Chapter 70
Chapter 70
fara tsuma cikin yin k'asa da murya tace. "Wannan matarshi ta shiga uku, mutun ana tabashi sai ya canza yanayi." Sai ta kuma kalleshi tare da tsuke fuska tace. "Gaka da jaraba gaka da k'aton joyst...! A harabar asibitin kuwa, biyar dai-dai na yamma Su Ummi suka shigo asibitin, kai tsaye office d'in Dr Aliyu Abban Farida da Ishaq suka nufa bisa jagorancin Dr Adnan. Kana Ummi kuma da Hayatuddeen kuwa haggo inda Dr Batula yasa suka nufi inda take da alamun itama yanzu ta shigo asibitin, da sauri suka nufi inda take. Sukuwa su ishaq suna shiga cikin tamfatsetsen office d'in Dr bayan sun gaggaisa kana sun tambayi mai jiki, Dr Aliyu ne yayi gyaran murya tare da fuskantarsu cikin nitsuwa yace. "To Alhamdulillahi mun dai yiwa Saifuddeen iya abinda zamu iya mishi, sauran aiki kuwa yafi k'arfinmu tunda bamu da kayan aikin shi, so dole in dai anason yayi rayuwa cikin salama sai an fiddashi woje domin ceto rayuwanshi da mutuwar konce." cikin tsananin kad'uwa da fargaba tare rashin gane me Dr yake son sanar dasu Ahmad ya zuba mishi idanu baki na rawa yace. "Dr ban ganeba ban fahimci maganarka ba meya samu d'an uwana? me matsalar shi? yana raye kuwa? wani hali yake ciki? wani irin ciwone da babu kayan aikinshi anan k'asar tamu? , Dr zai worke kuwa!?." gaba d'aya ya rude haka ya sashi jerowa Dr Aliyu tambayoyin a firgice. Cikin taushin lafazi da iya magana tare da kwanatar da hankalin dangin mara lfy irin na sahihan doctors Dr Aliyu ya dafa kafad'an Abban Farida tare zuba mishi idanu kana a hankali yace. "K.....! *Ohohoho muje zuwa dai wannan lamarin littafin da salo na ban mmki da tsuma zuciya yake tafe, shauΖi bege Ζauna mai ratsa jikin maranci hmmm abin dai sai wanda ya bi littafin zai gane* By *GARKUWAR FULANI* 8/18/20, 7:52 PM - Ummi Tandama: πππππππππππππ *NAKASA BA KASAWA BACE* *PAGE 17* NA *AYSHA ALIYU GARKUWA* πππππππππππππ *Wannan shafi gaba Ιayanshi. Sadaukarwa ga Umar ibrahim Wambai, Allahu rabbi ta baka lfy dama dukkan al'ummar musulmai* _Kada dai ku mance har yanzu Free page kuke samu, wanda ana gab da rufeshi ga masu akwai da niyar biyan kuΙin karantawa, turo katin Mtn na Ιari uku rak ta wannan no 09097853276. Ko kuma ka/ki turo ta asusuna na 0005388578 jaiz bank Aisha Aliyu Garkuwa, kana sai ka/koyi screenshot kids turo min shaidar kin biya ta wannan no 09097853276_ "Ka kwantar da hankalin ba komai, domin dukkan tsanani yana tare da sauk'i, kuma Allah ya sanar damu bai halicci ko wanni ciwoba saida ya halicci maganinshi, sai dai in har ba'a daceba ko kuma ba'a gano mgnin ba! amman ba ciwon da bashida mgnin." gaba d'aya shiru sukayi domin kalaman Dr Aliyu ya sakarmusu fargabar da tasa jikinsu yin sanyi. Shi kuwa Dr Aliyu juyawa yayi ya kalli Dr Adnan cikin kula yace. "Naga alamun kamar wad'annan duk yayunshi neko, ina Mamanshi?." a hankali Dr Adnan yace. "Ummi da k'aninshi Hayatuddeen suna woje." "Je ka shigo dasu." cewar Dr Aliyu, shiru sukayi baki d'aya, sai kuma Dr Adnan yace. "Sir har yanzu mahaifiyarshi bata san sahihin raunin daya samuba, muna tsoron ta sani kada ta shiga wani halin." gyaran murya Dr Ayman yayi kana yace. "Dole tasan matsalar d'anta dole ku duka Dr yayi muku bayani da kanshi, domin ciwonshi ciwone mai buk'atar tallafi da kulawan yan uwa da abokan arzik'i, ciwone da zai girgiza al'jihun ahlin shi, ciwone da d'ole sai an muku bayaninshi yadda za'asan hanyoyin kula dashi, so kada ku damu jeku kirasu, Dr zaisan yadda zai musu bayani ba tare da ta firgitaba bare ta shiga wani mawuyacin