Chapter 60
Chapter 60
idon kowa, to yaudai baisami damar sace idanun wanna ahalin ba. Acan d'aya sashin kuwa cikin New G. R. A. Hargida police d'in da aka had'ashi da Zaliha yakaita, abakin makeken gate d'in gidansu tatsaya, kana yafita amotar tayimasa godiya yatari abin hawa yatafi, dasauri tafita takoma gefen driver tunkan takarasa zama tadanna horn dan har'alokacin amatukar tsorace take, da gudu maigadi yataho dan jin yadda aketa danna hon ba sassauci da sauri ya wangale mata get d'in, da sauri ta kutsa hancin motarta cikin farfajiyar gidan nasu da gudu, asakar farfajiyar gidan tayi parking tafito, maigadi nakokarin rufe get wata lafiyayyiyar mota mai azabar kyau da tsananin shek'i ta danno hancinta cikin gidan, Zaliha kuwa har tajuya zata shige cikin gidan, ganin shigowar motar yasata tsayuwa, yayinda gaba d'aya zuciyarta da tunaninta ke can wurin kelyawan mutumin daya taimaketan har aka faka motar tana nazari asannu akabude marfin motar yazuro kafafunsa yafito,da murmushin sa yanufi inda Zaliha take, itako kwabe fuska tayi tareda langwab'ar dakai gefe, yakaraso inda take waro idanu yayi ganin galashin motarta afashe cikin mamaki yace. "Hatsari ki kayine Zaliha?." cikin muryar shagwaba ta tura baki tare da yarfa hannu tace. Ya Ahmed ba y'an kalare bane na taddasu a hanyata ta dawowa sunata fad'a shine suka fasamin gilashin mota, badon a mota nikeba nima da sun fasa min kai." takarasa maganar kamar zatayi kuka dan tausayin Saifuddeen da ta baro suna shirin kashewa, dasauri Ya Ahmed d'in nata yace. "Ina dai ke basu ji miki rauniba ko?." kai tagyad'a masa tare da cewa. "Amman dai ai sunyiwa motata illa ai." cikin kula da shak'uwa yace. "To Alhamdulillahi da Allah yasa akan motace ba kan 'yar kekyawar k'anwata aka fasaba, gobe ida Allah yakaimu zamuji kizabi motar da kikeso. Amman fa mai sauk'in kud'i Hajia na sanki baki san zafin neman kud'iba sai son ayi ta kashesu ba sassauci." bayanshi tabi tare da cewa. "To Ya Ahmed duk yadda kace hakan za'ayi." shi kuwa Ahmed motar tata ya d'an kalla tare da cewa. "Wannan d'in za'a gyara sai a saida ta in cikata miki ki samu sabuwa koda wacce bata kai wannanba, ki samu ta zuwa aiki." tsalle tarikayi tareda rike hannunsa, tana fad'in. "Na gode Ya Ahmed Allah ya k'ara bud'i rabbi ya k'arawa Baba Malam daraja da lafiya da tsawon rai." murmushi yayi cikin tsananin jin dad'in addu'arta ga mahaifin nasu ya rik'o hannunta suka shige cikin gida. Wani babban parlour suka shiga wanda yake wadace da tsananin tsabta, wasu manyan kujerune na alfarma ke zagaye da fad'in parlour kana sai wani tattausan carpet mai tsananin taushi sai can gefen dama wasu manyan kanta guda biyu da suke cike da tarin Qura'anai da sauran littafai kama daga na addini dana boko harda su baibul wanda. sai wani babban tv dake manne da jikin ginin, kana gefen hagu kuma dinning area wanda yasha gyara, sai kuwa wata kujera dake tsakiyar parlour wacce tafi kama data sarakuna sai wani stoll na glass dake gaban kujerar. wani dottijone mai tsananin kyau fari k'al k'al dashi yake zaune bisa kujerar nan ta tsakiyar parlour, bisa dukkan alamu alwala yayi yanzu, duk da anyi sallan isha koda yake hakan baya rasa nasaba da kasan cewarshi baya zama ba tare da alwala ba. zaune yake kana ya mik'e k'afafunshi bisa stoll d'in hannun shi had'e wuri d'aya yana murzasu kana yana d'an karkad'a k'afafun nashi, a hankali yake motsa labbanshi bisa dukkan alamu tasbihi yakeyi kasan cewa d'abi'arsa ce duk abinda yake bashi hanashi ambaton Allah. can