Chapter 97
Chapter 97
cewa. "Baki isaba in sha Allah sai na aureki, sai na zama mijinki." wani irin zafi taji kalamanshi na gasa zuciyarta cikin hatsala ta d'ago hannu ta yarfa mishi mari tare da tureshi gefe ta wuce tayi cikin gida. Ya Ameenu kuwa yana sama yanaji da ganin duk abinda sukeyi. Ganin ta zubawa Raveel marine ya sashi fitowa ya nufi parlour k'asa da tsananin sauri har yana take steps d'in bibbiyu uku-uku dan azabar zuciya da zafin raina, tabbas yanzu ya yarda muddin akabar Zaliha zatayi abinda taga dama. Tana isowa parlour yana sauk'owa, Da sauri ta tsaya tare da zaro ido ganin ya nufeta gadan-gadan. Yana isa inda take ya ware tafin hannunshi cikin zafin rai ya fara yayyarfa mata wasu gigitattun tagwayen marukan da suka sata ganin start's suna yawo kana kunnenta ya bada sautin kauuuu. kafin ta dawo daga gigicewar data shiga ta kuma jin wasu tsinannun marukan da suka sata cilla wani irin zazzafan k'ara mai gigita duk wanda ya jita. "Wayyo Maryam Ya Ameenu zai kasheni." shi kuwa Aminu cikin haki yake ci gaba da yayyarfa mata mari yana mai cewa. "Ae gwara ki mutu kowa ya huta, tunda fand'arewa kikeso kiyi, Yanzu kinfi k'arfin mata sai maza. Ashe har kin kai matsayin da zaki d'aga hannunki ki mari d'a namiji, dan yace yana sonki." Raveel kuwa tunda ta kwad'a mishi mari ya sunkuyar da kanshi k'asa, saida yaji ta saki ihunne yayi sauri ya kutsa kai cikin gidan. Maryam kuwa tana isowa parlour sai ta koma gefe ta zuba musu ido. Raveel d'inne yayi k'arfin halin kamo hannun ya Ameenu tare da cewa. "Dan Allah dan darajar iyayenmu kayi hak'uri ya Ameenu mu bita a hankali please kada ka daketa." Ita kam Zaliha tuni tayi bedroom d'in Maryam a guje tana shiga tayi fad'uwan 'yam bori bisa gadon kana ta saki wani marayan kuka. Shi kuwa Ya Aminu bisa kujera ya zauna tare da nunawa Raveel kujera alamun ya zauna. Bayan sun zaunane ya kalli Raveel cikin sanyi da tafasan zuciya yace. "Raveel kayi hak'uri da abinda Zaleeha tayi maka, In sha Allah daga kanka bazata sake gigin marin wani d'a namiji ba." Cikin sanyin Raveel yace. "Ba komai ya Aminu, Allah ya tabbatar mana da al'khairi." Amin Amin yace kana yayiwa Raveel rakiya har bakin gate. Ita kuwa Maryam ganin mijin nata ya fitane yasa ta juya a hankali tabi bayan k'anwar tata, tana shiga ta maida k'ofar ta rufe. Da sauri ta haura kan gadon cikin tausayawa tace. "Zaleeha, kiyi hak'uri kiyi shiru kukan ya isa haka please kinga ga Ayman ma ya fara kuka, Gaya min make faruwa?." A hankali ta mirgino tare da kife kanta bisa cinyar maryam cikin tsananin kuka tace. "Raveel ne ya tura iyayensa wurin Baba malam wai suna neman izinin zance. yau tunda safe ya aika ya Habu ya kirani ina shiga ya hauni da fada. Wai zan maidashi mutumin banza ya za'ayi inyi ta turo mishi dattawan mutane. A karshe yace dole cikin manema in fidda goni ko shi yamin zabi, yace min wai karfa inga yayi shiru yana sane k'a'idar da ya bani saura wata d'aya". Numfashi ta sauk'e a hankali tace. "To ke Zaliha auren ne bakya so?." cikin shesshek'a da miryar tausayi tace. "A a ni bance bana son aureba." Cikin kula tace. "To bakida masoya ne?." Still hawaye na zuba tace. "Ina dasu amman ni bana sonsu." Gyara zamanta tayi tare da cewa. "To wa kike so?." hannunta tasa duka biyu ta matse kanta da k'arfi cikin rauni da tashin hankalin dan a duniya tasan wannan amsar itace tafi komai wahal da ita cikin muryar kuka tace. "Adda Maryam ya