Chapter 100
Chapter 100
nake ganinta akan a zahiri." ita kuwa Asma'u tunda ta shigo hankalin ta na kan Saifuddeen dake rik'e da jarida. kekyawan sajenshi ta zubawa idanu, babu ko kebtawa, saida ta kai 2 minutes tana kallon sajen nashi sai ta kumayi wani tattausan murmushin tare da cewa. "Wannan kamar balarabe. Kuma kamar mara lfy ne dan taga lokacin da Hayatuddeen ya bashi mgni yasha. Ganin kamar suna Magna ne yasa ta d'an maida hankalin ta gefesu amman cikin hikima bazama suyi zaton su take kalloba, da k'arfi ta ajiye nannauyan ajiyan zuciya dai-dai lokaci da ta...! By *GARKUWAR FULANI* 8/18/20, 7:53 PM - Ummi Tandama: πππππππππππππ *NAKASA BA KASAWA BACE* *PAGE 24* NA *AYSHA ALIYU GARKUWA* πππππππππππππ Da taga ya juyo fuskarsa ya fuskanci Hayatuddeen, ba zato ba tsammani taji bakinta ya furta. "Masha Allah. Allah tsarki ya tabbata ga ubangijin talikai da yayi wannan hallitar kana ya wanzar da kwarjini a kanta." gashin girarshi ta zubawa idanu ji takeyi tamkar ta kai yatsarta manuniya kan zirin girar nashi. Shi kuwa Hayatuddeen cikin sangarcin da yake zubawa d'an uwan nashi ya kwab'e fuska tare da cewa. "Hamma na gaji, wlh tafiyar nan tayi tsawo da yawa." a hankali ya lumshe idanunshi wanda hakan ya basu damar hade gashinsu ya kwanta lib bisa kwarminsu, harshenshi ya d'an zaro a hankali ya lashi jajayen labbanshi, damshi yawun daya shafa musu ne ya basu damar Shek'i. Hannun shi yasa ya jawo Hayayuddeen ya mannashi da k'afad'arshi kana ya fara d'an bubbugawa alamun ya huta. Duk abinda sukeyi idanunta na kansu. sam bata luraba da wayarta dake zamewa sai da taji sautin fad'uwan wayar, wanda ya jawo hankali Hayatuddeen har ya rigata sunkuyowa ya d'auki wayar da ta fad'o a d'an zirin tsakiyar hanyar da ake wucewa. Wanni lallausan murmushi tayiwa mishi lokacin daya mik'a mata wayar tare da cewa. "Kud'in ki million d'aya!." amsar wayar tayi tare da cewa. "Kud'in me fa?". Cikin yanayinshi na calikanci dayin wasa da kowa yace. "Kud'in kalle min kekyawar fuskar Hamma na mana." Itama dariya tayi cikin jin dad'i tace. "A a kune dai zaku biya kud'in darajar idanuna da suka kalleshi, ladan jamin hankali da yayi da kekyawan sajenshi." ta k'arishe mgnar da d'an k'arfi wai dan ya jita ya juyo. murmushi Hayatuddeen yayi tare da cewa. "Hayatuddeen Muhammad Ahmad Dukku." kai ta jinjina tare da yin fari da ido kana tace. "Sunan babba ake fara gabatarwa." gane nufinta ya sashi gyara zama tare da cewa. "Darajar mai sunan da sunan yafi k'arfin a badashi kyauta har sai in anyi baranshi, to nan muna badawa sadakanshi." Sosai take matuk'ar jin dad'in hirarta da yaron mai d'an karen surutu da iya sarrafa harshe. Fuska ta kwabe tare da cewa. "To ina bara, duk da nasan shima da kanshi ai zai al'fahari da hakan." cikin tab'e baki yace. "No shi ba kamar kowa bane, na tabbatar baki taba haduwa da irinshi ba kuma bazaki tab'aba , tsadar muryarshi yafi farashin tsadar ruwan sanyi a zazzafar sahara." hannu tasa ta dake kanta tare da kai kallonta jikin windows