Skip to content

Chapter 93

Chapter 93

Nakasa Ba Kasawa Bace Book One Complete Hausa Novel 1,204 words 0 views Progress saved
Download Book

a hankali take cewa. "Ina kake? Me sunanka? Meyasa ka taimakane duk da ban sankaba baka sanniba? wani hali kake ciki? Me sukayi maka? Kana ina?." sai kuma ta kife kanta tare da sa kuka mai cike da rauni. *Mumbai* Yau tun safe su Hayatuddeen suke asibitin kasancewar yaune ranar da zasu gana da manya manyan likitotin guda hud'u da sukazo musamman dominsu. Alhamdulillah ƙarfe biyu dai- dai suka samu ganawa da Saifuddeen, sunyi masa duk wani abun daya dace, sosai suka bincikesa suka kuma bashi duk wani iya taimakon da zasu iya, wanda kuma suke sa ran In sha Allah watara komai zai dai-dai-ta. Bayan wata ɗaya. Alhamdulillah acikin waƴannan kwanakin da suka gabata abubuwa da yawa sun faru ciki harda zuwan Mudassir, wanda ya shaidawa Ahmad kasuwarsu na buk'atarshi dan haka in jikin Saifuddeen da sauk'i to yayi k'ok'arin dawowa 9j. kana sosai Saifuddeen ke samun sauƙin. Zuwa yanzu yakan iya juyawa da kansa ya kwanta ta ɓangaren damansa, in yana rigingine kuma yana iya juyawa hagunshi, sannan yana ɗan iya motsa wasu gaɓɓai dake jikinsa, kuma acikin kwanakin da suka gabata ne. Dr Akash prasat da Dr Malik khan sukazo har Mumbai ɗin suka duba jikinsa,yayinda agefe kuwa yake samun kyakkyawar kulawa daga wajen Dr Anan mehta da kuma Dr Mahesh khurana da kuma sauran nurses ɗin, sosai yakejin dadin zamansa a asbitin don suna ba sa kulawa ta musamman sosai yake jin canji a jikinshi, duk da cewa jinya yake amma hakan baisanya kyawunsa gushewa ba, saima wani hasken fata da ya ƙara sabida tsananin hutu da kula da zama wuri mai kyau da ya samu, yayinda wani irin kekyawan saje yasamu mazauni akan kyakkyawar fuskarsa, zaman sajen akan fuskarsa ba ƙaramin ƙarawa fuskarsa kyau yayi ba, domin duk kyan namiji in dai fuskarsa ba saje tofa tsirara take bata da sutura. Ganin jikin nasa da sauƙi yasanya Dr Adnan da Ahmad suka shirya akan zasu dawo gida Nigeria. Yau da ƙarfe uku na yamma jirginsu zai tashi hakan yasanya tun safe suka kammala shirya kayansu tsab inda zasu bar Hayatuddeen, dan kuwa zuwa yanzu jikin Saifuddeen sai dai ace Alhamdulillah. Hayatuddeen ne yaturo ƙofar ɗakin ya shigo hannunsa ɗauke da wasu manya manyan leda guda biyu, wanda jikinsu ke ɗauke da tambarin *Inorbit mall malad west Mumbai* kasancewar nan yaje yayi musu sayayyan ƴan abubuwan buƙatansu dangin kayan sawa da duk wasu abubuwan da baza'a rasa ba shida Saifuddeen. Aje ledodin yayi akan gado yana me duban Dr Adnan da Ahmad wanda yake ƙoƙarin zuge jakan kayansa. Murya asanyaye yace. "Ya Adnan lokacin tashin naku yakusa ko?". Murmushi Dr Adnan yayi tare da dafa shoulder ɗinsa cikin kulawa yace. "Badai kuka zakamana ba". Ɗan murmushi yayi tare da son maida hawayenshi tare da cewa "Sai kace ɗan ƙaramin yaro, kawai dai zanyi missing d'inku". Dariya Ahmad da Adnan sukayi Ahmad ne yace. "Ehem dakai ɗin babbane? sakalallen Ummi kawai! Ba gashi har idonka ya ciko da ruwan hawaye ba". Dariya sukayi su dukansu kana suka nufi hanyar fita. Hayatuddeen ne ya riƙewa Dr Adnan jakansa, kana suka fice daga cikin ɗakin hotel ɗin. Kaitsaye asibiti suka nufa don yin sallama da Saifuddeen. Kamar koda yaushe kwance yake akan gadonsa yayinda kyawawan idanunsa ke rufe, ahankali Dr Adnan ya turo ƙofar ɗakin ya shigo kana su Ahmad suka biyo bayanshi, Jikin gadon ya ƙarasa tare da sanya hannunsa yaɗan taɓa Saifuddeen. Ahankali ya ware idanunsa wanda samansu ke ɗauke da zara-zaran eye lashes da suka matuƙar ƙarawa fuskarsa kyau, ganin Dr Adnan ya sanyashi sakin tattausan murmushi, shima