Skip to content

Chapter 115

Chapter 115

Nakasa Ba Kasawa Bace Book One Complete Hausa Novel 1,203 words 0 views Progress saved
Download Book

yayi musu jagora zuwa babban falon Baba Malam Ι—in, da sallama Ι—auke abakinsu suka kutsa kansu cikin falon....! By *GARKUWAR FULANI* 8/19/20, 11:30 AM - Ummi Tandama: πŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡ *NAKASA BA KASAWA BACE* *PAGE 27* NA *AYSHA ALIYU GARKUWA* πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡ Cikin tsananin sakin fuska da cikar mutuntaka da martaba, Baba malam ya mik'e tare da cewa. "Ha Malam Ashiru kaine yau a gidan namu." Sai kuma yayi saurin isowa inda suke tare da cewa. "Kai Alhamdulillahi yau inada manyan bak'i wa nake gani kamar Aliyu?" cikin happy Baban Ishaq yace. "Ikon Allah kace dara taci gida kenan." dariya Baba malam yayi irin tasu ta dattawa masu mutunci da cikar kamala haΙ—i da ilimi, hannu yasa ya jawo hannun bappa Ali tare da nunawa su malam Ashiru inda zasu zauna, kana ya kalli Baban ishaq da Aminu da kuma abokinshi malam Adam mukhtar kana sai Ahmad da yanzu ya shigo musu da ruwa cikin nuna sanaiyya Baba malam yace. "Wannan ai k'anin mune, Limamin masallacin fadar garinmu dukku ne. Kuma mahaifinsu ne ya fara d'igamin Alifun akan allona, shine malamina a wurinshi nayi karatu har nayi sauk'a Al'qura'ani mai girma." Sai ya kuma nuna malam Ashiru kana yace. "Wannan kuma shine abokina tun na k'uruciya." Sosai sukaji dad'in wanna abu, cikin dattaku Dirankad'i baban ishaq kenan yace. "Alhamdulillahi, wanna abu yayi kyau." Cikin kamala malam Adam yace. "Ainun kuwa." Ya Ahmad ne yayi murmushi tare da gaidasu cikin nitsuwa, murmushi Bappa Ali yayi kana yace. "Kaddai Ahmad ne ya girma haka?" Murmushi Baba malam yayi tare da cewa. "Shine fa, shima yanzu harda yara gareshi." "Ikon Allah girman d'an adam babu wuya." Cewar Malam Ashiru. Shi kuwa malam Adam gyara zama yayi tare da cewa. "Bisa alamu dai bakuyi rik'o da zumuncinku bane, shiyasa har kuka gaza shaida yaran." Dirankadi ne ya d'an k'urb'i ruwan da Ahmad ya zuzzuba musu cikin kofuna kana yace. "Ato yanzu dai igiyar zumuncin muka zo neman k'ullawa." Murmushi mai kama da dariya sukayi baki d'aya, kana suka d'anyi gaishe-gaishe da tambayar bayan rabuwa sosai sukaji dad'in ganin juna, shiru suka d'anyi. Sai kuma Baba malam ya d'an kalli Bappa Ali tare da cewa. "Ina d'alibi na, Hamman Zaleeha?." cikin murmushi bappa Ali yace. "Saifuddeen ne yana nan lafiya." Jinjina kai baba malam yayi tare da cewa. "Shima yayi aureko?." Malam Ashiru ne ya amshe zancen da cewa. "To yana dai da niya." "Masha Allah. Allah Ya sanya al'khairi, Allah Ya jib'anci lamuranshi, yaji tausayin maraicinshi ya bashi mace ta gari." cewar baba malam "Amin Amin" Suka amsa baki d'aya. Kana duk sai sukayi shiru tare da meda hankalin su kan Dirankadi, daya gyara zama tare da yin gyaran murya, kana ya kalli Baba malam da Malam Adam cikin nitsuwa yace. "To Alhamdulillahi, komai zaizo da sauk'i tunda sanaiya ya shigo cikin lamarin." Kai suka gyad'a baki d'ayansu alamun gamsuwa, shi kuwa cigaba yayi da cewa. "To wannan tafiya dai ko ince ziyara ta d'alibin naka ne." cikin sakin fuska Baba malam yace. "Masha Allah Saifuddeen ko?." "Na'am shi dai." Cewar Malam Ashiru. Aminu da Ahmad kuwa sunyi shiru kansu a k'asa domin girmama iyayen nasu. Dirankadi ne yaci gaba da cewa. "Shi dai Saifuddeen naka, shine yaga 'yar wojenka, to ya yaba da tsarin tarbiyan ta, har yayi sha'awar ta zamo mata gareshi kuma uwar yaranshi in Allah ya nufa." Cikin tsananin farin ciki Baba malam yake jinjina kai, domin shi dai yasan su waye Baffa Ali, yasan tushensu ya kuma san tarbiyar Saifuddeen wacce kusan