Chapter 139
Chapter 139
ta kuma sakewa, sai kuwa ta d'ago kanta jin yana cewa. "To meyasa baki son Saifuddeen?. " Rashin sani yafi dare duhu shiyasa Zaleeha tacewa Ishaq. "Nakasasshe nefa shi gurgune kurma ne ta yaya zan aureshi da lfyata gurgunefa ananfa kuke cemin irinsu basa aure." da sauri ta mik'e tsaye jiki na rawa ta koma gefe dan jin yadda ishaq ya buga table dake gabanshi tare da buga mata tsawa. "To sai me!? Shi nakasasshe ba mutun bane!? Ko shi nakasasshe baida ikon auran lafiyayyiyar mace!? To wlh Zaleeha kinyi ganganci wannan furucin naki, ni babu taimakonki da zanyi in sha Allah sai Saifuddeen ya aureki ko zaki mutu ne. Get out of my office!." Ya k'areshe mgnar da k'arfi tare da mik'ewa tsaye. wanda saida mutanen cikin babban parlour nan suka jiyosu. Ita kuwa Zaleeha cikin tafasan zuciya ta juya ta fita dan yanayinshi ya bata tsoro. Daga nan gidansu Rashida ta nufa, nan ta tasa Rashida a gaba tana kuka. Murmushi Rashida tayi tare da cewa. "Hmmmm Zaleeha kenan to ni mai zance miki, kin dai san bazan baki goyon bayan ki bijirewa iyayeki ba, in dai k'awancenmu na gsky ne, sannan da kiketa mai-maita shi nakasasshe ne ke kinada tabbacin a haka zaki k'arene. Zaleeha kifa farga ki dawo nitsuwarki kin gani ko wlh wlh dani Saifuddeen yace yana so na rantse miki da zatin Allah da hannu bibbiyu zan amshi soyayyarsa, Zaleeha inafa gaya miki kada kiyiwa kanki sakiyar da babu ruwa, kibi umarnin iyayemu ki samu rabauta duniya da k'iyama in zaki farga ki farga Ki daina wanna yarintar." Cikin tsananin takaici ta ture Rashida da tasa hannunta tana share mata hawayenta a hatsale tace. "Sai yau na gane asalinki Rashida, ke farin cikima kikeyi da wannan abun har dariya kikeyi ko?." Da sauri Rashida tace. "Tabbas farin ciki nakeyi abinda baki saniba, ko jiya muna tare da abokan ango, d'azuma na dawo daga can anguwar tasu federal law cos, layin Sabana hospital, wurin shagon Bash wani tela ne. Can suka kai kayayyakin d'inkinmu na biki naki da namu na k'awaye kuma komai yayi kyau, anjima kuma zasu zo batun shagulgulan da za'ayi." Cikin mmki da tarin takaici Zaleeha tace. "Shegiya yar iska a ina kika sansu?." Dariya Rashida tayi tare da cewa. "A wayar wani ɗan kawuna Jabeer naga hoton Saifuddeen sai yake cemin abokinshi, harma an kai lefe. to nan nake ce mishi ai mune k'awayen amarya, kinga daga nan komai yazo da sauk'i mu yanzu shirin bikin mukeyi babu kama hannun yaro. nice nan na kaiwa telan kayanki yadda zai d'inka komai dai-dai dake." bazata fa juri jin tatsuniyar Rashida da ɗan kawunta Jabeer da sauran abokan Saifuddeen ba don haka ta zari car key d'inta ta bar gidan. Ita ko Rashida murmushi tayi tare da cewa. "Ayyah Zaleeha zuk'ar zuciya da rud'in shaid'an na d'awainiya da ke sun hanaki ganin nagartan Saifuddeen. Fatana Allah ya sanya al'khairi a aurenku." Ishaq kuwa Zaleeha na fita ya biyo bayanta ranshi a matuk'ar b'ace, parking lot ya nufa ganin haka Ado drivarnshi ya biyu bayanshi bud'e mishi marfin motar yayi. Bayan ya shiga ya maida marfin ya rufe, sannan ya shiga yaja motar suka fita, suna hawa kan titin da kyau Ado ya juyo ya kalli uban gidan nashi cikin girmamawa yace. "Ina zamu je?." A takaice yace. "Gidan Saufuddeen." A parlour'n Ummi ya samu Saifuddeen shi kad'ai, kamar babu kowa a gidan. bayan sun gaisa ne da salon yadda suke mgna, Ishaq ya rubutawa Saifuddeen duk yadda sukayi da Zaleeha yanzu, yana gama karanta text d'in ya gyara zamanshi