Skip to content

Chapter 72

Chapter 72

Nakasa Ba Kasawa Bace Book One Complete Hausa Novel 1,205 words 0 views Progress saved
Download Book

da haka, dan kada suyi ta narka kudadensu a banza. Saboda su fisiyo suke koyar dasu da tallafa musu wajen motsa jiki (movement) da kuma yin exercise(don a rinka strengthen muscles din) manual therapy, koyar dasu karatu game da shawarwarin da za su amfane su. To ga wadanda ba su da hali ina za su iya daukar nauyin wadan nan likitocin?. Kungiya Tabbatar da Ci gaban Rayuwar Masu Cutar Laka (RHOWI) ta yi kira ga masu fama da wannan lalura da kada halin da suke ciki ya sa su karya da rayuwa kasancewar masu fama da wannan lalura za su iya ci gaba da karatu da samun guraben ayyuka a ma’aikatun gwamnati, domin ita. Nakasa ba kasawa bace, kana babu nakasasshe sai kasasshe. suna k'arfafa gwiwar masu fama da wannan matsala, don su cimma muradin rayuwa ba tare da samun cikas ba, yana da matukar amfani kuma makusantan masu cutuar ma suke bawa mai cuter k'arfin guiwa kada suke nuna karayarsu. Matsalar ciwon laka da shanyewar sassan jiki na da gagarumar illa ga gangan jiki, da kuma tattalin arzik'i da, tunanin Mutum, kwanciyar hankali, walwala, saduwa da iyali, da sauransu. Duk da mun san cewa wanda ya kamu da wannan cuta ba zai dawo kamar da ba, to amma hakan ba ya nufin Mutum ba zai ci gaba da harkokin rayuwarsa ba. Mutum zai iya yin karatu har ya yi aiki. Mutum zai yi aure har ya haihu da sauransu, duk da wasu ba za su iya haihuwa ba, ya dai danganta da yanayin damage din da Mutum ya samu. Ana son masu larurar su rinka kokarin kula da kansu, don guje wa aukuwar wasu cututtukan sakamakon rashin kulawa. Ita wannan cuta tana haifar da wasu cututtuka ga mai lalurar sakamakon rashin kulawa. Misali akan samu matsalar k'oda da shigar kwayoyin cuta a mafitsara sakamakon rashin shan isasshen ruwa, da kuma yiwuwar samun miki gyambo sakamakon rashin zagayawar jini a jikin mai lalurar. Don haka akwai bukatar kula da kai ta hanyar shan ruwa sosai kana akai-akai. Mafi yawan masu larurar marasa galihu ne, shi ke kara musu wahalar ciwon dan haka in dai kunada dama kada ku duba yawan kudin da zaku kashe, ku kula dashi da kudinku da jikinku haka zaisa mu tsammaci samun lafiyarshi cikin sauk'i. Shekaru goma sha takwas baya ko aikin kashin ma ba a yinsa a Nigeria Amma yanzu anayi so duk da haka shawarata gareku in dai da hali ku fitar dashi woje. kana muna mik'a kukanmu ga Al'umma masu hannu da shuni, sannan Ya kamata ace gwamnati ta dad'a sanya hannu wajen k'ara samar da wuraren da ake kula dasu a anan kasar tamu Nigeria. Kamar irin makarantunsu, wajen motsa jiki, samar da ababen dake tallafa musu wajen zama, tsayuwa, kwnaciya ko saduwa da iyalin su, duk da wasu in bai tsananiba suna aiwatar da saduwar da kansu. Wasunsu na samun matsala ta Fitsari, ba su iya rike shi a duk sadda yazo, kunga irinsu na bukatar kulawa ta musamman!. Suna da yawan jin zafi mai tsananin gaske saboda dalilin yankewar sakon dake tsakanin k'wak'walwa wajen regulating (daidaita) zafi na jikin Mutum shiyasa sukeda buk'atar wuri mai tsananin sanyi da wadaceccen tsabta. Bin hanyar rigakafin hana ciwon yayi worst ko da an kamu dashi a lokacin da aka samu hatsarin: Ta hanyar daukar mara lafiyar bisa tsari ba tare da an sanyashi ya motsa ko juya jikinsa ba, har zuwa Asibiti. Yin hoton kashi akan lokaci, da sauran binciken da ake gudanwar don gano idan mutum ya kamu da larurar (kamar irinsu X-ray, CT scan, MRI da sauransu). Sannan gaggawar yin aiki da wuri ga wanda aka tabbatar yana da larurar (akwai wadanda kasusuwan ke danne lakan, har se anyi aiki an gyara kasusuwan) kamar irin aikin daya kamata ayiwa Saifuddeen dan haka yanada kyau a shirya fita dashi cikin gaggawa, duk da zamuyi mishi taimakon gaggawa. Samar da Facilities da wadatattun ma aikata da kayan aiki ta wannan fannin, munada rashinsu a k'asarmu nan, shiyasa ake buk'atar. *Tallafawar gwamnati!