Skip to content

Chapter 48

Chapter 48

Nakasa Ba Kasawa Bace Book One Complete Hausa Novel 1,203 words 0 views Progress saved
Download Book

gabanshi suna ta magiyar dan Allah yace shima ya amince." kai ya gyad'a musu alamar to ya amince. Ido suka zazzaro gaba d'ayansu dan ganin wani irin...! By *GARKUWAR FULANI* 8/18/20, 7:51 PM - Ummi Tandama: ๐Ÿ“๐Ÿ‡๐Ÿ‡๐Ÿ‡๐Ÿ‡๐Ÿ‡๐Ÿ‡๐Ÿ‡๐Ÿ‡๐Ÿ‡๐Ÿ‡๐Ÿ‡๐Ÿ‡ *NAKASA BA KASAWA BACE* *PAGE 11* NA *AYSHA ALIYU GARKUWA* ๐Ÿ‡๐Ÿ‡๐Ÿ‡๐Ÿ‡๐Ÿ‡๐Ÿ‡๐Ÿ‡๐Ÿ‡๐Ÿ‡๐Ÿ‡๐Ÿ‡๐Ÿ‡๐Ÿ‡ ~Dan Allah kuyi haฦ™uri masu cewa in rufe group bazan rufeba! Sabida inada dalilin barinshi a buษ—e~ _Lale marhababikun masoyan littafin Nakasa ba kasawa bace ina maraba daku, turo katin mtn na 300 kacal ta wannan number! 09097853276. Ko ka/yimin transfee ta bank ac na 0005388578 jaiz bank Aisha Aliyu Garkuwa, pleess ku fahimceni ษ—ari uku nace kuma ga number da zaki turo tanan ko ac no ษ—ina_ _Dan Allah dan soyayyarmu da annabi kuji tsoron Allah ku dena tambayata tsoffin littatafaina, sai kuzo ku haษ—ani da Allah in ban kulakuba inji ba daษ—i, dan Allah ๐Ÿ™๐Ÿป ku bari bana so! Pleees fans ษ—in hukuncin Allah da suka saya wai yanzu basu dashi ku dena tambaya bana so๐Ÿ˜กku tambaya a gruops ษ—in Hukuncin Allah, bana son shegen takura da rashin tausayi ,fisabilillahi a wuni zan samu pc sama da 1000, masu sabon littafi da masu son tsoffi da ฦดan gaisuwa da wasu ga tarin rashin fahimta nayi bayani inda za'a turo kuษ—in da adadin da za'a turo amman sai kaji ana, Slm Aunty Aishs ta ina zan turo/ koko Garkuwa nawane kuษ—in littafin koma kece Garkuwa en nace eh sai ace wai ,a a ฦ™arya kike ba kece Garkuwa ba, ko kuma wai Garkuwa nake nema, koko wai dan Allah turo min littatafai masu daษ—i jifa kamar ni baiwarsu ce ฦดan gab da kano kawai yaseen ku ba ฦ™anenne uwata bace da amsa muku zai zame min wajibi_ Zabura da yayi tare zurma ihu mai cike da jin dad'i sai ya kuma zaro woyarshi dake cikin al'jihunshi samfarin infinix Hot 5 wanda a lokacin ita ake yayi, kid'i ya kunna tare da fara zabga rawa baji ba gani, yayinda Faruq ma ke take mishi baya, cikin yanayim fad'a Saifuddeen ya watsa mishi harara tare da mishi mgna cikin body language yace dashi. "Irin godiyar da ya kamata ka yiwa Allah kenan bisa wannan ni'imar da yayi mana? rawa da ihu shine kaga ya dace?." kai ya jujjuya mishi yana mai ci gaba da jujjuya k'ugunshi ganin haka yasa Saifuddeen yi mishi alamun cewa. "To na fasa tunda hakane tunda bazaka nitsuba sai randa kayi hankali ka nitsu zamu k'auran." da sauri ya nitsu tare fuskantar gabas kana ya gyara tsayuwarshi sannan yayi sujjadar godiya ga Allah, yana d'agowa daga sujjadar ya fuskanci Hamma Saifuddeen d'in nashi cikin sanyi yace. "Hamma Saifuddeen na nitsu dan Allah kada ka fasa kaji d'an uwana." k'ara matsoshi yayi ganin bai kulashi ba sai ya kuma raunata fuskarshi sannan murya na rawa yace. "Na tuba Abba." cikin tausayin yaron Saifuddeen ya gyad'a kai dan duk sanda zai nuna mishi biyayya irin na d'a da uba to yakan ce dashi Abba. tsalle yayi ganin Hamman nashi ya huce, sai ya kuma lallatsa wayarshi sannan ya kara kunne jim kad'an aka d'aga. Cikin tsananin jin dad'i yace. "Hello Imran al'bishirinka." A can d'aya sashin kuma cikin d'aga sauti da yanayin rawan kai da rigima irin na Hayatuddeen Imran k'anin Ishaq yace. "Goro fari k'al ba dukke bani insha." dariya Hayatuddeen yayi tare da cewa. "Da kenan! yaseen yanzu Bagombe nake, Hamma na da Ummi da Bappa Ali sun amince zamu k'auro." wani wawan zabura imran yayi tare da zurma tsalle ya saki ihun da saida Ishaq dake gefenshi ya mik'e tsaye Mama kuwa dake bedroom ta fito parlour da gudu tana