Skip to content

Chapter 69

Chapter 69

Nakasa Ba Kasawa Bace Book One Complete Hausa Novel 1,209 words 0 views Progress saved
Download Book

me cemin B M Dukku sai masu cewa M,B,S Dukku irin Rabeel har Dukkun kawaima zai kirani, sai yawan kiraye-kiraye kamar makaf.." sai ta kuma yi shiru bata k'arisa ba. su kuwa Dariya sukayi baki d'aya, kana Maigado tace. "Yoh meyasa kikayi shiru? ki k'arisa mana ai mutanenki ne, ga kuma Rabeel d'an had'i kina fad'i zai yad'aki a shirin *Mu daku* ya sanar musu." ɗan wani guntun murmushi tayi tare da cewa. "Ai duk had'inshi bazai ci nasara a kanmuba dan sun san Zaleeha tasuce." dariya suka kumayi dan Zaleeha ta kowace ita kowa natane tanada fara'a da farfar da jama'a kana ga kaud'i da rakad'i awani sashin kuma tanada tausayi da mutunci, kana tana da white blood tanada kwarjini, da shiga rai shiyasa duk inda ta shiga sai tauraronta ya haska sai yawan tsiwa. tsoro kuma tamkar farar kura. sai dai Raveel ya kula kwana biyun nan bata cikin haiyacinta da nitsuwarta. Zaleeha fara ce k'al irin farin fulanin Dukku. Wanda dukkan mazaunin gombe ko ince dukkan wanda yasan jamar Dukku yasa fulanine, kana fulanine da sukayiwa sauran tsashi na Gombawa zarrawa a fagen kyau ilimi wadata kiwo noma, duk wanda yasa mahaifin Zaleeha Malam Bashir Sulaiman Dukku muddin yaga Zaleeha to tabbas zai san ita d'in jininshi ce, haka yasa take tsananin kama da Ya Ahmad d'inta duk da ubane ya had'asu, Zaleeha kekyawace irin first class d'innan Kana babbar yarinyace yar gidan babban mutun mai daraja, wanda k'asarmu ke al'fahari dashi sannan taurarinta na haskawa tutarta na kad'awa kasancewarta ga ilimi ga asali ga haiba ga kyau uwa uba ga kud'i, sannan ga kwarjini bugu da k'ari yanayin aikinta yasa ta zama so popular ita ba doguwa bace kana ba gajeraba, irin dai tsaka-tsakin nance, tanada jikinta dai-dai da shekarunta yar sumul da ita, tana shek'i tamkar tarwad'a, kana tana da asalin gashi na fulanin asali, wanda babu surki gashinta har bisa kafad'unta bak'ine sitik kana yanada yauk'i da sulbi, duniyar Gombawa da ma sauran inda aka santa sunanta na haskawa kasan cewarta maikaciyar gidan radio ne yasa muryarta ta sanu wa Al'ummar gari musamman matasa domin shirinta na mushaƙata yanada farin jini, kana fuskarta ta kasance sanenniya sabida aikinta daya shafi sashinsu na TV, Duk na miji mai rai da lfy in yaga Zaleeha sai yayi sha'awar ta zama matarshi kana in kasan gidan data fito dole kayi sha'awar had'a zuriya dasu sabida ko ba komai ana zatawa damuna sanyi, yayinda ita kuwa Zaleeha ta tarkace babin maza ta watsa a gefe, bana ce da ita ruwan idoba, to amman har yau mahaifinta da Ya Ahmad tare da Ya Aminu sun gaza gane dalilin daya hanata tsaida gwaninta, duk da gashi k'anwarta mai bin k'aninta Zakariyya ma ta kai aure hakama mai bin mai binta itama ta fara girma uwa uba tayi karatunta har ta d'an kwana biyu da fara aiki. cikin Jerin masoyanta kuwa harda Manager d'insu duk da ya bar abin a ranshi ganin yadda wasuma ke neman shiga ta wurinshi kana ga abokin aikinta Raveel bar irinsu Abdussalam. Da sallama ta shiga cikin d'akin tace murya kafin a kai ga watsa shirin, tana shiga ta samu Manager nansu zaune bisa kujera yana aiki, zama tayi a kujerar gefenshi kana ta ajiye system enta sannan ta zaro woyarta, aikinta ta farayi bayan kamar 4 minutes ya dago ya kalleta ido ya lumshe tare da shak'an k'amshin turarenta murya can k'asa yace. "Yau ba gaisuwa ne?." Jawo ababen aikin tayi ganin alamun ya gama kana tace. "Oga na gaidaka