hali." jin haka yasa Ahmad mik'ewa jiki a sanyaye ya fita. Jim kad'an suka kuma shigowa tare shi yana gaba Hayatuddeen na binshi a baya, kana Ummi na biye dasu. inda ya tashi ya nunawa Ummi ta zauna kana Hayatuddeen ya tsaya gefenta. Ganin haka Dr Ayman ya jawo wasu yan kujeru guda biyu ya baiwa Ahmad da Hayatuddeen. Bayan duk sun gaggaisa, Dr Aliyu ya fuskanci Ummi da kyau, cikin bada k'arfin guiwa yace. "Maman Saifuddeen, kin shiga kin ganshi kuwa?." cikin tsoron da tunda Ahmad ya kirata ta shigeshi cikin sanyin tace. "Ban ganshi ba bai ganniba, bansan wani hali yake cikiba, dama akan Dr Batulu zata kaimu yanzu mu ganshi sai kuma akace kana kirana." cikin bata k'arfin guiwa yace. "Ba matsala zuwa anjima zaki ganshi." ajiyan zuciya ta sauk'e tare da gyad'a kai alamun gamsuwa, sai kuma tace. "Dr me ya sameshi ne?." gyaran murya yayi kana yace. "Ki kontar da hankalin ki, zan miki bayanin matsalarsa dan ku shawarta yadda za'ayi jinyarshi." kusan a tare sukace. "Muna jinka Dr meke damunshi!?." kanshi ya d'an kauda daga garesu kana ya bud'i baki a hankali cikin nitsuwa da taushin lafazi irin nasu na Doctors ta yadda bazasu firgita yan uwan majin yaciba yace. *"Spinal Cord Injury (cutar laka)."* da sauri Ishaq da Ahmad suka rumtse ido da tsananin k'arfi, yayinda Hayatuddeen kuma ya zazzaro idanunshi woje, zuciyarshi sai harbawa takeyi a 360. Ummi kuwa da bata gane menene hakanba bata wani damuba, sai cewa tayi. "Menene hakan?." Dr Adnan kam tuni ya sunkuyar da kanshi yana jin wasu zafafan hawaye na tsastsafo mishi, shiko Dr Aliyu fuskantansu yayi da kyau kana yaci gaba da cewa. *"Spinal cord (Laka)* wani yanki ne na ci gaban k'wak'walwa da aka sauk'o da shi zuwa gadon bayan d'an adam domin sadar da sak'o daga k'wak'walwa zuwa ga sauran sassan gaggan jiki, da kuma daukar sak'o daga jiki zuwa k'wak'walwa." numfashi ya fidda ganin duk sun nitsu suna sauraronshi kana yaci gaba da cewa. "Ciwon laka wanda ake cewa *"Spinal Cord Injury (SCI)*" a turance matsalace da ke faruwa sakamakon raunata ko katsewar laka da ke cikin kwaroron k'asusuwan gadon baya saboda dalilai da dama... Alamomin ciwon laka sun dogara ne da inda rauni/ciwon ya faru. Misali, idan raunin ya faru a wuya,(Cervical Injury) to daga wuya zuwa k'asa ne zai sami matsala, wannan ya had'a da hannaye, gangan jiki, k'afafuwa, da dai sauransu!... Haka nan idan raunin a dai-dai wani k'ashi daga k'asusuwan gadon baya ne, (Thoraxic) to daga nan har zuwa k'asa matsalar za ta faru." Duk shiru sukayi kowa da irin fargabar dake ransa Shiko Dr Aliyu cigaba yayi da musu cikkeken bayani cutar anitse yake cewa. "Idan raunin daga k'ashin k'ugu ne, (Lumbar) to daga k'ugun har zuwa k'asa da 'yan yatsun Mutum za su sami matsala. Bugu da k'ari, matsalolin ciwon laka sun sake dogara da girman ciwon/ raunin da lakar ta samu. Gwargwadon raunin da lakar ta samu gwargwadon injury din da jikinsa zai sa mu. Misali, a wani lokacin lakar tana tsinkewa gaba d'aya ne. A wannan yanayi za'a samu yankewa sak'onnin k'wak'walwa zuwa sauran sassan jiki mutum. A wani lokacin kuma in ta sami rauni ko ciwon da zai hana ta isar da sak'onni a wasu gab'ob'in yadda ya kamata. Alamomin ciwon sun had'a da. 1 Kasa iya motsa hannaye ko k'afafuwa. 2 D'aukewar ji a fata, kamar tab'awa, jin sanyi ko zafi. 3 Kasa iya rik'e fitsari ko bahaya. wanda Alhamdulillahi matsalar Saifudddeen bata kai wannan mata kinba domin yana iya rik'e buk'atunshi." ajiyan zuciya suka
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148