* domin ya zama an agazawa marasa karfin dake fama da larurar, don maganar gaskiya ba kowa ze iya affording abubuwan ba, tun daga kan hotunan da ake wajen binciken gano ciwon, zuwa materials din da suke amfani dasu, da kudin aikinsu da dai sauransu. Yawancin comment din masu ciwon, ko likitocin dake kula dasu shine, *Mutum baya taba iya fahimtar halin da suke ciki sai idan har ya tsinci kanshi a kwatankwancin larurar ko kuma d'an uwanshi* ko kuma idan ya kasance wanda ke kula dasu, su suka san irin wahalar rayuwa da suke sha. MRI scanning alone is N85,000 to N95,000 Surgery is about N2.5 million wannan ina ga wajen shekaru 3 baya kenan bare kuma yanzu da komai ya k'ara tsada. Yawanci ana samun recovery within d first 6months bayan faruwar hadarin, duk inda ya ci gaba da samun loss of function sama da shekara guda wasu biyu, to yakan zama permanent damage shiyasa yana da kyau a kula da masu larurar da kyau. Kana ana iya rasa muscle function loss of sensation daga saman kirji har kasa, loss of control of bowels and bladder, loss of normal sexual function. Spinal cord injuries a upper neck (saman wuya ) yana kawo difficulty in breathing har se ya zamana ana amfani da breathing machine, or ventilator. Treatment Ana ba su Drugs domin rage symptoms din ciwon wanda Drugs en kawai ba k'ananan kud'i suke ciba. Sai Surgery wanda shine sha k'undum mai yashe asusun yan uwan masu larurar, shiyasa muke neman tallafin gwamnati. Then Rehabilitation da kuma Samar da assistive devices kamar kekunansu, colar device na wuya da sauransu wanda sunada tsananin tsada 95% na maza masu SCI suna fuskantar matsalar ejaculation 80% kuma suna fama da eractile dysfunction Wasu a wani lokacin suna samu motsawar sha'awar madadin semen ya fito daban kamar yadda aka sani, se ya rinka fitowa had'e da fitsari, wasu kuma sukan samu ya fito lfy lau, sai kaga har sun haihu. Maza sun fi kamuwa da cutar fiye da Mata. Bangaren auratayya wasu za su yi iya saduwa da iyalinsu amma ba gamsuwa. wasu kuma da sukeda cikar halitta sukan iya gamsar da matansu, domin a wasu lokutan sai kayi mmkin jarabar nakasashe sai ya zarta na masu tsayuwan Wasu kuwa ko taba su akayi a bangaren ba za su ji komai ba, bare maganar jin dadi. Wasu kuma sukan rasa karfin kuzarinsu, zai zamana ba sa iya tabukawa mace komai Ya dai danganta da level of injury din. wanda shine mukeso yau mu binciki na Saifuddeen yadda abin yake a jikinshi. A gefen mata kuma sukan sami karancin niima wanda takan kai har se anyi amfani da lubricant Rashin jin feeling na sha'awa Sannan suna samun Matsalar al'ada. Ga wadanda Kuma basu samu matsala gaba d'aya ba sukan iya hulda da iyalinsu sosai su samu gamsuwa da juna ras kai fiyema da wasu masu lfy, so ba mmki Saifuddeen inki yayi aure har yayi mata hud'u har kuma ki samu jikoki yan tagwaye." ya k'arishe mgnar yana kallon Ummi dayi mata murmushi dan sama mata nitsuwa, kuma Alhamdulillahi ya lura ta d'anji sanyi dan har tayi d'an murmushi tare da goge hawayenta. hakama Hayatuddeen ya

Table of Contents

Chapters

148 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148