Skip to content

Chapter 96

Chapter 96

Nakasa Ba Kasawa Bace Book One Complete Hausa Novel 1,205 words 0 views Progress saved
Download Book

fararan hak'oransa suka baiyana cikin ratsin jajayen lips inshi. amsa ya rubuta mishi da cewa. "Wannan na goggo nane a bawa goggo Dada zakkan d'anta gaba d'aya." Cikin shak'uwa Ahmad yace. "A a kai malam wai ni bazaka bani zakkar bane?." Kai ya gyad'a mishi tare da mishi alamun kaima mai badawa ne. Dariya sukayi baki d'aya, kana Warisu yace. "Anfa gyara shagon da kasaya dinnan, sauran zuba kaya kawai." Kai ya jinjina tare da rubuta. "next week Ahmad zai tafi Dubai shida Raliya da Anty Kubra zasuje suyi mana sarin, kayan yara da na yan mata da kamarsu dogayen riguna gyalluka zanuuwan gadaje kananun kaya da sarak'una." Kai ya jinjina cikin gamsuwa shi kuwa Ahmad shafa kai yayi tare da cewa. "Jiya da Safe Jabeer d'in ya kirani yace ya gama yi mana shirin komai." da yake da Jabeer d'in zasuje. kai Saifuddeen ya rausayar tare da rubuta mishi. "Eh yama turomin hotunan sabbin kayyakin da ake hari, kai dai ka zama cikin shiri." bappa Ali ne ya gyara zamanshi tare da cewa. "To batun sarinmu na kayyakin abinci duk dama kasuwannin sun tanadarmin dan na basu adaddin da nike buk'ata. Sannan kasuwar magi shi tuni Ahmad ya sara, saura ya tura musu kud'in." Cikin gamsuwa ya rubuta musu. "Bana kuma kamfanin k'ananan baturan radio sun tallata min hajarsu. Shiyasa na rage sarin magin zamu sari baturan koda kad'an ne." Eh hakan yayi cewar Bella da Muddasir. Daga nan suka tattauna yadda komai zai wakana sannan suka tashi taron. Abuja birnin taraiya. Amina ce zaune gaban Mommo Hajia Salma kekkyawar bafillatanar jada. cikin kula tace. "Niko ya lbrin jikin Saifuddeen?." ido ta d'an rufe cikin jin kunya tace. Mommo jikinshi da sauk'i yanzuma muka gama mgna da Hayatuddeen. Yace min yanzu yana iya jujjuyawa da kanshi." Cikin gamsuwa dan duk familynsu sun san Saifuddeen a sanadinta sabida yanzu dai a rayuwarta tafi son mgnarshi fiye da komai. Haka yasa iyayenta ke tsananin jin dad'i dan tunda Amir ya saketa bayan aurensu da sati d'aya bata kuma yin mgnar wani d'a namiji ba sai kan Saifuddeen ko dan haka baya rasa nasaba da rashin mutuncin da Ya Amir ɗin nata ya mata wanda suke ƴaƴan maza kuma a gidasu ya Amir ɗin a gaban mahaifiyarshi ta girma kasan cewar shi ɗaya suka haifa ita mahaifinta da mahaifiyarta suna Jadan Adamawa. shekararta d'aya da rabuwa da Amir kafin ta had'u da Saifuddeen, cikin sanyin murya Mommo tace. "Kwanan Daddynku zaije India, in yaje zai isa ya dubashi da jiki." murmushi tayi mai cike da Happy tace. "Badon aiki da yamin yawaba da munje tare." itama Mommo murmushi tayi kana tace. "A a ki bari sai sun dawo Nigeria sai muje mu duboshi da jikin." cikin gamsuwa tace. "Allah ya dawo dasu lfyto." Amin Amin tace kana sukaci gaba da hira. ************* A hankali fa rayuwa ke tafiya kwanaki na shud'ewa i zuwa makonni makkoni na juyawa i zuwa watanni. Abu da yawa ya faru cikin watannin nan kamar zuwan Daddyn Amina da zuwan Adda Rahma da Saminu da Raihana. Da Mudassir da Warisu. Kasuwancin Saifuddeen yanata habaka ga amintattun ma'aikata da ya samu bisa jagorancin Ahmad da su Mudassir. Yanzu Ahmad shi iya dukiyar Saifuddeen tashi ta kanshi yake jujjuyawa kuma Alhamdulillahi kasuwancinfa sai gaba-gaba. Yau watansu Saifuddeen goma sha d'aya cib a k'asar India. Hayatuddeen ne ke zaune gefen Saifuddeen dake kwance bisa dukkan alamu bacci yakeyi. shi kuwa Hayatuddeen waya yakeyi da Umminshi shiyasa bai lura da Saifuddeen da yayi mik'aba tare da bud'e idanunshi. ido ya zubawa k'anin nashi da yake waya yanata zuba sakalci wa Ummin nasu. wani nannauyan numfashi