Chapter 68
Chapter 68
officers d'in da ta samu a wannan ranarba ko guda ɗaya, shiyasa gaba ɗaya ta rasa tudun dafawa. Gudu take tsulawa kamar mai tashi sama, a hankali take bin sautin wak'ar still kuma hawaye na kwaranya a fuskarta har yana d'iga bisa tudun brest d'inta, fuskarta d'auke da murmushi daya tunzura hawayenta tace. "Ina kake wanne hali kake ciki me sunanka?." sai kuma tace. "Allah ya isanmin bazan yafe musuba, Allah zai saka maka zai taimaka maka fiye da yadda ka taimaka min." wayarta keta ringing tanaji tana gani bata kula kiranba, sai yanzu da taji an cire waqar daga can vision d'in ta d'an ja tsaki tare da d'ago woyarta ganin Abdussalam ke kiranta d'an minister, wanda yaketa nacin binta tun last week da suka had'u , Duwa plaza taje sayan burger, tsaki ta kuma ja tare da cewa. "Wannan wanne irin maye ne da baida zuciya, ko uwar me yakeso in mishi da bak'ar fuskarshi kamar an k'ona taya." aje woyar tayi dai dai lokacin data isa, bakin gate din (Jonopwd) d'in. tafiyar mai d'an tsawoce kafin ta isa gab da ofishin nasu, dan sai ka wuce farfajiyar court d'in, dake wurin, ido ta d'an lumshe kana tace kai. "Ya Habu ka cika naci dan kawai ka bani motarka kaketa nacin kirana kamar bazan dawo ba." haka nan har yanzu hawayenta sunƙi tsayuwa sai kuma ta amsa kiran tare da yin kasa da murya tace. "Ya Habu sai yanzu na dawo, kuma yanzu ma haka ina, jonapwd ne." sai ta kuma bud'e marfin motar kana ta zuro kyawawan k'afafunta woje, sannan ta kuma yi muryar shogoban da yanzu mai tushe takeyi dan cikin kwana biyun nan ta zama uwa wata lalatacciyar jiniya abi kaɗan tasa kukan da taketa son ɓoye, to yanzunma hawayen takeyi tare da cewa. "Kuma sai naje Vision dan gabatar da program na." A can gefen Ahmad ne ya amshi wayar Habu kana ya kara a kunne tare da gyara zamanshi kana ya rusunar da kai ya kalli mahaifin nasu kana yace. "Baba malam ke nemanki, yace maza in kiraki ki taho gida." fitowa tayi daga cikin motar, idanu ta lumshe still hawaye na tsiyaya jin wani sassanyan iska dake ratsa dukkan abin halitta dake wurin, a hankali ta bud'e idanun nata kana ta zuwaba jerin bishiyoyi da tsirran da sukayiwa harabar wurin k'awanya, a hankali ta fara taku ih zuwa cikin asalin harabar ofishin, kana cikin fargaba tace. "Dan Allah Ya Ahmad kace wayata bata shiga, nasan abinda Baba malam ke nemana dashi." cikin nitsuwa da kamala Ahmad yace. "Yana ma jinki dan ina gabanshi." ido ta zazzaro tare da dafe k'irjinta cikin kad'uwa tace. "Gani nan zuwa." tana fad'in haka ta katse kiran kana ta k'arisa bakin k'ofar ta shiga danna door bell. minti d'aya tsakani wani matashi yazo ya bud'e mata k'ofar, kana ta kusa kai ta shiga wani corridor tafiya kad'an ta bulla cikin wani tamfatsetsen office wanda aka k'awatashi da ababen buk'atar dan adam, wasu kujerenu ne masu kama da mazaunin lilo ke zagaye da wani babban table na bak'in gilashi wanda yaketa shek'i kana sai fankoki kusan guda biyar da sukabi layin tsawon table d'in, sai wani babbab firij dake can gefe kana, sai wani d'imemen TV sannan sai na'urar AC gudu biyu da suke fuskantar juna, sai kuma wasu k'ofofi d'aya k'ofar tana gab da k'ofar shigowa office d'in wanda bisa dukkan alamu bathroom ne, sai gefen dama da k'ofofi guda uku ke jere bisa dukkan alamu office din shugabannin k'ungiyar ce, kana gefen k'ofofin sai akayi wani dan steps guda biyar in ka haura wani d'an