Chapter 49
Chapter 49
ratsa ta wani dank'areren side mai girma wanda yake d'auke da wasu plat masu azabar kyau, plat d'in guda biyune wanda suna gab da gab da juna, daga tsakiyarsu anyi wani rawun da fulawowi masu d'an karen kyau da d'aukan hankali colors d'insi green and yellow sai ratsin pink suna da d'an tsayi sai hamyoyin shiga cikin zagayen fulawowin aka bari guda biyu, bima'ana ko wanne part akwai kofar shiga ta gaban barandar. cikin rawun d'in kuwa wata yar madaidaciyar bishiyar mangoroce wacce bata da tsawo sosai dan wasu ganyayenta har suna tab'a fulawowin sai 'yan k'ananun fulawowin da akayi musu zubin zanen heart daga nan tsakiyar heart d'in kuwa sai tattausan ciyawar grass carpet koro shar dashi, sai wasu tim-tim d'in fulawowin da in ka gansu zakace kujerun zamane dan suna zagaye da heart d'in, sai wani dogon k'arfe da kwan fitala guda buyi a jikin k'arfen, sai kuma wani d'an pompo dake nan gefen wurin kusan dashi akeyiwa fulawin wurin ban ruwa. Sai bakin barand'ar mashigar Part d'in duk suma suna zagaye da fulawowi, barandar irin mai fad'in nanne, marfin k'ofar parlour kanshi abin kallone, kana shiga daga ciki wani tamfatsetsen parlour ne mai girma, wanda daga gefen dama akwai wata k'ofar wanda kana shiga cikin zaka ratsa wani parlour mai girma wanda yake d'an madaidaicin dinning area, sai bedroom mai girma wanda yakeda babban bathroom, sai kuma gefen hagun asalin banban parlour da aka fara shiga, wani tamfatsetsen dinning area ne mai girma wanda sai ka taka wasu step guda uku kafin ka hau wurin dinning d'in, daga nan cikin dinning d'in gefenshi k'ad'an wani d'an corridor ne wanda gab da mashigar corridor akayi wani d'an wuri kamar na ajiye firij sai wata babbar k'ofa dake ciki wanda yake d'auke da tam fatsetsen bedroom mai girma sai bathroom shima k'ato, sai d'aya gefen na cikin wurin dinning area d'in, wanda yakeda kofofi uku d'aya kofar wani d'an madaidaicin d'akine wanda yakeda d'an ma daidaicin bathroom, sai d'aya kofar shi kuma d'an k'aramin d'akine babu bathroom bisa dukkan alamu sito ne, sai kofar dake gaba dashi shi kuma wani tamfatsetsen kitchen ne wanda yake, daga cikin kitchen d'in kuma akwai wata kofar da kana bud'ewa bakiyat nasune sai dai bakin kofar anyi wani k'aton baranda irin na asalin mashigar babban parlour, sai dogon luggu da yayiwa part d'in kawanya sai manyan igiyoyin shanya da ke d'aure guda uku sai pompo a dake wurin, sannan sai jerin fulawowi da futilun dake mammane jikin ginin. wanda koda da dare ne zakaga kamar da ranane. to shima d'aya part d'in haka yake, wannan ciki da parlour da dinning area ne kawai ke tsakaninsu. daga nan kuma sai can cikin gidan wanda gidan samane mai girma. kana shiga asalin wannan corridor direct har bakin k'ofar shiga cikin part d'in dake k'asan gidan saman ne inda gefen shi kad'an akwai bishiyar dabino wacce take 'yar d'ugus da ita sai yawan haihuwa. wanni k'aton parlour ne mai d'auke da wani babban dinning area, sai wani dogon corridor wanda yakeda kofofi biyu suna fuskantar juna bedroom ne da bathroom nasu masu girma, sai kuma can gefen hagun parlour kuwa wani d'an matakalane mai hawa d'aya wanda kofar kitchen ne a wurin sai sito dake manne da kitchen d'in. Sai kuma wata k'ofar da takeda girma kana bud'ewa zaka ratsa cikin wani d'an parlour mai d'auke da bedroom. Sai shimfidaddan steps d'in dake tsakar parlour wanda zaka hau ya sadaka da asalin saman. Wanda kana hawa saman zaka ratsa wani tamfatsetsen parlour mai girma wanda yakeda two bedroom sai