Chapter 144
Chapter 144
drinks da kuma zoɓo Ummun ta haɗa musu, anan gidansu Ishaq ɗin Ahmad da Salisu da Jabeer sukatarar dasu, suka karɓi kusan rabin katin, daga gidansu Ishaq ɗin kaitsaye Ahamd wajen ƴan uwa da abokan arziki ya nufa inda yadinga raba musu katin auren nan kowa yake cika da murna da kuma fatan al'khairi. *** Ƙarfe 6 dai-dai jirgin Azman Air Land ya sauƙa ababban airport ɗin dake cikin garin Gombe, wato Gombe International Airport, mutanene da dama cike a airport ɗin, dagani kowa da wanda yazo tarba, can nesa kaɗan na hango wasu matasan samari wanda aƙalla zasu kai su 10 sunyi gungu guda, gabaki ɗayansu hankalinsu naga ƙofar fita daga cikin jirgin. Sannu ahankali mutane keta sauƙowa daga cikin jirgin, shine wanda yayi kusan na ƙarshen fitowa. Cikin isa, izzza, haɗi da zallan iskanci da kuma tsageranci, haka yake sauƙowa daga kan matattakalan jirgin, kallo ɗaya zakayi masa kafuskanci cewa riƙaƙƙen ɗan iskane irin wanda babu wanda ya isa sashi babu kuma wanda ya isa hanashi, ko daga nesa ka hangosa saiya baka tsoro balle kuma ka kai gayin face to face dashi, *Dalla* kenan, riƙaƙƙen ɗan iskan da ya riƙa a iskanci, sannan kuma sunansa ya buwayi ko ina na cikin gombe, babban tashin hankalin ko wacce ƴa mace shine wani ya ambato mata sunan Dalla, musamman ga waƴanda suka sansa, sam baya ragawa mace wajen yi mata Dalla-Dalla da virginity ɗinta. Cikin yanayinsa dake nuna nutsewarsa acikin daba yaƙarasa sauƙowa daga kan matakalan jirgin. Da wani irin ihu haɗi da shewa yaransa sukayo kansa, cikin tsananin jin daɗin ganinsa da kuma murnar samun lafiyansa, suka shiga yi masa ƙirari da yi masa take irin nasu, take kan Dalla ya ƙara huruwa har takai ha yanajin kansa kamar wani sarki, nan yasoma ɗaga kai yana hura hanci, cikin nuna isa da halinsa wanda sama da shekara ɗaya yakasa sanjawa ya dubi yaran nasa, hannayensa ya zura acikin aljihun wandonsa, tare da ɗage kansa sama, cikin murya da yanayin magana irin tasu ta riƙaƙƙun ƴan daba yace. "Allah yayi dawowana yau, bayan nashafe sama da shekara ɗaya ina jinya a k'asar Jermany, Wallahi Na rantse da sarkin dake busan numfashi, babu wani mahaluƙi aduniya daya isa ya hanani yiwa yarinyar da a sanadinta na haɗu da lalurar da takaini.shafe sama da shekara ina jinyan kaina Dalla dalla, ni Dalla al'ƙawari naɗaukarwa kaina cewa duk inda tashiga tafita saina nemota, zan banƙarata kamar kaza, sannan zanyi mata dalla-dalla irin wanda ban taɓayiwa wata mace ba, zan keta mata haddi irin ketawar cin zarafi, sannan zanyi watsi da duk wani mutumcinta, wallahi saina yaga rigar budurcinta na tarwatsa shi tayanda bazata ƙara numfashi ba bare takai ga yin motsi, idan kuwa har hakan bata kasance ba Ni Dalla ban haifu acikin uwata da ubana ta hanyar sunna ba, sannan kuma al'ƙawarine akanta zan fara gwada lafiyar dana shafe tsawon lokuta ina nema!!!." Ihu haɗi da kirari yaran nasa suka yi masa, haka suka cigaba da masa kirari suna ƙara fasa masa kai, shikuwa Dalla tuni kansa ya ƙara girma, ayanzu burinsa ɗayane a duniya shine ya damƙi tsinaniyar yarinyar nan da sanadinta ya fita daga sahun mazaje tsawon wasu lokuta, haka suka cika mota shida yaransa ƴan daba, kaitsaye babban gidan na Dalla wanda acanne yake hutawa idan yazo suka nufa, inda nan cikin unguwar shango estate gidan yake. *** Ummi ce zaune akan makeken gadonta, yayinda gaba ɗaya hankalinta sam baya jikinta, sosai tayi nisa cikin tunani, zuwa yanzu kwata-kwata takasa jure rauni, damuwa, fargaba, haɗi da tsoron dake kwance cikin ranta, sam kwana biyunnan bata tare da nutsuwarta, wani irin tsoro haɗi da fargaba suke cika zuciyarta, har