Chapter 95
Chapter 95
watse lafiya sai- dai muce masha Allah, koda su Ummi sukaji sunan yaron Saifuddeen baƙaramin murna sukayi ba musamman Ummin nan tace ake kiranshi da Deen. India. Yau su Ummi suka cika sati a India kuma yau ne suketa shirye shiryen dawowa Nigeria, sosai kuma suka aminta da sauƙin da Saifuddeen ke samu don ayanzu su kansu sun samu nutsuwa a zuciyoyinsu, tsab suka gama shirya kayansu, inda suka wuce asibiti don yiwa Saifuddeen ban kwana, sam Saifuddeen baiso tafiyansu ba saboda zuwansu sosai ya ɗebe masa kewa musamman daya kasance kullum suna tare da abokinsa Ishaq, haka su Ummi sukayiwa Saifuddeen sallama bayan Ishaq ya basa maƙudan kuɗaɗen da Ƙungiyansu ta *Joint National Association Of Persons With Desabilities. (Jonapwd) Gombe state chapter. All the best!👍🏻* suka bada abasa kamar yanda suke bawa kowani member ɗinsu wanda ke cikin hali na rashin lafiya, sam Saifuddeen ƙin karɓa yayi shikuwa Ishaq rufe idanunsa yayi ya dage dole saida Saifuddeen ya amsa bisa sanya bakin Ummi. Hayatuddeen ne ya rakasu airport inda suka hau jirgi daganan sai Nigeria. Koda suka dawo agidan Adda Rahama suka sauƙa inda suka duba yaro, daganan Ummi ta wuce gidanta Ummun Ishaq ma ta wuce nata gidan... Yau Jummu'a ta kasance ranar da Zaleeha ke gabatar da program nata mai taken babu nakasasshe sai rago. Bayan ta gama gabatar da shirin natane ta shigo wurin masauk'i bakisu, a hankali ta zauna akan wata baƙar kujera dake cikin office ɗinsu wanda ke cikin gidan radion vission FM. Sanye take da wata haɗaɗɗiyar doguwar rige me walwali yayinda tayi rollin kanta da mayafin rigar, sosai rigan ta bayyana tsananin kyawunta, wayarta ƙiran iphone 11 pro max ne riƙe ahannunta tana latsawa. Manager da shigowarsa offie ɗin kenan cak ya tsaya yana kallonta, sosai take burgesa komai nata abun so ne ga ɗa Namiji, haƙiƙa yasan Zaleeha dabance acikin mata. Ahankali yatako zuwa inda take, Zaleeha da hankalinta gaba ɗaya ke kan wayarta ta ɗan ɗago kanta tare da dubansa, ganin Manager da kansa acikin office ɗin nasu yasanya ta sakin murmushin da ya sake bayyana kyawun fuskarta, cikin zazzaƙar muryarta tace. "Barka da shigowa Manager!" Murmushi Manager yayi tare da ɗan lumshe idanunsa, dan sosai yakejin wani abu na musamman a dangane da ita. "Barkanki dai Sarauniya" Manager yafaɗa yana murmushi. Aɗan mamakance ta kalleshi jin yaƙirata da sunan sarauniya. "Sarauniya kuma manager?" tafaɗa tana me ƙoƙarin rataya hand bag ɗinta don dama lokacin tashinta yayi. "Kin ma wuce haka Zaleeha, ke tamkar zara kike acikin dubbanin taurari! ko ince zinariya" Yanzu kam sosai maganganun Manager ɗin yabata mamaki don baitaɓa mata irin waƴannan maganganun ba. Murmushi kawai tayi tare da dubansa kamar zatace wani abu sai kuma taɗan raɓa ta gefensa zata wuce. Da sauri yaƙira sunanta, inda yace. "Zaleeha!" Jin yaƙira sunanta yasanya taɗan tsaya tare da juyowa ta fuskance sa. Gyara tsayuwa yayi tare da zura hannayensa cikin al'jihun wandonsa cikin tausasa murya yace. "Zaliha Ina sonki! Inada buri da fatan ki zamo matata uwar yarana na". idanunta ta zazzaro da sauri sai kuma ta fara jan baya-baya ganin yana takowa zuwa gabanta, da sauri ta rumtse idanunta ganin ogan nata kuma babban mutun ya durk'usa gabanta da guiwowinshi duka biyu, hankalin ta ya kuma tashi jin yana cewa. "Na dad'e ina adana soyayyarki a zuciya ta, ina sonki irin so mai kauda nitsuwar mutun, kece fatana ki zame min matata ta biyu, shine cikar burina. Ina matuk'ar jin tsoro da fargabar kada na rasaki." Wani azabebben ajiyan zuciya Zaheela taje tare da yin mgnar