Chapter 51
Chapter 51
Kabiru kafin su Ummi su k'auro. Shirye-shiryen k'aurafa ya kankama Bappa Ali ya kwashi d'alibanshi sukaje sukayi kwana uku a gidan suna sauk'an karatun Qur'an da sadaka maganin masifa, bayan sun gama suka dawo gida, sannan Adda Rahma kuwa ta fara shirya musu waliman k'aura. Raihana ma da Saminunta sun baro Kd zuwa gombe dan ayi k'auran a idansu, Imran kuwa shida kanshi yaje gidajen abokanshi ya gaggayacesu suzo tarban abokinsu ba dukke, Saifuddeen kuwa ya sanarwa abokanshi Jabeer, Hisham, Ibrahim da dai sauransu. A dukku kuwa Aunty Nina sai kuka takeyi dan tasan zatayi kad'aici dan rabuwa da Ummi da yaranta zai shiga jikinta, hakama goggo Dada maman Ahmad sai kukan k'auran sukeyi. Ranar k'auransu ya kama jumma'a , 'yan uwa da abokan arzik'i da mak'ota duk sunyiwa Ummi da ahlinta rakiya suna masu kewar rabuwa da juna. A nan Gombe kuwa sun samu taron iyayen abokan Saifuddeen da Hayatuddeen sai Adda Rahma da mak'otanta da 'yan sirarun k'awayen da ta saba dasu. iyayen Jabeer, Hisham, Ibrahim, Sulaiman, Kakar Zakariyya, da matan Alhaji Kabiru duk sun zo, anyi walima lfy, Ummi ta shiga ran matan dan tanada sakin fuska da mutunta mutane. Bayan kwana ashirin da biyu da k'auransu duk bak'i sun tafi sai Ummi da yaranta da sabon gida da sabuwar Rayuwa. Sauri-sauri Hayatuddeen ya fito daga cikin d'an k'aramin falonshi gaban Ummi ya zauna wacce Raliyya ke yanke mata farce. fuska ya d'an tsuke tare da cewa. "Ni wlh a matse nake a gidannan an wani lik'ani a wannan kurkukun side d'in kamar yaro, kuma ko share min d'akinma Raliya batayi sai a barmin komai a hargitse." tsaki Raliya taja tare da cewa. "Ai ni ba baiwarka bace da zaka hargitsa komai kace ni in gyara maka." harara ya watsa mata tare da cewa. "To ni macece ni da zanyi shara?." ita dai Ummi idanu ta zuba musu inda sabo ai ta saba da tsamar Raliya da Hayatuddeen da d'an korensu Faruq, murmushi tayi jin Raliya na cewa. "Eh baka iya kimtsa kanka da kayanka ba amman ka iya sabule wondo ka tsallake ka barshi a tsakiyar falo dan gaka isshashe kai kanada Raliya baiwa mai yi maka tattara." Faruq ne ya mik'e tare da cewa. "To ai yana jin bacci ne lokacin shiyasa." tura baki tayi kana ta sharesu, shi kuwa Hayatuddeen meda hankalin shi yayi kan Ummi cikin lallab'ata yace. "Ummi kin yiwa Hamma Saifuddeen batun sauyin makarantar da zai mana ne?." kai ta gyad'a mishi kana tace. "Eh na gaya mishi yace zai bincika makarantar data dace daku." ido ya kashewa Faruq sannan ya k'ara motso Ummi cikin sanyin lafazi yace. "Ba na gaya miki cewar akwai wata sabuwar makaranta MATRIX nan bayanmu kadan a kan hanya gab da kuros mai k'ollo nan hanyar F, C, E , makarantar tanada kyau kice masa ya samu nan kinga kusa da gidane koda k'afama zamuje ko Faruq." da sauri Faruq yace. "Eh mana kinga kun huta bamu kud'in machine." da sauri Raliya ta mik'e kalon tara saura kwata tayi musu tare da cewa. "Kan bala'i wannan makarantar da sai yaran manya makarantar da sai dai d'an talaka ya gani da ido shine zakuce shi kukeson Hamma Saifuddeen ya saku ko tausayin shima ku bakwaji kaji hegun yara da girman kai da son k'arya da papa, tab lallai aiki ya sameku yaseen Ummi karki yarda zasu talauta miki d'a dan sunga yana musu duk abinda suke so." da sauri ta kauce ganin Hayatuddeen ya kai mata duka, d'akinta dake fuskantar d'akin Ummi ta shige da gudu tana musu dariyar mugunta. shiko Hayatuddeen wayarshi ya zaro ya amsa kiran Imran wanda yazo dan d'aukan Hayatuddeen suje gidansu Zakariyya dan gaida kakarshi ta fad'i