Chapter 17
Chapter 17
hankali ya koma ya zauna, rai a b'ace ya fara rubutu. "Meyasa kuka karb'a ne? Bappa Ali wancan karonma da ya kawo saida nace muku kada ku amsa! ai tunda muka rasa Ya Nuruddeen mgna ta k'are munce mun yafe mishi to me sa zayi ta d'awainiya damu, ko yana zaton abinda yake mana zaisa mu manta tabon daya zama sanadin samuwarshi a ah'linmu ne?." Gyara zama bappa Ali yayi kana ya fuskanceshi cikin sanyi yace. "Kana tuhumarshi kan shine ya kashe mana Seyo ne?." da sauri ya girgiza kansa alamar a a. Shiko Bappa Ali ido ya kuma zuba mishi tare da cewa. "To haushinsa kakeji ne? Kodai baka yafe mishi bane? Ko baka yarda cewa k'addara bace da tsautsayine ya rufta mishi?." cikin lumshe ido yake jujjuya kai, sai kuma ya bud'e idanun nashi da tuni sunyi jazir dan tuno d'an uwanshi da k'unar da yakeji a ranshi. murya a tausashe Bappa Ali yaci gaba da cemishi. "Nima da Umminka k'in amsar kayan mukayi, koda aka shigar da kayan su Mudassir nasa suka fara fitar da kayan, ganin ana fidda kayanne ya sashi cewa aiyi mishi sallama dani, niko sai blnace ya shigo daga ciki sabida lokacin akwai yara a wojen suna karatu." shiru Bappa Alin yayi tare da sharte guntayen hawayenshi kana yaci gaba da cewa. "Yana shigowa gaban Umminka dasu Rahma ya durk'usa duk da girmanshi da shekarunshi da arzik'inshi ga d'anshi Arabi wanda zai kai sa'an Seyoji yana ganin mahaifinshi ya rusuna a gabansu shima sai ya rusuna." Cikin zubda hawaye Bappa Ali yaci gaba da cewa. "Suna durk'usawa sai Alhaji Gid'ad'o yayi ta zubda hawaye cikin rawan murya ya kalli Umminku dasu Rahma hawaye na zuba yace. "Kuyi hak'uri ku gafarceni, nasan duk abinda zan muku bazaku tab'a farin ciki dashiba, nasan na cutar daku cuta mafi muni tunda na kashe muku Garkuwarku, wlh bawai dan in biyaku bane ko wani abu yasa nazo na kawo muku yan wannan kayan ba a a, sai dan nasan nine na kashe me ciyar daku kullum hankali na baya konciya in na tunaku saina rasa sukuni tunda na buge Nuruddeen dan Allah ku gafarceni ku dena k'in abinda nake kawo muku halal inkune tunda na kashe mai cidaku." cikin rawar murya da zubda Hawaye Ummi tace. "Ba kaine ka kasheshiba dan babu mai rayawa da kashewa sai Allah, nasan kwananshi ne ya k'are, amman in mun amshi kayan Saifuddeen zaiyi fad'a ranshi zai b'aci shiyasa bazamu amsaba." da sauri Arabi yace. "Dan Allah Ummi ku amsa ku bawa Saifuddeen hak'uri hankalin Abbana a tashe yake tunda ya buge Nuruddeen please Ummi ku amshi abincin nan wlh in baku amsaba zaiga kamar baku yafe mishi bane." rumtse ido Bappa Ali yayi kana yaci gaba da cewa. "Jin haka yasa ni cewa ba komai mun yafe musu mun kuma gode Amman kada ya k'ara kawo mana wani abun. haka yasa sukaji dad'i sukayi ta godiya suka tafi suna k'ara bamu hak'uri. To kaji yadda akayi dan haka ba laifin kowa bane fashe ni Aliyu in kuma na maka laifi sai in kwashi kayan in meda musu." da sauri ya jujjuya kai kana ya rubuta mishi. "Kayi hak'uri bappa Ali, duk abinda kayi ya zauna." to daga nan ya shaida mishi dama yau zai fasa asusunshi da niyar gobe in zai tafi yaje da kud'in ya sai musu kayan abinci mu samman cefenen ramadan da cin kud'i. bayan ya karanta ne ya kalleshi cikin gwarin guiwa yace. "Yanzu dai to kada ka fasa asusun ka bari sai azumi ya d'anyi nisa in yaso ka fasa kayi hidiman kayan sallah." cikin gamsuwa ya jinjina kai tare da cewa. "Ba matsala hakan zanyi." daga