Chapter 91
Chapter 91
aka samu ta kulle k'ofar, a k'arshe dai saida tayi 35 minutes tana caccanza wak'ok'i wanda a zahiri ma program nata 30 minutes ne. Saida taga kuka zaici k'arfinta ne ta mik'e da sauri ta fita. A bakin k'ofar ta samu Raveel da manager da Aminiyarta Bilkisu maigado dama wasu maikatan nasu. ido suka zuba mata ganin hawaye har kan habarta, sannan kuma ta wucesu da sassarfa, kai tsaye parking lot nasu ta nufa tana shiga motar a guje ta bar aharabar ma'aikan nasu. Maigadoce tayi sauri ta shiga cikin d'akin dan gabatar da shirinta. Raveel kuwa da sauri yabi bayanta, shi kuwa manager ko motsi ya gazayi. Shida saura minti goma ta isa bakin gate d'in gidansu, tana k'ok'arin danna hancin motarta cikin gidan taga wasu tsala-tsalan motoci guda uku suna fitowa a jere, bisa dukkan alamu manyan mutanene masu kamala, dan haka ta d'an tsagaita, Suka fita ido ta d'an zaro dai-dai lokacin da mota ta ukun ta iso inda take murya na rawa tace. "Abdussalam, kuma da iyayenshi a gidanmu." da sauri ta zaro ido...! A can Mumbai babban birnin k'asar India kuwa. Hayatuddeen ke zaune gefen Saifuddeen, yana yanke mishi farcen kafafunshi ne ya d'an d'ago kanshi sannan ya zaro wayarshi daketa ringing a cikin al'jihunshi da sauri yayi picking call d'in sabida ganin number k'asarshi Nigeria kuma video call ne, yana d'aga yayi murmushi tare da zazzaro ido ganin Amina ce nurse d'innan da take kula da Saifuddeen lokacin da suke Abuja, fuska a sake yace. "Amina kece?." hararanshi ta d'anyi tare tsuke fuska sannan tace. "Amina gatsal babu karanta min Aunty." Dariya ya d'anyi tare da cewa. "Ke nafa fiki tsawo." "To dai ai tsawon ka fini ba shekaru ba. " ta bashi amsa cikin wasa. murmushi yayi sannan yace. "To idan dai kina son in ce miki Aunty to ki dage ki k'ara tsawo." ido ta lumshe tare da fidda sassanyan nufashi kana tace. "Ina Hamma Saifuddeen? Ya jikinshi? Da sauk'i sosai ko? yana tashi zaune da kanshi?." kai ya liggob'ar tare da cewa. "Wayyo Allah na to wacce tambaya d'aya nasan zan amsa miki?." cikin zak'uwa tace. '"Duka zaka amsa min." murmushi yayi kana yace. "A ina kika samu wannan number tawa?." "Kai dai me ruwanka da inda na samu number kawai gaya min ya jikin Hamma." cikin halinshi na tsokana yace. "In baki gaya min inda kika samu number taba yasee bazan baki amsoshinkiba." Da sauri tace. "Dr Aliyu na tambaya shi ya bani dan Allah nuna min shi." murmushi yayi tare da kallon Saifuddeen dake konce amman a jingine in ka ganshi kamar a zaune. Da sauri ya dawo saitin Saifuddeen d'in dan ganin yana tambayarshi da waye yake mgn. Dai-daita fuskokinsu yayi da fuskantar wayar yadda zasuga juna da kyau, kana yace. "To gashi ina shine amsar tambayoyinki." yana fad'in haka ya mik'e ya koma wurin kafafun Saifuddeen yaci gaba da yanke mishi k'ummarshi. Ita kuwa Amina cikin wani irin yanayi mai cike da farin cikin ganinshi tayi mishi wani tattausan murmushi murya can k'asan mak'oshi tace. "Fatabarakallahu hasanil Kalil'in." sai kuma ta lumshe ido tare sake bud'esu fuskarshi ta zubawa ido na tsawon 37 second a hankali tace. "Wallahi a duk iya tsawon rayuwata ban tab'a ganin wani mahluk'in da *Saje* yayi mishi kyau koda kwatankwacin rabin yadda Saje yayi maka kyauba." sai ta kuma tonkoshe kanta bisa kafad'anta na dama tare da cewa. "Darajar sajen wannan kekyawar fuskartaka yasa idanuna gaza barin kallonka, Hamma Saifuddeen kana kallon kanka a madubi kuwa, ? antaba ce maka kai kekyawa ne kuwa?. " Shiru yayi ko numfashi a hankali yake fiddawa yayinda ya zubawa motsin