Skip to content

Chapter 103

Chapter 103

Nakasa Ba Kasawa Bace Book One Complete Hausa Novel 1,204 words 0 views Progress saved
Download Book

Ahmad. Kusan duk nan suka wuni yayinda Saifuddeen ke zaune a tsakiyarsu bisa weelchair d'inshi da system nashi a cinyarshi wanda dashi yake bawa kowa amsar mgnar da zai mishi. Sune basu tafiba saida akayi sallan azahar. Bayan sallan la'asar Salisu da Ahmad suka meda Goggo Dada da Aunty Nina dasu Bappa har cikin Dukku sannan suka dawo. Suna isa ana kiran sallan margin. Bayan anyi sallane duk suka cika a parlour Ummi, nan sukayi dinner, kana suka dawo tsakiyan parlour suna d'an tab'a hira, ganin isha ya kusa ne Salisu ya mik'e ya tafi da Salima kana Ahmad kuma ya maida Adda Rahma da yaranta. Koda kuwa suka tafi ci gaba da hira dasu Rahma, cikin kula Hayatuddeen ya kalli Hamman nashi a hankali yace. "Hamma Saifuddeen lokacin baccinka yayi fa." Kanshi ya gyad'a alamun to. Kana ya kalli Umminshi da k'annen nashi kana yace. "Bari inje in d'anyi wonka kana inyi bacci." Duk cikin body language yayi mgnar fahimtar hakanne yasa sukace to. Ganin ya juya akalar weelchair d'inshi ya nufi side d'inshi da aka gyara mishi kuma aka nuna mishi tun kafin ya dawo. Dan haka kai tsaye ya nufi parlour. Ummi ce ta kalli Hayatuddeen tare da cewa. "To kuma kana zaune?." Gyara konciyarshi yayi tare da cewa. "Ummi ai da kanshi yakeyiwa kanshi komai ba, ruwan wonka kuma Adda Rahma ta had'a mishi." kusan a tare sukace. "Har wonkan?." Kai ya gyad'a musu tare da cewa. "Harda canza kaya da shirya kanshi da komi da komai yanawa kanshi." wannan labarin yayi matuk'ar sasu cikin tsananin farin ciki. Shi kuwa Saifuddeeen yana shiga parlour nashi, wani sassanyan ajiyan zuciya ya dire dan daddad'an sanyi da k'amshin da yaji yana ratsashi. a tsakiyar parlour ya d'an tsaya ya karewa komai na parlour kallo,. "Da kyau." yace a ransa kana ya wuce cikin bedroom yana shiga kai tsaye bakin gadon ya nufa, ido ya dan lumshe tare da yin luuu dasu, dan ya fara jin bacci, rigarshi ya fara cirewa iska ya fesar a hankali jin daddad'an sanyi da k'amshi, k'afafunshi ya dire bissa tattausan carpet dake gaban gadon, singlet d'inshi ya zare tare da ajeshi kan gadon a hankali ya ja ta zugen shi ya kunceshi soko-soko hannunshi d'aya yasa ya d'an danne bakin gadon yadda ya samu ya d'an d'aga mazaunanshi kana yasa d'aya hannun yayi kasa da dogon wondon saida ya kawoshi har guiwanshi sannan ya zauna, tare da sunkuyowa ya cire wondon baki d'aya. Ya rage boxer ne kadai a jikinshi, A hankali yayi mik'a mai cike da sak'onni a jikinshi, "Hoooohhh." ya bada sautin tare da sunkuyar da kanshi murmushi yayi ganin yadda bananarshi ta harba tayi sama sam b'al...! To Gafa Saifuddeen ys dawo ga Zaleeha ga Amina ga Mama gasu Raveel da Abdussalam ƙaƙa tsara ƙaƙa wadin Zaleeha saura kaɗanfa hmmm By *GARKUWAR FULANI* 8/18/20, 7:53 PM - Ummi Tandama: 📝🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇 *NAKASA BA KASAWA BACE* *PAGE 25* *NA* *AISHA ALIYU GARKUWA* 🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇 Ahankali weellchair ɗin nasa ke tafiya har zuwa bakin bathroom, hannayensa ya sanya ya tura ƙofar bathroom ɗin, tare da ɗan sake danna wani madanni dake jikin wellchair ɗin, take yaci gaba da tafiya. Saida ya ƙaraso har tsakiyan bathroom ɗin sannan ya tsaida keken nasa, ahankali ya ɗaga idanunsa yana me ƙarewa cikin bathroom ɗin kallo, sosai aka ƙawata bathroom ɗin, komai tsab-tsab yayinda aka sauƙaƙa masa komai ta yanda zaiyi amfani da komai cikin sauƙi batare da ya sha wahala ba, inda akayi masa wani ɗan igiya kusa da toilet ɗinsa yanda koda zai zauna akai basai yasha wahala ba, haka wajen da zaiyi