gefenshi kuwa wata kekyawar matace mai d'an ma dai-dai cin tsawo da jiki, bona ce ta jona jikin soket d'in wuta kana tasa wani turaren wuta mai dad'in k'amshi, labulayen parlour ta sassake sabida yanayin hazo, kana ta rage gudun fankan, sannan ta kashe A, C gaba d'aya. cikin nitsuwa dottijon ya juyo ya kalli k'ofar parlour inda yaji muryar yaran nashi, amsa musu sallamarsu yayi tare da basu izinin shiga. a tare suka shigo gabanshi suka zauna cikin cikar tarbiya sukace. "Barka da dare Baba malam." cikin son yaran nashi yace. "Allah ya muku Al'barka." cikin tsananin jin dad'i Ahmed yace. "Amin Amin Baba malam mun gode." murmushi yayi dan yasan yadda Ahmed ke tsananin jin dad'i in ya mishi addu'a, ita kuwa Zaliha cikin nitsuwa sanin a gaban Baba malam suke ta kalli Hajia Aisha mahaifiyar Ahmed kenan wacce suke kiranta da Mamy, cikin logob'ar da kai tace. "Mamy yunwa nakeji." cikin nitsuwarta ta matso inda suke kana tace. "Ke kinada tsiya ne komai aka dafa kice bai mikiba, sai kije kitchen ki dafawa kanki dan ni dai tuwo nayi." a hankali ta mik'a tare da cewa. "Baba malam saida safe." ido ya d'an juyo ya kalleta kana yace. "Allah ya bamu Al'khairi kada ki konta bakiyi al'wala da adduba kada kiyita jin kid'e-kid'enan da kike sawa a gidan radionku." cikin sanyi tace. "Toh". kana ta juya ta fita. Ahmed kuwa murmushi yayi sanin an d'aureta tunda an hanata shan kid'a, nan sukayi ta hira da mahaifinshi da mahaifiyarshi, ita kuwa Zaliha kai tsaye parlour Mamanta ta nufa, gefen wata mata mai d'an k'iba da alamun rashin fara'a a fuskarta gefenta ta zauna da gani matar k'abilace ba hausa fulani bace sam bata da fara'a cikin sauk'e numfashi tace. "Mama barka da dare." murya can k'asa a dak'ile tace. "Sai yanzu kika dawo ko can d'akin uwar taki kika je." konciyarta ta gyara bisa 2 str kana tace. "Nida ya Ahmed ne kuma wurin Baba malam muke." kai ta gyad'a kana tace. "To tashi kije kici abinci Zulaihat ta muku awaran kuskus." jin haka ta mik'e da sauri ta nufi dinning table, gefen washing hand baby ta nufa hannunta ta wonke sannan tazo ta zauna tanaci suna d'an hira da Mamansun. Kad'an ta ci ta mik'e jiki a mace ta nufi d'akinta tazo gab da bakin k'ofarsu Zaheera taji Zulaihat nata hayaniya alamun tana tarfawa Zaheera rashin kunya, kai ta kauda ta wuce d'akinta dan bata cikin yanayin jin dad'i bare konciyar hankali. Tana shiga ta cilla woyoyinta bisa gadonta kana ta zame ta durkusa a k'asa tare da kife k'irjinta bisa gadon pillow ta jawo tare da d'aurashin kanta a hankali ta rumtse idanunta sai kuma tayi saurin bud'esu da sauri sabida ganin tamkar yanzu ake sokawa Saifuddeen wuk'a a bayanshi kife kanta tayi cikin pillow ta saki wani irin zazzafan kuka mai sanyin sauti, ta jima tana kukan a hakan tayi baccin da baifi 45 minutes ba ta fara mafarki tana jujjuya kai da karfi ta saki ihu tare da cewa. "Mu gudu kada su kasheka kazo mu gudu wayyo ya Ahmed sun kashe minshi." sai ta kuma mik'e da sauri sabida farkawan da tayi, kai ta kife bisa gadon tana wani irin kuka mai cike da tausayi da rauni, sai ta kuma mik'ewa da sauri kai tsaye bathroom ta nufa al, wala tayi kana ta fito nafilfili tayi tayi wanda duk cikin sujjadanta shi take yiwa addu'a ranar da a haka ta kwana batayi bacciba wonkan da yake al'adar rayuwarta ma kafin tayi bacci amman yau bata Toshiba. Washegari damisalin karfe 6:00 Am, Dr Adnan yafito daga room d'inda Saifuddeen yake,dukda sanyin asuba irinta hunturu dakuma sanyin AC
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148