kike min tambaya kamar bakisan komai a kanshi ba?." cikin sin cire mata wannan tunanu Maryam tace. "Shi waye ɗin kenan?." Kai tajujjuya kana tace. "Shi nakeso! Shine farin cikin rayuwata, in dai ba shine yace baya sonaba to bazan auri kowaba, ya sadaukar da rayuwarshi a kaina, ya kareni a lokacin da nafi tsananin buk'atar neman kariya, Ya zama garkuwata ya tsare min kimata ya bada ranshi da lfyarshi a kaina, ina sonshi." Sai kuma ta tashi zaune ta rik'o hannayen yayar tata cikin zubda k'walla murya na rawa tace. "Ina sonshi, wlh ina sonshi bazan iya son wani d'an namiji ba in ba shiba." Cikin kad'uwa maryam tace. "Wai waye ne?." Da k'arfi tace. "Ban saniba." Cikin mmki Maryam ta zaro ido woje kana tace. "Me sunanshi? Ina gidansu yake? Me sana'arsa?." Nanma kuka tasa tare da cewa. "I don't know." Zuwa yanzu abin ya fara bawa Maryam tsoro cikin tsoro tace. "To ina yake?." Da k'arfi tasa hannunta tana dukan kanta tare da cewa. "Ban sanshi ba, bai sanniba bansan ina yakeba bansan sunanshi ba. daga sau d'ayan dai dana tab'a ganinshi nanma gabanin magriba ne, to ban sake ganinshi ba." Nan ta k'ara bawa Maryam labarin had'uwarta da Dalla da yadda Saifuddeen ya taimaketa, dan ganin yadda Maryam ta nuna mata kamar bata gane waye take nufi ba, ta k'arishe mgnar cikin tsananin kuka tace. "Bansan ina zan sake ganinshi ba, ina sonshi, shine nakeso ya zama mijina wlh in ban aureshi ba bazanyi aureba, wlh in ban sake ganinshi ba zan haukace." Tsorone mai tsanani ya rufe Maryam, cikin zubda hawaye muryarta a sanyaye tace. "Innalillahi wa Inna'ilaihi rajiun, Zaliha ko dai kinyi gamone, kodai al'janine ba mutun ba?." da sauri ta durk'usa gaban yayartata cikin kid'ima da jujjuya Kai tace. "Mutum ne shi kamar ni, wlh ba al'jani bane shima d'an adam ne, na tabbata da al'janine da ya sake zuwamin koda a mafarki ne. Ni tsorona bansan wani hali yake cikiba, yana lfy ko sun illatashi." Wani nannauyan ajiyan zuciya Maryam ta sauk'e sannan tasa hannu ta share hawayenta kana ta sharewa Zaliha nata cikin fuskantarta da kyau a hankali tace. "Wannan zancen naki ba'ak'i ce dashi gaibuba, domin tatsuniya ce mai zaman kanta, zancene da hankalin bazai kamaba, Zaliha ki yarda al'janine ya taimaka miki, in ko mutunne to ya mutu." Wani irin zabura tayi tare da rushewa da kuka tana jujjuya kai tare da yarfa hannu take cewa. "Bai mutuba yana raye mutun ne ba aljanba ki gane mana ina jinshi a cikin duk wani bugun da zuciyata keyi." Ganin yadda ta gigicene yasa Maryam cewa. "Na game mutum ne kuma yana raye." Jin haka sai ta koma ta konta rubdaciki tana mai ci gaba da kuka. Ita kuwa Maryam da sauri ta d'iro daga kan gadon ganin Ya Ameenun yana tsaye a bakin k'ofa bisa dukkan alamu yaji duk batun da sukayi. tana isa inda yake kawai sai ta fad'a jikinshi tare da sakin sassanyan kuka. Da sauri ya tallabota dan a duniya Ameenu duk zafinsa baya son abinda zai tab'a mishi salihar matarshi mai tarin hak'uri da biyeyya. parlour ya fito da ita inda ya ruggumeta da kyau a jikinshi, jin haka yasa rauninta k'aruwa cikin rawar murya take cewa. "Shi kenan Ya Ameenu Zaleeha tayi gamo, al'jani ya shiga jikinta. Zai haukata min k'anwata ya Ameenu kuyi mata Ruqyah kada ya haukatata." ganin sosai take kukanne ya sashi d'ago kanta bakinsu ya had'e wuri d'aya wani irin zazzafan kiss yake mata wanda dole yasa tayi shiru, har saida yaga
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148