Chapter 56
Chapter 56
ya wore tafin hannnshi kana ya mari glass d'in gaban motarta a take ya tarwatse yayi cikin motar, jin sautin tarwatsewan glass d'in yasa gaba d'aya mutane sukayi cirko-cirko domin duk cikin fad'in gombe ansan waye Dalla domin yayi k'aurin suna, akan izaya da d'agawa da zalumcin Mace koda aurenta ko ba aure in dai ya ganta kuma ta mishi tofa zaisa yaranshi su d'auko mishi ita ya biya buk'atarshi da ita so yana cin karensa babu babbaka tunda yana ganin yanada manya gashi cikekken ɗan kalare mai girman daba. Bata dawo daga firgincin daya sataba taji ya bud'e marfin motar tata kana yasa hannunshi ya damk'i hannunta da azaban k'arfi wonda saida ta saki k'ara, fincikota yayi woje ya tsaidata gabanshi sannan ya ware tafin hanunshi ya yarfa mata wani gigitaccen mari mai azabar tsiya wanda saida taga taurari na gilmawa kana taji kunnenta yayi dummmm. A take sai ga jini ta hancinta, shi kuwa Dalla ba tare da yace mata komaiba ya juya ya shiga motarshi, dan ya sawa ranshi wannan jan kunne kawai ya mata yanke hukunci kuma na nan tafe a kanta haka yasa ya juya don fitilar bada hannu ta basu damar wucewa. Shi kuwa Saifuddee ganin abinda Dalla yayi mata tun fasa mata glass da yayi ya nufo kansu da gudu so kasancewar akwai 'yar tazara tsakaninsu gashi sai ya ratsa gaban babura da keke napeps da motocin da suka cika titin yasa kafinma ya isa tuni Dalla ya shiga motarshi, kana babura da napep da motoci duk sun fara shirin wucewa wonda dole suke ratsawa ta gefen motarta. Itako tunda ya mareta zafin marin da gigita yasa ta fad'in gaban motar tata ta kifu samanshi. Cikin gudu da sassarfa ya isa gareta, yana zuwa yasa hannunshi duka biyu ya kamo kafad'unta, kana ya d'agota ya tsaidata suna fuskantar juna yadda in tayi mgna zai iya ganewa, idonshi ya rumtse da k'arfi ganin jini na bin hancinta kana tuni fuskarta tayi jazir hatta shatin yatsunshi sun taso a fuskarta, ga wasu zafafan hawaye dake kwaranya a idanunta sabida rad'ad'in marin da k'unar zuciya kan cimata zarafi da tozartata da akayi a tsakiyar gari. shi kuwa Saifuddeen tuni fuskarshi ta sauya launi daga fara ta koma jazir kana idanunshi tamkar su amayar da wuta tuni jijiyoyin kanshi suka taso, yayinda jijiyar kan goshinsa tayi ziwat har kan tsinin karan hancinsa a fili zaka gane zallan b'acin rai, gaba d'aya jikinshi tsuma yakeyi, ido ya zubawa fuskarta kana itama ido ta zuba mishi cikin rauni da muryar kuka tace. "Wlh ban saniba bada gaggan na buga mishi motarshi ba hankalina ya tafi wurin kallon wani ne." lips enshi na k'asa ya taune da k'arfi tamkar zai hudashi, kana ya kama hannunta tare da yi mata nuni data shiga motarta, cikin rawan jiki ta nufi gefen direban, hannunta ya kamo da sauri, juyowa tayi tana kallonshi itama kai ya jujjuya mata alamar a a kana ya nuna mata gefen mai zaman banza, ba musu ta zagaya ta shiga ta zauna. Shi kuwa gefen driving sit ya shiga ya zauna, sit bell yaja ya sank'ala jikinshi, kana ya juyo ya kalleta tare da yi mata alamu da idonshi tasa nata sit bell d'in. ba musu ta saka, sai ta kuma d'ago kanta da sauri jin ya dannawa motar Key kana ya figi motar a guje, ido ta zazzaro ganin yadda yake tsula gudu tamkar zai tashi sama, gudu yakeyi da tsanani amman cikin bin k'a'ida da dokar tuk'i cikin abinda bai gaza 5 minutes ba ya cimma motocin su Dalla, yayinda su kuwa tuni sun mik'a hanyar data ratsa bakin kasuwa zata kuma wuce zata bi ta kaisu fantami daga nan