Dr Adnan ɗin murmushi yayi tare da cewa. "Zamu wuce Saifuddeen lokacin tashin jirginmu yakusa." Sai kuma ya d'an kalli sajenshi kana yaci gaba da cewa. "Allah Ubangiji ya ƙara maka lafiya! Yasa nanda wata d'aya ka mik'e tsaye da k'afafunka". still murmushi Saifuddeen yayi tare da jinjina kansa kana yayi masa alamar godiya. Kallonsa ya maida kan Ahmad tare da miƙo masa hannu, hannunsa Ahmad ya kama idanunsa cike tab da ƙwallan tausayin abokinsa kuma d'an uwansa, ganin hawaye kwance a idanun Ahmad yasanya Saifuddeen girgiza kansa alaman kada ya bari hawayen idanunsa su zubo, da sauri Ahmad ya shanye hawayensa tare da juyawa da sauri yafita daga cikin ɗakin don bayajin zai iya jure tsayuwa agaban Saifuddeen batare daya zubda hawayensa ba. Cikin dakiya Dr Adnan yayiwa Saifuddeen bankwana don shima hawayenne cike a idanunsa kawai dai shanyewa yake dan kada ya raunata zuciyar Hayatuddeen. Tare da Hayatuddeen d'in suka fito kuma shi ya rakasu har airport saida yaga tashinsu sannan yadawo asibitin domin zuwa yanzu Hayatuddeen ya zama ɗan gari a india. Nigeria k'asarmu ta gado. Su Dr Adnan sun dawo gida cikin halin ƙoshin lafiya yayinda dawowarsu ya ɗan sanyaya zuƙatan masoyan Saifuddeen kasancewar sunji kyakkyawan labari daga garesu, inda hankalin Ummi ya ɗan daɗa kwanciya musamman da Dr Adnan da Ahmad suka shaida mata cewa ayanzu Saifuddeen har ɗan iya motsa jikinsa ya keyi, sannan kuma sauƙi yana samuwa sosai, inda kuma suka shaida musu cewa sun bar asibitin dake new delhi sun koma wanda ke garin Mumbai. Adda Rahama kuwa ganin mijinta da jin labarin jikin ɗan uwanta yasanya hankalinta ya ƙara kwanciya don dama takusa shiga watan haihuwarta gab take da fita a wata na takwas. Daren randa suka dawo bayan Ahmad ya gama kontarwa Ummi hankalin ganin dare ya tsala ne ya mik'e tare da kallon Raliya cikin sanyi da begen matarsa wata uku har an shiga na hud'u kenanfa. "Tashi muje ki hada min ruwan wonka." yace da ita, kai ta rausayar tare da mik'ewa tabi bayanshi dan tabbas ta hango wutar begenta da sha'awarta a idanunshi. Suna shiga bedroom nata yasa hannu ya jawota suka fad'a kan gado blanket ya jawo ya rufesu tare da cewa. "Hak'uri nafa ya k'are ina gab da macewa in ban samu d'umin jikinki ba." ido ta lumshe tare da shigewa jikinshi. Hakama Ya Adnan sam ya kasa d'agawa Adda Rahma k'afa duk da tsohon cikinta. Sati ɗaya da dawowan su Dr Adnan Ummi da Ishaq da kuma mahaifiyar Ishaq ɗin suka shirya tsab don zuwa India, wata ranan Asabar da sanyin safiya jirginsu ya ɗaga zuwa India. India. Hayatuddeen ne zaune akusa da gadon Hamma Saifuddeen d'inshi wayarsa dake cikin aljihun wandonsa tasoma ƙara, ciro wayar yayi tare da duba sunan me ƙira "Zakari". shine sunan dake yawo akan screen ɗin wayar, murmushi yayi dan tuno kullum sai Zakariyya yayi ta musu fasifar su dena yanke mishi suna suna medashi sunan wani abu da ban dariya yayi tare da amsa ƙiran kana ya kara akan kunnensa tare da cewa. "Zakari namu ina kake ne?." Zakariyya dake jingine da jikin motar Zaliha yanajin Hayatuddeen ya ɗaga wayan yaja tsaki tare da cewa. "Yana cikin wondonka banzaye kawai, masu mgnar banza." dariya sosai Hayatuddeen yayi kana yace. "Yi hak'uri Ya'u namu." tsakiya ya kuma ja kana yace. "Gwara dai ba indiye ya akayi ne? Don katashi daga ba gombe ka koma ba indiye mai katon z!". Dariya Hayatuddeen yayi tare da ɗan gyara zamansa kana yace. "Amma Zakariyya baka da mutumci. To Oho dai koma dai menene ina lafiya". Dariya Zakariyya yayi tare da cewa. "Masha Allah to yajikin Hamma Saifuddeen Ina fatan da

Table of Contents

Chapters

148 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148