Chapter 90
Chapter 90
tayi nisa acikin duniyar tunani. Ummi kuwa jin sauƙan hannu akan kafaɗanta ne yasanyata ɗagowa da sauri ta kalli wanda ya dafatan, da fuska Raliya tayi arba wacce ta marairaice tuni idanunta sun tara k'walla. A hankali ta kuma juya ganinta zuwaga Rahma wacce ta fara mgna cike da sanyin murya haɗi da tausayawa tace. "Dan Allah Ummi kidaina sa kanki adamuwa, Ummi idan kika kasance acikin damuwa akullum natabbata Saifuddeen idan yasani bazai taɓa yafewa kansa ba, Ummi kinfi kowa sanin Saifuddeen sam bayason damuwarki, dan Allah Ummi kidaina sanya kanki adamuwa Saifuddeen addu'a yake nema daga gareki damu baki d'aya , sannan Ummi kada kimanta addu'an uwa yana da matuƙar tasiri akan ƴaƴa, please ki tausaya mana ki dage da yi mishi addu'a!" Wani irin dogon Ajiyar zuciya Ummi ta sauƙe tare da ɗan rausayar da kanta gefe tana mai son maida hawayenta amman ina ta gaza tuni sun zubo mata bisa k'unshinta, haƙiƙa shiga damuwa yazame mata dole, tunda ɗanta mafi soyuwa agareta yana cikin wani irin mawuyacin yanayi a hankali tace. "Ina yimasa addu'a akullum akuma ko yaushe Rahma, sannan nakasa ɓoye damuwata akansa, ke uwace Rahma kinsan irin tsananin so da kuma ƙaunar dake tsakanin ɗa da uwa, wannan ƙaunar fiye da itace ke tsakanina da Saifuddeen, kuma kisani ko ban nuna damuwata afili ba to tana nan kwance acikin zuciyata tana cina!". ta ƙare maganar murya araunane. Hawaye ne suka cika idanun Raliya har suna kwaranyowa kan fuskarta yayinda itama Rahma ida nunta suka cicciko da hawaye, tabbas idan harsu da suke ƙannansa suna tsananin jin ciwonsa ajikinsu, sannan kuma suna tsananin tausaya masa, basu da wani fata daya wuce samun sauƙinsa, to ya Ummi da take mahaifiyarsa zataji? ƙoƙarin maida hawayen da suka cika idanunta tasomayi tare da sadda kanta ƙasa murya asanyaye tace. "Kiyi haƙuri Ummi In sha Allah Saifuddeen zai samu lafiya, zai warke yazama cikakken mai lafiya, Saifuddeen d'inmu shine jigo kuma farin cikin mu, In sha Allah ko dan wannan Allah zai dubemu ya bashi lafiya, don bamu kaɗai keda buƙatarsa ba mutane dayawa daga waje suna da buƙatarsa!". Murmushi Ummi tayi tare da cewa. "Allah Yasa!". Da "Ameen". Raliya ta amsa kana ta miƙe ta wuce ɗaki don duba Adam yaron Adda Rahma dake bacci koya tashi. k'arfe biyar dai-dai na yamma Zaleeha ta shigo cikin gidan radio vision FM gombe. Driving takeyi cikin tsananin nitsuwa a hankali take tafiya, yayinda take sa hannunta tana goge sirarun hawayen dake zubo mata time to time. parking tayi kana ta fito kai tsaye d'akin watsa shirye-shiryen su ta nufa, a bakin k'ofa tayi cikibis da Raveel wanda ya gama gabatar da shirinsa kenan ya fito da nufin zai kirata domin tazo ta gabatar da program d'inta. Murmushi yayi tare cewa. "Yar halas kink'i ambato yanzu nake kiranki a raina." sam hankalinta da nitsuwarta basa jikinta bare ta kulashi ratsawa gefenshi tayi a bakin k'ofar shiga ta cire takalmanta masu d'an karen tsini, kana ta zura silipas dake wurin sannan ta kutsa kai cikin d'akin. Shi kuwa Raveel jingina yayi da jikin gini ya zuba mata idanu yana kallonta ko k'ebta idonshi bayayi koda ta shiga ta meda k'ofar ta rufe sai ya lik'a idanunshi kan takalmanta. Ita kuwa Zaleeha tana shiga cikin d'akin watsa shirye-shiryen nasu wani azabebben bege da shauk'in son ganin fuskar da ta tab'a gani sau d'aya ya d'arsun mata a rai. A hankalin ta zauna kan kujerar zaman nasu, Kana ta ɗauki wannan ɗan abu da suke sawa a kai ta saka wanda yake isa har zuwa kan kunnensu ta jawo ta sank'ala. Ji tayi zuciyarta na sarrafa