Skip to content

Chapter 137

Chapter 137

Nakasa Ba Kasawa Bace Book One Complete Hausa Novel 1,205 words 0 views Progress saved
Download Book

nata ya shiga ai kuwa text biyar ya duba, ana shida sai ga text ɗin gama number shi da Saifuddeen yayi seven da My happiness. Cikin zafin rai ya nuna mata wayar tare da cewa. "Meye wannan?". Ido ta zaro gaba ɗaya, ganin abinda ke rubuce da kuma haƙiƙa ita ta rubuta, kuma ta turawa number da aka sawa suna da my happiness, sai kawai ta miƙe ta koma can gefe nesa da mahaifin nasu ta fara buga tsalle tare da yarfa hannu tare da kurma ihu kana tana cewa. "Sharri! Sharri!! Sharri!!! Sharrine yayi min wallahi ƙarya ne ni bana sonshi!!!." Ganin yanda takeyifa yasa Baba malam yin wani murmushi mai kama da dariya. Saura kuma gaba ɗaya ido suka zuba mata. Habu kuwa belt ɗin ƙugunshi ya zaro tare da yin kanta. ai fa tana ganin haka ta juya a guje tayi cikin gidan, shi kuma ya mara mata baya a guje, radadada kake jinsu a guje. ganin yadda Habu ya bita yasa Ahmad binsu da gudu hakama Aunty Lubna da Zahira. Zaleeha kuwa gudu take da iya ƙarfinta dan tasan Habu ba mutunci ne dashi ba. In ya kama duka kamar mara imani. Kai tsaye ɗakinta ta shiga cikin sa'a ta samu ta maida ƙofar garam ta rufe, tun kafin ya iso, ganin haka yayi kwaffa ya juya tare da cewa. "Yar iska kawai da ki tsaya mana." Ita kuwa a cikin ɗakin wani irin fitininan nen kuka tasa da iya ƙarfinta, tana kuka da surutai cewa. Ita dai bata sonshi ta tsaneshi zata mutu in an aura mata shi. Ahmad kuwa da Lubna rarrashinta sukayi tayi da bata baki amman ina. ranar haka ta kwana a rufe tana kuka da al'washin ciwa Saifuddeen zarafi. Mama kuwa sosai taji daɗin abinda Zaleeha tayi, ta kuma yi niyar yaƙi da wannan auren. Ƙarfe takwas dai-dai na safiyar ranar asabar Zaleeha fito cikin d'akinta inanun ta a kumbure tayi ja alamu tayi kukan mai yawa. gefen Mamanta ta zauna cikin sanyi tace. "Ina kwana Mama". "Lfy." ta bata amsa a tak'aice. kai ta d'an sunkuyar ida nunta cike da hawaye tace. "Mama wlh k'arya yake min sharri ne, ni bance ina sonshi ba." kai Mama ta gyad'a mata cikin alamun gamsuwa tace. "To yanzu ya zakiyi?." cikin k'arifin hali tace. "Zan yi mgnin abun in sha Allah shida kanshi zai dawo yace ya fasa." Cikin jin dad'in Mama tace. "Ke dai ki kafa ki tsare cewa bakya sonshi ni kuwa zan san abinda zanyi a kai." To tace kana ta kira Zahira tare da cewa. "Je parlour Baba Malam ki d'auko min wayata". Juyawa tayi ta nufi bedroom d'in Mama tare da cewa. "Gashi nan na d'aukoshi tun jiyan ai." Amsar wayar tayi kana ta koma d'aakinta. Ita kuwa Mama murmushin jin k'arfin guiwa tayi tare da cewa. "Bazaki auri gurgu ba kam ko kina sonshi zan hana kuma wlh bazan bari kiyababanki boyayya kan arennamba dole zanyiwa boka bayanin yadda nake son yasa ki bijirewa wannaɓin da BAban naki ya miki, don ko sama zata had'e da k'asa zaki auri Abdussalam dan shine dai-dai dake." Tana kaiwa nan ta kira wayar Abdussalam yana d'agawa suka gaisa kana tace mishi, ya had'o komi da komai na aure ya turo iyayenshi Zaleeha ta yarda dashi. Jin haka yasa Abdussalam jin k'arfin guiwa nanfa yaci gaba da shirya lefenshi dai-dai da matsayinshi. Ita kuwa Zaleeha konciya tayi kan gadonta sannan ta fara rubuta text kamar haka. ```Kai baka cancanci inyi makasa sallama ba, domin ita sallama ta masu amincine ba mak'aryata azzalumai irinka ba. nace maka bana sonka na tsaneka bazan soka ba har abadan, dan haka