d'in jirgin tana ganin yadda suke ratsa gajumare, a hankali tace. "Kana ji da Yayankan nan, ji yadda kake rowar sunanshi." murmushi yayi mai kama da dariya kana yace. "Saifuddeen Muhammad Ahmad Dukku." wata sassanyar ajiyar zuciya ta fesar tare da cewa. "Saifuddeeeeeeeeeeen sunan ya dace da kekyawar halitta." kai ya gyad'a mata alamun yasan haka. juyawa tayi ta d'an kalleshi kana tace. "Asma'u Ahmad Matawalle." gyad'a kai Hayatuddeen yayi tare da cewa. "Na sani, ai ko ledan pure water yafi sunanki tsada da, da buya." ido ta zuba mishi cikin wani yanayi mai wuyar fassara, sai kuma tace. "Yaushe kuka shiga India?." ba tare da ya kalleta ba yace. "Last year." da sauri tace. "Karatu kukeyi a can ne?." Kai ya jujjuya mata tare da manna kanshi a kafad'an yayan nashi kana yace. "Jinya dai mukaje." cikin sanyi tace. "Ayyah waye mara lfyan." da hannu ya nuna mata Saifuddeen wanda hankalin shi ke kan jaridar hannunshi. ita kuwa cikin mmki ta tambayi meke damunshi, Hayatuddeen aku sarkin zance tuni ya fesa mata labarin ciwon Hamman nashi. Tuni hawaye ke kwaranyowa bisa fuskarta, harda Ιan sheshesΖa Da sauri Hayatuddeen ya d'ago kanshi tare da cewa. "Gsky dole kiyi tacin kud'i a fims da wanna saurin hawayen naki haka." ina Hayatuddeen fa bazai gane bane, bazai san ya taji Saifuddeen a rantaba. A hankali dai sukaci gaba da hira har sukayi musayen phone number, ta kafa ta tsare tana son ta kalli fuskar Saifudddeen Amman ina domin hankalinshi baya kansu. Abuja Amina kuwa bakin da tayine ya hanata damar sake kiran Hayatuddeen. Gombe Bayan ta tashi daga baccin, sai ta d'ora daga inda ta tsaya. Tayi kukan mai isarta tanayi Maryam na tayata, Zahira kuwa itace ta shiga kitchen da Mamansu. Bayan sun gama aikin lunch Zahira ta kai na Baba malam dasu Ya Ahmad da ya Aminu, sai kuma tazo ta d'auki na Mamy ta kai mata. Ita kuwa Mama tana fitowa kitchen kai tsaye d'akin Zaleeha ta shiga. A bakin gado ta zauna tare da juyawa ta fuskanci yaran nata cikin sanyi tace. "Zaleeha!." kanta ta d'ago kana ta zuba mata jajayen idanunta, hannunta ta kamo cikin yanayinta na fuskar bosawa tace. "Meyasa kika zabi ki azabtar da kanki a kan gaibu, abinda baki da tabbaci a kai? Menene nak'asun Abdussalam? Meyasa bazaki zabi inda zakije ki hutaba Meyasa kike son tayarmin da hankalin? Kinfa san halin Babanku da kafiyar tsiya, kinga dai yadda ya min a auren Maryam? Kin kuwa sani bazan lamunci ayi miki auren doleba koda ko hakan na nufin zan rabu da mahaifinku, meyasa zaki tasani gaba kina kuka? kiga yadda kikasa Maryam shiga tashin hankali." a hankali ta mik'e zaune kana ta share hawayenta sannan tace. "Please Mama kiyi wani abu mana, a barni in fito da zabina a hankali, ni bana son Abdussalam, yana da k'afafa da al'fahari da kud'i yana jin kanshi shi wanine." kai ta jinjina tare da cewa. "A a Zaleeha ki ma bar kushe Abdussalam, kadafa ki mance k'anin aminiyata ce." A hankali Maryam tace. "To menene aibun Raveel?." da sauri Mama ta had'e fuska tare da cewa. "Me kuma Raveel