baka ji bane." hannunshi yasa ya jawo system in nata kana yace. "Kawo in tayaki aikin." ba tare da ta kalleshi ba tace. "Ngd." shi kuwa Oga ido ya kuma lumshewa kana murya can k'asa yace. "Haram." da sauri ta juyo ta kalleshi tare da cewa. "Me d'in?." mik'ewa yayi ya dawo gefenta kana ya fara harhad'a mata na'urorin sannan yace. "Baliga tasa turare ta fita." shiru tayi sabida kunyar data rufeta daga nan shima bai kuma mgnaba, har suka gama aiki, sannan ya bata wani d'an k'aramin abu tare da turo mata laptop enta sannan ya kalli fuskar wayarshi yace. "5:00 pm lokacin shirinki yayi, jeki sashin asashin watsa labaran ki had'a kawai ki tafi gida dare ya farayi." mik'ewa tayi tare da gyad'a mishi kai, har taje bakin k'ofa taji ya kuma cewa. "Ki dena sa turare in zaki taho kana da zakisa nik'ab da kin taimakawa wasu mazan daga fad'awa komar da baza'a kulasu ba." kai ta gyad'a mishi kana ta fita, kai tsaye sashin watsa shirye-shiryen su ta nufa tana shiga ta had'a program nata kana ta fito, bata koma cikiba kai tsaye ta nufi parking lot nasu ta shiga mota ta tafi, a bakin Gate ta samu Raveel sarkin tsoka, cikin tsiya yace. "Kiyi ta gudun masu k'afa da idanu daji da gani dai wataran sai gurgu ya kwasheki." Harara ta watsa mishi tare da cewa. "To sai me? mugu mai bak'in baki." dariya ya kumayi kana yace. "To ina ga dai Jinnul asheeq ne ya aure mana ke kowa yazo kice bakyaso sai na fara gulmataki a shirin Hasken Addini Baba malam ya taso min ke a gaba tunda kinƙi yin aure." ganin zai b'ata mata lokaci ne yasa taja motarta ta tafi. shi kuwa Rabeel murmushi yayi kana shiga motarshi. ita kuwa Zaleeha tana isa gida bayan tayi parking kai tsaye parlour Baba malam ta wuce tana mai jin fargabawa dan tasan kwanan zancen. Abuja kuwa, k'arfe biyar dai-dai Amina ta shiga d'akin da aka meda Saifuddeen. Domin ta bashi magungunan shi dayi mishi allura, tana shiga tayi k'asa da kanta, har ta isa bakin gadon, hannu tasa ta danna woni d'an abu sai kan gadon ya d'anyi sama yadda yana koncene amman kamar a jingine yake yake, shi kuwa Saifuddeen jin motsin an d'an tab'ashi ne ya sashi bud'e idanunshi a hankali, ido ya zuba mata ganin ta zubawa fuskarshi idanu, amman ita bazata gane idanunshi a bud'e sukeba dan ya regesu sosai zakama yi zaton bacci yake, shima kanshi ta tsakankanin gashin idanun nashi yake kallonta, ita kuwa d'an hararanshi tayi kana ta kalli saitin mararshi sannan ta juyo ta kalleshi tare da tura baki tace. "To Ayu sarkin jaraba, wasu in sun samu larurar daka samu basu sak'e mik'ewa da wuriba wasu kuma har abadan bazama su sake miƙewaba, amman da yake kai Ayune ana tab'aka kad'an kake mik'ewa ka razanani, to wlh allura zan maka a hannunka in ka kuskura, kamin irin na d'azu wlh bazan sake zuwa inda kakeba, mutun baida lfy ma sai hegiyar fitina." sai ta kuma kalleshi tare da cewa. "Gashi Aunty Batulu tace min wai kai kurmane, to ni Amina yanzu taya zanyi in tasheka, bayan kuma nasan wannan abun naka ana tab'aka zai tashi kamar wani maciji." Takaici ne sosai ya cika Saifuddeen a ranshi yake cewa. "Kaji fitsarerriyar yarinya, tana k'are min tanadi, dan taga sirrina." shiru yayi da tunanin nashi jin ta d'an zira mishi allura take a damtsen hannunshi rumtse ido yayi da dan zafin allurar shigan ruwan allurar a jikinshi saida yaji ta zare allurar sannan ya bud'e idanunshi dai-dai lokacin ita kuwa ta kalli fuskarshi. ganin ya tsareta da idanune sai jikinta ya

Table of Contents

Chapters

148 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148