cewa. "Innalillahi Imrana lfy kuwa meya sameka." rawa yayi ya kuma juyawa sannan cikin karad'i yace. "Su Hamma Saifuddeen zasu k'auro zasu dawo gombe, yanzu Hayatuddeen yake gaya min." sai ya kuma manna wayar a kunne tare da cewa. "Hello Ba dukke kace wannan shekarar tamu ce lokacinmu ne kace birnin gombe zai amsa da rayuwar zafafan samari." tsalle yayi tare da cilla woyar tashi jin Ishaq ya kama mishi kunne cikin yarfa hannu yake cewa. "Wayyo Ya ishaq na tuba." "K'arya kake baka tuba ba nasan ina sakeka zankaci gaba." cewar Ishaq kenan Mama kuwa cikin farin cikin k'aurowar dasu Hayatuddeen zasuyi tacewa ishaq. "Kai maza sakarmin kunnen d'an autana, barshi yayi farin ciki, nasan kaima d'in zakayi naka tsallen a side d'inka." dariya sukayi baki d'aya kana suka zauna a parlour sukaci gaba da hirar, mik'ewa Imran yayi ya d'auki wayarshi dake gefen Mama, Suleiman ya kira wani abokinshi da suke yawan mgnar Hayatuddeen dashi ana d'aga woyar Sulaiman d'in yace. "Hello Sulaiman." da Sauri d'aya abokinsu mai suna Zakariyya wanda shine ya d'aga woyar Sulaiman d'in yace. "Hege to ba Sulaiman bane Zakine." dariya suka kece dashi baki d'ayansu sannan imran yace musu. "Ba dukkenmu fa zasu k'auro zuwa nan cikin Gombe." Sulaiman dake gefene yana jinsu yace. "Yanzu Isma'il yamin text yake gaya min wai yaga Hayatuddeen ya fad'a a cikin what's app group d'inmu wai zasu dawo cikin gombe." nanfa sukayi ta murnar dawowar da Hayatuddeen zai a kusa dasu dan sun saba sosai a media kuma duk sanda Hayatuddeen yazo gidan Adda Rahma to ranar dai su duka a gidanta suke wuni, Imran, Hayatuddeen, Sulaiman, dan alhaji Sani, sai Isma'il d'an Alhaji Kabiru, Sai Zakariyya wanda d'ane ga wani babban malamin da k'asarmu baki d'aya ke ji dashi, kani kuma ga wani babban Pilot, k'ani kuma ga wata shaharartiyar 'yar jaridar da taurarinta ke haska tutatar yayinda iska ke kad'a igiyar budurcinta kenta ya zama tamkar manuniya a gareta, *Zaleeha* sai kuma wasu sauran 'yan uwanshi...! ***** Wata uku akayi anayiwa gidan duk kan gyare-gyaren daya kamata duk da dama gidan bashi da wani makusa yau aka gama komai na gyaran gidan. Washe gari kuwa da Saifuddeen yazo shida Salisu a wata zazzafar motar da ys sarota a wannan satin. kai tsaye gidan Adda Rahma suka nufa, nan suka had'u baki d'aya, Saifuddeen, Ishaq Salisu Ahmad, Warisu, Mudassir, suka nufi federal law cos sukaje ganin gidan. Suna isa gidan duk suka shagala da ganin kyau da girman gidan uwa uba da tsaruwarshi. Gidane mai girma wanda yakeda zagaye da dogayen bishiyoyin nan na gidajen 'yan gayu ga kuma gajerun fulawi da yayiwa k'asan dogayen bishiyoyin nan k'awanya, sai daga cikin gidan wanda yake da wadaceccen parking lot ta gefen dama, wanda zai iya d'aukan motoci bakwai zuwa takwas, sai d'an wani d'aki mai girma wanda yakeda bathroom a ciki, sai yar barandarshi ta gefen barandar kuwa akayi wani d'an rumfa mai girma in ka ganshi kamar d'aki wanda shima yakeda bathroom a ciki, can gefen hagu kuwa BQ ne mai d'an girma wanda yakeda d'an madaidaicin parlour sai two bedroom ko wanne da bathroom a ci sai d'an k'aramin kitchen da dinning area, kana fitowa harabar gidan zaka fuskanci wani tsarerren gini mai tsananin kyau da d'aukar hankali, daga harabar gidan wani babban corridor ne wanda ko motace zata iya ratsawa ta nan ta wuce, gefe da gefen corridor d'in duk fulawowine a shuke kansu dai-dai sunyi cib-cib dasu sunyi kore shar, sai kuma fitilun dake biye da layin d'an dakalin da abakinshi aka zagaye fulawin tafiya mai d'an nisa zakayi zaka

Table of Contents

Chapters

148 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148