Skip to content

Chapter 67

Chapter 67

Nakasa Ba Kasawa Bace Book One Complete Hausa Novel 1,202 words 0 views Progress saved
Download Book

miki dashi kamar kece uwarsa ko ƙanwarsa ko matarsa lallai Zaleeha kifa kiyayeni tam!." tana faɗin haka tayi cikin kitchen, ita kuwa Zaleeha rumtse ido tayi hawayen dake ciki suka silalo kana ta fita ta nufi falon Baba Malam ,bayan sun gaisane ta ɗan gyara zama ciin disashewar murya tace. "Baba Malam bari in fita zanje gidan Adda Maryam daga nan zanje asibiti dubo wani mara lfy, Baba Malam a sashi a addu'a Allah ya bashi lfy ya kareshi da sharrin masu sharri." murmushi dottijon yayi tare da cewa, "To Mamana in sha Allah zan sashi a addu'a Allah ya bashi lfy, kuma in kinje asibitin bashi kaɗai zaki duba ki ɗan zazzagaya ki tuba wasuma dan ki samu ladan dake cikin hakan." kai ta gyaɗa kana tamiƙe tare da sallamanshi ta tafi. Tana isa gidan Maryam kaitsaye bedrrom ɗinta ta wuce, Maryam dake zaune gaban mirror tana kwaliyya ganin Zaleehan ne ya sata juyowa da sauri sai kuma tayi shiru ganin ta zauna ta kife kanta bisa cinya tana kuka mai sanyin sauti, da sauri ta dawo kusa da ita cikin kaɗuwa tace. "Meya faru ? Meya saki kuka gaya min dan Allah hankalina ya tashi ,Baba malam ne ba lfy ko ya Ahmad." kanta ta ɗan nago ta kalli yayar tata cikin kuka tace. "Ya Aminu yana nanne?." kai ta jujjuya mata tare da cewa. "A a ya fita ya kai su Abdul makaranta, amman zai dawo yanzu." jin haka ta miƙe ta koma bakin ƙofa, rufe ƙofar tayi tare da gyara labulen sannan ta dawo ta zauna cikin kuka ta bawa Maryam labarin tun daga shagala da kallon Saifuddeen da tayi har ta kai ga buge motar Dalla da binsu da sukayi da dukansu da Saiddeen yayi da kuma dukan da suma sukayi mishi. Gaba ɗaya jikin Maryam rawa da tsuma yakeyi tuni itama hawayen take zubdawa murya na rawa tace. "Shike nan mun shiga uku Zaleeha Dalla kuma, shike nan sun kashe yaron nan, to ke me kikayi a kai?." wasu sabbin hawaye ne suka kwaranyo mata kana taci gaba cewa. "Daga wurin ban dawo gidaba police station name wuce, naje na shigar da ƙara na faɗa musu komai, amman da yake basu da imani ƙasar nan ba'a bin gsky sai suka zagayeni a wurin babban cikin su yace min wai, na kiyayi kai na na haɗiye wannan maganar kada na kuskura na bari wani yaji koda da wasane, yace min wai yanzu dai yana ƙarƙashin kulawarsu in banbi umarninsu wallahi zasu kasheshi, kuma nima zasu bawa Dalla adireshina, kuma wai duk wanda yayi yunƙurin ɗaga zancen zasu kasheshi." kuka sosai taci gaba dayi tare da cewa. "Kuma sai da suka haɗoni da police ɗinsu guda ɗaya ya kawoni har ƙofar gidanmu, yace min. Duk abinda zanyi suna bibiyata kada na yarda na kuskura na bar koda alama ɗaya da a gida za'a gane akwai wata matsalar har a kai ga tambayata, muddin nayi yunƙurin zuwa wani police station zasu sanarwa Dalla komai ya tura yaranshi su kasheshi." ɗan zagaitawa tayi tare da cigaba da cewa. "Wallahi ni ba don raina ba sai dan tseratar da ranshi yasa naketa boye abun a cikin raina har kwana biyu, ina tsiron kada su kasheshi, gashi naje asibitoci da dama na bincika babushi babu dalilinshi, na koma bakin sitadiyon ɗin ya kai sau biyar to wa zan tambaya ,jiya wuni nayi ina yawo, kuma ko yau da safe sun kirani sun gargaɗeni wai bani yar jaridaba in na kuskura maganar nan ta fito to wallahi kasheshk zasuyima suga ta zancen sunce min motata ince ƴan kalarene suka fasamin amman kada in