Skip to content

Chapter 65

Chapter 65

Nakasa Ba Kasawa Bace Book One Complete Hausa Novel 1,203 words 0 views Progress saved
Download Book

fara nashi aikin, yayinda tuni shi kuwa Dr Ayman yake had'a wata na'ura mai k'ok'olwa. Ita kuwa Amina a hankali take balla boturan har ta iso d'ai-dai kan mararahi, ba tare da damuwa ba ta b'alla botur d'in, ido ta rumtse da k'arfi kana sabida ganin joystick inshi konce samar maranshi kasan cewar yayi rigingine ne shi yasa ta koma saman maranshi, wucewa tayi botur na gaba domin b'allesu gaba d'aya, wanda tuni jikinta karkarwa yakeyi domin bata tab'a ganin sururar namiji ziraran miraran hakaba gashi kuwa tayi katari da ingarman na miji, bayan ta gama bud'a rigar ne, Dr Batulu ta kalleta tare da cewa. "Amina duba d'an buguwan dake kan mararshi nan ya yanayinshi." kai ta gyada tare da dawo da hankalin ta kan mararshi, ido ta kuma rumtsewa jin zuciyarta na neman faso k'irjinta ta fito woje. jin muryar Dr Ayman na ce mata. "Duba mana in da matsala a a dubashi tun wuri." kai ta rusunar kana ta dawo da idonta kan joystick nashi dake konce kan wurin buguwar da yake jazir alum fatar wurin ya kurje har ya mele. cikin tsuma tasa hannunta ta kamo joystick d'in nashi dan gyara zamanta don ta samu damar duba ciwon. shi kuwa Saifuddeen idanunshi ya rumtse da tsananin k'arfi dan wata iriyar zabura da harbawa da yaji gabanshi yayi a take mood nashi ya canza a fili yake ganin hoton fuskar Zaleeha, a take yaji tsikar jikinshi na tashi tuno, lokacin data koma bayanshi ta ruggumeshi tana kwakumeshi tare da lek'o fuskarshi tana ce mishi. "Kazo mu gudu, karsu ji maka ciwo, please kazo mu gudu zasu cutar da kai please mu gudu karsu kasheka dan Allah mugudu karsu cutar mana da kai." yam ya kumajin tsikar jikinshi ya mik'e, numfashi ya shak'a dan tuno wani irin assanyan k'amshi da jikinta yake, taushin tafin hannunta ya tuno lokacin data rik'e damtsenshi, a take lafiyarshi ta harba joystick inshi ta mik'e ta tsaya k'am tamkar zataci babu, bugu da k'ari ga fitsarin daya cika mishi mara, shiyasa taketa harbawa tana k'ara mik'ewa da cika. Amina kuwa wata iriyar razana da tsoro da fargaba da kunya mai tarin tsananine ya farufeta. Cikin azabar tsoro ta janye hannunta jiki na tsuma tamkar mazari murya a hargize tace. "Innalillahi wa Inna'ilaihi rajiun, wayyo Allah na Wayyo Mommy." ta k'arishe mgnar tana komawa bayan Dr Batulu, ihun da tayi da janye hannunta yasa Dr Aliyu da Dr Ayman suka juyo gareta ganin meya razanata, gaba d'aya jikinta tsuma da karkarwa yakeyi dan abun kamar a mafarki take ganinshi. Shi kuwa Saifuddeen janye hannunta da tayi daga jikinshi ne ya sashi bud'e idanun, sai ya kuma yi sauri yasa hannunshi na hagu ya janyo mayafin ya rufe sirrin jikinshi sabida yadda yaga joystick nashi a tsaye gam, kana sai harbawa takeyi uwa uba yadda Dr Aliyu da Dr Ayman suka wani murmushin da yafi kama da na tsantsar farin ciki. Dr Batulu kuwa gaba d'aya yanayin Amina ya bata tsoro dan a fili ake gane firgitan da tayi, shiyasa ita bata ga sirrin jikin Saifuddeen ba dan hankalin na kan Amina dake bayanta, janye kanta tayi daga rik'on da Amina tai mata, hakan yasa ita kuwa Amina ta k'ara buya a bayanta, sabi still har yanzu ana iya ganin yadda lafiyarshi ke harbawa a ta cikin mayafin. ganin fa da gske a firgice take yasa Dr Aliyu ce. "Amina fita." kamar ace da ita ga qofar tsira a guje ta fice daga d'akin. shi kuwa Saifuddeen gaba d'aya kunya ta mishi suture ji yake tamkar ya nitse cikin k'asa domin shi mutun ne mai