waye shi wannan yaro mai kama da gurgu yana tafiya yana d'ink'isa kafa, Surkina musaki ina ai Raveel bayama cikin layi, Yaronda shine gatan danginsu babu wani ficeccen mai kud'i a ahlinsu." cikin jin dad'i an yakice Raveel Zaleeha ta gyara zamanta, ita kuwa Maryam cikin sanyin sauti tace. "Sanya getzner rik'e babbar waya, yin karatu a kasar waje, shiga manyan motoci. duk basu ake bincikawa a neman aureba a musulunce, Addininshi da asalinshi sana'arsa nasabarsa. sune abin bincika Mama." wani dogon tsaki taja tare da hararan Maryam kana tace. "Kin san ai ni tubebbiya ce, gwara kimin nasiha yar malamai." Da sauri ta fara jujjuya kanta cikin tattausan lafazi da biyayya tace. "Afwan Mama ba haka nake nufiba ki gafarceni in furucina ya b'ata miki rai na tuba ki yafe min." kai ta gyad'a tare da cewa. "Na yafe miki." dan tabbas tasani Maryam d'iyace irin wanda ko wacce uwa ke fatan samu, matsalarta komai sai tace zata mata wa'azi shike had'asu. Daga nan tasa Zahira ta kawo musu
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33
- 34 Chapter 34
- 35 Chapter 35
- 36 Chapter 36
- 37 Chapter 37
- 38 Chapter 38
- 39 Chapter 39
- 40 Chapter 40
- 41 Chapter 41
- 42 Chapter 42
- 43 Chapter 43
- 44 Chapter 44
- 45 Chapter 45
- 46 Chapter 46
- 47 Chapter 47
- 48 Chapter 48
- 49 Chapter 49
- 50 Chapter 50
- 51 Chapter 51
- 52 Chapter 52
- 53 Chapter 53
- 54 Chapter 54
- 55 Chapter 55
- 56 Chapter 56
- 57 Chapter 57
- 58 Chapter 58
- 59 Chapter 59
- 60 Chapter 60
- 61 Chapter 61
- 62 Chapter 62
- 63 Chapter 63
- 64 Chapter 64
- 65 Chapter 65
- 66 Chapter 66
- 67 Chapter 67
- 68 Chapter 68
- 69 Chapter 69
- 70 Chapter 70
- 71 Chapter 71
- 72 Chapter 72
- 73 Chapter 73
- 74 Chapter 74
- 75 Chapter 75
- 76 Chapter 76
- 77 Chapter 77
- 78 Chapter 78
- 79 Chapter 79
- 80 Chapter 80
- 81 Chapter 81
- 82 Chapter 82
- 83 Chapter 83
- 84 Chapter 84
- 85 Chapter 85
- 86 Chapter 86
- 87 Chapter 87
- 88 Chapter 88
- 89 Chapter 89
- 90 Chapter 90
- 91 Chapter 91
- 92 Chapter 92
- 93 Chapter 93
- 94 Chapter 94
- 95 Chapter 95
- 96 Chapter 96
- 97 Chapter 97
- 98 Chapter 98
- 99 Chapter 99
- 100 Chapter 100
- 101 Chapter 101
- 102 Chapter 102
- 103 Chapter 103
- 104 Chapter 104
- 105 Chapter 105
- 106 Chapter 106
- 107 Chapter 107
- 108 Chapter 108
- 109 Chapter 109
- 110 Chapter 110
- 111 Chapter 111
- 112 Chapter 112
- 113 Chapter 113
- 114 Chapter 114
- 115 Chapter 115
- 116 Chapter 116
- 117 Chapter 117
- 118 Chapter 118
- 119 Chapter 119
- 120 Chapter 120
- 121 Chapter 121
- 122 Chapter 122
- 123 Chapter 123
- 124 Chapter 124
- 125 Chapter 125
- 126 Chapter 126
- 127 Chapter 127
- 128 Chapter 128
- 129 Chapter 129
- 130 Chapter 130
- 131 Chapter 131
- 132 Chapter 132
- 133 Chapter 133
- 134 Chapter 134
- 135 Chapter 135
- 136 Chapter 136
- 137 Chapter 137
- 138 Chapter 138
- 139 Chapter 139
- 140 Chapter 140
- 141 Chapter 141
- 142 Chapter 142
- 143 Chapter 143
- 144 Chapter 144
- 145 Chapter 145
- 146 Chapter 146
- 147 Chapter 147
- 148 Chapter 148