wanka ma anƙawata masa shi inda akayi masa komai asauƙaƙe, Madannin kekensa ya danna tare da ƙarasawa wajen da zaiyi wanka inda aka kewaye wajen da wani haɗaɗɗen glass, cikin nutsuwa ya zare boxer ɗin dake jikinsa tare da yunƙurawa ya sauƙa akan kekensa cikin tsananin shauk'i ya zauna acikin bathtube ɗin wanka, wanda cikinsa ke cike da tsabtataccen ruwa, ahankali yazame yaɗan kwantar da jikinsa acikin bathtube ɗin yayinda gaba ɗaya ruwa ya haura saman jikinsa, iya kai da ƙirjinsa kawai ake gani, kansa ya jingina da jikin bathtube ɗin tare da lumshe kyawawan idanunsa, wani irin abune yaji yana sauƙa ajikinsa mai kama da kasala, sannu ahankali tunaninta ke ɗauke duk wata nutsuwarsa, idanunsa cike suke da ɗoki da kuma son sake ganin kyakkyawar fuskarta, har yanzu yakasa manta yanda tattausan hannunta daya taɓa jikinsa, sannan kuma har yanzu ya kasa manta kyakkyawan hug ɗin da ta bashi alokacin da take roƙonsa da yazo su gudu lokacin da yaran Dalla ke shirin cim musu, wani irin abune yaji ya taso masa daga kansa har zuwa ƙasan ƙafarsa, ahankali yasake gyara kwanciyarsa acikin ruwan yana mejin wani irin fitinanniyar sha'awarta na taso masa, yayinda joystick ɗinsa dake cikin ruwa ta tashi tayi tsaye, shikansa yana mamakin halitta irin nasa. Ido ya lumshe a hankali ya tuno, abinda yake faruwa dashi na sha'awa tun randa ta ruggumeshi. Abinda bai tab'a jiba a tsawon rayuwarshi kafin had'uwa da ita lokacin Yanada shekaru 30 a duniya amman bai taba ji ko ganin gabanshi ya tashi ba, asalima in yaji wuya kad'an gaba d'aya ma gabanshi ke komawa ya lafe ya b'uya yayi lakwas, musamman in yayi azumi. To amman tun randa suka had'u ya fuskanci cewa yana da wata irin fitinanniyar jaraba mai tada hankali, jikinsa ɗin ne yasake harbawa sakamakon tunowa da tausasan laɓɓanta da yayi wanda yaji tamkar alokacinne take motsasu, harshenshi ya d'an turo woje cike da shauƙi yaɗan lashi laɓɓan bakinsa kana ya ɗan buɗe idanunsa wanda suka ƙanƙance kuma sukayi ja, sakamakon wutar sha'awarta dake cinsa arai, coming ransa yace. "Name dawo gareki Zaleeha ina nan tafe, Allah yana sona tunda bai k'addara aurenki cikin shekara d'aya da nayi bana nan d'inba, ya kuma bani damar sanin duk wani motsinki da shiga da fitanki ta sanadin aminine, shiyasa na rayu a india ba fargaba sabida ina jin labarinki wurin aminin da samun kamarshi ke wuya a duniya". Ishaq kensn. Akasalance yashiga wanke jikinsa domin gaba ɗaya yayi weak, yayinda Saifuddeen ɗinsa kuwa har yanzun taƙi kwanciya, cikin nutsuwa yayi wankansa inda ya wanke jikinsa tsab, daddaɗan ƙamshin sabulun da yayi wankan da shine ke tashi ajikinsa. Yana kammala wankan nasa yayi alwala, kamar yanda yasaka karsashi wajen shigar da kansa bathtube ɗin wankan haka yanzuma ya saka karsashin wajen ganin ya fito da kansa, wata farar rigan wanka irin ta maza dake rataye ajikin wani ɗan ƙarfe ya ɗauka tare da sanyawa ajikinsa, yana gama dai-dai-ta zamansa akan kekensa ya danna madannin da zai sanya keken tafiya batare daya wahalar da hannayensa ba, koda yafito daga cikin bathroom ɗin kaitsaye gaban dressing mirror ya nufa inda ke cike da tsadaddun mayukan jiki da kuma na gashi, ɗan ƙaramin towel ya ɗauka tare da soma goge jiƙaƙƙen gashin kansa, yana gama tsane ruwan ya ɗauki handrayer tare da jonawa ajikin socket yashiga busar da gashin kansa, mintuna kaɗan kuwa gashin nasa ya bushe yayi wasar kamar ma ba'a samasa ruwa ba, wani body lotion ɗinsa me daɗin ƙamshi ya shafa tare da ɗaukan oil body spray me matuƙar ƙamshi ya kuma shafawa ajikinsa, cumb ɗinsa ya ɗauka ahankali yashiga gyara haɗaɗɗiyar

Table of Contents

Chapters

148 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148