Chapter 120
Chapter 120
bar harabar gidan. Suna isa gida ko Dai-dai ta parking baiyi ba ya fito tare da kawowa Saifuddeen whelchair ɗinshi ya zauna kana suka nufi cikin gida. Kai tsaye parlour Ummi suka shiga, suna isa tsakiyar parlour'n Ahmad yayi wani irin z...! By *GARKUWAR FULANI* 8/19/20, 2:32 PM - Ummi Tandama: 📝🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇 *NAKASA BA KASAWA BACE* *Page 28* *NA* *AYSHA ALIYU GARKUWA* 🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇 Zamewa Ahmad yayi ya zauna bisa kujerar dake bayanshi tare da sanya hannayensa duka biyu ya dafe kansa, dake bala'in sarawa, wani irin kukane ya ƙwace masa ransa cike yake da ƙuna haɗi da takaicin abun da Zaleeha tayi musu, yanda yakejin ƙuna acikin ransa harya zarce misali, wani irin tafarfasa zuciyarsa keyi masa, harzuwa yanzu kalaman da su Zaleeha suka faɗa ga ɗan uwa kuma abokinsa basu daina yawo acikin kunnuwansa ba, Ishaq ma zama yayi tare dayin shiru, tunda yake bai taɓa jin ɓacin rai irin na wannan ranan ba, sam shi bai ɗauki nakasarsu amatsayin kasawa ba, baitaɓa tunanin zasu fuskanci irin wannan tozarcin da cin fuska dalilin nakasarsu ba, shin menene aibunsu? Menene aibun nakasarsu? Ashe Allah Bashine ke aiwatar da komai bisa abun daya so ba? haƙiƙa bawai don Allah Bayasonsu bane ya jarrabesu da nakasa, ƙaddara ce wacce yayi imani tanakan kowani bawa, babu wanda yafi ƙarfin nakasa kuma babu wanda ya isa ja da ikon Allah. Shin ashe dama da gaskene Nakasassu na fuskantar iriren waɗan ƙalubalen yayin nemanaure da lafiyayyu, anya kuwa anayiwa nakassasu adalci? ace wai dole sai dai nakasasshe ya auri nakasasshiya ƴa uwarshi". Shi makoho ne bazai iyayin kukan cikin idanu ba, hakan yasa yakeyin na zuci wanda yafi na fili ciwo. A hankali Ahmad ya ɗago jajayen idanunsa, cikin wani irin tururi da zuciyarsa keyi masa, ya dubi Saifuddeen, hawayene suka sake gangarowa daga cikin idanunsa sakamakon wani irin tsananin tausayin Saifuddeen ɗin daya kamasa. Cikin muryarsa dake rawa yace. "Sam ba matar aure bace Saifuddeen, wannan bata dace dakai ba, kabarta Saifuddeen, dan Allah ka ƙyaleta kasayawa zuri'armu mutumci, sannan ka sayawa ƴaƴanka tarbiya, Kabarta Saifuddeen ba irinta ya dace ka aura ba, sam batasan menene Ƙaddara ba, batasan me ake nufi da ƙudurar Allah Ba!". Idanu Saifuddeen ya lumshe tare da cije laɓɓansa, shikaɗai yasan me yakeji acikin zuciyarsa, shikaɗai yasan yanda ƙirjinsa ke duka, ahankali ya ware idanunsa wanda suka ɗan sanja launi, hannayensa yasanya ya dafe dai-dai inda zuciyarsa take, cikin nuna alama yace. "Ina sonta Ahmad, Ina matuƙar sonta, sonta tamkar numfashi yake agareni, bazan iya rabuwa da ita ba, kasan so Ahmad!". Hannayensa ya haɗe waje guda alaman ban haƙuri agaresu. Tasowa Ahmad yayi tare da ƙarasowa har gaban keken Saifuddeen, cikin yanayi me ɗauke da tsananin tausayawa Ahmad ya rungume Saifuddeen, tare da sakin sabon kuka, tunda yake bai taɓajin zafi da ciwon Nakasar da ta samu Saifuddeen ɗinba sai yau. Ummi datun shigowarsu ke tsaye abakin kitchine tana jinsu batare dasun kula ba, wani irin karyewa zuciyarta tayi, yayinda tsananin rauni ya bayyana akan fuskarta, idanunta ne suka cika tab da ƙwalla, cikin sanyin jiki ta tako ta ƙaraso cikin falon, jin motsinta yasanya Ahmad sakin Saifuddeen ya juyo tare da kallonta, ganin yanda hawaye ke gudana akan idanun Ahmad ɗin yasanya hawayen dake cikin idanunta samun daman gangarowa, murya araunane tace. "Kada ka ɓoyemin komai Ahmad, taƙisa ko? taƙisa saboda Nakasar dake tattare dashi ko?". Wani murmushi mai ciwo Ummi tayi tare da duban Ahmad cikin rawar murya tace. "Sanar dani gaskiya Ahmad kada ka ɓoyemin!". Kuka Ahmad ya fashe dashi tare da zama akan kujera, ayanda