madaidaicin table ne na farin gilas mai ruwan garai-garai sai kujera d'aya rak a gaba kana sai d'aya a bayan table d'in sai tarin na'urai wanda sun kai bakwai. sai gefen hagu nanma haka tsarin yake sai dai shi sai ka d'an ratsa cikin wani corridor mai d'an fad'i. Tana shiga wannan mutumin daya bude mata k'ofar yace. "Barka da zuwa Zalihan nakasassu." murmushi tayi kana taja kujera ta zauna tare da cewa. "Ya Ishaq fa baya nanne?." ba tare data jira amsarshi ba taci gaba da cewa. "Ya naji ma'aikatan naku shiru yau ba mutane?." bisa kujerar gefenta ya zauna tare da cewa. "Ishaq yana Abuja, mutanen mu kuma duk suna fad'ar jiha sunje kai gaisuwa ga mai martaba." mik'ewa tayi taku biyu zuwa uku ta nufi gaban firij, tsayawa ta yi jin abinda Sani ke fad'in. "Ayyah kiyi hak'uri ban kawo miki abin shaba, sorry dawo ki zauna zan kawo miki." cikin yanayin sabo dasu tace. "Wai ku anya kuwa ku makafi ne? yanzu ya akayi kasan gaban firij na nufa?." murmushi yayi tare da d'an kaikaice kunnenshi irin yadda makafi keyi kana yace. "Motsinki da takun tafiyarki ne ya ganar dani inda kika nufa, ke har yau kin kasa barin mmki kan lamarinmu, abinda baku saniba ku. Mu nakasassun munada experience sama daku masu gadara da cikekkiyar halitta." murmushi tayi bayan ta dawo ta zauna, robar faron ta bud'a bayan ta sha kana tayi hamdala dan ta ɗanji tafasar da zuciyarta keyi ya ɗan ragu aje goran tayi sannan tace. "Toh Ya Sani ni zan wuce tunda ciyaman bainan, wata k'il sai next week, zan shigo, dama zan tattauna da sune a shirin da za'a haska a tasharmu na Farin Wata, dan yace min wannan karon da kurame zan tattauna, to gashi Malam Ishaq bai sanarmin bama a kan baya nan da ban zoba." "To ba matsala, Allah ya kaimu lokacin, wannan karon kam hirar da kurame za'ayita?." ya k'arishe mgnar cikin neman k'arin bayani tare da mik'ewa yabi bayanta kana suka fito tare har gaban motarta, sannan tace mishi. "Eh shiyasa dole su sai a tasharmu ta TV za'ayi hira dasu. Yace min da wani babban abokinshi zamu zanta wanda shine Garkuwar asusunku, da nike ta cewa ku fasa ku bani in canza mota, kukak'i, saida kuka bari yan kalare suka fasa min glass, sannan Ya Ahmad na ya canzamin, kuma a kanku motata ke mutuwa kullum ina yawon binku da k'wak'ulo baiwarku." dariya yayi sosai kana yace, wannan asusun namune mu yamu." itama murmushi tayi kana ta shiga mota sannan suka sallami Juna. Daga nan ya koma ciki. Ita kuma ta ja mota, kai tsaye hanyar Vision fm Gombe ta nufa, sanin ana jiranta yasa take sharara gudu kamar babu gobe kana dama d'abirta ne bawa mota wuta, tana isa harabar maikatar tasu tayi parking kana ta fito sauri-sauri gudu-gudu ta shiga cikin ainihin wurin kai tsaye d'akin tace murya ta nufa, tana shiga tazo dai-dai masauk'in bakinsu, taji abokin aikinta Rabeel na cewa. "M.B. S Dukku, sai yanzu ne, ya mutanenki?." bata kai ga amsa mishiba taji muryar d'aya daga cikin abokan aikin nata ta bayanta tana cewa. "M.B Dukku, sai yanzu tun d'azu Abdulsalam da tawagarshi ke nan ya kasa ya tsare sai raba ido yake ta ina zaki fito bai saniba kina can cikin mutanen ki Nakasassu." tsaki taja tare da cewa. "Na damu dashi, in yayi ya haƙura ya bari d'an marasa zuciya kawai." jin wani ya kuma kiranta yasa tace. "Kai dan Allah ku barni in huta ni dai ba dama ku barmin suna ya huta, daga mai cemin Zalee sai
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148