacce tasha ado cikin wani tsadadden pink shadda me kyaun gaske, cikin rausayar dakai gefe yace. "Adda Zaleeha Hayatuddeen ne please gashi ku gaisa". Zaleeha wacce take ƙoƙarin buɗe murfin motarta kana ta tab'e baki ta amshi wayan batare da tayi masa musu ba dan tasan sai in zai tsokaneta yake ce mata Adda, cikin zazzaƙan muryarta tace "Hello Hayatuddeen!". Jin muryan Zaleeha yasanya Hayatuddeen sake gyara zama kana yace. "Adda Zalees ina wuni ya aiki?". Murmushi ta ɗanyi tare da cewa. "Alhamdulillah ya mai jiki?" "Jiki da sauƙi sosai" Hayatuddeen ya bata amsa. "Allah yaƙara sauƙi". tafaɗa tare da miƙowa Zakariyya wayarsa. Nan Hayatuddeen da zakariyya suka ɗan taɓa hira daga bisani sukayi sallama. Jirginsu Ummi na dira aƙasar ta india taji wani irin faɗuwar gaba ya rusketa, take taji wani irin fargaba, tsoronta ɗaya kartaje tasamu Saifuddeen ɗinta awani hali, Ummun Ishaq ne ta tara musu taxi inda kae tsaye suka faɗa masa inda zai kaisu sabida kwatancen dasu Dr Adnan suka musu, agaban katafaren asibitin mai taxi ɗin ya sauƙesu, batare da wani shan wahala ba suka isko ɗakin da Saifuddeen ke kwance. Ɗaya daga cikin nurses ɗin dake kula dashi ne tayi musu jagora zuwa cikin ɗakin, kwance yake flat akan gado kamar wani wanda yake bacci. Hayatuddeen dake zaune yana charting da Amina wayarsa ya ɗago da saurin jin muryar Umminsu, wani irin tsananin farinciki ne ya bayyana akan fuskan Hayatuddeen cike da tsananin kewarta ya mik'e da sauri ya ƙarasa gareta tare yana isa ya fad'a jikinta tare da cewa. "Oyoyo Ummi na!". Murmushi Ummi tayi tare da sanya hannu ta shafa kansa, cikin ƙaunar ɗannata tace "Na'am Autan Umminshi". dariya yayi tare da duban Umman Ishaq cikin girmamawa yagaida ta, fuska asake ta amsa masa gaisuwan tare da tambayarsa ya mai jiki. "Da sauƙi, Umma ina Imran" ya bata amsa yana me duban Ishaq dake tsaye yana murmushi tamkar wanda yake kallon abun da sukeyi, ƙarasawa yayi ya kama duka hannayen Ishaq cikin son abokin hamman nashi yace "Ya Ishaq sannunku da zuwa". murmushin dake kan fuskar Ishaq ne ya faɗaɗa hannunsa yasanya ya dafa kan Hayatuddeen cike da kulawa yace. "Auntan Ummi Me jinya barkan ka dai, ya jikin Saifuddeen?!". Ƴar dariya Hayatuddeen yayi cikin yanayin dayake ciki najin daɗin ganinsu da yayi yace. "Jikin Hammana da sauƙi sosai Ya Ishaq, don zuwa yanzu yana ƙoƙarin yin wasu abubuwa da kansa". cikin tsananin jin daɗi su dukansu sukace. "Masha Allah- Allah yaƙara mishi lafiya". Ummi ce taƙarasa jikin gadon da Saifuddeen ɗin ke kwance, idanu ta zuba masa tana mejin tausayi haɗi da ƙaunar ɗan nata na ratsa ko ina na jikinta. Ahankali ya buɗe manya manyan idanunsa, tarwal ya sauƙe ganinsa akan fuskar mace mafi soyuwa agaresa wato UMMI'n sa, cikin tsananin farin cikin ganinta ya sanya hannuwansa ya kamo nata hannun. Murmushine ya bayyana akan fuskar Ummi'n cikin jin daɗi tace. "Ashe ma ba bacci kake ba" Gane abun data faɗa yasanyashi kaɗa mata kai, tare dayi mata alaman cewa. "Koda ma bacci nake indai kece kika tsaya akusa dani dole za farka." murmushi Ummi tayi dan tana tsananin gane body language , dai-dai lokacin Ishaq ya ƙaraso jikin gadon, tamkar wanda yake gani haka ya ɗaura hannayensa adai dai saitin zuciyar Saifuddeen cikin kulawa yace "Ko wani bai faɗamin