ya firzar tare motsa k'ugunshi, sai kuma yayi saurin juyawa rigingine. Wani sabon lamari ne yaji yana dirar mishi cikin k'ashin bayanshi wanda kusan wata d'aya kenan yake jin abun. ido ya rumtse tare da d'ago kafad'unshi, kamar al'mara sai gashi ya d'ago kafad'unshi har zuwa k'ugunshi wani irin zafi yaji yana ratsashi sai kuma ya tauna lips inshi duka biyu, sannan ya yunk'ura da k'arfi sai gashi a zaune da daɓas duwawunshi zama kuma na gam da gam. Dai-dai lokacin Ummi ke cewa Hayatuddeen "Har yanzu bacci yakeyi ne?." a hankali ya juyo kanshi, dai-dai lokacin kuma Saifuddeen ya muskuta tare da gyara zamanshi daram bisa tsakiyar gadon. Cikin tsananin kad'uwa da tarin farin ciki da al'ajabi Hayatuddeen ya cilla wayarshi gefe tare da kurma wani irin firgitaccen ihun da tsalle tare, "Ummeeee Hamma Saifuddeen ya tashi ya zauna kanshi." sai ya kuma sakin wani hargitsestsen ihun da yasa Saifuddeen jin kunnuwanshi sun bada wani sassanyan sautin keuuuuuuuuuhh cikin kunnuwanshi daga nan kuma sai kuma jin shuuh a hankali abin yakeyi a kunnuwan nashi. ido ya zuwa Hayatuddeen wanda ya kware baki da iya k'arfinshi yake rabkawa Dr Anan kira. "Dr Anan! Dr Anan!! Doctor Anan!!!...!." A can gida Nigeria kuwa cikin New G.R.A Zaleeha ce ta fito cikin parlour Baba malam fuskarta cike da hawaye, kai tsaye parking lot nasu ta nufa tana zuwa wurin Raveel na sako kai cikin gidan nasu. Da sauri ta shiga cikin motarta da gudu ta fita daga cikin gidan. Ganin haka shima Raveel yabi bayanta. Babu inda suka tsaya sai cikin gidan M...! Ka/ki biya ɗari uku kacal dan jun ƙarshen labarin, in baki da ƙuɗi ba dole bane sai kin karanta na sataba, gwara ki karance tsoffin littataimana baya kinga bakici da gumin daba nakiba. By *GARKUWAR FULANI* 8/18/20, 7:53 PM - Ummi Tandama: 📝🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇 *NAKASA BA KASAWA BACE* *PAGE 23* NA *AYSHA ALIYU GARKUWA* 🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇 Sai cikin gidan Maryam tana isa shima yana isa. Kusan a tare suka fito cikin motocin nasu. Da sauri ya nufi inda take fuska cike da tsantsar kulawa murya a hargitse yace. "Me hakan? Wannan wanne irin ganganci kikeyi da ranki? So kike ki fasamin zuciyta ne?." Hannu tasa ta sharte hawayenta, yayinda tuni wasu suka biyo layin wad'anda ta gogen cikin raunin murya tace. "Meyasa haka? Raveel meyasa zakayi min haka meyasa zaka tura iyayenka wurin Baba malam bayan kasan yadda nake fuskantar takura a gida, meyasa zakayi min haka ni nace ka tura iyayenka gidanmu ne?." K'ara motsowa yayi gabanta cikin fidda sassanyan numfashi ya lumshe ido tare da bud'esu kana yace. "Sabida ina sonki, kin kuma sani ina sonki, amman kika nuna kamar baki saniba, kin barni soyayyarki nata d'awainiya dani, na rasa sukuni, bani da zabin daya wuce dole in sanyan iyayenmu cikin zancenmu. Zaleeha kin sannifa kinsan halina kinsan tarbiyata kinsa komai nawa to meyasa kike gujemin meyasa kike son nasantamu." Cikin tsananin k'unan rai tace. "Sabida bana sonka, bazan aureka ba, kai ba abokin rayuwata bane." Idonshi ya rumtse da k'arfi tare da bud'esu kana yace. "Ni dai ina sonki kuma dole insa iyayenmu cikin mgnar in dai ba so kike in mutuba." A hatsale tace. "Sai me? ka mutu d'in mana, na ce bana sonka na tsaneka bazan aureka ba." ta k'arishe mgnar hawayenta na ci gaba da zubowa. Jin wani azabebben fargabane ya sashi jingina da jikin motarta dan jin alamun zai iya fad'uwa a hankali yace. "To meyasa? Me aibuna?." Da sauri tace. "Auren ne bazanyi ba ko akwai dole ne." tana fadin haka tayi cikin gida, da sauri yasha gabanta tare da

Table of Contents

Chapters

148 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148