Chapter 83
Chapter 83
cewar masu larurar cutar lakar jiki suna da yawan jin zafi, shiyasa suƙe matuƙar so da jin daɗin wurin dake wadace da tsabta da sanyi, fita yayi daga cikin wurin hanyar da suka bi sukazo ita yabi d'an suna wucewa yaga wani d'an k'aramin masallaci a hanyarsu, yana isa wurin yayi Al'wala kana yayi sallan azahar da la'asar da niyar k'asaru. yana idarwa ya mik'e da sauri ya koma. Still har yanzu yana bacci hakan ne yasa ya koma gefe ya zauna, yana kallon yadda aketa shiga da fita. In an d'an jima wata nurse ta fito ta d'ebi wasu polder ta shiga dasu, hakama wata bisa dukkan alamu likitocin guda uku ne suke duba marasa lfyan, a hankali ya fara kallon rubutun dake saman k'ofofin office d'in na forko ansa Dr Biru Sahastara Dubbe, sai na tsakiyar da akasa Dr Acash prasat, sai na k'arshen da aka saka Dr Abdul Malik Khan. kai ya meda ya jingina da kujera dan ganin dare ya rufa, kuma da yawa sunata fita. Da sauri ya d'ago kanshi jin motsin bud'e k'ofa ta tsakiyar nan, ido ya zubawa saman aljihun rigar mutumin inda aka rubuta Dr Biru S D, ga kuma nurses guda biyu suna biye dashi a baya yayinda wani kuma yake rufe k'ofar office d'in. Bai gama nazartan mutuminba ya kuma hango an bud'e d'aya k'ofar ido ya zubawa saman al'jihun rigarshi inda aka rubuta Dr Malik Khan. tafiya yakeyi cikin nitsuwa kanshi d'auke da hular tab'a kaji hadis ɗin nan, bisa dukkan alamu nurses dake binshi a baya ma, musulmaine, yana isowa tsakiyar Reception d'in sai ya d'aga hannunshi duka biyu ya fiskanci mutanen dake gefen damanshi yace. "Assalamu laikum." kad'an daga ciki da suka kasance musulmai ne suka amsa da. "Wa alaikassalam." sai ya kuma d'an tsayawa tare da kallon marasa lafiyan kana yace. "Lah ba'as d'uhuru in sha Allah." sai ya kuma juya gefen hagunshi in da ya kuma yi musu sallama, kasan cewar Adnan ne kad'ai musulmi a layin shiyasa shi kad'ai ne ya amsa da. "Wa alaikassalam." cikin kula ya kalli Adnan tare da mishi murmishi ya tambashi shi d'an wacce k'asar ce. Cikin jin dad'i Dr Adnan yace. "Nigeria." sunanshi ya tambayeshi ya gaya mishi sanna ya kuma tambayarshi su sabbin zuwa ne ko, dan duk wad'an nan sauran sun kai kwana huɗu zuwa biyar suna bin layi, kuma ba'a fara k'arb'an sabbin zuwa ba. mik'ewa Dr Adnan yayi ya matso kusa dashi cikin nitsuwa da iya sarrafa harsher ya mishi bayanin da zai fahimta sosai a matsayinsu na doctors kuma kusan duk abu d'aya suka karanta, ya k'ara da mishi bayanin doctor daya turosu da kuma sani Dr Acash prasat. Kai ya jinjina cikin gamsuwa sannan ya tamb'ayeshi ina mara lfyan, da sauran ya nufi gadon Saifuddeen binshi yayi a baya cikin k'are mishi kallo yake tambayarshi wai Saifuddeen ba d'an Nigeria bane ko. cikin sakin fuska Dr Adnan yace mishi cikekken d'an Nigeria ne. kai ya rusunar ya shafa sumar kan Saifuddeen tare da tambayar Dr Adnan wai to shi wacce k'abilane. sosai Dr Adnan yayi murmushi dan ya fahimci Dr malik irin mutannane masu raha da sauk'in kai jin suna k'abilar Saifuddeen Fulani sai yacewa Dr Adnan, to k'abilar tanada alak'a da indiyawa ko wai sabida Africa ba irin masu kamarsu? dariya sukayi baki d'aya sannan yacewa Dr Adnan ai tun d'azu Dr Acash ya bar cikin asibitin nan shi da zuwa kuma sai gobe da rana. sai ya kuma k'ara da cewa. Tunda yau kukazo baku samu an dubashi bama ba, ni zan d'an taimaka muku zan had'aku da Divia zata barku ku