nan suka d'an tattauna shirye-shiryen Ramadan, nan Bappa Ali yake sanar mishi an gayyaceshi cewar zaiyi tafsir a masallacin Fada har zuwa saba'an watan ramadan d'in. nan kuma yace Saifuddeen d'in zaike fassarawa kurame kuma da hannu tunda da dare zaike yin tafsir d'in zai fara k'arfe 8 a tashi 9 nan dai suka gama tsara komai yadda zai tafi. Daga nan wurinshi kai tsaye woje ya fita wurin abokanshi Mudassir k'anin Ya Adnan sai Salisu da Saminu dan gidan sarkin Dukkun sai kuma Warisu, duk su lafiyayyune sai dai sun matuk'ar iya body language sabida abokanshi ne tun na yarinta, bakin titi sukaje suka zauna iska na kad'awa suna tsaka da hira Ahmad yazo d'an Goggo Dada cikin body language Saifuddeen yace mishi. "Kai a daren nan ka ratse wannan dajin naku, to ni dai bani raka." sai ya kuma duggure kan Ahmad dake dariya tare da cewa. "Yaseen sai kun rakani, yo kewarkuce ai ta sani zuwa, tunda ka fara zuwa Gombe ka rage zuwa Shabewa Dada ma sai cekiyarka takeyi." Sai ya kuma harari su Warisu da Saminu yace. "Su dama wad'annan al'barkacinka suke zuwa, shine wai Dada tace ai dama saida karenka kake ganin karen wani, ba gashi yanzu tunda ya Seyo ya rasu bata kuma ganin abokanshi ba." sai kuma yayi dariya kana yaci gaba da cewa. "Shine yanzu da zan fito nace to Dada bari inje in cekinta miki karnukan naki tunda kice saida karenka kake ganin karen wani." dariya sukayi baki d'aya kana suka kai mushi bugu, Mudassir ne yace. "Hege Ahmad d'an iya juya mgna, ai hausace haka ba wai tana nufin mune karnukanba." shi kuwa Saifuddeen mik'a yayi tare da lumshe ido kana ya amshi wayar Saminu rubutu yayi kana ya bawa Warisu karantawa ya farayi da d'an sauti. "Hege mai dogon k'afa yau zamuyi mgnaninka yaseen bazamu rakaka ba, dan ni baccima nikeji." suna jin haka duk sukayi dariya. Nan dai suka zauna sukayi ta hira, daga bisanu dole suka raka Ahmad har shabewa suna tafe suna hirarsu ta abokai tamkar ba dareba. So koda suka dawo dare ya d'anyi nisa basu wani tsayawa ba kowa ya nufi gida. Shiko Saifuddeen yana shiga gida ya samu Umminshi da Rahma suna hira inda Rahma take goge mishi kayanshi data wonke mishi tsakiyarsu ya zauna ita Rahma tana k'asa ita ko Ummi tana kan kujera, haka yasa ya zauna k'asa kusa da Rahma sannan ya jingina kanshi kan cinyar Ummi wanda take rik'e da k'afafun Hayatuddeen tana yanke mishi farce. numfashi ya furzar kana ya d'ago ya kalli Umminshi dake shafa kanshi, murmushi yayi kana ya lumshe ido tare da bud'esu ya zuba matasu alamun yana sauraronta Cikin kula tace. "Yau Alhaji Gid'ad'o yazo." ga mmakinta sai taga ya gyad'a mata kai kuma fuskarshi ba fushi, sai ta kuma sa yar yatsarta manuniya ta shafa gashin girarshi ta kontar dashi kana tace. "Na k'i amsar kayan nida bappanku, to kuma sai yayi ta kuka yana bamu hak'uri dole bappanka yace mu amshi kayan." murmushi yayi kana ya gyada mata kai sannan ya amshi rezar hannunta ya juya ya fuskanceta da kyau kana ya kamo hannunta ya fara yanke mata farcen hannunta, saida ya yanke na yatsu biyu kana ya kalleta tare da dungule hannunshi ya mik'ar da babbar yatsarshi yayi alamun jinjina, sannan ya jujjuya mata kai alamun karta damu ba matsala. sai ya kalli Rahma ya lumshe ido ya d'aga hannu yasa bisa goshinta ya sharte mata zubafar data tsastsafo mata sabida zafin anyon. Murmushi tayi tare da zare
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148