tsananin Al'kunya dakawaici, jin an kama hannunshi yasa shi bud'e ido, idon ya zubawa bakin Dr Aliyu da ke cewa. "Saifuddeen ka godewa Allah domin wannan alamace data nuna mana nakasarka bata shafi mazakuntanka ba, wannan mu a wurinmu wani sauk'i ne da alamun nasara da roggomi a cikin nakasarka, wannan alamace dake nuni da cewa har yanzu kana nan a cikekken na miji mai lfy wanda zai iya aure kana kuma zai iya haihuwa in Allah nufa." sai ya kuma meda dubanshi ga Dr Ayman daya janye mayafin tare da cewa. "Wannan yuna mana nakasarka ba mai zurfi bace, because zaka iya zama kana zaka iya tashi daga konce ka zauna da kanka ba tare da wani ya tallafa maka ba sannan zaka iya rayuwa ba tare da an sa maka ledar fitsari ba, hakan ya nuna mafitsararka lfya lau take haka kuma joystick naka ras yake zaka iya aure ka kuma sadu da mace ka kuma yi mata ciki matuk'ar tana da lfy, to amman fa sai in har ita matar ce zat.....! *GARKUWAR FULANI* 8/18/20, 7:52 PM - Ummi Tandama: πŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡ *NAKASA BA KASAWA BACE* *PAGE 16* NA *AYSHA ALIYU GARKUWA* πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡ _Ga masu sha'awar biyan kuΙ—in karanta littafin ,turo katin Mtn na Ι—ari uku, kacal ta wannan number 09097853276 ko kuma ki turi Ι—ari ukun ta asusuna 0005388578 jaiz bank Aisha Aliyu Garkuwa kana ka/ki turo shaidai biyan naki_ ~Free page~ "Zata ai watar da...!". Shiru yayi ba tare daya k'arishe mgnar tashi ba sabida, jin Dr Aliyu na cewa. "Ya isa! in yasan hakan zai sa mishi fargaba." sai ya kumo judo ya fuskanci Saifuddeen dan dama da zaiwa Dr Ayman mgna kauda kanshi yayi tunda yasan in Saifuddeen d'in yaga motsin lab'b'anshi zai gane me yake fad'in. shi kuwa Saifuddeen kai ya jujjuya tare da d'ago hannunshi a hankali ya d'aura kan mararshi, sai ya kuma janye hannun tare da kallon fuskar Dr Aliyu kana ya nuna mishi kan mararshi zuwa kan joystick inshi, sannan ya had'e girarshi wuri d'aya tare da tsuke jajayen lips enshi, kana ya fara mutsu-mutsu alamun Yana son tashi zaune, cikin saurin fahimta Dr Aliyu yace. "Mararka ta cika ne?." kai ya gyad'a mishi alamar eh, ganin haka Dr Ayman yayi saurin jawo wani d'an abu ya mik'a Dr Aliyu, amsa yayi tare da kamo joystick en nashi ya mana bakin robar. Ido ya rumtse tare da girgiza musu kai kana ya had'a yatsunshi biyu alamun a cire mishi, fahimtar haka yasa Dr Aliyu janye robar kana ya bud'a bakinta sannan ya zura kan kaciyarshi cikin bakin robar daya bud'a sannan ya kalleshi tare da cewa. "Kayi." ido ya lumshe cikin tarin kunya duk da yasan Dr Aliyu ya kai sa'an mahaifinshi hakama Dr Ayman zai girmeshi matuk'a kuma duk mazane yan uwanshi, sai kuma Dr Batulu da yasan tabbas zata haifi kamarshi, sannan kuma tama juya baya bata ganinshi, amman duk da haka yana mai matuk'ar jin kunya duk da ya gane halin da ya ke ciki na kasantuwar wata sabuwar nakasa wani irin suya da maΖ™aΖ™i da Ι—aci zuciyarshi ke mushi to amman ya yarda da wannan sabuwar Ζ™addara tasa yasan tun ran gini tun ran zane. Su kuwa likitovin hakan ya sasu karsashi domin alamace ta nuna cutarsa batayi tsauri ba, alamace ta nuna bai samu damage sosai a jikin ba. Bayan ya gama yin fitsarin Dr Ayman ya gyara mishi jikinshi ne, sannan suka fara shirin yi mishi aikin taimakon gaggawa, kafin asan matakin da za'a d'auka, yayinda Dr Aliyu ya fara mishi nasiha cikin taushin lafazi yace. "Saifuddeen kayi addu'a da fatan Allah ya

Table of Contents

Chapters

148 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148