shima ya tarbiyantar dashi, dominko d'alibinshi ne, a wurinsa Saifuddeen yayi hadda bayan sauk'an karatu da yayi a wurin kakanshi. Yasan Saifuddeen farin sani, yasan sababin ciwon da ya jaza mushi kurumta, yana tsananin son d'alibin nashi sosai, irin soyayyar da malami keyiwa d'alibinshi mai gwazo da ilimi da basira, nakasar da Saifuddeen Ι—in ya samu ta k'ara samishi tausayinshi acikin ranshi, shiyasa koda yaji cewa Saifuddeen ne ke son d'iyar tashi, ya cika da tsananin farin ciki. Wanda ya kasa b'oyuwa akan fuskarshi. Haka kawai Ahmad yaji yana mugun son Saifuddeen, saboda ganin yadda jin sunanshi kawai yasa mahaifinshi farin ciki. Sai Kuma suka meda dubansu kan Bappa Ali da yayi gyaran murya kana yace. "To koda ya shaida mana, yana sonta, ya nemi da muzo mu nema mishi izinin gabatar da kanshi a gareta, in ba'a tsaida mata mijiba, to shine dalilin zuwanmu dan sama mishi izini daga bakin iyayenta, kamar yadda shari'a ta tsara mana." Malam Adam ne yayi murmushi kana yace. "To Alhamdulillahi ba'a rigada an tsaida mata mijiba, kana dama duk masu zuwa gareta bata tsaida gwaniba, fatanmu in yazo ta ganshi su dai-dai ta tsakanin su." Sosai Aminu ma kejin dad'i dan tabbas yasan wanna mutane ne masu mutunci wala Allah Zaleeha ta amince dashi, dan yana sane da shak'uwarta da Saifuddeen. Shi kuwa baba malam kai ya jinjina musu alamun. "Eh abinda amininshi ya fad'a hakane a ranshi. Ajiyan zuciya mai nauyi bappa Ali ya sauk'e tare da gyara zamanshi, kana ya fuskancesu da kyau sannan yace. "To amman fa wani hamzari ba guduba, kasan Saifuddeen yanada larurar nakasa, kunaga hakan bazai zama matsala ba?." Gyara zama baba malam yayi kana yace. "Uhumm Aliyu kenan, to me a cikin nakasa? ai ita NAKASA BA KASAWA BACE, kuma ai ko wanne d'an adam bai san k'arshensa ba." Malam Adam ne ya karben zancen da cewa. "Hak'k'un don duk d'an adam ba'a gama mishi halittarsa ba har sai randa ya kwanta dama." Cikin d'an jin dad'i, da kwarin guiwa bappa Ali yace. "Malam Bashir, bayan kuramtanfa Saifuddeen ya kuma samun nakasar spinal cord injury! shekara d'aya daya gabata." Da sauri Ahmad da Aminu suka d'ago kai suka zuba mishi idanu, cikin alamun tambaya, shi kuwa Malam Adam cikin son samun k'arin bayani yace. "To kuma zaiyi aure? Ya yanayi tsaurin cutar, kunfa san cutar lakar jiki ba k'aramar nakasa bace." Baba Malam ne ya d'ago kanshi tare da girgizawa abokin nashi kai. tuni tausayin Saifuddeen ya cika mishi zuciya, sai dai ya sani su Baffa Ali sun san abinda sukeyi, in har cutar ta Saifuddeen ta tsananta bazasuyi yunk'urin nema mishi aureba. Shi kuwa Baffa Ali wayarshi ya zaro kana ya shiga Gallery d'inshi, sashin pictures d'in Saifuddeen ya shiga, wanda sunfi hamsin kuma duk Hayatuddeen ke tura mishi su, Aminu ya mik'awa wayar tare da cewa. "Gashi nan zaune a kan wellchair d'inshi." Da sauri Aminu ya amashi wayar ya fara kallon hotunan shida Ahmad. gaba d'aya jikinsu yayi sanyi ganin k'addara da k'udurar ubangiji a kan wanna kyakkyawan hallita, gashi da cikar haiba, tuni Ahmad baisan yana zubda hawayeba, ganin wani hoton Saifuddeen dake zaune bisa sofa, Umminshi na zaune kan hannun kujerar ta rik'e mishi haba shi kuwa ya d'an raba jikinta duk suna dariya, Hayatuddeen kuwa na gefe bisa wellchair d'in Hamman nashi, yana kallonsu yana turb'una fuska waifa shine auta, Ahmad kuwa mijin Raliya, na tsaye kan Hayatuddeen d'in yana mishi dariya, Raliya ce ta d'aukesu hoton da yayi masifar kyau. Hannu yasa ya sharte hawayenshi tare da mik'awa malam Adam wayar, bayan ya gama kallon hotunan ne wanda wasu Saifuddeen Yana kan sallaya, wasu kuwa yana tura welchair d'insa,wasu kuma yana konce kan gado ko 3 sitter, sam bazaka

