Chapter 131
Chapter 131
bamu bashi ba sai ya tsigemu. dan baya nanne shiyasa bai samu zuwa ba." dariya sukayi baki ɗaya, Hayatuddeen ne ya figi lallausan tsokan cinyar kaza tare da taunawa ido ya lumshe jin harshenshi na motsi dan daɗi, buɗe idon yayi tare da cewa. "Yanzu ma yamin text wai wlh mu ajiye mishi naman rabonshi." dariya Suleiman yayi tare da cewa. "Wai ina yaje ne? Ni tun jiya bamuyi mgna da shiba?." Hayatuddeen ne yayi gyatsa tare da cewa. "Dad'in kowa sukaje da Hajja inna tamu, da wannan fitinenniyar yayar tashi wai sunje gidan ƙanin Hajja inna tamun sai gobe zasu dawo." dariya sukayi ganin Isma'il fa baya tare dasu sai harraƙawa yakeyi. Nan sukayi ta hirarsu irinta sabbin matasa masu jin da rawan kan gigin balaga. A parlour kuwa Adda Rahma da Raliyya sam ƙin karɓan kuɗin sukayi. Ummi ta kalli Hajia Rabi tace. "Ku rabasu, ki ɗauki dubu hamsin Kubra hamsin sai Goggo Dada itama a bata hamsin Aunty Mina ku bata hamsin Sadiyan Salisu hamsin. Su kuma Rahma da Raliya angon zaizo ya basu tukuicin." Dariya sukayi duka ganin karamci da kima da dottakun Ummi sannan tasa Aunty Mina ta raba musu kayan ciye-ciyen da suka dawo dasu. Ganin magriba ta karato yasa duk suka miƙe suka sallami juna suka tafi. Hakama abokan Hayatuddeen duk sun tafi. Bayan an idar da sallan magriba ya Adnan ya shigo har parlour'n Ummi in da ya samu suna zaune gaba ɗayansu ga Aunty Mina da Goggo Dada, cikin sakin fuska ya kalli Hayatuddeen tare da cewa. "Eye ƙanin ango me ka samu hakane naga sai murna kakeyi?." kai ya jinjina tare da cewa. "Ji nake kamar dai na jawo bikin nan." kafaɗanshi ya ɗan buga tare da cewa. "kamar yau ne." Sai ya kuma kalli su Ummi tare da cewa. "To Ummi mu zamu wuce gida, tun ɗazu Faroq keta kirana wai muyi sauri mu koma." kai ta jinjina tare da cewa. "To Allah ya kiyaye hanya." "Amin Amin". yace tare da miƙewa ya amshi Akih dake hannun Raliya, sannan ya juya ga matar tasa tare da cewa. "Rahma taso mu tafi ko." to tace kana ta miƙe ta zari hijabinta tabi bayanshi. Ƙarfe tara na dare dai-dai su bappa Ali suna parlour'n Ummi. suna shiga da kamar 15 minutes Saifuddeen ya shigo bisa wani zazzafan wheelchair ɗinsa red colour da gani kasan sabone. ganinshi ne yasa su murmusawa gaba ɗayansu, Ahmad dake biye dashi a baya wanda shine daya maida Imran sai ya ɗaukoshi dan shi tunda yamma yana gidansu Ishaq . Cikin girmamawa ya gaidasu, kana shima Ahmad yazo ya zauna gefen kawun nashi tare yin gyaran murya yace. "Kawu Ali kun jene?." "Eh munje yanzu ma daga can muke?." "Masha Allah, to ya batun saka ranan?." Malam Ashiru ne ya amshi zancen da cewa. "Alhamdulillah an tsaida ranar ɗaurin auren." Cikin zumuɗi Hayatuddeen yace. "Yaushe ne auren?." murmushi bappa Ali yayi tare da cewa. "Yau saura kwana ashirin da takwas yadda lissafi ya nuna." Wani irin zabura Hayatuddeen yayi tare da sakin sauti, sai kuma yasa hannu ya rufe bakinshi tare da komawa ya zauna ganin wani irin kallon da Saifuddeen ke mishi alamun ya nitsu. Zumbura baki yayi tare da karkaɗa kai. Shi kuwa Saifuddeen wani irin yalwataccen murmushi yayi a cikin zuciyarshi yana mai jin wani irin zazzafan farin ciki na ratsa mishi jiki jini jijiya harma da ɓargo, a fakaice ya kalli Hayatuddeen tare da yin mganar zuciya. "Hmmmm am so sorry Hayatuddeen, duk farin cikin da kakeji baka kai niba, da kunsan yadda nakeji tabbas da kunsha mamaki,. lumshe idanunsa yayi tare da ci gaba da batun zuci. "Badan kunya da nakasar da Allah ya minba