yakejin zafi da tsanar Zaleeha acikin zuciyarsa bayajin zai iya rufe cin mutumcin da tayi musu, cikin muryar kuka yasanar da Ummi duk abun daya faru inda ya ƙarishe maganan yana kuka sosai, don sosai abun keci masa rai. Hawayene suka cigaba da fita daga cikin idanun Ummi. Sosai hankalin Saifuddeen yakai ƙololuwa wajen tashi sakamakon ganin da yayi Umminsa na kuka, aduniya idan akwai abun da ya tsani gani to hawayen Umminsa ne, Yana matuƙar son mahaifiyarsa ta yanda bayason shiga damuwarta koda ta ƙwayar zarra ne, sam baiso ace sanadinsa Umminsa ke kuka ba, ahankali ya shiga murza kekansa har ya ƙaraso gareta, hannayensa yasanya yashiga share mata hawayen dake fuskarta, ɗago kai Ummi tayi tana kallonsa, Idanunsa wanda sukai ja ya lumshe tare da gigiza mata kansa, wani irin sabon kukane ya zo mata, hakan yasa takawar da kanta gefe, ji take kamar zuciyarta zata fashe saboda tsabar tsananin tausayin ɗan nata daya cika zuciyarta, cikin dauriya haɗi da ƙoƙarin kauda rauninta ta juyo ta kallesa, hannunta tasanya ta shafi ƙuncinsa cikin son kwantar masa da hankali tace. "Kada hakan yasanya rauni acikin zuciyarka Saifuddeen, idan ita taƙika balallai ne ace kowacce mace taƙi kaba, haƙiƙa nasan itama rashin sanin nagartan kace yasanyata ƙin amincewa, amma sam baƙinka take ba, babu macen da zata ƙin Saifuddeen, saidai taƙi aminta dakai abisa rashin sani nagartarka." Lumshe kyawawan idanunsa yayi tare da ɗan sakin murmushi, haƙiƙa yaji daɗin ƙarfin guiwan da Ummin nasa ta basa, har acikin zuciyarsa yaɗanji sanyi. Ahmad dake kallonsu tsananin tausayinsu ne yasake rufesa, hannayensa yasanya ya sharce hawayen dake kan fuskarsa. Ishaq kuwa kasa cewa komai yayi, raunin dake zuciyarsa yasanya gaba ɗaya jikinsa yayi weak, sosai kukan da Ummi tayi ya taɓa masa zuciya, sam baitaɓa tsammanin haka daga Zaleeha ba koda wasa, baitaɓa tunanin cewa ƙuruciyarta zai ruɗeta har takai gayi musu rashin mutumci ba, haƙiƙa zafafan kalaman da ta faɗamusu sun daki zuciyarsa sosai, sam bai damu da baƙaƙen maganganun da ƙawayenta suka faɗa musu ba, saboda koba komai sudama basaninsu sukayi ba, amma ita Zaleeha fa?." Cikin son kwantar musu da hankali shida Ishaq Ummi tashiga basu baki, tare da yi musu nuni da cewa, ɗan Adam baya taɓa iya tsallake ƙaddaransa, ko ba gasu bama, mutanen da suke da cikakkiyar lafiya ma suna iya fuskantar irin haka, sannan taƙara da tausasa musu zuciya, sam Ummi bata barsuba saida taga zuciyar kowannensu yayi sanyi, amatsayinta na Uwa ta gari, haka ta shanye gaba ɗaya damuwarta ta kwantar musu da ɓacin ransu, cikin ɗan nutsuwa da Ishaq ya samu, ya tashi tare dayiwa Ummi da Saifuddeen Sallama, Ahmad ne ya rakashi har waje, inda driver'n sa ke tsaye yana jiransa. Koda Ahmad ya dawo daga rakiyan Ishaq kai tsaye ɓangarensu ya nufa. lura da Raliya tayi cewa mijin nata yana cikin yanayi marar daɗi, yasanyata kwantar da murya tare da lafewa ajikinsa, cikin salo irin nata na ƴa mace ta shiga kwantar masa da hankali tare da neman sama nutsuwa, lokaci guda ta fitar dashi acikin hayyacinsa, inda ya rungumi matar tasa tare da kawar da duk wata damuwa dake cikin ransa. Cikin son samawa zuciyarsa nutsuwa ya sarrafa kekensa, inda ya nufi hanyar ɗakinsa, yana shiga ya turo ƙofar ɗakin ya rufe, ahankali ya tuƙa keken nasa tare da ƙarasowa cikin tsakiyan ɗaki, cikin hikima ya cire kayan jikinsa, inda ya rage dagashi sai boxer, kaitsaye bathroom ya wuce, nan ya haɗawa kansa ruwan wanka, kamar yanda ya saba, cikin hikima yayi wankansa,, bai wani jima acikin banɗakin ba yafito sanye da bathrobe ajikinsa, sama-sama yashafa body lotion ɗinsa, tare da feshe gaba ɗaya jikinsa da daddaɗan turarensa, sif
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148