gangar jikinta, madadin ta gabatar da program nata mai taken Babu nakasshe sai rago, kawai sai ta tsinci kanta dafuskantar na'urar tasu da kyau tare da zab'o wak'ar da take jijjiga sirrin zuciyarta. can cikin gidan Radio kuwa cikin mmki managernsu ya kasa kunne a na'urorinsu na tantance abinda suke watsa jin sautin sassanyar wak'ar da Zaleeha ta sake, dan ya hango shiganta, da sauri ya kalli agogon dake fuskar wayarshi ganin ai lokacin gabatar da shirinta har ya shiga da 3 minute. Da sauri ya jingina jikin kujerar jin ta d'an rage sautin wak'ar. Yayinda mutanen cikin garin gombe da kewaye ke jinta dan shirinta yanada matuk'ar farin jini, musamman a wurin nakasassu, wanda yanzu hakama duk inda nakasasshe yake yana jinta sanin lokacin nasune. A hankali take jin sautin wak'ar da tasa yana ratsa mata jiki da jini har zuwa cikin zuciyarta a hankali ta bud'e bakinta ta fara bin wak'ar. Yayinda akejin muryarta na gaurayewa da muryar mawak'an dan ta rage sautin hakan yasa abin ya had'e yake bada wani sok'o mai armashi wanda da zaran kajita kasan wani takewa baitukan, lumshe ido tayi tare da bin sautin waƙar a hankali take cewa. "Soyayyar dake raina bazan sauya ra'ayi ba." sai kuma ta bud'esu tare daci gaba da cewa. "Nayi lullubi kamar na ango da amarya." sai kuma ta d'an d'aga sautinta kad'an taci gaba da rere wak'ar. "So yanada dad'eeeee maso dashen wani ya shiga haushi." sai ta kuma d'an k'ara volume na radio kana taci gaba bin waƙar. "Soyayya ta zahiri ba'ayi mata gudun barewa." sai kuma wani sassanyan shesshek'a ya danne mata harshenta wanda kowa yaji salon yadda muryarta ke fita zai iya gane tana kuka da zubda hawaye take bin wak'ar cikin tsananin tausasa lafazi take cewa. "In nayi rashin sautinka zan fad'a k'inshi ruwa. Idan har na barka aban sona bani da kowa. Dana ganka sai na wadatu da k'oshi bani yunwa. Duba ka gani tsuntsun k'auna ya zana barewa. Girgije samani tai lub-lub, lif tana zubar ruwa. Ga itatuwa koraye d'orowa da sanwa." sai kuma ta lumshe idanunta hayenta suka samu daman zubowa sannan taci gaba cewa. "Munshiga ginin sha'awa ga iska tana kad'awa. Da k'auna tabi jiki an komawa wa da k'anwa. a hankali ta lumshe idanunta yayinda hawayenta sukaci gaba da kwaranyowa, tana ganin wayarta nata kawo haske alamun ana kiranta amman bata da tunanin d'agawa, murya na rawa taci gaba da bin baitukan wak'ar a hankali take cewa. "Jikina yana jurar rab'ar wata soyayya. sai kuma ta d'an d'aga murya da ɗan ƙarfi kana tace. *"Nayi adanin soyayyata bani baiwa kowa!* Barewa batayi gudu d'anta ya rarrafaba, *Soyayyar dake raina bazan mata kishiya ba.* sai kuma ta lumshe ida nunta kana ta buɗi baki a hankali ta taci gaba da raira wasu baitukan da yafi kama da amsa take bawa ƴan Nakasa ba kasawa bace fans 2, murya a tausashe take cewa. *Mai sukar masoya bai san sirrin zuciya ba.* _Idan na rasata jiki bazai daina bariba_ *baniwa masoyi rowar tattausan lafaziba.* _K'auna ke gushe haushi so bazai canja wuriba So in yayi kewar gani aso bazai tsayaba."_ Tana ganin ana danna mata danja alamun akwai matsala amman bata kulaba, saima ta k'ara d'aga muryarta ta gaurayeta da muryar mawak'a har nata yana d'an d'ara na radio take cewa. *"Bani bada rancen k'auna bazanyi aroba!.* *Na dad'e ina rarrafe cikin masu soyayya!.* *Gashi nayi fincinkawau misalin gudun barewa!.* Hakafa tayi ta sakin wak'ok'i masu jijjiga zuk'atan masoya wanda duk yaji yasan abin daga cikin zuciyarta ne. Koda akazo dan a shiga a ankarar da ita sai
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148