Skip to content

Chapter 76

Chapter 76

Nakasa Ba Kasawa Bace Book One Complete Hausa Novel 1,197 words 0 views Progress saved
Download Book

Umur sai shi Malam Bashir sai k'anwarsu Goggo Maryam wacce itace akayiwa mai suna da Maryam yayar Zaleeha, Malam Umar yanada matashin hud'u reras Allah ya azirtashi da tarin yara sama da talatin, Malam Umar mutum ne mai tsananin zafi da fad'a yanada tsananin kafiya shi kaifi d'aya ne in yace eh tofa eh dince har gaban abadan babu wanda ya isa ya karya mishi doka muddin ya kafa dokarshi, mutun ne wanda in yayi gyaran murya koda kajin gidanshi suke nitsuwa, Allah ya shirya mishi yaranshi yayinda Aminu shine babban d'anshi kuma shine ya gado zafin zuciyar Malam Umar da kafiyarsa kab, sabanin Baba Malam shi kuma yanada tsananin nitsuwa da kauda kai da hak'uri ammanfa in aka k'ureshi yafi Malam Umar zafi da tsanani, Mahaifinsu ya rasu, shiyasa suka k'auro suka dawo Gombe sun dawo gombe ba juyama Allah yayiwa Malam Umar rasuwa daga nan komai na kula da gidan ya dawo hannun Aminu da baba malam da Ahmad. Goggo Maryam kuwa tana dukku gidan mijinta. Hajia Aisha Mamy kenan itace matar Malam Bashir ta forko wacce sukayi auren lalle da lalle, wacce Allah ya azurtasu da d'ansu Ahmad daga shi kuma bata sake samun haihuwaba. Ahmad nada shekaru goma a duniya, lokacin su Malam bashir suna shiga k'auyukan k'abilun gombe da kewaye suna da'awa, kuma Alhamdulillahi kafurai sunata musulunta suna shiga addinin musulunci sosai, a cikin hakane sukaje wani yanki kaltingo na k'abilun tangalu nan suka musuluntar da mutane da dama maza da mata a cikinsu akwai wacce ta musulunta da sunata Soro data musulunta ta zab'i a saka mata Halima, sosai iyayen Halima suka tada hankalin kan musuluntar da tayi daga bisani sukayi mata barazar zasu kasheta, ganin ta kafe ne kuma bata tsorita ba sai suka koreta, to daga ranar tayi ta bibiyar malamai mata dasu Malam Bashir Sulaiman Dukku ke zuwa dasu yin da'awa, dole suka d'auketa suka dawo da ita cikin Gombe suka ajiyeta cikin gidan da aka gina da isilamiya domin irinsu, nan ta zauna tayi ta karatunta daga bisani akazo batun aure nan ta kafa ta tsare tace ita Malam Bashir takeso. Allah yayi da rabo a tsakani cikin k'ank'anin lokaci Malam bashir ya sanarwa iyayenshi da matarshi Hajia Aisha duk sai suka bashi k'arfin guiwa dan dama ita Mamy tana buk'atan ya k'ara aure. Nanfa akayi auren Baba Malam da Halima Mama kenan, inda ya sai gida a ceceniya ya ajiyeta a nan sabida lokacin suna Dukku ya zama matanshi biyu, in yazo Gombe ga Halima amarya in ya koma dukku ga Mamy uwar gida mace mai tarin hak'uri da tawakkali. Zuwan Halima gidan keda wuya Allah ya azurtasu da haihuwa yau da gobe jibi da gata. saida ta haifi 'yara shida Habu, Maryam, Zaleeha, Zakariyya, Ziyada , kana autarsu Zahira . Zaleeha na yawan bin Baba Malam suje Dukku dan Mamy na matuk'ar sonta da kula da ita shiyass Zaleeha da Habu da Maryam sun zauna a Dukku sosai sun samu inƙantacciyar tarbiya a wurin Mamy kasan cewar haihuwar kunika Mama takeyi sai hakan ya zame mata kamar hutune da sauk'inta, Mamy kuwa tasha wuyan yaran nan tamkar itace ta haifesu da cikinta dan ko Ahmad bata sha wuyan rainonshi ba kamarsu Habu Maryam Zaleeha kuma yaran suna masifar sonta hakan itama take matuƙar sonsu, Zakariyya nada wata biyu ta samu cikin Ziyads, so randa ta haifi Ziyada a ranar aka yaye Zakariyya daga nan Baba Malam ya d'auki Zakariyya ya kaiwa Innanshi, lokacin babansu ma na raye daga nan Zakariyya ya zama tamkar d'ansu gata