Skip to content

Chapter 62

Chapter 62

Nakasa Ba Kasawa Bace Book One Complete Hausa Novel 1,221 words 0 views Progress saved
Download Book

yayi tare da cewa. "ai ba idone gani ba, ku masu idone kuke d'auka da ido kawai ake gani, mu kunnuwanmu ma tamkar idone kana da zuciyarmu da k'ok'wolwarmu, yayinda kuramenmu kuma idanunsu ne kunnuwansu, ba gashi yanzu koda bana ganinka nasan kana zubda hawaye daga sautin muryarka." cikin sanyi Hayatuddeen yace. "Ku kwantar hankalinku, ku dakata dan Allah kuyi hakuri yanzu bazaku sami ganin saba dan yasamu yin bacci saidai zuwa anjima." cikin gamsuwa sukace. "To yajikin nasa?." saida ya maida hawayensa dake kukarin zubo masa dagudun kada hankulansu yatashi,danyasan cewa basu kadai ahalinsa kebukatar Hamma Saifuddeen ba, hardasu wadanna nakasassun,dama wasunsu baki d'aya,. "Da sauki". yace dasu atakaice, dakyar shugabannin nasu suka samu suka lallab'asu sukatafi,sanna shikuma Hayatuddeen yayiwa su ishaq d'in iso zuwa ciki inda su Ummi suke. Suna shiga Dr Adnan nafitowa, kana Dr Arabi nabiye dashi su Ummi naganinsu sukamike tsaye suka k'araso inda suke,Ummi kallonsu take fuska kunshe da tanbayoyi Dr Arabi yakalli Dr Adnan wanda keta noke-noke yayi masa alama da ido, jiki asanyaye Dr Adnan ya mik'awa Ummi wata doguwa takarda fara yace. "Ummi wanna takardar ta transfer ce zuwa Abuja, naturaku asibitin kimiya dake birnin tarayya Abuja National hospital Abuja ,idan kun isa saikiba su wanna takardar da sauri Ummi tace. "Abuja! Kuma?." kai ya gyad'a mata alamar eh, a hankali tace. "Lallai ciwon Saifuddeen babbane tunda har katuramu Abuja." Kai Adnan ya girgiza dasauri,dan bazai iya fad'a mata akwai masala ba, yafiso sai sunje can d'in asanar musu. tana karbar takardar yayi saurin juyawa dasauri dan gudun kada Ummi takuma jefo masa wat tanbayar, yanafita yayi duk wani cuku-cukun dayadace natafiyarsu ba tareda bata lokaciba yakammala komai bank'arensu. Ishaq kuwa takardar ya amsa kana suka juya tare da Raihana, kai tsaye Federal low cos suka nufa, E passport d'in Ummi da Saifuddeen dana Hayatuddden yasa Raihana ta kawo mishi, daga nan direban k'ungiyar tasu yaja suka wuce Airport, nan ya gama musu dukkan shirin tafiya hardashi d'in suka kuma yi sa'a akwai jirgin da zai tashi zuwa Abuja k'arfe biyun rana zai tashi. 1:53 pm duk sun gama shirin komai, takofar baya Dr Adnan yashiga yaturo gadon yafita takofar bayan, Dr Arabi natsaye ajikin motar da zai kaisu airport da taimakon sa suka tura gadon cikin motar suka dai-dai zaman gadon sosai acikin motar, Kana Dr Adnan yakoma indasu Ummi suke yace. "To Ummi an gama shirya komai shirya komai ku akejira yanzu, sanna kuma tafiyar zai kasance dole damutun biyune sanna kuma... da sauri Raihana tace. "Ummi ku kutafi keda Hayatuddeen, mu zamu koma gida nida Raliya fatanmu samun saukin Hamma Saifuddeen zan kira Abban Farida yayi k'ok'arin dawowa,." cikin gamsuwa Ummi tace. "to". "kuyi maza kutafi nima zuwa gobe da yamma zan shigo Abujan." Dr Adnan ya fad'i tare da juyawa yayi gaba, da sauri suka bishi abaya. koda suka'isa jikin motar, Ummi da Hayatuddeen suka shiga,driver yatada motar Raliya da Raihana nad'aga musu hannu dayimusu fatan samun nasara,yiyinda dukansu suke ta sharar kwalla,driver yaja sukabar harabar asibitin, "Sukadau hanyar Airport, in da tuni ishaq na can su kawai yake jira. suna isa bada jimawa ba jirginsu ya tashi. 