bakinta ido yadda yana gane duk abinda take cewa, kana yayi dib ya nuna mata sam baya gane komai. ita kuwa a zatonta Hayatuddeen ya fitane gashi shi kuma kurmane hakan yasa taci gaba da fadin sirrin zuciyarta . "Saje ya maka kyau in nace maka kyau ina nufin zazzafan kyawun da in dai mutun ba farin sani yayi makaba, in dai irin gani ɗaya zuwa biyu ne to wlh-wllhi bazai taɓa ganekaba duk yadda ya kai da rik'e kamanni!. in dai ba'ance mishi kai bane Da kana jina da sai in ce maka. Dan Allah da darajar iyayenmu dan alfarman anabi da Qur'an kada ka sake aske sajen fuskarka ka barshi dan soyayyarka da manzonmu saje da gemu alamace ta nagarta, kaikuwa managarci ne please kada ka aske min sajen nan." Cikin wani irin yanayi ya rumtse idanunshi da k'arfi jin tana cewa. "Ina sonk...! Hahahaha wasa farin girki BY *GARKUWAR FULANI* 8/18/20, 7:53 PM - Ummi Tandama: 📝🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇 *NAKASA BA KASAWA BACE* *Page 22* *NA* *AYSHA ALIYU GARKUWA* 🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇 _FREEE PAGE SUN ƘARE DAGA PAGE 22 IN KA/KIN SAKE GANI PAGE ƊIN A WASU GROUPS ƊIN SUNA YAWO DAI TO BABU SHAKKA NA SATANE, ƁARAYI ZASU FITAR BANI BA_ *FREE PAGES DAI SUN ƘARE KAT DAGA YAU SHINE ƘARSHEN FREE PAGE DAGA WANNAN FAPE 22 ƊIN AN ƘARE FREE PAGE, BIYA ƊARINKI UKU KACAL DAN CI GABA DA KARANCE LITTAFIN DAGA FORKO HAR ƘARSHE, TURO KATIN MTN NA 300 KACAL TA WANNAN NUMBER 09097853276 KO KUMA KA/KIYI MIN TRANSFER TA ASUSUNA NA JAIZ 0005388578 JAIZ BANK AISHA ALIYU GARKUWA, SAI KA/KI TURO SHAIDAR BIYANKI TA WANNAN NO DAI 09097853276. IN KA/KINSAN BAKI BIYA ƘUƊIN KARANTA LITTAFINBA NA ROƘEKI DA ALLAH KADAMA KI NEMA BARE KI KARANTA* _AKWAI KAYAN GYARA NA MUSAMMAN GA MASU BUƘATA AMARE DA UWAR GIDAYE, INA BADA SAYAN ƊAƊƊAYA KO SARI, akwai abubuwa masu zafi da inƙanci kamarsu. Sumin, tartai na ƙasar chadi, akwai tsumi mai riɗi na sokotawa, akwai zumar gembu membila, akwai garin daka na mallaka da garin maɗi mai haɗe mace daga ciki akwai sa buzu kuwa, akwai garin sakayawa da garin da ba'a baiwa mai kishiya akwai ɗan batta akwai gimbiyar mata da kwanon ƙasaitacciyar mace akwai garin carmazaƙwoi akwai na gyara nono da mgnin narkanwa akwai butar sirri, akwai garin yaji na maza da kuma sabulan gyara jiki da mayuka akwai jigidar sirri kana akwai magungunan sanyi masu inƙanci, da dai sauransu.... sayan na gari maida kuɗi gida, duk inda kike ina aika kaya, inada reshena a Gombe Yola da kuma Sokoto da mai buƙata ka/ki tuntuɓeni ta wannan numɓer 09097853276,_ Ina son kabar sajennan afuskar ka, saboda ya matuƙar yi maka kyau sosai. irin kyan da ban tab'a ganin saje yayiwa fuskar wani d'a namiji kyau ba. Lumshe ido tayi tare yin k'asa da murya tace. "Kayi kyau fuskarka ta zama mai cikekkiyar kyau da haiba." Yanayin yanda ta faɗi maganar cikin shauƙi shiya sanya Hayatuddeen dake gefe sakin dariya tare da cewa. "Dagaske ashe sajennan yayi masa kyau? karki damu bazamu bari ya aske ba! tunda kin yaba, dan da alamu dai kin ƙyatsa ko". Wani irin tsananin kunyane ya rufe Amina don sam bata taɓa kawowa aranta cewa Hayatuddeen na nan ba duk zatonta ya fita ne. Hannayenta tasanya ta rufe fuskarta da sauri tare da datse ƙiran tana murmushi mai cike da tsantsar nishadi da farin cikin gani Saifuddeen. Shima Hayatuddeen dariya yakeyi sosai musamman yanda yaga Hamman nashi yayi jigum yana kallon bakinta tamkar wani me ɗaukan karatu ko k'ibta idon bayayi, saidai ya rage girman idanun nashi, tabbas yayi
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148