dining area da kitchen sai kofa d'aya rak wanda zata sadaka da wata 'yar baranda mai kyau wanda aka zagayeta da k'arafun silver masu shek'i wanda in kana daga cikin barandar zaka ke hango asalin tsakiyar wannan part mai plat guda biyun nan. Kana daga windows d'in parlour ma zaka kalli duk abinda ke guda a tsakiyar wad'annan part d'in da asalin harabar gidan. Sai kuma can bayan gidan saman wanda yake d'auke da wani babban garden mai tsananin sanyi wanda yake zagaye da fulawowi da itatuwa kamarsu Ayaba, goiba, dabino, mangoro, tsada, d'inya, gwanda, sai bishiyar giginya, sai babban sweeming pull wanda yake zagaye da kujerun silver sosai wurin yakeda d'an duhu dan duhun itatuwan daga d'an gefe kad'an kuwa rufumfa ce guda d'aya rak sai dai tanada matuk'ar girma, daga can gefe kuwa akwai fili mai girma wanda za'a iya tada wani part d'in. Fentin gidan white and purple ne mai tsananin kyau sai shek'i yakeyi kasancewar fentin mai maine. Gida kam dai masha Allah mak'i gani ya kauda idanu maso gani yayi son barka. Sosai tsarin gidan yayi matuk'ar burgosu, Addu'a sosai sukayi tare sanya al'barka, sunata yiwa Saifuddeen tsiya wai saura a shiga babin batun aure tunda ya tara. Nan Bappa Ali yasa musu ranar k'auran saura wata d'aya nan gaba. Yayinda Hayatuddeen kuwa yaketa mita wai anja lokacin yayi yawa, waishi wallahi ya gaji dan haka zai k'aura in yaso su biyoshi daga baya shi dai ya gaji da zaman Dukku. Yau saura sati uku su k'auro sosai hidimomi sukayiwa Saifuddeen caa a kanshi, danma Ahmad dasu Salisu suna samun lokacin tayashi hidima, Yau tunda da Saifuddeen ya gama abinda yakeyi a kasuwa, ya wuce shagonsu yana isa ya samu bakin shagunan na cike mak'il da mutane maza da mata yara da manya masu sari da masu sayan kad'an-kad'an, ratsawa gefe yayi ya shiga cikin shagon inda Ahmad ke zaune yanata had'a kan kudad'en cinikin da sukeyi, Warisu, Mudassir, kuwa sunata aunarwa masu sayan kad'an-kad'an Bello kuwa yana fama da masu sari a d'aya sashin kuwa masu barone cike sai yara masu zuwa sarin pure water a kattin girijin da Saifuddeen ya ajiye a bakin shagon, wanda yawanci Ahmad ke kula da cinikin, matsowa yayi kusa da Ahmad suka ci gaba da harhad'a kan kudad'en, tare da lissafi da ware na gegen magi da ban da ware na gefen kayan masarufi da ban dan su jarin Saifuddeen ne halal d'inshi sai kuma gefen kayan abinci. Bayan sun gamane Ahmad ya d'ago kai ya kalleshi cikin fidda numfashi yace. "Har ka gama ne yau?." kai ya gyad'a mishi tare da mishi alamu da body language yace. "Na gama so nake kazo muje wurin kafin tannan ya gama aikin kayan." kai Ahmad ya jinjina tare da mik'ewa yaje gaban firijin nan ya rink'a d'aukan katon d'in juice da ledodin pure water yana sawa cikin firijin saida ya ciccikasu baki d'aya sannan ya dawo cikin shagon mik'a yayi tare da cewa. "Wach Allah na." sai ya kuma juyo ya d'an harari Saifuddeen tare da had'e fuska sannan yace. "Kai yaseen na gaji bazan iya wahalar nanba." sai ya kuma kalli Saifuddeen dake hararanshi da alamun kai dai ragone. bud'e marfin robar faron daya d'auko yayi saida ya sha rabinshi sannan yace. "Hege kai kuma waya kaika tsoron wahala, gsky aiyukan shagunan nan suna mana yawa, dole za'a nemi sabbin ma'aikata koda mutun biyu ne, sam bamu da hutu wuni muke sunkuyawa da tashi, shiyasa in dare yayi sai mu zama kamar tsoffi masu 70 years, wannan a haka mutun yace zayi aure ai matar taga ta kanta." mik'ewa Saifuddeen yayi tare kallon Ahmad da yaci
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148