ba yanda naji zuciyarka na harbawa nasan kana samun sauƙi". murmushi Saifudden yayi tare da sakin hannun Ummi ya kamo na Ishaq ya riƙe cike da ƙaunar abokin nasa, mahaifiyar Ishaq ne taƙaraso tare da duban Saifuddeen cike da kulawa tace "Saifuddeen ya jikin naka?" dayake yana kallon fuskarta ne hakan yasanyashi gane me take nufi, kansa ya kaɗa mata tare da ɗan motsa laɓɓansa alaman da sauƙi, sosai su UMMI da Ishaq suka jima awajen Saifuddeen har dare kafun Hayatuddeen yayi musu rakiya inda zasu kama hotel, anan hotel ɗin Sahar International Mumbai suka sauƙa inda Ummi da Ummun Ishaq suka kama ɗaki ɗaya, shikuwa Ishaq nan ɗakin Hayatuddeen ya sauk'a, ganin sun samu masauƙi ne sun ci abinci yasanya Hayatuddeen komawa asibiti wajen Hamman sa... *** A Nigeria kuwa Yanzu Adda Rahama ta shiga watan haihuwanta, yanzu ma zaune take akan kujera yayinda ƙaton cikinta ya cika mata gaba, aje kofin tea ɗin dake hannunta tayi tare da kai dubanta ga Dr Adnan wanda ke gefenta yana me aiki a laptop ɗinsa, cikin kwantar da murya tace. "Dan Allah Ya Adnan yaushe ne zanje naga Saifuddeen? koda yaushe idan nayi maka magana sai kace nayi haƙuri ba yanzu ba!". taƙare maganar tana me langwaɓar da kanta gefe. Murmushi Dr Adnan yayi tare da dubanta cikin son kwantar mata da hankali yace. "Kiyi haƙuri ba na hanaki zuwa bane, kinsan dai halin da kike ciki yanzuma haka kinsan kinshiga watan haihuwan ki haihuwa yau ko gobe, kiyi haƙuri idan kin haihu zamuje tare dukanmu!". Sake shagwaɓe fuska tayi tare da cewa. "Shikenan ai dai kullum haka kake cewa, Allah yasa na haihu lafiya ko sati bazan ƙara ba zanje na gansa!". Dariya me kama da murmushi Dr Adnan yayi tare da kama hannunta ya shiga murzawa, cike da ƙaunar matar tashi yace. "Karki damu zamuje ki ga ɗan ƙaninki". Murmushi tayi tare da ɗaukan cup ɗin tea ɗinta tacigaba da sha kaɗan kaɗan. Koda dare ya d'anyi nisa misalin ƙarfe 9 naƙuda ta tasowa Adda Rahama gadan gadan wanda har saida yakaisu ga zuwa asibiti, ƙarfe 10 dai-dai ta haifo kyakkyawan ɗanta na miji,me kama da ita sak, farin ciki awajen Dr Adnan ba a magana, nantake yashiga ƙiran mutane yana sanar musu, koda ya sanarwa mahaifiyarsa baƙaramin murna tayi ba, nan ya bugawa mutanen India yasanar dasu, daɗin dasu Ummi sukaji baya faɗuwa nan yabata waya suka gaisa, inda Saifuddeen kuwa ya ɗauki wayarsa ya tura mata saƙon murnar haihuwar da tayi lafiya tare dayin kyakkyawan addu'a ga yaron data haifa, koda takaranta saƙon sosai taji daɗi inda ta mayar masa da amsa tare da tambayar jikinsa. Alhamdulillah kulawa ta musamman Adda Rahama ke samu daga wajen mijinta da mahaifiyarshi Dr Adnan inda yaɗau soyayya da tarairaya ya ɗaura ga yaronsu da suka haifa. Ranan da ta cika kwana huɗu da haihuwa Raihana tazo daga Kaduna, sosai taji son yaron yana ratsata kyawun yaron ba, don idan ma idanunta ba ƙarya sukai mata ba har kamannin Hamma Saifuddeen ɗinsu ta hango akan fuskar yaron. Ranan da tacika kwana 7 da haihuwa arananne aka sha shagalin suna wanda yasamu halartar ƴan uwa da abokan arziki, inda yaro yaci sunan SAIFUDDEEN. sosai bikin sunan ya ƙawatar don kuwa Dr Adnan ya buɗe bakin al'jihunsa inda ya gwadawa mai jego da ɗanta gata, anyi taron suna an
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148