da sakalci dai na goyon kaka yana shanshi, sai dai duk jikokinsu sunfi son Ahmad da Aminu sai Zakariyyan da Maryam . Ziyada nada wata sha uku aka aihi Zahira auta daga nan ita itama haihuwar ta tsaya taci gaba da rainon Zahira da Ziyada wacce takeda nitsuwa irinta Maryam, daga baya ta kafa nacin a dawo mata da su Maryam shi kuwa baba malam yace takau bazai d'aukosu ba, amman zai kawo mata Habu tunda ba d'a namiji a gabanta ko d'aya, to fa shine mafarin fara gane halin Halima dama inkiyarsu ce Halima hali dubu babu na zab'e. bayan shekaru kad'an babansu Malam Bashir ya rasu daga nan Malam Umar ya k'auro ya dawo cikin gombe a gidanshi daya gina a Fantami yaso ya d'auko inna amman sai tak'i a cewarta bata son tayi nesa da d'iyarta Goggo Dada, lokacin kuwa tuni Ahmad baya k'asar yana k'asar Italy inda nan yayi karatunshi har ya zama cikekken pilot Aminu kuwa kuwa zama babban soja, koda Baba malam ya sanarwa innansu cewa zai k'aura shima zai koma cikin gombe fir tak'i da kyar dai da sud'in goshi ya lallab'ata suka k'auro suka dawo gombe nan suka zauna a nan gidanshi na ceceniyan bayan shekaru kamar biyar lokacin tuni Ahmad ya taka k'asa yayi kud'i sosai, Ahmad yana tsananin son mahaifinshi da k'annenshi baya son duk wani abu da zai tab'a mutuncin mahaifinshi yana tsananin tausayawa da son Mamynshi su Zaleeha kuwa jinsu yakeyi har cikin k'ok'on ranshi kusan shine yake musu komai na karatunsu. To sanadin hakane Halima ke d'an ragarwa Mamy kisan mummuk'en da takeyi mata, musamman da taga Ahmad ya sayi k'aton fili a New G. R. Aka tsantsara musu gida na gani na fad'a suka koma can kuma yana yiwa yaranta hidima. Inna kuwa tace ita dai a barta a ceceniya ita da Zakariyyanta a kuma bata Ziyada acewar yanayin unguwar yana tuna mata k'auyensu badon Mama tasoba sai dan Dole Zoyada ta koma gaban fitinanniyar tsohuwar injita da faɗi. Ana cikin haka Baba Malam ya had'a auren Aminu da Maryam dan lokacin Malam Umar ya rasu to yana son k'ulla igiyar zumunci tofa anan Halima ta fito da asalin halinta. Gashi zuwa lokacin iyayenta duk suna ji da ita tunda yanzu tanada wadata sanadin Ahmad kuma tana kasuwanci in zataje garinsu zai bata kud'i ta musu ihsani. Sosai taso ta zuga Maryam sai kuma tayi rashin sa'a Maryam rainon Mamy ce sai tabi umarnin mahaifinta. Daga nan kuma ta tsananta bak'in halinta Yanzu su Zakariyya da Zahira da Ziyada ne suka rege suke karatu Habu da Maryam da Zaleeha duk har aiki sukeyi. kab cikin yaran kuma Zahira ce munafukar da ta gado bak'in halin uwartasu da k'abilancin ta. to kuma Zaleeha na shiri da Zahiran fiye da Ziyada dan ita Ziyada irin masu shiru-shiru d'innan ne sosai, kasan cewar duk yaran da gefen babansu suke kama shiyasa sukayi kyau mai d'aukar hankali. Shiyasa kuma Halima take jin kanta da yaran take nunawa Mamy rashin d'a'a dan ma yaran basu biye mata. To yanzu kuwa Zaleeha ce kan ganiyar budurci tana shawaginta son ranta, tana had'a gwara kan maza a cewarta sai ta duk mai nuna mata barazana da kuɗi ko wani matsayi baya ranta duk kud'in na miji baya gabanta. Tace ita soyayyar gsky zatayi duk wanda zata aura take kuma son ya mata tafi son miji jarumi mai tausayi da taumakon na ƙasa dashi kana har ranta tana son kekyawan miji bata son mummunan miji a ranta Wannan kenan sune ahlin Zaleeha... *** Ita kam Zaleeha sam bata wani damu da k'a'idar da aka bataba don ganin tsawon lokacin da aka bata takeyi kamar bazai zoba, so

Table of Contents

Chapters

148 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148