kwana a nan sashin, sannan zan bar wancan nurse d'in ya gyara mishi jikinshi da mishi abinda ya dace." cikin jin dad'i Dr Adnan ya mishi godiya. haka kuwa akayi, nan Divia ta nuna musu wurin da zasu fake sannan nurse d'in nan namijin nan ya gyarawa Saifuddeen jikinshi, sannan ya taimaka mishi yayi al'wala kana yayi niyar salla ya fara biyan sallolin da bai samu yayiba. Shi kuwa Ya Adnan fita yayi ya tambayi inda zai samu abinda zai saya musu suci. Wani k'aton Restaurant dake cikin asibitin wanda ana yin kalan abincin ko wanne k'asa, Snacks and drinks ya samo musu sannan ya koma ya tallafawa Saifuddeen ya d'anci sannan shima yaci kana ya koma gefe ya konta bisa kujerun silver dake wurin. Su Ahmad kuwa suna shiga taxi d'in suka cewa drivern ya kaisu hotel mafi kusa da asibitin, to yace musu kana ya ja motar suka fita daga harabar adibitin tafiya kad'an sukayi sukaga ya ratsa cikin wani tamfatsetsen hotel mai azabar kyau da tsari na zamani, suna fitowa Ahmad ya zubawa sunan hotel d'in idanu. Hyatt regency Delhi, ido ya zubawa benayen da sukasha k'awanya da abubawan alatu na duniya, da sauri Ahmad ya koma cikin motar kana ya kalli Driver tare da cemishi. da ganin wannan hotel d'in zaiyi tsada, to in dai da akwai wani k'arami a nan kusa ya ka kaisu. kai driver ya jujjuya mishi tare da mishi bayanin cewa babu wani hotel nan kusa in banda wannan sai wani dake gabanshi kad'an kuma duk tsadarsu d'aya, ya k'ara da ce musu gwara kuma su kama wannan d'in zasu huta da biyan kud'in texi na zirga-zirgan zuwansu da dawowa, ya shaida musu ko an bashi gado baza'a barsu su zauna dashi ba, dan akwai masu kula dasu. jin haka yasa dole suka fito, Direct reception d'in hotel d'in suka nufa, suna zuwa Ahmad ya k'arb'a musu d'aki d'aya tare da biyan kud'in sati biyu duk da yawan kud'in ya bashi tsoro to amman ya zaiyi. Key aka basu bayan an rubuta sunayensu da time and date na zuwansu cikin littafin ajiyan shige da ficen mutane. Hayatuddeen ne ya ciccibi 'yar ma dai-dai ciyar jakarsu, sannan yabi bayan Ahmad da d'aya daka cikin workers nasu da zai nuna musu d'akin da yake can saman bene na hud'u kasan cewar lifta ne cikin k'ank'anin lokaci suka isa, suna isa ya bud'e musu k'ofar tare da juyawa ya fita, suna shiga, Hayatuddeen ya ajiye jakar hannunshi tare da zuwa gaban TV, kunna tibin yayi sannan ya dawo ya zauna bisa lumtsuma-lumtsuman kujerun da sukayiwa parlour k'awanya, ido ya lumshe sannan ya bud'esu yabi bayan Ahmad da kallo, shi ko Ahmad bedroom ya wuce kai tsaye cikin bathroom ya nufa, wonka yayi mai rai da lfy sannan yayi al'wala kana ya d'aura towel d'in daya samu a ninke sabo dal cikin ledsnshi ys farkeshi, komai na wurin sabo. yana fitowa ya koma parlour ya d'auko jakar kayan nasu yazo ya dawo bedroom d'in k'ananan kaya ya saka fitowa yayi ya koma parlour gefen Hayatuddeen ya zauna tare da cewa. "Je kayi wonka kazo muje mu samu abinda zamu ci, mu kuma sayi sim card na k'asar tasu." da sauran Hayatuddeen ya mik'e tare da cewa. "To." shi kuwa Ahmad ido ya zuba mishi ganin yadda yake cilla kayanshi tsakiyar parlour, baki ya bud'e ganin ya tsallake wondenshi a inda ya cireshi, kuma ko a jikinshi ya nufi bedroom, kai tsaye bathroom ya shiga bayan yayi wonka yayi al'wala sannan ya fito, gaba d'aya kayan cikin jakar saida ya fiddasu ya zubesu bisa gado
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148