kana ya fuskanci abokin nashi cikin lumshe ido yayi wani tattausan murmushi tare da rubuta mishi. "Cool down my friend. kada ka damu da duk abinda zatayi." cikin jin haushi Ishaq fuskaci abokin nashi da kyau kana yace. "Saifuddeen ka hak'ura da Zaleeha mana tunda ba ita kad'ai bace d'iya mace, ita mafa macece kamar kowa ya za'ayi wasu na binka kai kana binta tana ci maka zarafi, na gaji Ka rabu da yarinyar nan, yarinyar da ikirari zata mutu in ka aureta kayi zuciya ka barta mana." A hankali Ummi ta zame ta zauna a kujerar da Saifuddeen ya baiwa baya, ishaq kuma ba ganinta zaiba. Gaba d'aya jikinta rawa yakeyi. Tsoronto d'aya kada k'iyayya tasa Zaleeha ta cutar mata da d'anta, ya zatayi in wani abu ya kuma samun Saifuddeen d'inta d'a mafi soyuwa a zuciyarta d'an da yake k'arar da lokutanshi wurin sama mata farin ciki da kare martabarsu. tuni hawaye na zirya a kumatunta dan tana tausayawa zuciyar d'an nata da Allah ya jarbaceshi da son matar da bata sonshi. Shi kuwa Saifuddeen kanshi ya jujjuya kana ya fara rubutawa ishaq mgna kamar haka. "Uhmmm Ishaq ai duk cikekken masoyi zai jure karan tsana. Zai jure kai kawo da zirga-zirga ako ina. Kuma bazai nufi masoyinshi da hatsala ba. Kuma ai ba'a son fushi a so sai dai hak'uri da juriya domin yin fushi a so alamun rashin nasara ne, in sha Allah dole ne fa sai Zaleeha ta shigo gidane dolen-dolenta sai taga aikin ginennen tab'on nan da tace sai na shayar da ita ruwan mmki, barni da ita zata gane kurenta!." cikin mmki Ummi ta zuba musu ido ganin sun tafa kuma ishaq ya saki wani irin shak'iyin dariya. "Saifuddeen kenan ya iya sarrafa harshe gashi daga fushi yasa ishaq dariya ko meye ya rubuta mishi sai Allah." Ummi Ke fad'i a ranta lokacin data mik'e ta nufi bedroom nata dan bata son Saifuddeen ya gane taji zancensu. Ita kuwa Zaleeha daga gidansu Rashida gidan Hajja inna nufa, tana shiga kawai ta tasa hajja inna a gaba ta bud'e wani sabon shafin kuka. Zakariyya ne dake gugun kayanshi dana Ziyada ya ajiye dutsen gugan tare da cewa. "To yau kuma me aka miki?." cikin kuka take cewa hajja inna. "Wallahi bana sonshi dan Allah ki cewa Baba malam yayi hak'uri kada ya min auren dole." shiru tayi jin hajja Inna ta ja wani dogon tsaki, kana ta b'alli tsallin goro ta afa a bakinta tare da taunashi, kai ta karkace tare da cewa. "To me ruwana a ciki, aure ne dai dole fa sai an aurar dake, na gaji da zamanki a gidan d'ana." Dariya sosai Zakariyya da Ziyada keyi sabida abin na hajja Inna ba mutunci. suna cikin dariyar suka jiyo muryar Hayatuddeen da sauri Zakariyya ya tarbeshi cikin murna suka ruggume juna irin yar ruggumarnan ta gefe. kana suka zauna bisa 2 sitter. Bayan sun gaisa da Hajja Inna ne Ziyada ta gaida Hayatuddeen cikin mmki Hayatuddeen yake tambayar meyasa Zaleeha kuka, Zakariyya ne yayi dariya tare da cewa. "Wai kuka take dan za'a mata aure." Dariyar shak'iyanci sukayi mata cikin dariyar Hayatuddeen yace. "Ato yarinya da kin san kina tsoron auren mai yasa zakisa gaye ya turo iyayenshi." Ziyada ce ta d'an kalleshi cikin yanayin d'an sabonta dashi tace. "Ya Hayatuddeen ai bata son mijin ne shiyasa take kuka auren dole za'ayi mata." da sauri ya matso kusa da Zaleeha wacce keta kuka hajja Inna kuwa nata aikin auna mata harara, cikin sanyi yace. "Allah sarki Adda Zalee gsky ba'ayi miki adalciba a dai wannan zamanin mace kekyawa big girl kamarki ace an miki auren
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148