zuciya. "Meyasa? Meyasa ne? mutane sukayi mata caaa a kanta, meyasa tun da can basu baiyana kansu gareta ba sai yanzu da Allah ya jarab ceta da son wanin namijin. ido ta rumtse tare da bud'esu sannan tayi k'asa dai-dai gaban manager d'insu ta durkusa kamar yadda yayi cikin son yakice soyayyarta a zuciyarshi murya na rawa tace. "Kai matsayin yayane a gareni, koda zan boyewa kowa kai dai bazan boye maka ba Ya Abubakar. Zuciyata ta cika ta batse tana zubda tururin zazzafar soyayyar da nake mishi, ina gab da rasa lfyar zuciyata muddin ban sameshi ba, ya shigemin zuciya a lokacin da ni kaina ban Sabina, shine fatana, bani da mosoyi samadashi shine kad'ai mahaluk'in da zan iya mallakawa kaina, shine abinda zuciyata keso. Tabbas da ka gabatarmin da kanka kafin had'uwata da shi to da na aminta da kai." Idanu ya zuba mata yayinda yake gano wutar so da gskyar mgnarta cikin kwayar idanunta, cikin tsananin kad'uwa yace. "Waye ne shi?." cikin zubda hawaye tace. "Oho shine abinda nima nake son in sani." ido ya firfitar cikin azama yace. "Baki sanshi bane?." Kai ta gyad'a mishi tare da yunk'urawa ta fita da sassarfa dan kukan dake taho mata. wani mayataccen murmushi yayi tare da cewa. "Wannan ai shirmenki ne, dama kin sanshi ya sankine dole in hak'ura amman yanzu dole in nace." Ita kuwa tana fita ta nufi parking lot nasu, tana isa wurin tayi kicibus da Abokin aikinta Raveel, ganin yadda take saurine yasashi saurin sa hannunshi ya kamo nata cikin tsareta da ido yace. "A haka zakiyi draving so kike ki kashe kanki ni ki illatamin rayuwa ne?." fuzge hannunta tayi tare da cewa. "Ka sake min hannu." cikin tsawa yace. "Ank'i a sake d'in, ni da kika rik'e min zuciyata bance ki sakemin itaba sai ke dana rik'ewa hannu. Na gaji da ganinki cikin damuwa, yanzu tsawon wata hud'u kenan na fahimci kina cikin matsala ki gaya min make damunki? meke faruwa da rayuwarki?." tattaro sauran k'arfinta tayi ta fizge hannunta tare da wucewa ta shiga motarta ta figi motar da gudu ta nufi gidansu Bilku k'awarta da tasan sirrin soyayyar da take boyewa a ranta. Ahmad ne da kawunshi Bappa Ali dasu Warusu da Mudassir da bello ke zaune a babban falon Ummi yayinda Ahmad ya tasa na'urar system a ganshi suna kallon Saifuddeen kana shima yana kallonsu. Tattaunawa sukeyi kan kasuwancinsu da Allah ya sanya mishi al'barka. Duk shiru sukayi suna sauraron bappa Ali da yake ware musu kud'in hakk'in aikinsu na cikon shekara. Sannan ya hada lissafin da suka kawo baki d'aya, kana ya shiga cikin hatimin zakka, Kai ya d'ago ya kallesu tare da cewa. "Zakkarmu ta bana ta kama million hud'u da dubu dari biyu da hamsin da uku zamu fidda." cikin gamsuwa sukace. "Na'am." cikin nitsuwa bappa Ali ya kalli fuskar Saifuddeen ta na'urar tare da cewa. "Su waye kakeda niyar bawa zakkarka?." gyara konciyarshi yayi tare da jawo system d'in nashi ya gyara zamanshi kan ruwan cikinsa kana ya fara rubutu musu mgnarshi. "Akwai bappa idi bappan Ummi dake garin Hashidu, a ware dubu dari biyar a bawa Ahmad da Ummi su kai mishi. sai Goggo Abu Goggon Ummin a bata dubu dari biyu da hasin d'in. Million d'ayan kuma Mudassir da Warisu su d'auka, Bello kuma a bashi rabin million, Sannan million biyu daya range d'in a rabawa makotanmu na dukku." cikin gamsuwa bappa Ali yace. "Hakan yayi Allah ya sanya al'khairi." Amin Amin sukace baki d'aya, sai kuma Ahmad ya kalleshi tare da cewa. "Sai zakkar kasuwarka ta omo da kayan sanyi. shi dubu dari takwas da hamsinne zakkar." ya za'ayi dasu?." Murmushi yayi wanda saida
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148