kira sunan Dalla. Adda Maryam ya zanyi ina zan shiga in ganoshi ina zan saka raina da nasa mu tsira daga sharrin Dalla da yan sandda ya zanyi in bashi kariya koda rabin yadda ya bani kariya ne! bani da konciyar hankali da nitsuwa bana iya bacci bana iya cin abinci, duk da sun gargaɗeni kada fa na sake damuta ta baiyana." wannan al'amarifa ya firgita tunanin Maryam ya girgizata itama tuni hawayen takeyi sabida rauninta yama fi na Zaleeha cikin tausayawa tace. "Kin gayawa Baba Malam ne?." kai ta jijjiga tare da cewa. "A a ban gaya mishiba kin san Baba Malam muddin na gaya mishi zai tada zancen zai sa Ya Aminu cikin mgnar su kuma zasu iya kasheshi, ni kuma bana son su cutar dashi ina son rayuwarsa fiye da tawa sabida shi Garkuwane magarcine ya ahlinshi zasuji tunda ni da bai sani bama ya zamemin Garkuwa inaga ahlinshi." sai hawaye shar-shar na bin fuskarta a hankali taci gaba da mgna wai dan kar Ya Aminu ya dawo ya jisu. "Amman dai na gayawa Baba Malam ɗin cewa akwai wani mara lfiya yana buƙatar addu'a, yace kuma in sha Allah zai sashi a addu'a, Mama kuma dana gaya mata wai ita ni take jiyewa cewa tayi muddin na gayawa wani bata yafe ba, ni kuma in ban gaya mikibs na damuwar zata iya fasa min zuciya." cikin sanyi Maryam tace. "Kinyi dai-dai karki gayawa kowa, sabida bisa dukkan alamu yana asubiti kuma duk inda yake zasu sani, kinga muddin kika ɗaga mganar suna iya kasheshin, gatan da zamuyi mishi itace addu'a domin annabi yace addu'a'u saiful muminin mu zama garkuwarshi da addu'o'i in sha Allah bazai basu damar cutar dashi ba, ki dena kuka ki yawaita mishi addu'a kuma kici gaba da zuwa asibitoci, ki kuma koma police station ɗin ki ce su gaya miki asubitin da suka kaishi." sosai taji daɗin shawarwarin ƴar uwar tata haka anan tayi wonka ta shirya, ta fita daga nan fa tayi ta bin asibitoci duk da anata kiranta wurin aiki, sai da tayi sallan azahar kafin ta tafi kaltingo domin yin hira da Nakasassun wannan yankin. Tun k'arfe biyu na rana take cikin garin kaltingo, sai k'arfe hud'u na yamma ta gama tattara rahotanninta, kana ta kamo hanyar gombe, tana gab da shiga cikin garin taji wayarta na suwa, ido ta d'an lumshe kana ta bud'e su tare da meda hankalinta kan draving d'in da takeyi, wanda sanyi A,C da k'amshi ya cika motar kana sautim wak'arnan ta. Soyayyar dake raina bazan sauya ra'ayiba, wacce akewa taken *Da ƙauna ta biki jiki an komawa wada ƙanwa* hannu tasa ta k'ara volume d'in gaba d'aya Kasan cewar a gidan radio ensu na vision FM Gombe aka saki wak'ar wanda nanne ma'aikatan da take aiki inda take gabatar da program d'in ta mai taken *Mushsƙata da kuma Babu nakasasshe sai rago* wanda take hira da nakassu dan jin yanayin da suke rayuwa. Kamar yadda yanzuma aikin ne ya kaita kaltingo wata k'aramar hukumar jihar Gomben. kai take d'an rausayawa tana bin sautin wak'ar, tamkar itace ta raira wak'ar, still kuma idanunta zubda zazzafan hawayen da duk sanda ta tuno Saifuddeen sai ta zubdasu, wanda kusan hakan yabi jikinta a cikin kwana biyun nan tayi kukan da itama da kanta batams san adadinshi ba, taje sitadiyon yafi k'afa takwas hakama taje asibitoci da dama dan ko zata samu lbrinshi, ganin ba lbri yasa yau da safe taje police station d'in nan amman sai suka nuna basuma san da wannan zancen da take musuba, kuma abun mmki da tsoro bata ga police

Table of Contents

Chapters

148 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148