kayi maza ka turo wad'anda ka aiko suka kawo wannan tarkacen suyi maza su zo su kwashe gaiyar dukiyarka``` murmushi tayi lokacin da ta tura text d'in a ganinta ta k'unsa mishi bak'ak'en maganganu. Saifuddeen kuwa yana zaune bisa kujerar wheelchair d'inshi Amman a dinning table, Ummi na had'a mishi tea yayinda yake cin soyayyan doya da kwai, jin wayarshi dake cikin al'jihunshi ta bashi wani alamun sak'o ya shigo kamar bazai duba ba, sai ya kuma zaro wayar ganin number tane ya sashi yin murmushin mugunta dan yasan, Kwanan zancen. ganin yanata murmushi Ummi yin murmushi dan farin cikinsa shine nata. Raliya kuwa da Hayatuddeen suma murmushin suke tayasu. Bai bud'e text d'inba saida ya koma side d'inshi sannan ya bud'e ganin abinda ta rubuta ne yasashi yin maganar zuci. "Hmmmm wasa farin girki, yarinya kinga ta kanki." a zahiri kuwa yi yayi kamar baiga text d'inta ba bare ya bata amsa. Ita kuwa ganin shiru-shuru bai maida mata martini bane yasa da azahar ta sake tura mishi wani text d'in wanda yafi na safe zafi. Shiru ba amsa har dare, ganin haka ta kuma tura mishi wani text d'in. Har kusan k'arfe d'ayan dare tana jiran amsa amman cib ba amsa. Washe gari haka da asuban fari ta kuma tura mishi wani zazzafan text , Still ba amsa. Abu fa ya isha Zaleeha yau kusan kwana uku kenan ba amsa, kuma bata fasa tura mishi bak'ak'en maganganu ba. A gidan kuwa babu wanda ya sake mgnar auren Baba malam kuwa duk nacin Mama bata jin ta bakinsa. Habu kuwa shida Zaleeha hararace a tsakaninsu. Zahira kuwa munafuka yar koren Mama ce. Aunty Lubna kuwa ita ke hillace Zaleeha, har take mantar da ita batun wani aure. Ita kam Zaleeha ta fara sakewa dan ganin baya maida mata amsa sai take zaton yayi mubaya'a ne, koda wasa bata shiga d'akin Mama dan bata son ganin jerin akwatunan. Ya Ahmad yanata shirin gobe zai tafi. Suna cikin hira ya kalli Zaleeha da ta d'an sake a hankali yace. "Ke Zaleeha kayan d'aki dana kitchen na wanne k'asane kikafi so kikega sunada ink'anci. cikin rashin fahimtar mgnar tashi tace. Gada je dai da kujeru Dubai komansu nada ink'anci da tsari. Kayan kitchen kuwa na Chaina sunfi kyau." murmushi yayi tare da salonta yadda gaba d'aya hankalin ta na kan wak'ar da takeji a wayar Lubna, har tana cewa. "Yauwa Aunty Lubna tura min wannan wak'ar mana ina sonta tamin dad'i." To Lubna tace tare da yiwa mijinta signal alamun sam fa Zaleeha bata gane komai ba. Mama kuwa a sashinta ta kira yayarta Ruda ta shaida mata abinda ke faruwa, Jin haka yasa Ruda cewa cikin satin nan zata shigo gombe. Maryam kuwa duk abinda akeyi bata saniba. shiyasa har ta kira Anty Aisha k'anwar mama ta shaida mata an kawo lefen Zaleeha biki kuma 27 next month. Itama tace zata zo ganin lefe. Saifuddeen kuwa Ishaq kadai ya gayawa abinda Zaleeha ke rubuto mishi nan Ishaq yace mishi ya barta sai tazo har inda suke, dan yasan zata zo. Ya Ahmad ya tafi harkan aikinsa, tunima ya bar k'asar. in da ya bud'a bakin aljihunshi yake kashewa Zaleeha mahaukatan kud'ad'e na ban mmki wurin saya mata dukkan abin buk'atan amare. Tafiya dai ta mik'a a lissafin yau saura mako d'aya ne auren. tuni shirye-shirye sun kankama ta gefen ango da amarya. Da hantsi misalin k'arfe 11:15 Am Zaleeha ta shigo d'akin Mama wanda lokacin kenan ta fito daga d'akinta da shirin zata wuce wurin aikita, jin muryar Yayarta Maryam da Anty Aisha da Ruda

Table of Contents

Chapters

148 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148