da nashayar daku mamaki, Wallahi ina ɗagowa daga sujjadar godiya ga mahaliccina sai inyi ta tsalle ina kurma ihu da kururuwa duniya tasan cewa ban taba samun irin farin cikin dana samu a yau ba." a hankali ya buɗe idanunshi ya kalli, Ahmad da fuskarsa ba yabo ba fallasa inda yace. "Masha Allah, Allah ya kaimu lokacin bisa rai da lafiya." Amin Amin suka amsa baki ɗaya. Shi kuwa Saifuddeen sai godiya yayi musu kana ya kalli Umminshi da yake hango abubuwa biyu a kwayar idanunta farin ciki da fargaba mai tattare da tsoro, ita kuwa Ummi zallan farin ciki dake cikin kwayar idanun gudan jinin nata take hangowa hakane yasa kaso 50 cikin 100 na fargabanta ya gushe. kauda idonta tayi daga gareshi ganin alamun yana son keɓewa da ita, cikin kula ta miƙawa Hayayuddeen Key ɗin BQ ɗinsu tare da cewa. "Tashi kaje ka buɗewa su bappa Ali masauƙinsu kazo ka kai musu abinci." Amsa yayi ya fita kana suma su bappa Ali dake son hutawa sukabi bayanshi. Goggo Dada da Aunty Mina kuwa ɗakin budurcin su Raihana suka shiga dan duk sun gaji, Ahmad ma miƙewa yayi tare da kamo hannun Raliya yace. "Ke mu tafi bacci nakeji." cikin jin kunya ta miƙe tabi bayanshi, shi kuwa Saifuddeen ko inda suke bai kuma kallo ba. Kai tsaye side ɗinshi ya nufa. Yana shiga ratsetsen parlour'n shi yayi wani irin sassanyan a jiyan zuciya, tare da lumshe manyan idanunshi, murza masarrafin wheelchair d'in nashi yayi tare zaro harshen sa ya karkad'a a rashi yace. "Kaddararki ce aurena Zaleeha, insha Allah sai kin amsa sunan matar wanna gurgun kurma nakasasshe ginennen tabon nan zai shayar dake zallan ruwan madarar da zata tsastsafo daka gareshi, sai kin zama inuwar ni'imata, wannan ginennen tabon sai ya zautar da kwanyarki." A hankali ya fara zare rigar jikinshi yanayi yana shiga bedroom ɗinshi, cire kayan jikinshi yayi can ya rage dagashi sai boxer d'inshi mai zanen fari da ja, Bathroom ya shige cikin tsananin shauk'i da farin cikin cin nasara yake komai da kuzarinshi. yana cikin bathtube ɗin wankan shi ya kalli surarshi tare da lumshe ido kana ya fara zancen zuci. "Am sorry Baby zakisha bulalar nan da kika tab'o lafiyarta tsawon shekaru talin bata tab'a tashi tsayeba bare ta harba saida kika tab'a sashinta, kuma daga ranar duk sanda zuciyata ta tunaki sai ta harba, wannan shine yak'inin gidanta a jikinki yake." A hankali dai yayi wanka yana fitowa yayi shirin baccinsa. Bakin gadonshi ya zauna tare da mik'e k'afafunshi sannan ya d'aura system d'inshi a kan cinyoyinshi bisa dukkan alamu, aiki mai mahimmanci yakeyi, wanda kuma fuskarsa cike take da farin ciki, Yana cikin haka yaga Umminshi ta shigo bisa dukkan alamu itama ta gama shirin baccinta, ganinta ya sashi muskutawa ya ɗan bata wuri, ganin haka ta zauna gefenshi, cikin tsananin jin daɗi ya ture system ɗin kana ya matsota a hankali ya raba jikinta kanshi ya kontar a kafaɗunta, ganin haka alamune na yana cikin tsantsar farin ciki, ko tarin gajiya, sabida Saifuddeen baya da juriyar hawala ko kaɗan in dai Umminshi na kusa to tana gane rauninshi shiyasa baya ma boye mata. hannunta tasa ta shafa kanshi, sannan ta matso da system ɗin cikin rashin kwarewa tayi rubutu a hankali. "Gajiya ne ko farin ciki?." ganin abinda ta rubutane ya sashi lumshe ido tare narkewa jikinta a hankali ya rubuta mata. "Daɗi farin ciki kwanciyar hankali salama da annashuwa, Ummi yau ina cikin farin cikin da ban taɓa jin irinsa ba." ya ƙarishe rubutun
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148