Table of Contents

Chapters

148 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34
  35. 35 Chapter 35
  36. 36 Chapter 36
  37. 37 Chapter 37
  38. 38 Chapter 38
  39. 39 Chapter 39
  40. 40 Chapter 40
  41. 41 Chapter 41
  42. 42 Chapter 42
  43. 43 Chapter 43
  44. 44 Chapter 44
  45. 45 Chapter 45
  46. 46 Chapter 46
  47. 47 Chapter 47
  48. 48 Chapter 48
  49. 49 Chapter 49
  50. 50 Chapter 50
  51. 51 Chapter 51
  52. 52 Chapter 52
  53. 53 Chapter 53
  54. 54 Chapter 54
  55. 55 Chapter 55
  56. 56 Chapter 56
  57. 57 Chapter 57
  58. 58 Chapter 58
  59. 59 Chapter 59
  60. 60 Chapter 60
  61. 61 Chapter 61
  62. 62 Chapter 62
  63. 63 Chapter 63
  64. 64 Chapter 64
  65. 65 Chapter 65
  66. 66 Chapter 66
  67. 67 Chapter 67
  68. 68 Chapter 68
  69. 69 Chapter 69
  70. 70 Chapter 70
  71. 71 Chapter 71
  72. 72 Chapter 72
  73. 73 Chapter 73
  74. 74 Chapter 74
  75. 75 Chapter 75
  76. 76 Chapter 76
  77. 77 Chapter 77
  78. 78 Chapter 78
  79. 79 Chapter 79
  80. 80 Chapter 80
  81. 81 Chapter 81
  82. 82 Chapter 82
  83. 83 Chapter 83
  84. 84 Chapter 84
  85. 85 Chapter 85
  86. 86 Chapter 86
  87. 87 Chapter 87
  88. 88 Chapter 88
  89. 89 Chapter 89
  90. 90 Chapter 90
  91. 91 Chapter 91
  92. 92 Chapter 92
  93. 93 Chapter 93
  94. 94 Chapter 94
  95. 95 Chapter 95
  96. 96 Chapter 96
  97. 97 Chapter 97
  98. 98 Chapter 98
  99. 99 Chapter 99
  100. 100 Chapter 100
  101. 101 Chapter 101
  102. 102 Chapter 102
  103. 103 Chapter 103
  104. 104 Chapter 104
  105. 105 Chapter 105
  106. 106 Chapter 106
  107. 107 Chapter 107
  108. 108 Chapter 108
  109. 109 Chapter 109
  110. 110 Chapter 110
  111. 111 Chapter 111
  112. 112 Chapter 112
  113. 113 Chapter 113
  114. 114 Chapter 114
  115. 115 Chapter 115
  116. 116 Chapter 116
  117. 117 Chapter 117
  118. 118 Chapter 118
  119. 119 Chapter 119
  120. 120 Chapter 120
  121. 121 Chapter 121
  122. 122 Chapter 122
  123. 123 Chapter 123
  124. 124 Chapter 124
  125. 125 Chapter 125
  126. 126 Chapter 126
  127. 127 Chapter 127
  128. 128 Chapter 128
  129. 129 Chapter 129
  130. 130 Chapter 130
  131. 131 Chapter 131
  132. 132 Chapter 132
  133. 133 Chapter 133
  134. 134 Chapter 134
  135. 135 Chapter 135
  136. 136 Chapter 136
  137. 137 Chapter 137
  138. 138 Chapter 138
  139. 139 Chapter 139
  140. 140 Chapter 140
  141. 141 Chapter 141
  142. 142 Chapter 142
  143. 143 Chapter 143
  144. 144 Chapter 144
  145. 145 Chapter 145
  146. 146 Chapter 146
  147. 147 Chapter 147
  148. 148 Chapter 148