3:00pm yamusu a cikin birnin taraiya Abuja direct National hospital suka nufa. Kasancewar duk abinda yadace Dr Adnan yarigada ya'aiwatar dashi ta online , so ansan da zuwansu,basusha wani wahalaba,suna isa nurses suka taho jikin motar data d'aukosu daga airport nan suka fito dashi. Kana Ummi tamikawa d'aya dagacin nurse d'in takardar da Dr Adnan yabata,sanna suka turoshi sukashiga cikin asibitin, direct Emergence room aka shige dashi. Nan Doctors suka dukufa akanshi basu yi wata-wata ba suka fara bincike akan laluransa kamar yanda yazo musu arubuce, cikin k'ank'anin lokaci S.....! By *GARKUWAR MARUBUTA* 8/18/20, 7:52 PM - Ummi Tandama: [3/30, 10:50 AM] 📝🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇 *NAKASA BA KASAWA BACE* *PAGE 15* NA *AYSHA ALIYU GARKUWA* 🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇 ~Free page~ Suka gano matsalar shi, kana suka dugufa kanshi dan samo numfashin sa ya dai-dai ta, domin babu wani aiki da zasuyi mishi har sai ya dawo haiyacinshi. Hakan yasa suka meda hankali ganin komai ya dai-dai ta, cikin ikon Allah a daren ranar ya farfad'o yana kuma cikin haiyacin sa, kasan cewar dare yayi nisa, yasa aka bar batun dubashi zuwa safiya. Bappa Ali da Warisu da Mudassir kuwa tunda Hayatuddeen ya sanar musu gaba d'aya hankalin su ya tashi sai dai sun meda hankali wurin yi mishi addu'ar samun lfy a cikin ka'aba. Ishaq kuwa, tunda aka shaida musu bazasu dubash yau ba sai gobei, sai ya kira babban yayanshi dake nan Abuja da iyalanshi ya shaida mishi, ba jimawa kuwa Ya Rabi'u yazo tare da direbanshi, domin dukkan sashin zuriya biyun sun san abotar Ishaq da Saifeddeen domin abotace tun na yarinta, hakan yasa har iyaye su suke mutunci da zumunci mai k'arfi. Kasan cewar babban doctor uban gidane ga Dr Adnan hakan yasa tun kafin suzo an shirya komai, hatta da masu kula dashi, ya tanadar cikin ma aikatan nasu, ya kuwa kontarwa Ummi hankali ta tare da bata k'arfin guiwa. Haka yasa Ya Rabi'u ya tafi da su gidanshi, cikin sa'a ma kuwa asibitin ba tazara sosai da diganshi. Ummi kuwa da Hayatuddeen dugufa sukayi da Addu'a jigon nasu. Deren ranar sam basu rumtsaba, shima Ishaqa bayi bacciba. A can gida Gombe kuwa, bayan su Raihana sun koma gida, kai tsaye falon Ummi suka wuce, cikin sanyin jiki Raihana ta zauna bisa kujera, idonta ta rumtse da k'arfi, a jere wasu zafafan hawaye suka zubo mata, ita kuwa Raliya wayarta ta d'auka, ta fara 'yan dube-dube bayan yan wasu dak'ik'u ta kara wayar a kunne, a hankali ta bud'e labbanta tare da cewa. "Wa'alaikassalam, Abban Farida, yaushe zaka dawo?." a can d'aya sashin Abban Farida yace. "Lafiya dai ko?." murya a sanyaya tace. "Alhamdulillahi ala kulli halin." jin haka yasan to tabbas akwai matsala sai dai iya sarrafa harshe na matar kwarai wacce tasan yadda zata isar da sak'o wa mijinta ba tare data firgitashi ba, cikin dakiya yace. "Meke faruwa?." tallabe hab'arta tayi tare da cewa. "Abban Farida ka dawo gobe, please inda hali in zaka samu jirgin yau dan Allah ka taho gida." cikin kad'uwa yace. "Raliya meke faruwa ki gaya min mana, zuciyata ta cika da zulumi." "Hamma Saufudddeeen! Saifuddeeen!! Saifuddeen..!!!." tai ta maimaita mishi murya na rawa. mik'ewa yayi tsaye cikin fargaba yace. "Innalillahi wa Inna'illaihi rajiun. Meya sameshi? ina Hayatuddeen? Ina Ummi?." Cikin kuka tace. "Suna Abuja an tafi dashi asibiti." daga nan ta sanar dashi dukkan abinda yake faruwa, ta k'ara da cewa. "Ya Adnan ya turasu Abuja. Abban Farida ka dawo wlh Hamma Saifuddeen ko motsi baya yi sanda suka tafi dashi." ta karishe maganar tana zubda hawaye. Shi kuwa Abban Farida datse kiran yayi kana ya fara harhad'a yan abin buk'atunshi, kai tsaye Airport ya nufa cikin sa'a ya samu jirgin Abuja, dama shi bai niyar zuwa Gombe ba. Kafin su isa abuja dare ya d'an fara nisa kuma yayi ta kiran number Hayatuddeen da Ummi duk basu d'agawa, haka yasa ya nemi masauk'i inda ya kwana da nufin da safe zai nemesu. Dr Adnan kuwa, saida yaga tashin su Ummi sai da ya koma asibitin kafin ya koma gida. Shiru parlour nasu ba kowa haka yasa ya zauna bisa 1

Table of Contents

Chapters

148 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148