yakai ga ko bacci take fargaban baya barinta, sosai al'amarin auren na Saifuddeen ke mugun ɗaga mata hankali, kwata kwata bata da nutsuwa akan maganan auren, musamman yanda labarin irin tsanar da Zaleeha keyiwa Saifuddeen dayazo kunnenta, ko acikin ƴaƴanta son da takeyiwa Saifuddeen daban yake, har acikin jininta takejin soyayyar ɗan nata, sam koda wasa bata ƙaunar abun da zai cutar mata da Saifuddeen ɗinta, haka ko kaɗan batajin son wanda bayason Saifuddeen ɗinta, sosai takejjn tsoron abun da zaije yazo idan Saifuddeen ɗin ya auri Zaleeha, daga gefe guda kuwa tsananin tausayin Saifuddeen ɗin ne kullum ke ƙara cika zuciyarta, musamman yanda ta lura da irin sonda Saifuddeen ɗin keyiwa Zaleehan kamar ransa, aduk sanda ta so tunkarar Saifuddeen da maganar son fasa auren nasa da Zaleeha, takansamu kanta cikin rashin ƙarfin guiwa domin kuwa da ta kallesa zata hango tsantsar soyayyar da yakewa Zaleehan kwance acikin idanunsa, wannan shine abun da yake karya garkuwanta ako da yaushe, ɗan numfasawa Ummin tayi tare da sauƙe ajiyar zuciya, a hankali tace. "Lallai yanzun kam bazan iya jurewa ba, dan dole zan aiwatar da abun dake zuciyata, sam bazan taɓa yarda in zuba idanu inga Saifuddeen yakai kansa inda za'a halakar min dashi ba, shiɗin garkuwa ne agaremu, muna tsananin buƙatarsa, daga ini har ƴan uwa da abokansa bazamu taɓa son abun da zai cutar dashi ba, saboda haka na gama yanke shawara tabbas zan ƙira Baffa Ali da Malam Ashiru kamar yanda sukaje suka nemawa Saifuddeen ɗin auren Zaleeha, to ayanzu ma zasu koma suce Saifuddeen ɗin ya janye, saboda kwata kwata babu wani alfano wajen auren matar da bata sonsa, babu komai cikinsa sai, danasani, baƙin ciki, da kuma tashin hankali, sam kuma bana fatan Saifuddeen ɗinna yaji koda ɗaya daga cikin waƴannan ne, burinna shine yayi aure yaji daɗi, ya kuma samu kwanciyar hankali, da nutsuwa, sam bana fatan akasin ɗaya daga cikinsu ya samesa, saboda haka na aminta da shawaran da zuciyarta ta yanke min, dole ne za'a fasa auren Saifuddeen da Zaleeha." ta k'arishe maganar tare da kwanciya. Hayatuddeen da abokansa kuwa, tuni suke ta murnar bikin, inda suka shirya partyn da zasuyi a bikin nasu na musamman, tuni Hayatuddeen ya watsa hotunan katin auren ashafinsa na Instagram da kuma WhatsApp status ɗinsa, tuni Ameena ta haukace masa da tayi tozali da invitation card ɗin, nan tafara kuka yayinda zuciyarta tacika da kishi haɗi da raɗaɗin auren na Saifuddeen da zaiyi, wasa-wasa fa Ameena harda kwanciya zazzaɓi. Asma'u ma sosai tayi takaici domin bata da wani buri daya wuce kasancewarta da Saifuddeen, ita kanta batasan soyayyarsa tashigeta sosai ba saida taga katin na aurensa da Zaleeha kuma dai hakan baisa ta sauya k'udirinta ba. Ɓangaren Zaleeha kuwa tun jiya da ta sa kanta aɗaki ta kulle bata ƙara ko leƙowa ba, gaba ɗaya haka ta wuni cikin ɗaki, zuciyarta cike da ƙunci, haɗi da takaici, tuni tagama shirya duk wani plant ɗinta na yanda zata fitowa da ƴan gidannasu sabon tsarin takunta, na yanda zata rufe idanunta ta shumfuɗa taɓaran ƙin auren Saifuddeen da ake ƙoƙarin laƙaba mata. Hakanan ta-tashi yau da son zuwa gidan yayarta Maryam, don haka tun safe ta kammala shirye shiryenta, wanka tayi inda ta shirya kanta cikin wata haɗaɗɗiyar doguwar riga navy blue colour mai kyaun gaske, sosai rigan tabi shape ɗin jikinta ta ƙafe, yayinda adon stones ɗin rigarta keta shinning yana ɗauke ido, parking dogon gashinta tayi atsakiyar kanta, kana tayi rolling ɗan maidaidaicin vail ɗin rigan akanta, wanda ya sauƙo har zuwa kan ƙirjinta, wani ɗan maidaidaicin
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148