su ratsa bayan gidan goje, binsu yakeyi kib da kib haka yasa suka gane binsu akeyi, tuni kuma an fara kiraye-kirayen sallan mangrib, murmushin mugunta Dalla yayi kana ya juya akalar motarshi ya shiga cikin sitadiyon , shima binsu yayi a baya kusan a tare sukayi parking. cikin azama da zafin nama ya bud'e ya fito kana ya zagoyo inda take ya bud'e mata tare da kamo hannunta ya juyo ya nufi inda motar Dalla take, shima Dalla wurinsu ya nufa, a tsakiyar sitadiyon d'in sukayi kicibus, cikin wani yanayi mai wuyar fassarawa Saifuddeen yayiwa Dalla alama da hannu akan ya bata hak'uri. cikin izaya da tak'ama Dalla ya gyara tsayuwanshi tare da cewa. "Baka da bakine ko iskanci ne zaka zo kana min mgnar kurame?." cikin tsuke fuska Saifuddeen ya kuma yimishi alamu daya bata hak'uri, ganin haka Dalla ya kuma motsotsu kana yace. "OK kyautarta ka kawo min kenan?, baka san waye Dalla bako? shiyasa ka biyoni da mace kana nufin in bata hak'uri ne ko?." cikin sauri da jin dad'in Dalla ya fahimci abinda yake nufi ya tsare fuska kana ya gyad'a mishi kai alamar eh ka bata hak'uri. wani fatsik'in murmushi Dalla yayi tare da lashe manyan lip's enshi yace. "Hmmm aini Dalla bana bada hak'uri sai dai in bata ciki tunda ka biyoni da ita, gata kuma zata iya kashe kishin dake addabata wunin yau gaba d'aya ban hutaba kaga yanzu na samu wurin hutawa gashi tanada lafiyayyun kayan marmari a jikinta, yanzu zan mata inkiyata Dalla-dalla da budurcinta zan rab'i jikinta." Ya k'arishe mgnar tare da kai hannunshi kan k'irjinta. Wani irin wawan ihu da kururuwa Dalla ya kurma jin wani irin damk'a da Saifuddeen yayiwa hannunshi ba tare da ya samu ya isar da hannun nashi kan k'irjintan ba, ihu Dalla ya kuma kurmawa jin Saifuddeen ya kuma murd'a mishi hannunshi har saida ya bada sautin b'as alamun ya k'arya mishi hannun, ihun daya sane yasa tarin zugan matasan dake cikin sauran motoci hud'un nan duk suka fito, wando gaba d'ayansu 'yan kalarene domin duk kansu da makamai a hannunsu wasu da sanduna wasu da kataki wasuma da wuk'ak'e. A guje suka nufin inda suke, shi kuwa Saifuddeen ko kad'an bai karaya da ganinsu ba, asalima zagewa yayi ya fara dukan Dalla tamkar Allah ne ya aikoshi, kunsan fad'an kurma babu sauk'i shiyasa basa tsokana basa tada husuma sabida sun san zuk'atansu basa iya jurar suga ana raini ko zalumci bare fajirci. sam Dalla ya gaza bawa kanshi kariya, shiko Saifuddeen dukan ƙaton gargadi yakewa Dalla tare da dandatseshi ta yadda bazai sake sha'awar wata d'iya maceba a duniyar nan har gaban abadan, ita kuwa Zaleeha ganin yadda suka nufo kansu haik'an k'adaran ne yasata sakin ihu tare da bubuga tsalle tanayi tana yarfa hannu tana cewa. "Zomu gudu zasuyi maka illa zasu kasheka fa, kazoo mugudu karsu isomu zasu illata ka." ganin sam bai sararawa Dallanba yasa tayi sauri ta shiga tsakanin su kana ta rik'o hannayenshi tare da kallon fuskarshi tace. "Mu gudu zafa su kashemu." ido ya d'ago ya kalleta yadda jikinta ke rawa tamkar mazari tsoro da firgici k'arara a idanunta da ka ganta kasan cikekkiyar matsoraciya mai lasisi ce, haka yasa ya kamo hannunta kana ya juya da ita inda motarta take, su kuwa zugan 'yan kalaren nan kansu suka nufo a guje ganin hakane yasa, yajata da k'arfi sannan ya bud'emata motartata wurin zaman direba ya ajiyeta kana ya meda marfin ya rufe sannan ya sunkuyo kanta tare da kad'a mata yatsunshi biyu kana
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148