ta gurd'e a hannu. bayan Imran ya shigo sun gaisa da Ummi, sai suka sallameta suka fito. A bakin gate suka d'an tsaya wurin Baba buzu, cikin yanayin sun fara sabawa dashi sukace. "Baba bari muje gidansu Zakariyya." murmushi yayi tare da cewa. "Auho kuce wanda yace zai bani kakarshi in aura in inaso ko?." Cikin shek'iyamci Imran yace. "Yauwa to ita zumuje dubowa, me zaka kawo mu kai mata?." goro ya fiddo cikin aljihun rigarshi irin gara ga nakan nan na buzaye, ya mik'awa Hayatuddeen su tare da cewa. "To gashi ku kai mata wannan." aifa dariya suka sa sannan suka amsa suka tafi. gidansu Isma'il suka biya sannan suka nufi hanyar da zai sadasu da ceceniya kasan cewar ba nisa sosai tsaka ninsu. Suna isa, Zakariyya na jin muryarsu ya fito da sauri yana isa inda suke ya basu hannu suka tafa tare yin murmushi suna cikin haka sukaji wata zazzak'ar murya mai dad'in sauraro tana cewa...! By *GARKUWAR FULANI* 8/18/20, 7:52 PM - Ummi Tandama: 📝🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇 *NAKASA BA KASAWA BACE* *PAGE 12* NA *AYSHA ALIYU GARKUWA* 🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇 Cikin d'an d'aga murya take cewa. "Zakariyya! Zakariyya!! Zakariyya!!! wlh bana son raini kazo ka bani wayata." cikin d'aga murya Zakariyya yace. "Ank'i a bada d'in uwar masifa k'arfinki ya kwata miki aikin kawai ke ba dama mutun ya tab'a woyarki sai kiyi ta rashin mutunci." dariya Imran yayi tare da cewa. "Yaseen yau sai mun zuk'e cajinki." dai-dai lokacin ta fito daga ganinta yayar Zakariyya ne dan suna d'an kama kekyawace ajin forko tanada cikar sura, idanu ta zubawa Hayatuddeen da yake kallonta tare da cewa. "Wannan itama irin Raliya ce ko sai hegen masifa." Zakariyya ne yayi dariya tare da cewa. "Haka suke dan sun samu sun fimu da sharu uku zuwa hud'u kacal sai sukeji kamar sune suka haifemu." da sauri ta iso ta wabce wayarta dake hannun Imran kana tace. "Hegu kawai masu jajayen fuskoki." cikin tsiya Zakariyya yace. "Shima samune kina bak'in cikin jar fatanmu." tsaki taja tare da cewa. "Hauka kawai me abin jin haushi duk kunyi kalar zabiya kuma dai baku fini fari ba." dariya Imran yayi sannan yace. "Ke dai dama kina bak'in ciki ace Zakariyya ya fiki kyau." juyawa tayi tana cewa. "A ina ka tab'a ganin namiji yafi macce kyau." cikin sauri Hayatuddeen yasha gabanta tare da cewa. "Yaseen na miji nafin mace kyau kin ganki duk da kyanki Hamma Saifuddeen d'ina ya fiki kyau, in kin ganshi keda kanki zaki shaida hakan." bata bi ta kansuba ta shiga cikin parlour inda kakarsu ke kwance tanata raki, bayanta sukabi da saurinsu suna shiga suka gaida Kaka sannan suka zauna gefen ta. Cikin kula tace. "Imarana ya gida?." ba tare da ya juyo ya kalletaba yace. "Lfy lau Alhamdulillahi Mama tace in gaidaki da jiki." "Ina amsawa." ta bashi amsa tare da juyawa tana kallon Hayatuddeen da yake nunawa Zakariyya abu a wayarshi tace. "Kai Hayatu hankalin ka duk yana kan waya, Umminka tana lfy ko." still idanunshi na kan wayar yace. "Nace miki ki dena cemin Hayatu, ki cika min sunana Hayatuddeen ko kuma kice min Deen in kuwa Hayatun kike son fad'i to kice Hayat." dariya budurwannan tayi ganin yadda Tsohuwar taketa buga mishi harara, Isma'il ma da babu bakin mgna sai murmushi yakeyi Imran ma dariyar yayi dan da yaji dariyar Budurwar ne yasashi kallon inda take kallo, d'ago kansu sukayi suma suka kallesu jin dariyar tayi yawa, Zakariyya ne ya kad'a baki yace. "Haba dai Inna ai wannan kallo sai ya razanamu,
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148